Sashe 95
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abubuwa suka caku
ewa Adam gaba
aya, kallo
aya zaka yi masa ka san a cikin tashin hankali yake da matsananciyar damuwa, Ammi ta ce sam ba ta yarda ya je gidansa ya zauna shika
ai ba, don tun da ya shiga damuwar nan take cikin fargaba, kar ciwonsa ya tashi abu ya
ara ha
e musu.
Yau da safe Ammi da kanta ta je ta saka Adam a gaba a kan ya ci abinci amma ya kasa ci, sai da ya ga ta matsa sosai da sosai sannan ya
an cakali ka
an ya bar shi.
Ammi ta dube shi a tsanake sannan ta ce "Takawa" ya
aga kai ya dubeta.
"Yanzu meye abun yi ne?
Me ka yanke a kan lamarin nan, kuma ya ake ciki game da binciken?"
an yi jimm sannan ya ce "Dama Bashir ne incharge
in da case
in yake a hannunsa, sannan police
in da case
in yake hannunsu suna ta
ari, ina ga in anjima za su je asibitin da kansu, su yi mata tambayoyi".
Ammi ta
an sauke numfashi sannan ta ce "Bana son a cigaba da yawan matsawa yarinyar ne a kan maganar, na ga haryanzu tana cikin razani, dole a bita a hankali".
Adam a ransa ya ce "Babu wani razani, tsagwaron iskanci ne, kuma da ni take zancenta, ba zan lamunci iskancinta a kan rayuwar matata ba'
Amma a zahiri ya ce "Amma Ammi dole ta yi magana domin gaggauta ceto Aisha".
"Eh haka ne, amma ita ma 'ya ce, kuma yakamta a bita a sannu, saboda lafiyar
walwarta, kana kallona gabanka jiya take ihu wai an harbe wani" Ammi ta dafe goshi ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya shiga tsakanin na gari da mugu, dole yarinyar nan ta shiga ru
u, ayi kisan kai a gaban yarinya
arama kamar wannan"
Shiru Adam yayi, yana ta addu'a Allah ya sa Aisha tana lafiya.
Ya kalli ammi ya mi
e tsaye ya ce "Ammi, bari na je asibitin nan da kaina".
"A'a kar fa ka je ka nuna musu zafin zuciya da zafin kai, ka bi komai a hankali".
Ya girgiza kai ya ce "Ba wani abun zan yi ba, kin san yau za'a kai ta x-ray, so nake na je na ga yaron, in kuma jarrabawa ko zata yi magana".
"To shikenan, ka gaishe su, ni sai zuwa dare in Allah ya kaimu na je" ya jinjina wa ammi kai ya fice.
Likita ne a tsaye a kan rumaisa da take ta bacci, tun bayan da mama ta yi mata wanka, ta yi wa jaririn, ta kwantar da shi a kusa da rumaisa suke ta bacci, haka nan mama ma yaron ya shiga ranta, ga yaron da matu
ar ha
uri, idan yayi kuka ko dai ya gaji da kwanciya ko kuma yana jin yunwa, daga bacci sai cin hannu kawai yake yi, mama ba ta ta
a jin ta gaji da
awainiyar da take da
an da bata da ala
a da shi ba, ji take yi hakkinta ne na uwa ta kula da shi, gefe guda kuma tana matsanancin jin tausayinsa tare da fatan Allah ya ku
utar da mahaifiyar sa, ita kanta da ta
aukowa rumaisa zancen uwar yaron, sai ta hau zabure-zabure.
Likita yana duba file
in ruma yana kallonta, mama ta ce "Likita babu dai matsala ko?".
Ya ce "Eh babu, duk wasu gwaje-gwaje da yakamata ayi mata mun yi mata, babu wani mummunan ciwo a tare da ita, sai dai zan rubuta wata allaura a sayo ayi mata, saboda ciwon ha
arin da take kuka da shi, kan ku yo hoton".
"Eh, in anjima za aje yin hoton in Allah ya yarda, dan sai daf da asuba ta samu bacci, da gari ya waye na tasheta, tana ta kuka da wurin".
Ya ce "In sha Allah idan aka yi allurar, za ta samu releif, kan muga sakamakon".
Mama ta
an nisa sannan ta ce "Amma likita ba su yi mata wani abu ba dai ko?
Basu ta
a ta ba kun duba?".
Ya jinjinawa mama kai ya ce "Ki kwantar da hankalinki, akwai report da police suka bamu, tun daga asibitin farko da aka kaita, da na biyu zuwa nan, muma da namu binciken, komai lafiya
alau".
Mama so take ya bata amsa
arara, amma kamar bai fahimci me take nufi ba, ba ta son ya ga kamar ta matsa masa, dan haka ta
yale shi".
Ganin yadda rumaisa ke kuka da ciwon ha
arin nan ya sanya ta ce bari ta yi sauri ta je ta sayo allurar, gashi da wuri Abdallah ya tafi, yau yana da jarrabawa a makaranta, gwaggo kuma daga ita har iya suna fama da jikin girma, suma mama cewa tayi su tafi gida su huta, dan haka ganin ruman na barci ya sanya ya fito nursing station ta ce musu dan Allah ga rumaisa nan, za ta je sayo allura.
Mama na fita takawa ya iso asibitin, dan direba ya saka ya kawo shi, shi ba zai iya tu
in ba.
Yana daf da shiga
akin da rumaisa take, likita ya fito daga
akin kusa da nata, suka tsaya suna gaisawa.
Takawa ya tambayi likitan ya jikin jaririnsa?.
Likita ya ce "Baby yana nan lafiya Alhamdilillah, shi ya samu sau
i sosai Alhamdilillah, mamansa ce dai iya rigima haryanzu muna fama ba ta warware ba, muna jiran sakamakon hoton da zamu turata mu san abun yi na gaba".
Adam ya ce "Haryanzu ta
i magana a kan in da mahaifiyar yaron nan take, da an yi maganar sai ta hau ihu, dan Allah hakan yana da nasaba da razani ko kuma iskanci ne kawai"
Sai da doctor yayi dariya ya ce "To kowanne ma zai iya kasancewa, amma razani kam tabbas tana cikinsa haryanzu, wasu lokutan tunanin ya kan
wace mata ta zaci tana hannunsu haryanzu, amma abi komai a hankali, sannan dan Allah idan ku ka tashi kar
ar yaron nan, ku bita a hankali ta sha
u da shi sosai, kar ku rabata da shi lokaci
aya".
Bayanin likitan na yanzu ya shiga ta kunnen Adam na dama, ya fita na hangu, dan bai ji zai iya saurarawa ko
aga
afa wurin kar
ansa ba, yanzu ma don yana cikin tashin hankali ne, da damuwa da son sanin in da matarsa take, ba dan haka ba, da tuni ya
auk
an sa.
"Thank you very much" ya fa
a a ta
aice ya shiga
akin rumaisa.
Sai dai yayi mamakin ganin babu kowa, baccinta take hankali a kwance, gefenta ga jaririn shi ma yana barci, kai ka ce uwarsa ce.
arasa gaban gadon ya tsaya ya
are mata kallo, a haka tana bacci looking so innocent, amma a zahiri halinta idan ba ka kai ziciyarka nesa ba, sai ta sa zuciyar mutum ta buga.
Ya kalli
afarta da aka rage bandejin da ake saka mata, saboda raunukan da suke
afar, ga wani yanka a
waurinta, kai da gani ka san fa
uwa ta yi, ga tabo a gefen goshinta, kai ba sai an gaya maka iya wannan ya isa ya tabbatar wa mutum da ruma ta azabtu kan ta ku
uta.
Hannunsa biyu ya saka a kan gadon, ya
urawa yaronsa ido da yake daga lungu, ya tuna irin yadda suka shirya rayuwa da shi da Aisha idan Allah ya sauketa lafiya, da irin budurin da suka shirya yi, da yadda take nanata masa sai dai su bawa mutane mamaki, ba wanda ya san da cikin sai dai su ce wa mutane ga babynsu, yau ga baby amma ita ba ta nan.
"Aisha why, meyasa a karon farko ki ka tsallake umarnina abun da baki ta
a yi ba, gashi kin sanya mu a wani hali" ya furta lokacin da hawayensa ya gangaro ya zuba a hannun rumaisa.
Juyi tayi zata gyara kwanciyarta, ya ga tana nema ta danne masa
a, dan haka cikin azama ya mi
a hannu zai
auke yaron.
Caraf rumaisa ta ri
e hannunsa ta bu
e ido ta kalleshi.
"Wayyo Allah zai sace mini
a, mama kina ina" ta ware murya iya
arfinta tana ihu.
Ayshercool.
500 ne, via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
https://chat.whatsapp.com/G9XU8tDJMjq02zlZMHurZ5
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.