Sashe 30
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gefe kuma ta zana
arama wadda ba ta kai matar ba, ta yi labelling ta rubuta Asiya shu'aibu.
'yan ajin suka dinga tuntsira dariya, saboda yadda zanen ya yi.
Ita kuwa Asiya ba ta san me aka yi ba, sai dai tana shigowa ta ga 'yan aji suna kallonta suna dariya.
Saroro ta yi, tana son gane me suke yiwa dariya, ba ta kula ba ta je ta zauna, sai dai ta na zaman idonta ya sauka a kan allon, ta ga ta'asar da ruma ta yi.
A firgice ta tashi tsaye, tana zazzare ido "Uban waye ya yi mini wannan rashin mutuncin"
Ruma ta mi
e ta ce "I am madam"
"Saboda tsabar kin raina wa kan ki hankali, kina nufin wannan babata ki ka zana?"
"An zanata
in, ni ba cewa ki ka yi babata tsohuwa ce ba, ashe ma babata ta fi taki kyau"
Kan ruma ta farga, Asiya ta diro gaban ruma ta sha
e ruma da hijjabinta.
Kan ruma ta farga Asiya ta rufeta da duka, ta kaita
asa saboda ta rufe mata fuska da hijjabi.
Kan ruma tayi wani yin
uri, Asiya tayi mata duka.
yar aka kirawo wani malami, ya janye Asiya daga kan ruma.
Malamin ya tasa su a gaba zuwa ofishin malamai, dan hukunta su, ruma ta shafa bakinta ta ji jini, tun da take a rayuwarta ko da za ta yi dambe a fitar mata da jini, to tabbas a duba wanda suka yi damben ta lallasa shi shi ma.
Gaba
aya Wani irin ba
in ciki ya mamaye ruma, gaba
aya ta rasa abin da yake mata da
i, tun da take ba a ta
a galaba a kanta ba sai yau.
Ko da aka je staff room ana mayar da yadda aka yi, ruma ta
i magana, sai idonta da ya yi jawur, aka yo caaa a kan ruma, malamai suka din ga yi mata fa
a a kan bata kyauta ba zana babar Asiya da ta yi, suna kiranta mara
a'a.
Haryanzu malaman basu san wacece ruma ba, dan tun da Allah ya sanya ta zo makarantar ba ta ta
a gwada musu halinta ba.
Aka ce sai ruma ta bawa Asiya ha
uri, sannan za ta yi wankin ban
aki na sati guda, ita kuma Asiya zata yi sharar aji na kwana uku, saboda
aukar mataki da ta yi suka yi dambe da ruma.
Juyin duniya ruma ta yi magana ta
ememe ta
i bayar da ha
uri, dan haka aka sakata Kneel down har aka tashi a rana.
Babu abin da take tunani sai abin da za ta yiwa Asiya ta huce daga wannan ba
in cikin.
Ko da aka ka
ararrawa, ruma ba ta jira malaman su sallameta ba, ta tashi ta tafi aji ta
auko jakarta, Asiya ta din ga yi mata dariya har da gwalo.
Wata nutsuwa ce ta shigi ruma a lokacin, dan a lokacin ji take da da wani abin dukan a kusa da ita, to tabbas sai ta illata Asiya.
au jakarta ta fice, har ta je gida kamar zararriya jikinta a sanyaye.
Tun da mama ta ga ruma ta shigo babu ko sallama, ga uniform
in ruma a du
une ga busashshen jini a gefen bakin ta, ta san yau ta yi halin na dambe, ga takalminta da jakarta a hannu ta shigo da su, gwiwar wandonta ta yi kaca-kaca da
asa.
Ta zubar da su a tsakar gida ta shige
akin mama kawai ta nemi wuri ta kwanta.
Ba ta tashi ba sai bayan azahar, ta tashi ta yi wanka, ta yi alwala ta yi sallar azahar, ta kuma neman wuri ta zauna a tsakar gida.
"Mutuniyar, wai ya aka yi ne?
Zo ki sayo mana kifi mu ci Abinci, tun da na dawo nake cigiyarki" yayi maganar yana le
a fuskarta.
Maimakon ta amsa masa kawai ya ga hawaye a fuskarta.
"Ke, menene mama ce?"
"Yaya Usy"
"Na'am rumaisa"
"Ni za a daka a hana kuka?
Zuciyata zata fashe" tayi maganar tana sake fashewa da kuka.
Rarrashinta ya shiga yi, yadda ya ga tana neman ta shi
e, idanunta duk suka yi ja.
Ya din ga lalla
ata ta gaya masa abin da ya faru.
Mama da take jin su ta ce "Allah ya
ara miki, Allah ya sa yau da ki ka samu wadda ta zane ki, ba zaki sake dambe ba, dama ban da iskanci meye na zana uwar wani, idan ke aka zana taki uwar zaki ji da
"Mama cewa fa ta yi babata tsohuwa"
"To sai me?
Tsufa ai arziki ne, ruma ita duniya 'yar siyasa ce, ba komai
arfi yake baka ba, amma kin kasa gane hakan"
Wani irin kallo take yi wa mama, wato ita mama ko a jikinta kenan.
Usman ya kawar da fuskar ruma daga kallon mama.
Abu ne mawuyaci ruma ta yi fushi, ko an
ata mata rai sai dai ta yi kuka, idan ta gama kuma shikenan ya wuce sai a shirya, amma yadda idanunta suka yi yau ya tabattar masa da ta kai ma
ura a
acin rai, ba a ta
a defeating
in ta ba sai yau.
Irin zuciyar mai sunan baba ce da ita, idan rai ya
aci silently suke fushi, sai dai suna shiga mawuyacin hali, har gara shi Umar yana shouting wasu lokutan, amma ruma gaba
aya kasa komai take idan tana cikin matsanancin
acin rai.
Wata irin ajiyar zuciya kawai take yi.
"Yaya ni raguwa ce ko?
Aka zageni, a kan gaskiyata kuma aka hukunta ni, ni ko?"
Usman ya yi
asa da muryarsa ya ce "Ke ba raguwa ba ce, kowa shaida ne, kamar yadda nake gaya miki, ki fuskanci duk wani abin da yake baki tsoro, gaba da gaba na tsaya miki"
aga kai ta kalli Usman, ya jinjina mata kai alamar
warin gwiwa, ta jinjina kai ta mayar da kai ta kwanta a jikinsa, tana cigaba da ajiyar zuciya.
Duk wanda ya shigo ya ga ruma a haka, sai ya tambayi ba'asin meyafaru, ko ba ta da lafiya ne?
Mama ta ce "Ina fa, lafiyarta
alau, yau bori ne ya kar boka, ta tsokano wadda ta fi
arfinta, aka na
a mata duka, shi ne take nema ta suma ki cigaba kar ki fasa halinki"
Aliyu ya tsaya a kan ruma ya ce "Ke, ki na wani sokwancin ki ka yadda aka dake ki har ki ke wa mutane kuka?" Ruma ta yi shiru ba ta amsa ba.
"Ina fatan dai ba a gaban wadda ta dake kin ki ka yi kukan ba?
Wallahi da ina gidan nan sai kin fita kin rama, dan ubanki yaushe ki ka koma shashasha har aka dakeki aka fitar miki da jini, 'yar uban waye da baki taka mini ita ba"
e baki mama ta yi, ta kalli Aliyu ta ce "Gadanga, maimakon ku tayani yi mata fa
a, ku ke mara mata baya?
Ba sai ku ce Allah ya sa hakan ya zama silar shiriyarta ba"
Aliyu ya girgiza kai ya ce "A'a Addu'a ce kawai za ta shiryata, amma ba a daketa a waje ta tsaya tana kuka ba, babu rago a gidan nan, ko
an uban waye ta daka zamu bada ha
uri, amma wallahi aka kuma dukanki a waje, ki ka zo mana gida ki na kuka, sai na
ara miki wallahi, idan mazane kawai ban yadda ki yi fa
a da maza ba, ki zo ki gaya mini, amma mace dai 'yar uwakki, ki tattaka mini kowacece"
Aikuwa mama ta ha
asu gaba
aya ta din ga fa
a kamar ta ari baki.
"Kaf cikinku babu wanda na sha wahalr rainonsa kamar ruma, amma kuna zigata ta
auko magana, rainonta dai-dai yake da rainon fitinannun yara maza hu
u, maimakon ku tayani dawo da ita hanya, amma ku ke ingizata"
Gaba daya suka yi wa mama shiru, ta yi ta banbaminta ta yi ta gama.
*****
Karkarwa jikinsa yake yi, tamkar zai hau bori, jikinsa sai wani
amewa yake yi, tamkar ba jikin
an Adam ba.
Wata matashiyar mace ce zaune a kan gadon, tana kallonsa, ido fal hawaye, ya yin da shi kuma ya cigaba da tunkararta.
Girgiza masa kai take yi, amma ta kasa motsawa balle ta gudu.
Yana zuwa ya zauna a gabanta ya tsura mata ido, ya mi
a hannunsa kan cikinta, take jikinta ya hau rawa ta rintse idanuwanta, tana zubar da hawaye.
Sautin muryarta ne ya dakatar da shi ga aikata abin da yake
arin yi
*Sarki ka ganni, ya na ga sarki da
ananan kaya, sarki ka kalleni* tamkar a zahiri haka yake jin muryartata a cikin kunnuwansa, a hankali ya bu
e ido ya na
arewa
akinsa kallo.
Sai a lokacin ya gane mafarki yake yi, ba zahiri bane.
A hankali ya tashi ya zauna, ya yaye bargon da ya rufa da shi, ya kalli agogon da ke kafe a jikin bangon
akin.
arfe tara da rabi.
an guntun tsaki ya ja, me yasa yake yawan jin muryarta ne?
Anya ba aljana ba ce ita ma?.
Gabansa ne ya fa
i da yayi wannan tunanin, da kuma tuna matsalar da yake ciki, yake ta neman mafita a kanta.
Saurin girgiza kai ya yi, ya sauka daga kan gadon, ya wuce ban
aki.
****
Cikin matsanancin razani ta
wala ihu "Wayyo Allah mama" a gigice mama tayi kanta tana fa
in "Ke lafiyar ki kuwa?"
Tashi ta yi zaune ta na rarraba ido, tana kallon
akin.
"Lafiya menene?"
"Mafarki na yi na tsorata"
Mama ta ja tsaki ta ce "Ba dole ki dinga mafarki kina tsorata ba, tun da ba kya Addu'a kwanciya bacci".
"Wallahi mama na yi"
"Ke ki ka sani dai, ko a garin neman maganar ki ruma, kya tsokano abin da zai dinga tsorata ki, ya hana ki bacci tashi ki je ki yo alwala, yanzu za a kira sallar asuba.
Haka nan jiki babu
wari, ta tashi ta yi alwala ta gabatar da raka'atanul fajr, sannan ta yi sallar asuba.
Jikinta duk yayi sanyi da mafarkin da ta yi, amma ta kasa tuna me ta gani a mafarkin ya tsorata ta.