Sashe 65
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama duk yadda ta so ta jure, ta kasa haka ta dinga share hawaye, masu cewa ta daina kuka kuwa kallonsu kawai take yi, gani take ba su san a cikin tashin hankalin da take ba ne.
Hatta daga islamiyya su ruma haka aka yi tawaga guda, suks zo yi wa mama jaje suka gabatar da Adduoi, tare da yi wa mama al
awarin za su cigaba da addu'a da karatun Alqur'ani har zuwa lokacin da Allah zai bayyana rumaisa.
Rumaisa kuwa a hankali ta motsa, ta fara
arin bu
e idonta, amma ta ji goshinta yana mata zafi, a hankali ta kai hannu goshin ta ji ya kumbura, ga busashshen jini ta shafo.
Cikin
arfin hali ta tashi zaune, sai dai wani irin jiri ne yake
aukarta, saboda azabar yunwa, ga zafin dukan da aka mata da bakin bindiga.
Wani narkeken mutum ta gani, yana zagaya su, yana
are musu kallo.
"Ke a ina aka
aukko ki?" Yayi mata maganar cikin tsawa.
Ba ta kai ga bashi amsa ba, ta ga mutumin da ta bawa gya
a a kasuwa.
Yayi saurin kawar da kansa da ga kallon ruma.
"Ke ya ina miki magana kin mini shiru?" Yayi maganar cikin muryarsa mara da
in ji.
Gefe guda ta ja, ta tan
washe
afarta, tana jin yadda take jan numfashi da
yar.
A fusace ya saka hannu ya fizgo ruma, amma ta ta
are iya
arfinta ta fizge hannunta ta ja da baya tana huci.
Kallon kallo suka shiga yi, tsakanin shi da rumaisa.
urawa yayi zai maketa, mutumin nan ya shiga tsakaninsu, ya ce "Yi ha
uri, yarinya ce"
"Ban gane yarinya ba, bani bindiga kasheta zan yi"
Ya girgiza masa kai ya ce "A'a, da alama ubanta wani ne, za a samu ku
i a hannunsu, ka bari mu kar
a sai a kasheta".
"Ni bani da uba" tayi maganar cikin
warin gwiwa.
"Ina magana kina saka baki?
Zan
yaleshi ya kashe ki" da
yar ya shawo kan mutumin ya
yale ruma.
auki wata leda ya jefa mata, buredi ne a ciki sai ruwan pure water.
Tamkar ta shekara ba ta ci ba, haka ta dirarwa buredin nan, tana ci tana yin
urin amai.
Tana zaune tana cin abincinta, tana kallon yadda ake kar
ar lambobin wa
anda aka
auko su tare, ana cinikin nawa za a biya a kar
esu kamar wasu dealer kaya.
Mutumin nan dai na
azu, ya zo kan ruma ya ce "Bani lambar babanki".
"Dama ana zuwa kabari da waya?"ta tambayeshi.
"Kamar yaya?"
"Na gaya maka bani da uba ya mutu ai"
"Bani lambar wani
an gidanku"
Rumaisa ta ce "Ka ga nifa gidanmu in dai ku
i zaka ce musu su kawo, basu da shi,
sai dai ku yi mini abin da zaku yi mini"
are mata kallo ya ce "Haka ki ka ce?"
"Eh"
Ya mi
e tsaye ya ce "Biyoni".
Ayshercool.
Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Gaba
aya suka bi ruma da kallo, ita kuma ta
are masa kallo ta ce "in biyo ka mu je ina?".
"Cewa ki ka yi sai dai ayi miki duk abin da za ayi miki, abinda yakamatan zan miki ai".
Ruma ta ce "Koma mene ka yi mini a nan ba in da zani"
Mutumin da yake ta
arin bata kariya ya fara fusata ya ce "Wai ke wace irin yarinya ce?, duk yadda za ayi a kare mutuncinki a rabu lafiya ana yi, amma ke sai ka ce baki san ciwon kanki ba, ke kin san me zai miki
in ne ki ka tura baki kina cewa ayi miki koma menene?".
Cikin kuka ta ce "Ta ina kake kare mutuncin nawa, da kuka ha
amu maza da mata kuka rabo ni da 'yan uwana, yanzu ka gama cewa a kasheni, wallahi babu in da zani daga nan, koma me zaku yi mini ku yi mini ni na gaji"
Su kansu wa
anda aka kamo su tare da ruma mamaki suke yi, yadda take rashin mutuncinta yadda ta ga dama.
aton nan ya sanya
afarsa iya
arfinsa ya taka
afar Rumaisa, ta ri
e kanta ta yi wata irin
ara, ba ta warke daga waccan azabar ba ga wata ana gana mata, ji ta yi kamar ya karyata, saboda azabar da ta ji, dan
ato ne na gaske.
Mutumin da haryanzu ba ta san sunansa ba ya ce "Ina ga daga yanzu ba zan sake magana ba, su yi miki duk abin da zasu yi miki, akwai dalilan da yasa nake baki kariya, amma tun da ke na fuskanci baki da hali, duk abin da aka yi miki ke ki ka saya, idan baki nutsu ba haka zaki ta shan ba
ar wahala, kina raye amma na lahira sai yafi ki jin da
i, ki cigaba mara kunyar banza".
Fuska duk hawaye cike da dakiya ta ce "Eh ayi mini
in, ku kasheni daga nan sai me?, wallahi ba zan daina magana ba sai kun gaji kun kasheni, kuma ba lambar wanda zan bayar a gidanmu, ku da Allah ba zan yafe muku ba, ba laifin da na yi muku kuke cutar da ni, Allah ya saka mini duniya da lahira".
e baki yayi yana kallon rumaisa, ga fuska duk busashen jini, amma sai kwaroroto take ba tare da ta na tsoron ayi mata wani abu ba.
Aikuwa
aton nan ya dinga takata da
afarsa, yana dukanta tana ihu tana "La'ila ha illa anta, subhanaka inni kuntu mina zalimin" shine kawai abin da take maimaitawa, dan idan ya takata ji take kamar ana buga mata itace, ko wani nannauyan
arfe.
ayan kuwa yana kallo bai kuma cewa komai ba, sai da
aton nan yayi mai isarsa ya
yale ruma, ba dan ta yi shiru da bakinta ba, sai dai ihun ma da
yar take iya yin sa saboda ta galabaita.
Haka kowa ya zura mata ido yana kallonta, duk wurin ita ce
arama sauran duk da girmansu, amma tafi kowa baki da rashin mutunci.
A gigice mama ta dafe
irjinta, hawaye na zuba daga idonta, mutane na ta bata ha
uri, amma a zuciyarta take jin kamar wani na faruwa da rumaisa, mussaman da zuciyar ta ta ta tsananta bugawa.
Idan ka ga mama sai ka zata wani ciwon tayi, duk da ba mace ce mai
iba dama, amma ba ramammiya bace ba, tana da kumarinta, amma lokaci guda duk ta zube sai tsawo.
Ba ta iya cin abinci sai su Abubakar sun yi da gaske, da rarrashi da ban baki, ake samu ta
an sha abu mai ruwa-ruwa.
Duk wata walwala da ake a gidan nan suka dainata, bacci kuwa sai dai
arawo, babu mai iya yin sa yadda yakamata a gidan.
'yan uwa da abokan arziki ana ta shige da fice, ana yi wa mama jaje tare da addu'a Allah ya baiyyana ruma.
Habiba ce ta fa
o gidan su rumaisa a gigice, ta din ga kallon yayyen rumaisa da mutanen da suke zazzaune, can ta hango mama, ta
arasa wurinta da gudu, ta zube a kan gwiwoyinta "Mama, wai da gaske an sace ruma?"
Mama ta
ura mata ido, amma ta kasa magana.
wabciyar su ruman ce ta ce "Eh da gaske ne, yanzu ku je ku yi ta yi mata addu'a, Allah ya bayyanata cikin aminci, ya tsareta a duk in da take".
Rushewa da kuka habiba ta yi, tana wata irin sheshshe
ar kuka, gaba
aya ta gigice tana wani irin kuka.
A fusace mai sunan Baba ya ce.
"Dalla ku fitar mana da mai ihun nan, da wane zamu ji?"
Aliyu yayi saurin cewa "A'a ba haka yakamata ayi ba, akwai sha
uwa a tsakanin su, bai kamata a hantareta ba"
Aliyu ya fita ya je ya samu Habiba, ta ha
a hawaye da majina tana kuka, ya tuna fa
ace-fa
acensu na
uruciya tsakaninta da rumaisa, kullum cikin sintirin kan
ara ake, da yadda yake zaneta ita da yayanta a kan ruma, amma yau ta tayar da hankalinta saboda
atan ruma.
Hannunta ya kamo ya ja ta gefe yana rarrashinta, amma babu alamar za ta yi shiru, duk jijiyon kanta sun
aga idonta yayi jawur saboda kuka.
"Kiyi shiri kar kanki yayi ciwo, sannan addu'a zaki taya mu, Ubangiji Allah ya bayyana mana ita, ki daina kukan, mu je na raka ki gida"
"Allah ya sa kar a kasheta, Allah ya sa ta dawo gobe" ta fa
a tana sake fashewa da kuka.
walla ce ta cika idon Aliyu, domin kuwa dauriya kawai suke yi, ya wayance ya ce "Amin ya Allah, dan idan kin yi salla ki din ga sakata a addu'a kin ji"
Habiba ta jinjina kai, tana cigaba da share hawaye. ya saka ta a gaba ya rakata gida, amma yanayin tashin hankalin da take ciki, zai tabbatar maka da ta ka
u sosai da
atan ruma.
Hauwwaliya ma da take a zaune tana jinyar karayar da ta yi kafin tafiyar runa, ita ma haka ta burkice, dan da har tana mitar ruma ta tafi ba ta zo ta dubata ba balle su yi sallama, sai labarin an yi garkuwa da rumaisa suka ji.
Hatta malamansu ruma na makarantar islamiyya da take gallaba, gaba
aya suka shiga damuwa, makarantar kanta kamar ana zaman makoki, saboda babu wanda bai santa ba da halinta.
Ita kanta tsohuwar da take sayar da kayan yara a makarantar, da suke yawan fa
a da ruma sai da ta yi kuka, dan wataran idan sun yi fa
a wata ran suna shiryawa, dan idan ruma ta zo da abinci wataran tare suke ci, duk rashin jin ta akwai shiga rai.
Takawa yana kwance a
aton falonsa a kan doguwar kujera, yayi zurfi sosai a cikin tunanin da yake yi, abubuwa da dama sun yi masa yawa, gaba
aya ya rasa wace matsalar yakamata ya fara tsayawa ya nemi mafita a kai, duk matsalar da ya tunkara, sai abubuwa sun
ara ta
arewa.