← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 116

Sashe 21

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aliyu ya ce"Ke da ki ke
anwar maza, me zaki yi da wannan abun?

Ki yi zamanki a haka ai sai kin fi kyau"
Ta ce "Kuma fa haka ne" ta cire rigar islamiyyar, daga ita sai vest, ta sinsina rigar ta kuma cewa "Mama, dan Allah yaushe zan fara warin hammata, ina son idan na cire riga na sansana na ji tana
an warin nan da
amashin turare "
"Fitar mini daga
aki dan ubanki, shashasha mara al
ibla fita ki bar mini
aki".

AYSHERCOOL
08081012143
[08/07, 4:58 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
*A TAIMAKA AYI SUBSCRIBING YOUTUBE CHANNEL
INA NA COOL HAUSA NOVELS, KO IN KOMA POSTING SAU
AYA A SATI
an tsayawa ruma ta yi tana kallon mama, cikin sangarta ta ce "Mama wai me na yi to?"
"Ban sani ba fitar mini daga
aki, mara kan gado, ni ba dan a gida na haifeki ba, cewa zan yi an canza mini 'ya, idan an yi gabas sai ki arta ki yi arewa, me ake da wani wari ban da rashin kan gado irin naki?"
Tsayawa ruma tayi tana kallon mama tana wasa da gashin kanta.

"Ba zaki fita ki bar mini
aki ba, sai na taso kan ki?"
Fitar ta tsakar gida yayi dai-dai da shigowar Yasir, da shi da Huzaifa.

Yasir ya aika mata da wani irin mugun kallo ya ce "Me na ce miki game da zuwa Ajinmu?"
Ta murgu
a baki ta ce "Ni wurinka na zo, ai ba wurinka na zo ba, ni da malam Habibu muka zo"
"To uban me ya hana ki je ajin su Huzaifa?"
Huzaifa ya yi caraf ya ce "Wallahi ta zo mana aji, sai na mata dukan tsiya, ta zo
in ta gani"
Hararsu ta dinga yi, tana cewa wallahi sai ta je.

Bayan Huzaifa ya canza kaya, ya shiga
akin mama ya
au jakarta.

Ruma ta
aga murya ta ce "Mama, ga Huzaifa nan ya
aukar miki jaka"
Ya ce "To munafuka"
"Wallahi ni ba munafuka ba ce, mama Huzaifa zai satar miki ku
Huzaifa ya ce "Mama aron naira
ari zan
auka"
Mama ta ce "Ajiye mini jakata, ba zan baka aron ba, idan ka
aukar mini ku
i ba bani ka ke ba"
"Dan Allah mama ki bani, zan baki wallahi"
Daga kitchen mama ta ce "Ba zaka ajiye mini jaka ba sai na zo
akin nan?"
"Mama wallahi bai ajiye miki ba"
A fusace Huzaifa ya ajiye jakara, yana yiwa ruma kallon banza, kamar ya kai mata duka haka ya fice.

Ruma ta ce "Dana sani na bar shi ya
auka, nawa nake bin mama ba biyana take ba"
Yau za a rufe makarantar su ruma a tafi hutu, yau za ayi spelling B da aka bawa su ruma.

Sai bin malaminsu take tana ce masa ita fa sai an sakata a cikin masu spelling B.

Malamin ya ce "Ki kwantar da hankalinki, zamu san yadda za ayi".

Azabar nacin ruma sai da ya sanya aka sakata a cikin masu spelling B, amma aka ce kar ta yi magana.
arshe dai ruma ce ta taimaki 'yan ajinsu, gaba
aya kalmomin nan babu wanda ba ta haddace ba, ruma ta bawa malaman makarantar su da
aliabai mamaki, dan ko bata takardar da aka yi, tsabar naci ne ya sanya a ka bata.

Ai kuwa ruma ta samu kyaututtuka sosai, karo na biyu a rayuwarta, da ta samu wani abun arziki a saboda harkar karatu.

Aka bata litattafai kaya guda, da kayan koyon karatu.

Ruma baki har kunne ta je gida, mama ta ganta da kaya ni
i-ni
"Ke wannan kayan na menene?"
Ruma ta zubewa mama kayan ta ce "Mama, duk nawa ne a makaranta aka bani"
"Meyasa aka baki?"
"Wannan takardar da aka bani ce a makaranta, kowa ya
i koya mini, na je na yi ta yi da kaina, shine fa aka yi yau na samu wannan kyautar"
Mama ta ce "Hmm, ai shikenan"
"Mama wai na ga kamar ba ki yadda da bayanin da na yi miki bane?"
"Eh to kusan hakan, dan abin da kamar wuya gurguwa da auren nesa"
Cikin rashin fahimta ruma ta ce "Mama wace gurguwar kuma?"
Cikin gajiya da halin ruma mama ta ce "Ki tashi ki cire uniform ki yi wanka"
Ruma ta tashi ta cire kayanta, ta
ebi ruwa ta shiga wanka.

Ta na tsaka da wankan, ta jiyo muryar Usman ya shigo, daga ban
akin ta bu
e murya ta ce "Yaya Usyy Albishirin ka"
"Ruma ban hanaki surutu a ban
aki ba?"
Ta ce 'yi ha
uri mama"
Ba dan ta gama wankan ba, cikin zumu
i ta fito daga wankan 'Yaya usman, bari na nuna maka wani abun mamaki"
Ba ta san a ya ta fito daga ban
akin ba, sai da mama ta daka mata tsawa, daga ita sai pant ta fito.

Ta koma ta
auko zani, sannan ta kwaso kyaututtukanta ta nunawa Usman.

Ya kalli ruma sannan ya kalli kayan ya ce "Ruma ban yarda da ke ba"
Ta ce "Saboda me?"
"Ina ki ka ga kwanyar da zaki yi wani abun arziki ke?" Tsuke fuska ta yi tana kallonsa ta ce "To me ka ke nufi?"
auko takardar da aka baki, na yi miki tambayoyi" ta mi
e ta je ta
auko masa takardar ta mi
a masa.

Ga mamakinsa duk abin da ya tambayi ruma, sai ta bashi amsa daidai ko gyaranta ba ya ci.

Ya ajiye takardar, ya kalli ruma ya ce "Ni fa haryanzu mamaki nake, matar da take zuwa ta kusa da ta
arshen aji, ita ta yi wannan
arin"
Ruma ta yi murmushi sannan ta ce "Ikon Allah kenan, baku san haushin da nake ji idan aka ce mini da
iya ba, shi ya sa na dage na je na iya"
"Congratulations, ina ma zaki cigaba da dagewa da kin ga cigaba a rayuwarki"
Ta ta
e baki ta ce "A'a da wahala gaskiya, ka san ba
ar wahalar da na sha kan na iya wannan abun, dan a dai na ce mini da
iya daga wannan ba zan kuma
aukar dala ba gammo ba"
Usman ya yi murmushi ya dafa kafa
arta ya ce "Haba
ANWAR MAZA, rayuwa ce fa, kuma idan da rai da lafiya yanzu aka fara, kar ki sake
arsawa ranki cewa akwai wani abu da zai gagareki komai wahalar sa, rayuwa sai da gwagwarmaya da fa
i tashi, musamman ga
an talaka.

Kar wani abu ya
ara razana ki, ko ki yadda ke da
iya ce zaki iya komai kema"
Ta yi ajiyar zuciya sannan ta ce "Dan Allah da gaske Yaya Ussy?"
Ya jinjina mata kai ya ce "Sosai makuwa, ki dubi rayuwarmu a cikin gidan nan, tun baki da wayo, har zuwa yanzu a cikin gwagwarmaya muke, farincikinmu kawai ki ke gani, amma kowa akwai kalar
alubalen da yake fuskanta, ki kalli mama ba ta yi karatu mai zurfi ba, amma ta cancanci a kirata jarumar uwa, ba lallai ki fuskanci me nake nufi ba a yanzu, amma ki saka maganganun nan a ranki akwai ranar da za su yi miki amfani.

Amma ki tsaya a kan
afafuwanki, ki fuskanci abin da yake baki tsoro, ke fa jaruma ce, bai kamata sunan da
iya ya biki ba"
Ruma ta
an yi shiru sannan ta kalli Usman ta ce "Yaya Usy, in sha Allah zan dinga mayar da hankali na yi karatu sosai na daina wasa"
"Yauwwa ko ke fa, ai hakan ya fi deluwa"
"Kuma zan cigaba da
ari, in zama mai
arfi sosai, duk wanda ya tsokane ni, in yi masa dukan tsiya in farfasa masa baki da hanci, in kakkarya mutum"
Mama da take jin su ta ce "Ke kuma ba kya fatan ki girma ki yi hankali, sai rashin hankali ke ba kya fatan Allah ya shiryeki ki daina fa
ace-fa
acen banzan man a matsayinki na mace, fa
a ba na 'ya mace bane"
Ruma ta ce "A'a mama, gara ki bar ni na koyi
arfi sosai"
"Sai kuma ki yi ai".

Usman ya kuma murmusawa ya ce "Ba irin wannan
arfin ake magana ba,
arfin zuciya da kaifin basira wurin sarrafa duk wata Matsala da za ta tinkaro ki, kar ki bari matsalolin ki su razana ki, ko sau
aya kar ki bada wannan damar, ki turje ki dake
alubale duk girmansa, ki yi gaba da gaba da shi"
Ruma ta ce "Mhmm, gashi dai hausa ka ke yi, amma bana gane me ka ke fa
a, sai na ji kamar ma wani yaren ka ke daban, ban wani gane me ka ke nufi ba"
"Ni ma na san ba zaki gane a yanzu ba shekarunki da hankalinki babu lallai ya kai, saboda ke a yanzu ba ki sa wata damuwa ko matsala.

Tashi ki zubo mana Abinci mu ci" Ruma ta mi
e ta tafi kitchen.

Mama ta ce "Kai ma banda abinka, wannan zaka zaunar ka na wani gayawa wannan bayanan, me zata gane a ciki?

Ita ban da wautarta da tambayoyin ta na rashin kan gado me ta sani?"
Usman ya
an yi shiru sannan ya ce "Haka kurum mama ina jin tausayin yarinyar nan, jikina na bani za ta yi gwagwarmaya a rayuwa, gwagwarmaya a bugiren da ba zamu iya tsaya mata ba, ko yi mata wani taimako ba, gwagwarmayar da take bu
atar ta tsaya da
afarta ta cimma nasara"
Mama ta ce "Tooo ikon Allah, to koma dai menene, ni dai addu'a kullum cikin yi muku ita nake, ba ku ka
ai ba, dukkan 'ya'yan muslmai baki daya, Ubangiji Allah ya shiga lamarinku, ya tsare gabanku da bayanku, ya kula da rayuwar ku"
"Amin mama, Allah ya
ara miki lafiya da nisan kwana uwa ma bada mama"
"Amin ya rabb"
A ranar duk wanda ya shigo, sai ruma ta nuna masa kyaututtukan da aka bata, har a waya sai da aka kira mata yaya Abubakar ta gaya masa, tun ana tayata murna da Allah ya sanya albarka har ta fara
ular da mutanen gidan.
Chapter 21 · 0% Book details