← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 116

Sashe 106

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan da Samha ta gama gaya mata abun da ke ranta, Fauziyya ta ce "Lallai Samha kina da matsala, a wannan yanayin da ake ciki, ana tsaka da jimamin mutuwar zaki ce ga bu
atar ki, ai wannan sai ace ma ke ki ka kasheta".

"Allah ko?

Wallahi na rasa yadda zan yi ne Fauziyya, yadda ki ka san in
aura mana auren da kaina, wata dama ce fa da na da
e ina jira, kawai sonake na yi amfani da ita ko ta yaya".

Fauziyya ta ce "Aikuwa kwa
arki za ta yi ruwa, ke kin san yadda mai girma turaki yake
aunarta, daga mutuwarta ki zo masa da kina son mijinta, ashe kuwa kin taro aradu da ka".

Samha ta yi wata irin nannauyar ajiyar zuciya ta ce "Hmm ba dan idon mutane ba, ai mu mutuwarta abun farinciki ce a garemu, ko banza mayi 'yan ci mu samu ya din ga yi mana kallon 'ya'yansa mu ma.

Yanzu dai ba wannan ba, fauzi meye abun yi?"
"Yanzu ai baki ga ta neman abun yi ba, har sai Allah ya sa an kammala zaman makokin nan, ki ga in da mai girma turaki zai sanya gaba"
"Zan iya jiran nan kuwa Fauziyya, kar na sake rasa wannan damar?"
"Aikuwa idan ba zaki jira ba, zaki jawa kanki magana"
Samha ta
an yi shiru sannan ta ce "Haka ne, yanzu tashi mu je sashin su takawar na ga jaririn dai".

Fauziyya ta ce "Saboda me, da an so mu ganshi ai ba za a din ga
oye shi ba".

Samha ta ri
o hannunta ta ce "No, kar ki yi mini haka mana, ai duk cikin salo ne shi ma, dan Allah taso
Haka Samha ta lalla
a Fauziyya suka tashi suka nufi part
in Ammi.

Hadiman ammin suka tarar suna ta aikace-aikace, Fauziyya ta yi musu umarnin da su yi musu iso a wurin ammi.

Mintuna biyar, sai ga hadimar ta dawo, ta ce su shiga.

Kamar na kirki haka suka shiga a kame, a falon sashin suka tarar da ammin a zaune, suka gaida ammi, suka sake yi mata gaisuwa sannan Fauziyya ta ce "Ammi, dama zuwa muka yi mu ga jaririn, tun da Allah ya sa aka yi rasuwar nan babu wanda ya ganshi"
Ammi ta
an yi shiru sannan ta ce "Akwai dalili ne, bashi da cikakkiyar lafiya shiyasa ba a son kowa ya din ga
aukar sa, amma bari in sa a kawo muku shi".

Wayarta ta
auka ta kira iman a waya, ta ce mata ta zo da sabir falonta tana son ganinta.

Daga cikin bedroom
in ammi iman ta fito, nusaiba na biye da ita, sai dai kallon da samha ta yi wa iman, ya sanya iman saurin kawar da kanta gefe.
arasa gaban ammi ta ce "Ammi gani".

"Ina sabir
in?

Su Fauziyya ne zasu ganshi".

Iman ta ce "Ammi bacci yake yi, kuma kin san likita ya hana
aukarsa, sai dai mu shiga su ganshi a
net
Nusaiba ta ce "A net
in ma dan dai su ne, amma ba shi da cikakkiyar lafiya" da
yar samha ta danne fushinta, suka bi su iman
akin ammi, Sabir yana cikin net
in sa sai bacci yake yi, yayi
alau da shi.

Samha ta kwa
e baki, dan haka kurum ta ji ta tsani
an, ta ce "Ammi bari mu je, idan ya ji sau
i sai a bamu mu
auka".

Ammi ta ce "Ku yi ha
uri fa, likita ne ya saka wannan dokar"
Fauziyya ta ce "Bakomai ammi, Allah ya raya shi" da haka suka fito, suna fitowa Fauziyya ta ce "Aikin banza da ki ka takura mu je, gashi nan a wula
antamu a banza ai"
"Ke ni ba wannan ba, zuwa na yi da niyyar in nuna nafi kowa
aunar yaron, amma ina ganinsa na ji na tsaneshi wallahi, wai meya hana ya bi uwarsa ya mutu ne shi ma?"
"Aikuwa ki ka kuskura aka gane ba kya son yaron nan, ke da Adam har abada" Samha ta ja tsaki ta ce 'Dole zan daure zuwa lokacin da burina zai cika, shegen yaron kyau kamar ubansa, na so da wani yayi kama ace
an shege ne ma, tunda ba wanda ya san ta na da ciki, duniya kowa ya san ciki baya zama a mahafairta kamar rariya haka take"
"To ni dai shawara nake baki, kar ki
ata rawarki da tsalle, ki iya takunki"
"Ohhh Allah, to shikenan zan bi komai a sannu, amma a wannan karon adam ba zai ku
uce mini ba"
Bayan fitar su Fauziyya kuwa, bin su iman da kallo ammi ta yi ta ce "Mai ya sa zaku hanasu
aukar yaron nan, suma ai
ansu ne"
Nusaiba ta ce "A'a ammi, ta idonka daban ta bayan idonka daban, dole ayi kaffa-kaffa da sabir, ba kowa ne ma yakamata ya din ga zuwa wai ya zo ganinsa ba, kin san komai ammi".

Ammi ta jinjina kai ta ce "Haka ne, Allah ya iya mana"
Suka amsa da Amin.

Rumaisa kusan tun da suka dawo daga asibiti, sai ta yi mafarki gata a wurin su sule, ta yi ta zabure-zabure, tana ihu, sai mama ta ri
eta tayi mata adduoi, gashi kullum ta zauna ba ta da zance sai na Sabir
in ta.

Duk tsananin surutu irin na rumaisa, ta
i sakin jikinta ta bayar da labarin abun da ya faru da ita a hannun 'yan bindiga, da an fara zancen kuma sai ta yi shiru ta
i magana.

Yau shine ranar da suka yi, za a kai rumaisa wurin turaki, dan tun da safe ammi ta kira wayar mama, maman ta tabattar mata da za a kawo rumaisan.

Da safe bayan ruma ta cakali abinci, mama ta sakata tayi wanka, dan da fari taurin kai ta fara, wai ba zata je ba, sai da mama ta yi da gaske sannan ta shirya.

Mama ta kalleta a tsanake ta ce "Rumaisa" ta
ago ta kalli mama.

"Gaban babban mutum zaki je, kar ki je ki nuna masa halinki na rashin hankali, tsaf zai saka a zaneki, wurin mahaifin ita mai rasuwar za a kai ki, ya ce yana son ganawa da ke, saura ki je ki yi masa rashin hankalin naki da ki ka saba, ko kuma kina ji ana tambayarki abu, ki
i bayar da amsa, ki ka dawo mini gidan nan sai jikinki gaya miki, ki ka kuskura ki ka yi rashin
a'a zaki ga yadda zan yi da ke.

Usman ka saka mini ido a kanta, duk abun da ta yi na rashin
a'a ka zaneta tun a can"
Ya jinjina kai ya ce "In sha Allah" ita dai ba ta ce komai ba, ta tashi ta
auko facemask
in ta ta saka, usman ya tasata a gaba suka fita.

Duk wanda ya gansu a hanya, sai ya tsaya ya sake jajanta abun da ya samu rumaisa, da masu son bugun cikinta su ji yadda aka yi, duk tayi mirsisi ta
i magana, kai ka ce shiriya ce ta zo mata.

Adam tun safe yana gida, yana jiran zuwansu rumaisa, dan ya kai su wurin turaki, amma ba su zo ba sai azahar.

Suna sanya
afa a cikin falon,
amshin turarensa ne ya fara dukan hancin rumaisa.

A hankali ta
aga kai aikuwa ta hango shi a zaune, ya kashingi
a ya lumshe idanunsa.

Ammi ta fa
a murmushinta, tare da yi musu sannu da zuwa.

Sam rumaisa hankalinta ba ya kan su, ko gaida ammi ba ta yi ba, sai waige-waige take yi.

Ammi ta ce "Rumaisa ai kya bari mu gaisa, kan ki fara neman
an naki ko?" Rumaisa ta dur
usa ta ce "Ina wuni?".

Ammi ta ce "Na ga dai hankalinki baya nan, bari yanzu zasu kawo miki shi".

Rumaisa na jin su suna cigaba da gaggaisawa, amma ta kasa zama, kawai jira take ta ga ta ina za a fito da sabir.

Usman suka gaisa da takawa, yake tambayarsa ya mama ya ce masa tana nan lafiya.

Kamar mai shirin zarewa, suka ga rumaisa ta tashi ta nufi Nusaiba, tana zuwa ta kar
e sabir daga hannunta, nusaiba ta bi rumaisa da kallo, dan ba ta san wacece ba.

Ta rungumo sabir ta zauna da shi a wurin, kawai ta saka kuka "Sabir
ina, ka ganni, ka gane ni?

Ka yi missing
ina ko?

Kullum sai na yi tunaninka, kullum sai na yi mafarkinka, bana iya cin abinci ma kullum ina tunaka mai sunan babana, wallahi ina sonka sosai,
wace mini kai aka yi" ta
arasa maganar tana fashewa da wani irin kuka, da yake bayyanar da tsantsar damuwar da take ciki.

Abun ka da uwa, take jikin ammi ya yi sanyi, ta ji hawaye sun cika mata ido, tausayin rumaisa ya kamata, amma ta dake ta ce "Haba rumaisa, ai kowa ya san Sabir
anki ne, babu mai rabaki da shi, ki daina kuka kin ji, nusaiba saka a kawo musu ruwa ma, da abun ta
awa".

Nusaiba kuwa tsananin mamaki ne ya cikata, yanzu wannan 'yar yarinyar ce ta yo jigilar jariri har ta ku
utar da shi, iko sai Allah.

Sabir kuwa
ura wa rumaisa ido ya yi, ko
auke kai ta yi, sai ya bita da ido kamar zai yi mata magana.

Murmushi take yi masa, hawayenta na
iga a kan kayansa ta ce "Ka gane ni?

Na da muka taho tare daga dajin nan?

To nice nan rumaisa mamanka, ka din ga ce mini ko mama, ko umma ka ji
an albarka".
an lumshe ido sabir yayi kamar zai yi barci, sai kuma ya washe mata bakinsa gaba
aya yayi dariya.

Cikin matu
ar farinciki ta ce "Yaya usy, yayi mini dariya wallahi, kalli ka ga ya gane ni".

Usman ya ce "A'a ba wani ganeki da yayi, bacci zai yi haka jarirai suke bacci".

Haka aka jere musu kayan abinci, ruma ta koma gefe ta
i cin komai, sai wasa da take yi wa sabir, shi kuwa takawa satar kallonta kawai yake yi, wata ajiyar zuciya da take yi, kai ba ka ce ba
an ta bane ba.

Adam ya numfasa ya ce "Ina ga mu tafi, rana na cigaba da yi".
Chapter 106 · 0% Book details