← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 116

Sashe 8

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tayi laifi kowa yayo kanta, ba mai yi mata nasiha, daga mai ce mata munafuka sai me ce mata aljana haka ake rayuwa?"
Yasir ya ce "Wallahi Yaya Sadik, duk ranar da yarinyar nan ta kwaikwaya maka rashin mutuncin da take aikatawa zaka gane ba tsanarta aka yi ba"
"Koma dai yane, a dinga barin yarinya ta huta a daina takura mata haka "
Guntun tsaki Umar ya ja, ya fice daga gidan gaba daya, suna zaman zamansu Mama ta haifo wannan 'yar kalen hanjin da ta gallabi rayuwarsu.

Yau cikin dare, Mama ta tashi tana ibada, kamar yadda ta saba domin a cewarta wanda duk ya tara zuriya yake neman kuma dacewa, bai ga ta bacci ba.

Fitilar
akinta ta kunna, haske ya gauraye ko ina, Rumaisa tayi rashe-rashe a kan katifa, zaninta daban ita daban daga ita sai wando, kanta ko
an kwali babu.

Mama ta girgiza kai, ta janyo zanin ta
aura mata, ta saka mata hula ta lullu
eta, sannan ta fice ta
auro alwala ta zo ta tayar da salla.

Sai dai sam Ruma ba ta san an yi bama, tana ta fama da bacci.

Can Mama ta kuma juyawa, amma ta ga Rumisa ta kuma yada zanin,
afafuwanta duk suna
asan katifar, ta kuma tum
ur tana bacci.

Haushi ne ya kama Mama, ta
arasa in da take, ta
ala mata duka a cinya.

Amma maimakon ta tashi, sai ta sake dun
ulewa tana bacci.

"Ke Ruma, ba zaki tashi ba sai na saka miki bulala?" Da
yar ta tashi tana murza ido tana kalle-kalle.

'tashi ki
auki rigarki ki saka, ki
aure kanki ki je ki yo alwala ki salla".

"Wai har asubar ta yi ne?"
Mama ta ce "Wato ke idan ba sallar farilla ba, baki san ki yi nafila ba, sai dai ki saki le
e kina bacci.

Ki je kiyi alwala ki zo ki yi salla ki ro
i Allah ya yaye miki wannan wautar da rashin hankali da kike fama da shi" kafin Mama ta gama maganar, Rumaisa ta sake
ingirewa ta kwanta.

Aikuwa mama ta
ule, ta janyo mafici ta shiga rafka mata a cinyoyinta, a razane ta mi
e tana sosh-soshe.

Mama ta bata riga da
an kwali ta
aura, ta korata tayo alwala.

Mama ta koma kan tata sallayar ta cigaba da salla.

Kusan mintuna arba'in, Mama ta manta ta tura Rumaisa tayi alwala, ta kalli shimfi
arta taga bata wurin.

Da sauri ta tashi ta fita tsakar gida tana dubawa, sai dai babu Rumaisa babu dalilinta.

Lelle
awa Mama ta hau yi, tana nemanta a cikin gidan amma bata nan.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ina yarinyar nan ta shiga ne haka?" Tayi maganar lokacin da ta
arasa soro tana haska fitila, amma taga
ofar gidan a rufe.
ofar
akin samarin gidan ta tsaya tana bubbugawa da
arfi.

Usman ne ya taso cikin yanayi ya bacci, ya kalli Mama ya ce 'Mama lafiya kuwa?".

Cikin tashin hankali ta ce "Ruma na tasa tayi sallar dare, daga ta fito tayi alwala, na nemeta na rasa".
walalo ido waje yayi, ya ce "Ruman?

To ina ta tafi?"
Mama ta girgiza kai ta ce "Ban sani ba, na duba
ofar gida tana rufe da sakata ba a bu
e ba"
Mamaki duk ya cika Usman ya ce "To in ta shiga a tsohon daren nan, bari na sako rigata a bu
e gidan a dudduba".

Ya shiga cikin
akin, ya kunna wutar lantarkin
akinsu, sai ga Ruma a tsakiyar su Yasir tana bacci.

Kunna fitilar ne ya sanya Huzaifa
arin yin juyi, amma ya ji mutum a kusa da shi, yayi zaton Yasir ne, dan haka ya dage ya hanka
a Rumaisa, ta kifa kan Yasir amma ba ta farka ba.

Usman Ya ce "mama le
o kiga"
Jiki na rawa mama ta shiga
akin, daidai lokacin da Yasir ya ji nauyi a kansa shi ma ya dage ya hanka
ata gefe guda.

Mama ta shiga tafa hannuwa tana salati, a irin magagin bacci, da shirme na Rumaisa tsaf za a saceta tana wannan baccin na asara.
ufule Huzaifa ya tashi yana zage-zage ya zata Yasir ne yake damne shi, amma ya ga Ruma a tsakiyar su, ga su Mama a tsaye.

"Ke uban me ki ke yi a
akinmu, mama meyafaru?"
Jin hayaniya ya sanya Sadik ma farkawa, ya dinga kallonsu
aya bayan
aya 'mama lafiya kuwa'.

'lafiya lau, kai Huzaifa taso mini ita'
Abubakar ya kalli in da Rumaisa ke ta more laushin katifa tana barci.

"Wai me ya kawo yarinyar nan
akin nan?"
Usman yayu masa bayani kamar yadda Mama tayi masa.

Sadik ya ce "Kai Huzaifa, kai da Yasir ku sauko ku bar mata katifar dan Allah, wannan ba tashi zata yi ba"
Yasir ya ce "Kaii, Yaya haryanzu fa yarinyar nan tana fitsarin kwance, kawai a tasheta ta fita, kar ta tsula mana fitsari dan katifar nan wuyar bushewa za ta yi".

Yaya Umar kuwa tun shigowar Rumaisa yana kallonta, lokacin bai da
e da kwanciya ba, ya ganta ta shigo tana tangal tangal, ta nemi wuri ta kwanta, tun da ta shigo yana kallonta.

Mama ta ce "Ba zata kwana a nan ba, taso mini ita ta wuce mu tafi".

Yasir ya daddaki Rumaisa a kafa
a, amma ta hau surutai da irin fa
ace-fa
acen da suke yi da yara a makaranta.
arshe haushi ya
ule, Umar ya tashi dan
o Ruma ya hanka
owa Mama ita tsakar gida, ya rufe musu
ofa.

Mama har mamakin wannan magagi da kuma suratan baccin da Rumaisa take yi, ita duk wani da mutane suke yi, nata ya zarta
a'ida.

Har mama ta kama hannunta zuwa
aki, magagin bacci take yi.
******
Sassanyar iskar da bishiyoyin ke bayarwa ne ya ha
u da
amshin furanni, tare da samar wani kyakkyawan yanayi mai sanyawa
zukata nutsuwa da annashuwa.

Duk da wannan tarin ni'ima, gaba
aya Samha ba ta jin dadin yanayin sam.

Wayar hannunta ce ta fara ringing, wadda ta katse mata dogon tunanin da take yi,
agawa tayi ta kara wayar a kunneta ba tare da ta ce komai ba.

"Ki fito mu tafi, ina haraba".

"Ok, ya maganar mu?

Kun yi magana da ita, zasu zo ne".

Nusaiba ta ce "Hmm, Samha kenan ke meya hana ki tambayeta?"
"Nusaiba bana son wasa, am serious about it".

Nusaiba ta
an ta
e baki ta ce "Eh, za su zo" Ta sauke wayar daga kunnenta, ta nufi hanyar fita daga lambun.

Mama tana yawan yin istigfari da nemawa Rumaisa shiriya, musamman yadda bakin mutane yayi yawa a kanta, duk wani rashin ji irin na
a namiji shi take yi, bama irin na mata sa'aninta ba, duk sa'aninta ta kere su a rashin ji.

Babu yadda Mama ba tayi ba a kan aje a bawa malaman makarantar allon su ha
uri, ta koma amma mirsisi Yaya Umar ya ce sai dai a sauya mata makaranta, in da zata fi mayar da hankali, amma a
asan zuciyarsa zafin maganganun da malaman suka yi a kan Rumaisa ne ya fi
ata masa rai har ya sanya ya ce ba zata koma ba.

Ita kuwa Rumaisa ganin Yaya Umar ya hana a mayar da ita makarantar allon Malam Babba, tayi ta murna a ganinta ta huta da zuwa makarantar nan mai cike da takurar tsiya, Allah ya sa makarantar bokon ma a cireta, ta dawo gida Mama ta bata jari ta dinga sayar da wainar fulawa a
ofar gida.

Murmushi ta yi bayan wannan tunanin ya zo ranta.

Ta dubi Abdallah da yake ninke kayan da ya wanke ta ce "Yaya Abdallah, dan zaka gayawa abokananka zan fara sayar da wainar fulawa, naga kai ne me abokai masu ku
i, ka talatta musu su zo su dinga saya, ba irin abokan su Huzaifa ba gayyar
olawa da tsamaye ba"
Saroro ya kalleta ya ce "wace irin wainar fulawa kuma?"
"Eh tun da na daina zuwa makarantar allon, sai Mama ta bani jari na diga sayar da wainar fulawa a
ofar gida".

Huzaifa ya ce "Eh dama kin yi kalar sayar da wainar fulawar ai, ai ni da kai na zan din ga yi miki ciniki, ai suyar wainar ce ta dace da le delu"
Murgu
a baki tayi ta ce "Da dai ban san halinka bane, ci ka tsere ka rusa mini jari, kama kar ka sake ce mini wata deluna gaya maka.

Ta mayar da hankalinta kan Abdallah ta ce "Dan Allah Yaya Abdallah ka yi magana mana".

"To ai Ruma na rasa me zance miki ne, wace irin wainar fulawa ana zaman lafiya".

"To Yaya ba gara ace ina sana'a ba, kuma ku huta ba, ana ta shelar mata su kama sana'a, Mama ai zaki bani jari ki saka mini albarka ko?"
Mama ta ce "kada Allah ya nuna mini wannan rana, kuma kar ki sake sakoni a cikin shirmenki, idan kuma ki ka sake sai na ci ubanki ke da soya wainar fulawa a
ofar gidan, tun da ke dai Allah bai sa an raba hankali kin samu ba"
ata fuska tayi a ranta ta ce 'sai na tambayi Yaya Abubakar, na san shi ba zai hana ni ba ai, tun tuni ake cewa mata su kama sana'a ni kuma zan yi ana hanani'.

Umar yana
aki yana jin shirmen da Ruma take, ji yake kamar ya
auketa ya kai ta boarding kowa ya huta, amma ya san Mama ba zata ta
a amincewa ba.

Wayewar garin Allah, wurin
arfe sha
aya na safe, mama na shirin fita, telar da take yiwa Mama
inki ta aiko da
inkin da Mama ta kai mata, bayan mama ta kar
inkin ta sallami yaron, ta kalli Ruma ta mi
a mata ledar ta ce "gashi nan kayanki ne".

Da murna ta kar
i ledar ta bu
e, cike da son ganin menene a ciki.
Chapter 8 · 0% Book details