← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 116

Sashe 66

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin zazzafan zazza
i ne ya kama ruma, saboda wahalar da ta sha, ga azabar cizon sauro da kuma sanyi suka haddass mata zazza
Babu wanda yake ta tata, balle ya taimaka mata, tuni wasu aka fara bayar da ku
in fansarsu, idan sun ga dama su bayar da mutum, idan ba su ga dama ba su kar
i ku
in sannan su kashe mutum su ja gawar zuwa bayan wani babban dutse da yake nesa ka
an da in da suke ajiye mutanen su yar gawar ba tare da suturta gawar ba.

Ruma na kwance ta takure tana ta rawar sanyi, ga azabar ciwon jiki, saboda dukan da ta sha, wasu mutane suka zo a kan babur, wanda aka goyo hannunsa
auke da
atuwar jaka, ta
aga ido dan ta ga su waye, wa za ta gani, dattijon bafullacen nan, da ta ha
u da shi har ya rakota gida a garin su Gwaggo.

Kallonsa take, amma ya kawar da kai kamar bai ta
a ganin ruma ba, ya basu jakar, shima suka bashi wata jakar ya hau babur
in aka bar wurin da shi.

Tunani ta shiga yi a kan abubuwan da ya gaya mata, da kuma tunanin meye ala
arsa da wannan mutanen?

Kenan duk shiri ne?" Idonta ya sauka a kan lambar dake jikin jakar, sak irin lambar jakar da aka nuna mata bullet a ciki lokacin da za su zo katsina!

Guntun tsaki ta ja, a lokacin da ihun wani mutum ya dawo da ita hayyacinta, kan ta gano dalilin da ya sanya mutumin yake ihun, sai ganin abu ta yi a jikinta kamar an watso ruwa, jinin mutumin ya
ata su an kashe shi.

Gaban ruma ne ya tsananta fa
uwa, ta ma rasa wani halin yakamata ta shiga, tashin hankali ko kuma fargaba, ga jikinta babu da
i, ta fara fidda rai da samun mafita.

A hankali ta tashi zaune, ta
arasa gaban wanda ya kashe mutumin, ta kalleshi ta ce "Dan Allah nima ka kasheni"
"Saboda me zan kasheki?"
"Na gaji da zaman wurin nan, dan Allah ku kasheni nima" tayi maganar cikin magiya.

Ya kwashe da dariya ya ce "Ai ke zaki yi mana amfani,
ko zamu kasheki sai mun koya miki hankali tukuna, dan ba zaki ta
a barin hannunmu ba, an jaddada mana mu kula da ke, bakinki ba shi da linzami, ko mun kar
i ku
in fansarki kashe ki zamu yi".

"Idan kuma baku kar
a ba fa?" Ta tambayeshi.

Ya bata amsa da "Nan ma kasheki zamu yi"
"To ku kashe ni, dan ba wanda zai baku ku
in fansata, bamu da ku
i talakawa ne mu"
Dariya yayi, ya cigaba da busa sigari, ya share ruma.

"Daddy, ina ganin kamar yadda nace ka bar komai a hannuna, komai ya kankama, kawai mu cigaba da abin da muka saka a gaba"
Senator usman wakili ya girgiza kai ya ce "Ni fa haryanzu a raina ban gama gamsuwa da shirin nan naka ba Khalifa"
Khalifa ya gyara zama ya ce "Please Daddy, ka yarda da ni, ba zan baka kunya ba kamar yadda na yi maka al
awari zan cika, Ni dai na riga na saka rai, bana son damar ta wuce ni".

"Ni kaina ba zan so damar ta wuce mu ba Khalifa, amma yaron nan yana da taurin kai da nacin tsiya, bana tunanin zai
yalemu, ina matu
ar jin tsoron kar ya tona mana asiri"
Khalifa ya
an girgiza kai ya ce "Amma daddy, sauran members
in naku ma sun san abin da ake ciki?"
"Sun sani sarai, abin da nake tunani, akwai masu bashi goyon baya da ha
in kai a kan ya kawo
arshena, ba wannan ne ya fi
aga mini hankali ba, ina tsoron ya banka
o mu, dan ko last week na ji yana Abuja ku san kwanansa bakwai a can".

Cikin damuwa da tashin hankali Khalifa ya ce "To yanzu shikenan daddy, babu wani abun yi?"
Usman wakili ya kwashe da dariya ya ce "Abun yi kai, ka zuba ido kawai yaro, babu wani abu da zai iya, muna da wani shiri a
asa".

"Allah daddy, shirin menene?"
"Kar ka damu, idan ya tabatta za ka gani, kaima ka je ka cigaba da naka
arin zan gani idan zaka iya zama magajina"
Khalifa ya yi murmushi ya ce "To shikenan daddy, ba ka da matsala da ni"
Iman ce zaune a falo, an saka mata lalle ja, tana ta kwa
e fuska za ta yi kuka, wai ita ta gaji ammi sai mita take ta ce "Aikuwa kina tashi sai ranki ya
aci, ku kamar ba mata ba mutum yayi ta fama da ku a kan ku dinga ado".

"Ammi fitsari fa nake ji" tayi maganar a shagwa
"Yi a nan a wanke".

"Mhmm ammi zan yi kuka fa ya matseni".

"Ki bari na zo na sameki a wurin nan kin cire lallen nan, ki ga yadda zan yi da ke".

Jabir ne yayi sallama, Ammi ta amsa ya
arasa cikin falon yana kallon iman.

Kan nan nata babu
an kwali, gashin kanta sai
aukar ido yake ya sha mai, ta tufke shi.

Ha
e rai ta yi ta kawar da kai, ya zauna suka gaisa da Ammi, daga nan ya hau zuba kamar an kunna shi, amma hankalinsa ba akan hirar da suke take ba, a kan iman take da ta basar kamar ba ta san da zamansa a wurin ba.

Ganin ba shi da niyyar tashi ne ya sanya Iman tashi, dama a iya hannu aka saka mata lallen, ta wuce
akinta.

Ko da ta koma
akin zama tayi tai shiru, tana tunanin irin balahirar da jabir zai jefata a ciki muddin ya ce yana sonta, kuma yadda yake da ammi babu abin da zai hana ammin amsawa, dan kamar
a shima ta
auke shi.

Baba uwani ce ta yi wa ammi
arya a kan zata je ta dawo, ammi ta bata izinin fita.

Tana fita ba ta tsaya ko ina ba, sai harabar gidan ta tabbatar da babu wanda ya ganta ta yi wuf ta fa
a sashin Mummy, ta
arauniyar hanyar da ta saba bi.
aki ta iske Mummy, Mummy ta dubeta cikin mamaki ta ce "Uwani, me ki ka shigo yi nan da yammacin nan sai an ganki".

"Allah ya huci zuciyarki uwar
akina, Allah ya baki yawan rai, wani labari ne nake tafe da shi, ban sani ba ko zai yi daidai da abin da ki ke son ji ba".

Mummy ta numfasa ta ce "Ina jinki".

"Dama wani al'amari nake ta sanyawa ido, in tabattar da shi, amma ina hasashena yana daf da zama gaske, Jabir naku na gidan Galadima mai ci a yanzu, kamar shi ne yake sinsina iman, akwai alamun yana daf da cewa yana sonta".

Wani uban tsaki Mummy ta ja, "To ni ta ina hakan ya shafeni, ni abin da na saka ki ki yi mini kenan?

Ki saka mini ido ki kawo mini labari a kan abin da ya shafi ahalin gidan nan kin kawo mini maganar bare wadda ko gashi ba ta da shi a cikin gidan nan, ni ina ruwana na saka ki aikin samo mini maganin da suke yi wa wancan uban ciwon Adam amfani da shi, amma haryanzu shiru kin tsaya kawo mini shirme"
Baba uwani ta du
a ta ce "Tuba nake, Allah ya huci zuciyarki, Allah ya sanyaya ruhinki".

"Tashi ki bani wuri, kar ki sake zuwa in da nake idan har baki kawo mini abun da na ce ba".

"In Allah ya yarda ba zan dawo ba sai da sa
onki, tuba nake".

Kwanki goma kenan da sace ruma, amma babu wani labari a kan ta, tun mai sunan Baba yana buga waya ko da wani labari, har mama ta ce yayi ha
uri ya daina kiran wayar.

Shi kansa dagaci ba yadda bai yi ba ayi sulhu, su fa
i abin da suke so a basu su sako wanda suka kama, amma suka ce ba zasu bayar ba, yayi musu maganar rumaisa amma suka ce su ba zasu iya gane wata yarinya da suka
auka a gidansa ba.

Ruma kuwa sai gwada musu halin take na azabar taurin kai da rashin kunya, wataran ta yi borin amma sun
i su kasheta kamar yadda take fata, sannan suka fara yi mata horon yunwa, basu cigaba da takurata a kan sai ta bayar da lambar wanda za a kira a gidansu ba, suka
yaleta sai dai tana ganin azaba, idan ta ishesu da rashin mutunci, da kan bindiga suke dukanta.

Duk jikinta yayi tsami, ta fita hayyacinta kamar ba ita ba, ga rashin lafiya da take ta fama, wasu ko ba a kashe su ba wahala ce take kashe su a wurin, ruma ta fara sanya ran ita ma wahalar ce zata yi ajalinta.

Tun ruma na iya addu'a har ta fara sarewa, tayi kukan ta kira maman har ta ha
ura ta zubawa sarautar Allah ido.

Tana nan kwance kamar matacciya, ta ji wani irin
amshin turare mai da
in gaske ya gauraye wurin.

Wata mata ce take kuka, amma kamar iyayi matar take a cikin kukan, ruma ta
ago da
yar ta kalli matar.

Tsohon ciki ne a jikin matar, duk da ruma ba ta san kan ciki ba, amma yadda cikin matar yayi girma kana gani ka san ta kusa haihuwa, matar na sanye da wani irin farin leshi mai
aukar ido da hankali, mai
auke da golden a jiki, hannunta zuwa kunnenta duk gold ne.

Kai da gani ka san ba a wahala take ba, gata fara sol kamar ba ta shiga rana, sai kuka take
afarta na ta zubar da jini tana haki.

"Rufe mana baki, ko mu harbeki a ciki" suka yi mata tsawa toshe bakinta ta yi da hannunta ta zauna tana kuka, tana
arewa wurin da taken kallo.

Tausayinta ne ya kama rumaisa, ita wannan
aton cikin na matar ne yafi ba ta tausayi.

Ita kuma ko a ina suka
aukota oho?.

Fatar matar duk tayi bur
un-bur
un, tayi jaa, alamar
wari duk sun cijeta a hanya kan su
araso.
Chapter 66 · 0% Book details