Sashe 60
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mutumin da y
a zauna a rumfar mai awo ne, sai dai shima a wannan karon fuskarsa a rufe take, da kayansa da kuma muryarsa ta gane shi ya ce mata "Yi sauri ki bar wurin nan, ki tafi gida" daga haka ya juya ya barta.
Ikon Allah ne ya kai ruma gida, dan ba ta ta
a ganin tashin hankali kamar wannan ba, mutane kwance a cikin jini an kashe su.
Ko da ta je gidan babu kowa, ta zube kayan hannunta a tsakar gida ta zauna, ta yi shiru tana cigaba da jiyo
arar harbe-harbe sama-sama.
Ta yi kusan mintuna ashirin, sai ga iya da su lawisa sun shigo, da alama ita suka tafi nema.
A gigice iya ta
araso in da ruma take tana fa
in "Rumaisa babu abin da ya sameki ko?
Bari gobe in Allah ya kaimu da sassafe azo a mayar da ke, mutanen nan sun sake waiwayo mu, ina fatan babu abin da suka yi miki"
Ta kalli jikinta, ba abin da ya sameta sai dai jini duk ya ta
ata.
Iya ta saka ruma ta yi wanka ta canza kaya.
Sai dai ruma ta kasa magana, dan ta tsorata da abin da ta gani, gawar mutane kwance a cikin jini.
yar ta iya cin abinci, ta nemi wuri ta kwanta, sai dai bacci ya gagari ruma sai tsananin zurfin tunani.
Ruma tana jiyo iya da sauran mutan gidan, suna mayar da zance da irin
arnar da aka yi a harin na yau, a nan ta ji irin masifu da tashin hankalin da suka fuskanta a baya, wanda haryanzu suna kai.
Tun da Allah ya sa ruma ta bu
i ido, ba ta ta
a ganin tashin hankali kamar wannan ba.
****
Takawa jiki yayi kyau, ya daina jin abin da yake ji, ya cigaba da sabgoginsa a Abuja, sai dai duk yadda ya so ya gama abin da yake ya dawo kano abu ya gagara.
Tattaunawa ce ta musamman suka yi, ita ma tattaunawar sai dare suka yi ta, sai bayan sha biyun dare sannan suka gama, ya fito zai tafi masaukinsa, dan ko direban bai nema ba yau.
Ya biya wani restaurant ya ci abinci, sannan ya nufi makwanci.
Tun safiyar yau yake fama da fargaba da ya rasa dalilinta.
Yana tsaka da tu
i gabansa yayi wata irin mummunar fa
uwa gabansa ya fa
irjinsa yayi wani irin bugawa da sai da burki ya kusa
wace masa a tsakiyar titi.
Da
yar yayi parkinh ya kifa kansa a kan sitiyari, ya dafe
irjinsa sa hannu
aya, yana jin yadda zuciyarsa ke tsananta bugu.
Gari yayi tsit kamar an yi ruwa an shanye, duk wannan balahira da ta faru har aka yi aka gama, babu jami'in tsaro ko
aya da ya bayyana a wurin, sai da
ura ta lafa wa
anda aka karkashe wa 'yan uwa, suka je suka
ebo gawarwaki, aka yi musu sutura ana jiran gari ya waye a sallacesu, wasu gawarwakin ma ba a samu
ebo su ba saboda tsoro.
Dare ya tsala sosai, farin wata ya haske gari, ko
waran motsin wani abu ba ka ji, ciki har da
wari.
Idanunta tarwai, babu alamar bacci zai
auketa ko da kuwa
arawo ne.
Daga can
asa-
asa ta fara jiyo jiniyar babura suna kusantowa.
Ta runtse idanunta tana hango yadda a abubuwa suka faru
azu a kasuwa, sai dai
arar baburan suka cigaba da kusantowa yana cika mata kunne.
Hannu ta saka ta toshe kunnuwanta, tare da sake rintse idanuwanta.
Dan
arar baburan na sake hasko mata abun da ya faru
Ba ta san iya adadin lokacin da ta kwashe a haka ba, ta sauke hannuwanta, iface-iface ta din ga jiyowa ana salatuttuka, hayaniya ta yi yawa a ilahirin kewayen gidan.
Muryar mijin iya ta jiyo yana fa
in "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mutanen nan sun sake dawowa, mai kuma suke nema da mu?
Me suke bu
ata?"
Iya ma cikin kuka take salati tana "Allah kana gani, Allah bamu da wani gata sai kai, Allah ka duba mu".
Wani irin ihu da gurnani kunnuwan ruma suka jiyo mata, kai daga jin ihun ka san wadda take yi a cikin masifa take.
Muryar wani magidanci suka ji yana ta magiya "Dan girman Allah ku yi mini rai, 'ya ta dan Allah ku rufa mini asiri"
arar harbi suka ji, daga nan basu sake jin muryar mutumin ba, sai kuka da ihun yarinyar.
Wadda ruma sukan yi wasa tare.
Gaba
aya kururuwar mata da hargowar mutanen ta kara
auyen, ha
i da harbe-harben bindiga.
Kan iya suyi wani yun
uri, wasu irin zaratan maza su kusan hu
u sun afko cikin gidan.
Mijin iya ya tsaya
yam, babu tsoro a tare da shi ya ce 'Haka muka yi da ku?
Kun sa
a al
awari mun yi duk abin da kuke so, amma bamu tsira ba, so kuke lallai sai mun fita mun bar muku garin, idan mun fita ina kuke son mu je?"
Cikin tsawa wani ya ce "Ba tuna mana al
awari muka zo ka yi ba, aiki muka fito yi, kai ku kama shi ku
aure mana shi" aikuwa suka kama dattijon suka yi masa
aurin huhun goro, suka rufe masa baki,
sannan suka afko cikin
akin.
Lawisa da zaliha sai kyarma suke yi, ruma kuwa tayi zuruu da ido, tana ganin sarautar Allah, abin da take ji a radion mama yau gashi a zahiri ba labari ba.
Hargitse kayan
akin suka shiga yi, wasu kuma suka zaga suka kwance garken dabbobin da ake kiwo a gidan, suka yi waje da su.
aya daga cikin su, ya zo ya dan
i ruma ya fara janta.
Cikin kururuwa iya take fa
in "Ka yi wa Allah da ma'aikinsa ka
yale yarinyar nan, ba
uwace 'yar amana ce, dan Allah karku cutar da ita".
"Kai wuce da ita"
ayan yayi umarni cikin tsawa.
Iya ta yin
ura zata yi magana,
ayan ya saka bakin bindiga ya buga mata a ka ta zube a
asa sumammiya.
Ruma ta zura silifas
in ta,
ayan yayi waje da ita yana janta.
Ko da suka fita ko waiwayowa ba sa yi, su Zaliha sai kuka suke suna kiran ruma, amma suka ce idan suka kuma magana sai sun harbesu.
Ko da suka fita tuni duk sun tattara wa
anda zasu tafi da su, a cikin daren suka ingiza su zuwa cikin daji, ciki har da ruma.
Tafiya suke tamkar suna ka
a dabbobi, an tattaro mata manya da
anana sai maza 'yan tsirari.
Tafiya suke a tsananin duhu, ba tare da sun san in da suke sanya
afafuwansu ba, ruma ganin abin take kamar a mafarki.
Tun suna tafiya ruma tana saka ran tafiya za ta
are, har ta sare ta fara galabaita ta gaji ti
is, dan haka ta ja ta yi burki ta dur
usa tana hutawa.
Cikin tsawa wani ya ce "Ke!
Tashi ki wuce mu tafi"
"Na gaji wallahi, ba zan iya tafiya ba"
"Ba zaki iya tafiya ba?
Tashi kan na
auke kanki da harsashi"
"Wai ya ka ke so na yi, ba ka ga ni yarinya bace ba, wallahi sai dai ku kasheni, nace na gaji ni wallahi ban ta
a ganin bala'i irin wannan ba"
"Dalla kasheta mu wuce, ba zata
ata mana lokaci ba" cewar
aya daga cikinsu.
"Tsaya in zauna daga nan, sai ku harbeni, ina zan iya wannan wahalar, Allah yasa idan na mutu na je a sa'a, na san mama za ta mini Addu'a" tayi maganar tana zama.
anda suke kan babura ne suka iso, wani yayi parking ya ce "Tsayuwar me kuke yi ne?, ku wuce mana".
"Oga wai ta gaji, shine ta samu wuri zauna ta ce mu harbeta"
Hasketa na kan babur
in ya yi da fitila, ta saka hannu ta kare fuskarta tana mucincina ido, saboda hasken fitilar.
"Ke 'yar gidan waye a garin nan?" Ya tambayeta.
"Nifa ba 'yar garin nan bace, ziyara kawai na zo, gwaggo ta yaudareni aka kawo ni nan, wai sai zamu koma makaranta zata mayar da ni gida "
"Taso ki hau mu
arasa" yayi maganar yana nuna mata babur
in da yake kai.
Babu musu ko wani abu ta kama babur ta
ane, ya ja suka tafi.
Aka cigaba da ka
a sauran a
afa, tamkar shanu, a iya sanin ruma ita dai kawai sun yi tafiya mai nisan gaske, kafin su
araso wani
aton wuri, bayan wani dutse tsakiyar daji sosai da sosai.
Wasu mutanen suka tarar ri
e da manyan makamai, ga wasu mutanen da aka kama duk a zube a
asa a zazzaune kamar fursunoni.
Ya karkata babur
in ya ce wa ruma ta saukko.
Ta cimimiye shi sannan ta sauka, tana kallon wurin, sai dai duk da hasken farin watan ba kowa take iya ganewa ba.
aga kai tayi ta kalli mutumin da ya kawota a babur.
Da kayan jikinsa ta gane shi, mutumin
azu da duka ha
u a kasuwa.
Cikin mamaki ta ce "Kaii, kai ne?"
Ya sanya yatsansa a kan le
ensa ya ce "Shhhhhh, wuce ki nemi wuri ki zauna"
arewa wurin kallo, sannan ta kalleshi "Wai a nan zan kwana?
Akwai sanyi fa, kuma a wannan filin babu abin rufa ba katifa?"
Wani daga cikinsu ya gyara bindigarsa cikin tsawa ya ce "Zo ki wuce, au ke da
i ma ki ke nema, zaki gane kuskurenki kuwa".
Ba ta motsa ba ta sake duban wanda ya kawota, ya jinjina mata kai ya ce "Wuce ki zauna"
A hankali ta ja
afarta ta wuce ta zauna a in da aka nuna mata, wani irin sanyi take ji har cikin
ashinta, ga bishiyoyin wurin sai rausayawa suke yi,
afafuwanta duk sun yi tsami ga
aya da ta taka.
Wasu daga mutanen suka koma gefe, suka kunna sigari suna sha.
"Allah mai iko, yau kuma nan Allah ya kawo ni" ta takure jikinta tayi shiru, da yanzu tana gida kusa da mama, mama tana lullu
eta.
yar Adam ya iya kai kansa hotel
in da yake, bai tsaya ko ina ba sai
akinsa, ya je ya bu
e ya kwanta a ruf da ciki, yana ta maimaita Innalillahi wa Innalillahi raji'un.