← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 116

Sashe 93

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yayi murmushi yana
arin mi
a hannunsa ya
aga rigarta ya duba, amma ta ri
e rigar ta tsareshi da ido.

"Dubawa zan yi na gani"
Aliyu ne ya taso, ya kama rigar tata zai
aga "Yaya Aliyu ni kar ka bu
e mini jiki a ganni"
Aliyu ya ce "Ke dallacan, ina tsintoki a ka yi kanki ko
an kwali babu, wa zaki yi wa iyayi?

Ko shi wanda ya taka kin kin yi masa iyayin?"
Tana zum
ura baki ya
aga rigar, likitan ya danna ha
arin, ta saki wani marayan kuka.

Ya ce "Is ok, zan rubuta muku hoto in sha Allah, ayi mini hoton wurin, da kuma kanki".

"Wurin mai hoto za a kai ni?

Ayi mini a waya mana, bana son motsawa ko ina ns jikina ciwo yake"
Ya girgiza mata kai ya ce "X-ray nake nufi, ba hoton passion ba, sauko yau ki taka
afar nan na gani" ta girgiza masa kai ta ce "Tana yi mini ciwo fa"
"Sai fa kin taka yau saukko, da yayi ki ka yi gudu ki ka fito daga daji?".

Shiru ta yi sannan ta ce "Ikon Allah ne ya fito da ni" ta fara
arin saukowa a hankali ta tsaya a kan
afarta.

Likitan ya ce "Good, taka a hankali mu gani".

Tana
arin
aga
afar, amma ji take kamar ba a jikinta take ba, dan haka ta kasa.

Likitan ya ce "Ri
e hannuna, ki
aga
afar a hankali, bana son ganinki a kwance kullum"
e kafa
a tayi, ita ba zata ri
e hannunsa ba.

Ya saka hannu ya ri
o na ta hannun, ya
an ja ta sai da ta
aga
afar sai da ta yi
ara saboda ciwon da
afar take yi.

Usman ne ya taso, ya cire hannun ruma da ga na likitan ya ce "Zamu zagaya da ita in sha Allah, in dai
afar ce zata din ga takata" murmushi yayi ya girgiza kai,
iri-
iri ba sa iya
oye kishinsu a kan
anwarsu, zai duba mata rauni, Aliyu ya taso ya bu
e masa da kansa, yanzu kuma Usman ya zare hannun ruma daga nasa.

Ya rubuta musu duk abun da yake so a kawo masa, ya fita daga
akin.

Hauwwaliya ta dogaro sandarta, Usman kuma yana ri
e da rumaisa suka fita zagaya asibiti.

A hankali rumaisa tana takawa, har suka je
akin da jaririnta ke kwance, nurses na kula da shi, sune suke yi masa komai.

Ruma ta da
e a wurinsa, sanann suka fito, a wurin komawa
akimta kuma
afa ta
i takuwa,
arshe sai Goyata Usman yayi ya mayar da ita
aki.

Ammi ba ta fito ba sai la'asar, shi ma da ta fito tea kawai ta saka a kai mata, shi kawai ta iya sha, kai da ka ganta ka san a tashin hankali take.

Wayar Adam take ta kira amma ba ta shiga.

Ta fito falo ta tambayi barorinta ko Adam ya shigo?

Suka ce mata tun safe da ta raka shi ya fita, bai kuma dawowa ba.

Ammi ba ta samu wayar Adam ba sai magariba.

"Ina ka ajiye wayarka nake ta kira amma ba ta shiga?".

"Ammi na kashe wayar ne, saboda bana son a dameni da kiran waya".

"Wannan ba hujja bace, ka san dole zan neme ka ai, ya ake ciki akwai wani abu ne, ko yarinyar ta yi magana a kan Aisha?"
Kamar yana gaban Ammi, ya girgiza kai ya ce 'Ta
i magana, ta ce bata san komai ba".

Cikin rashin fahimta Ammi ta ce "Kamar yaya?"
"Haka dai ta ce"
Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce "Ka zo ka sameni, asibitin zamu tafi yanzu ".

Ya sauke numfashi ya ce "To gani nan" ya ajiye wayar yana jin yadda kan sa ke sara masa, saboda damuwa da tunani.

Sai kusan
arfe tara na dare sannan Takawa ya zo tafiya da ammi, sai a lokacin su Iman suka samu damar ganin ammi.

Cikin damuwa Iman ta ce "Ammi ina zaki?, yau gaba
aya bamu ganki ba"
Cikin
arfin hali Ammi ta ce "Ku yi ha
uri, wata unguwa zamu je, yanzun nan zamu dawo ba da
ewa zamu yi ba" daga haka ta yi gaba ta bi bayan takawa suka fice.

Iman ta ce "Yaya Nusaiba, akwai matsala fa, Ammi suna
oye mana wani abu ba sa son mu sani".

Nusaiba ta ce "Nima na gani, amma bari mu jira mu gani".

Ita iman abubuwan sun yi mata yawa, ga maganganun wambai, ga zancen da yake yawo a kan su da takawa, ga abun da take gudu Jabir ya furta wai yana son ta.

Kamar kurame haka su Ammi suka
arasa Asibitin da rumaisa take.

'Yan dubiya duk sun watse, sai Mama da Abdallah mai sunan baba suna ta shirin tafiya gida, Mama ta wanke jaririn nan tas, an ha
a madara an bashi, ya gama sha ruma tana rungume da shi, tana kallonsa tana tuna irin yadda suka sha gwagwarmaya kan su ku
uta.

A hanyar barin asibitin, mai sunan Baba suka ha
u da Adam da Ammi,
an kallon kallo suka yi da shi da takawa, amma babu wanda ya kula wani, suka wuce.

Sallamar su Ammi ce ta dawo da rumaisa daga tunanin da take yi, ta
aga kai ta kallesu ba tare da ta amsa sallamar ba, Abdallah da mama suka amsa suna yi musu barka da zuwa.

Ruma ta
are musu kallo, fuskar takawa kamar ta mai amai da gudawa, duk yayi wani iri, mama ta basu wurin zama, suka gaggaisa ammi ta dubi ruma ta ce "Maman baby ba magana?"
"Ina wuni" Ammi ta ce "Lafiya lau, ya jiki ya baby kuma?"
"Lafiya lau".

Ammi ta ce "To Alhamdilillah"
Mama ta ce "Jiki da sau
i kam, domin yau har ta tattaka, gobe in Allah ya kaimu zamu je mu kaita hoton
afar da kai, da kuma ha
ari da take kuka da shi".

Ammi ta ce "Allah sarki, karki damu, zan aiko s kaita".

Mama ta ce "A'a kar
awainiyar ta yi yawa, zamu kaita in sha Allah"
Ammi ta ce "
awainiya ta wuce tserato wa da ta yi da wannan jaririn, ai duk abun da muka yi mata bamu fa
i ba".

Mama ta ce "Rumaisa kawo jaririn su ganshi mana".

"Amma mama kar ki bashi
ana"
Mama ta ce "Shi wa?"
"Wancan mutumin" tayi maganar ba tare da ta kalli Adam ba.

Guntun tsaki mama ta yi, ta kar
i jaririn, ta mi
awa Ammi shi, Ammi ta kar
e shi tana murmushi tana
are wa yaron kallo, kamannin adam ne sak yaron ya kwaso.

Ta dubi ruma ta ce "To maman baby, ba a saka masa suna ba haryanzu?".

Ruma ta ce "Na saka masa suna, sunansa Mahmud!" A tare Ammi da Adam, suka
ago suka kalli rumaisa, ita kuwa ta basar dan ba ta san me ta yi ba.

Paid book ne
500, via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank
Ayshercool.
08081012243
https://chat.whatsapp.com/G9XU8tDJMjq02zlZMHurZ5*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Chapter 93 · 0% Book details