Sashe 7
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta jin magana ga rashin tsoro, ga tsiwa da
an karen surutu da iyayi, gashi lokacin da take tasowa girma ya fara kama Mama duk tayi sanyi, dan haka ta mayar da Mama kamar wata kakarta ba uwa ba.
Mutum
aya take tsoro shi ne Baban Mama, Yaya umar mai sunan baban Mama, Allah yayi masa kwarjini shi ko irin wasan nan na yarinta baya yi, ba shi da abokai, ga tsare gida ba shi da fara'a ko walwala baya son shiga mutane sam, idan kaga an taka masa burki kai tsaye to Yaya Sadik ne.
Mama tana matukar girmama shi saboda sunan mahaifinta da yake da shi.
Yanzu Rumaisa tana aji hu
u na Firamare, Abubakar yana Dutse yana karatu,
babu wanda yake da cikakken
arfin
aukar
awainiyar gidan gaba
aya, amma kowa babban burinsa ya nemo ya kai gida, komai suka samu mahaifiyarsu da
anwarsu kawai suke tunani.
"Hajiya Mama, ya naga kina ta kallonmu ne kamar da ba
o a cikinmu".
Mama tayi murmushi ta ce "Allah nake yiwa godiya, da ya sanya duk ku
in nan nawa ne, Allah ya dafa muku ya
ara ha
a mini kanku"
Suka amsa da "Amin"
Yasir ya ce "Mamanmu, maganin kukanmu Allah ya
ara hore mana, mu gantataki fiye da kowace irin uwa a duniya"
Huzaifa ya ce "Hmm kamar gaske, nan fa kake zuwa da abin duniyarka ka hanata, ka hana kowa ka bawa waccan
yarinyar mai kama da Akushin"
Murgu
a baki tayi tana fari da ido ta ce "Tubarkallah zu
ul-zu
ul maye ya ci kansa da kansa, wallahi ni bana kama da Akushi, son kowa
in wanda ya rasa"
"Ke dalla ware, meye son kowa
in wanda ya rasa, aba Kamar gurguwar akuya" Yasir yayi maganar yana dariya.
Haushi ne ya kamata ta bu
e baki za tayi rashin mutunci, ta sanya idonta a cikin na Umar, ta ha
a maganar da zata yi, da lomar abincin ta ha
iye.
Suka gama cin abincin, Yasir ya kwashe kwanuka, ya fara
arin wankewa, Huzaifa ya shigo da tsintsiya zai share
akin, Umar ya ce ya ajiye tsintsiyar ya bawa Rumaisa ta share.
Haushi ne Yakamata ta lura tun da aka kawo
ararta ya tsaneta, dama can ba wani shiga shirginta yake yi ba.
Bayan ta kammala sharar ta nemi wuri za ta kwanta Mama ta kalli kan Rumaisa, da ta fara tsifa, tayi rabi ta bar rabi ta ce "Fita ki bar mini
aki, karki sake shigowa sai kin gama wannan tsifar.
Fitowa ta yi ta na tura baki, tana nema ta yi kuka.
"Autar Mama, meya
ata miki rai ne?" Cewar Yaya Abubakar da yake
arin shiga
aki.
Dama
iris ta ke jira, dan haka ta fara kuka "Ba mama ce ta koreni daga
akinta ba, wai sai na gama tsefe kaina ba, ni mama ta tsaneni".
Girgiza kai ya yi ya ce "Yi ha
uri ki daina kukan, bari na zo na tayaki tsifar"
Haka suka zauna ya samu kibiya ya tsefe mata kan tsaf, suka wanke gashin, ya ce da safe zai bata ku
in kitso.
Mama ta na kallonsu ba ta kula su ba, ta cigaba da sabgoginta.
Abdallah yana ta dube-dube a kitchen, ya ci karo da allon Rumaisa, duk gefensa ya karye, ga rubutun jiki yayi ba
irin, ba ta sake wani ba.
Ya fito da allon a hannunsa ya ce "Ruma, wannan allon naki yaushe zaki yi wani rubutun?" Ta ha
e rai ta ce "To ban iya ba, sai na iya zan wanke".
"Haka dai, ba kya ja a ko ina, daga arabin har bokon, Allah ya sa su zaneki idan ki ka je sati mai zuwa, baki wanke allon kin yi wani rubutun ba, gandamemiya da ke amma haryanzu a izifi biyu ki ke"
Sai da yayi wannan maganar ta tuna yadda malam Babba ya dinga
wala mata kira amma ta gudo gida, yanzu sati mai zuwa ta yaya zata je makarantar allon?
Kuma muddin abin da ta yiwa malam ya zo gidan nan, ta san ta ka
"Astagfrillah, ni 'ya su meyasa haka ne, garin in gujewa wani hukuncin sai na fa
a wani tarkon, ya zan yi da raina?.
Ayshercool
08081012143
Kar a manta ayi subscribing YouTube channel
ina na Cool hausa tv
[18/06, 2:35 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
BY AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Ku yi subscribing YouTube channel
in mu, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Arewabooks @ ayshercool7724
Watpad@ ayshercool7724
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION
Ko da sati ya zagayo, Mama tana sa ran ta ga Ruma ta shirya ta tafi makarantar allo, amma ta ga bata da niyyar yin hakan.
Sai ma aiki take a tsakar gida, wanda ba ta saba ba, tana na
e yayyenta je komai.
Aliyu ne ya fito daga ban
aki, hannunsa ri
e da buta ya kalli Ruma ya ce "Ke ina makarantar allon?"
ata fuska ta ce "Ni na cire kaina na daina zuwa".
"Saboda ke ki ka saka kanki, shine sama ta ka ki ka cire kan ki ko?
Da alama baki da gaskiya"
Mama ta fito tsakar gida ta ce "Ali ajiye butar nan ka je mini makarantar allon ka ji me ta aikata, dan ban yadda da ita ba"
dan jikinta ya bata Ruma wani laifin tayi.
"Wallahi Mama ba abin da na yi, ba sai ya je makarantar ba, idan ya je ma sharri za su yi mini, ba sa sona malaman"
Mama ta ce "Au malaman ne suke miki
arya Rumaisa, ai ko me za ace mini kin aikata ba zan musa ba"
Huzaifa daga cikin
aki ya ce "Dama saboda
awayenta ya sa ta ce ita ma a sakata a makarantar, ba dan Allah take zuwa makarantar ba ".
Aliyu ya saka jallabiyarsa ya tafi makarantar allon.
Bayan fitarsa rantse-rantse take ta yiwa Mama, akan ita fa ba abin da ta aikata a makarantar nan, amma Mama ta shareta.
"Ruma!"
"Na'am Yaya Sadik "
"Zo ki sayo mana
wai ki soya mana mu karya"
Kasancewar Ruma akwai kwa
ayi, ya sanya ta daina fargabar zuwan Aliyu makarantar su, ta kar
i ku
i ta tafi aiken da Abubakar ya yi mata.
**********
A kashingi
e take a kan kujera, ta
ora
afa
aya kan
aya, ta tattara dukkan wata nutsuwarta a kan
atuwar wayar hannunta, da alama ko me take kallo mai muhimmanci ne.
"Samha me ki ke wa wannan kallon
urillar ne?"
Wadda aka kira da Samhan ba ta motsa ba, balle ta daina abin da take yi.
Hannu
ayar ta saka, ta zare wayar daga hannun Samhan, tana dubawa.
Har a wannan karon, Samha ba ta yi motsi ba, balle ta kar
i wayarta ta ba.
"Samha kina da hankali kuwa?
Wai dan Allah da gaske ki ke dama?"
Samha ta ja ajiyar zuciya ta ce "Nusaiba, ke da kin
auka da wasa nake yi dama?"
Nusaiba ta jinjina kai ta ce "Eh, ni ban san abin da ki ke fa
a har zuciyarki ba"
Samha ta gyara zamanta ta kalli Nusaiba, cike da son tabattar mata abin da take fa
a ta ce "Nusaiba, ban fara dan na daina ba, ko zan tafi tsirara zan mallaki abin da zuciyata take muradi"
Nusaiba ta
an jinjina kai ta ce "Amma ya batun ala
a fa, ko kin manta?".
"Ala
a bata gabana, na san a yadda zan yi wasana.
Kar ki manta anjima akwai walima a gidan Shamaki"
"Hmmm Allah ya kaimu, Allah ya sa ba wani banzan abun zaki yi ba".
Wani
an guntun murmushi Samha tayi, ta ce "Koma dai menene, we should see"
********
Ko da Runaisa ta dawo gida daga aiken Yaya Sadik, tana daga tsakar 6 tarar da Yaya Aliyu a falo yana wassafawa Mama abin da aka gaya masa a makarantar allonsu, ga Yaya Umar a zaune.
"Wallahi mama ba ki ji yadda ake complain a kan yarinyar nan ba, malaminsu ya ce dama ko ta dawo korarta za su yi, ba karatun take yi ba, sai tsokana da fitsara, da damben da yaran mutane, wai sam ba ta da nutsuwa da
a'a, malam Babba ya tara su zai hukunta su sun yi laifi ta
au allonta ta gudu, yana kiranta amma tayi masa banza".
Cike da fushi Umar ya ce "Ba kune kuke goya mata baya take wani rashin mutuncin ba, tun da ta san ko me ta
auko zaku tare mata ba, ku bari ta tsokano wa
anda zasu nakasata yadda gobe ba zata
ara ba.
Babu wanda yake fa
ar alkhairi a kan ta sai sharri" ya
arasa maganar yana fitowa tsakar gida cike da fushi.suna yin ido hu
u da Rumaisa ta saki
wan hannunta a
asa ta na ja da baya, saboda tsoro da fargaba.
Taku biyu ya yi ya dan
ota, ya sanya hannunsa ya ri
e kunnenta
aya da
arfi.
Wani irin ihu ta kurma tana ri
e hannunsa, saboda ji tayi kamar zata
aga kai ta ga kunnen a hannunsa, saboda azabar zafi.
"Dan ubanki idan har ba zaki canza hali ba, makarantar kwana zan kai ki, tunda ba ki in da yake miki ciwo ba, ko mu mayar da ke can
auye, su miki aure"
Usman ya ce 'Ai Rumaisa sai ka ce wadda ta sha nonon aljana, hatsabibancin ta yayi yawa, ba ta jin magana sam"
Abubakar ne ya fito daga
akinsu a fusace, ya
araso ya ri
e hannun Rumaisa, ya kalli Yaya Umar ya ce "Sakar mata kunne" Umar ya
an yi turus yana kallon Sadik.
"Baka ji bane?"
Sadik ya maimaita masa.
Yaya Faruk ya saki kunnen Rumaisa, da idanunta tuni suka yi ja saboda kuka.
Ya janyota ya zaunar da ita a kan tabarma, ya dinga share mata hawayen fuskarta.
Cikin
acin rai ya ce "Yakamata ku dinga yiwa kan ku adalci a kan yarinyar nan, ita ka
ai ta tashi a cikinmu mace, tayaya zaku ce sai kun tan
warata yadda ku ke so?