Sashe 3
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya
ura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce "Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la'asar ba ki dawo ba sai magariba?" Yayi Maganar yana tsareta da ido.
Kasancewar akwai wutar lantarki, ya sanya fes take kallon fuskarsa da idonsa.
"Ba magana nake yi miki ba, ki ka tsare ni da ido?" Ya daka mata tsawa.
Zabura tayi ta yin
ura za ta yi magana,amma ya sake cewa "Kuma wallahi kika yi mini
arya sai na ci ubanki a daren nan"
Jiki na rawa ta fara zayyane masa yadda aka yi tun bayan fitarta.
Huzaifa tun da
yaga Yaya Umar ya shiga
akin Mama ya jiyo kukan Rumaisa, ya sha jinin jikinsa, dan ya san yau sai yadda Allah ya yi.
Mama kuwa girgiza kai kawai ta yi, jin Yadda Ruma take fa
ar gaskiya sa
anin
azu da ta yi mata
arya.
Umar ya ce "Namiji ce ke da zaki tafi aron taya?" Ta sunkuyar da kai tayi shiru.
"Kuma me nace miki a kan dambe a hanya, karya ce ke?"
Ta girgiza masa kai alamar a'a.
ora da cewa "Wato ke duk wani abu da za'a gaya miki sai dai ya shiga ta kunnenki na dama, ya fita ta hagu ko?"
Ita dai tayi shiru tana rarraba ido.
"Kyaci ubanki, tashi ki kama kunnenki tun da ba zaki yi hankali ba".
Maraicewa tayi zata fara yi masa magiya, amma da yayi mata wani mugun kallo, ba shiri ta mi
e ta dur
usa ta hau kamun kunne.
Gaba
aya Huzaifa ji yayi bai ji da
i ba, maimakon a hukuntata tun a lokacin amma sai da aka bari ta fara bacci, za a sakata kamun kunne, ya tsaya ta
ofa yana le
en tsakar gidan ya san yanzu zata galabaita, gashi babu wanda ya isa ya hana Yaya Umar abin da yayi niyya sai Hassan
in sa wato Abubakar Sadik, shi kuma baya nan.
Umar ya nutsu yana duba litattafansa, Rumaisa kuwa sai tanga
i take tana neman ta fa
i, amma yayi banza da ita, dan ta san idan ta fa
i ko ta tashi ba zata iya
aukar wani hukuncin ba.
Tun tana kuka
asa-
asa har ta fara yi da
arfi, saboda azabar gajiyar da ta yi.
"Tashi" ya fa
a ba tare da ya kalleta ba.
Ta
ago duk ta ha
a uban gumi, ga hawaye da majina duk a fuskarta.
"Kukan uban me kike yi?"
Cikin kuka ta ce 'Yaya na gaji ne, dan Allah kayi ha
uri ba zan sake ba, na tuba"
"Da alama haryanzu baki yi laushi ba, yi zaman babur tun da kin gaji da kamun kunne"
Babu kalar izayar da Yaya Umar bai yi mata ba a daren, har Sai da Mama ta ji babu da
i a ranta, amma tuna cewar yarinyar ba 'yar goyo bace ba, ya sanya tayi banza ta cigaba da laziminta.
Aliyu ne ya fito daga
akinsu, cikin damuwa ya ce "Dan Allah Yaya kayi ha
uri ka
yaleta haka ta je ta kwanta dare yayi, wallahi ta horu, kuma ga gobe in Allah ya kaimu da makaranta".
A fusace Umar ya kalleshi ya ce "Ka
ace mini daga gabana ko sai na ha
a da kai?" Ran Aliyu ba
aramin
aci yayi ba, kawai ya girgiza kai ya shiga ban
aki.
Sai da ya tabbatar da ta galabaita sannan ya ce ta zauna ta huta, shi kuma ya tashi ya fita.
Ta dinga kuka kamar ranta zai fita, saboda jin cinyoyinta take kamar babu nama a cikinsu sai rodi, saboda azabar sagewa da suka yi,
ashin bayanta ma ban da azabar ciwo babu abin da yake yi mata.
Yaya Umar na fita, Huzaifa ya
araso in da take yana mata sannu cikin tausayawa kamar ba shi ne ya gama bawa Mama shawarar ta ha
ata da Yaya Umar ba.
Ya je ya
ebo ruwa ya bata, ta kar
a ta kafa kai tana sha tana kuka.
Ta gama sha, ya kar
i kofin ya ajiye yana goge mata hawayen fuskarta.
"Uban me kake a nan wurin?" Basu ji dawowar Yaya Umar ba, sai maganarsa kawai suka ji, suka yi tsuru-tsuru.
"Zaka tashi ko sai na ha
a da kai?" Jiki na rawa Huzaifa ya tashi, ya koma
akinsu.
Ya kalli Ruma da ke ta ajiyar zuciya, ya tabbatar ta galabaita, ya san yanzu haka jikinta na ciwo, ya jefa mata leda a jikinta ya ce "Maza
auki ki shanye"
Jiki na rawa ta
au ledar, doguwar jarka ce cike da youghurt mai sanyi a ciki, ta
aga kai ta sha rabi, yana tsaye yana kallonta, ba tare da ta kalleshi ba ta ce "Na
oshi".
Jin bai ce komai ba ne ya sanya ta
ago ta kalleshi, ganin yana mata wani irin kallo ne, ya sanya ta cigaba da sha tana yamutsa fuska, da
yar ta shanye, ta ajiye robar tana jiran umarni na gaba.
"wuce ki je ki kwanta"
yar da yin
ura ta tashi,
afafuwanta na ta rawa saboda ciwo, ta shiga
aki.
Tana shiga ta tarar da Mama na salla, ta fa
a kan katifa tana kuka.
Mama har ta idar da sallar ba tace mata komai ba, ta cigaba da kukanta har bacci ya
auke ta.
Cikin bacci ta ji Mama na
ala mata duka a cinyarta "Tashi" duk da yadda ta ji zafin dukan, amma ta bu
e idonta a hankali ta kalli Mama, ba tare da ta ce komai ba.
"Saboda tsabar rashin hankali, ki kwanta ki yi fitsari a kwance, ke ba jaririya ba ba 'yar yaye ba" jin abin da Mama ta fa
a ne ya sanya ta mi
e zumbur, ta ganta luntsum a cikin fitsari.
Waro ido ta yi ta ce "Na shiga uku, wallahi na zata a mafarki ne, dan Allah kiyi ha
uri"
Mama cikin
acin rai ta girgiza kai ta ce "Innalillahi wa innalillahi raji'un, zaki tashi ki fita kije ki gyara jikinki ko kuwa?"
Sannu a hankali ta sauka daga kan katifar, saboda yadda jikinta ko ina yake yi mata ciwo, saboda punishment
in da Yaya Umar ya sanya ta.
Da ta fita tsakar gida da rarrafe ta
arasa ban
aki, ta wanke jikinta ta dawo ta canza kaya, ta jingine katifar tayi kwanciyarta a
asa.
Har ga Allah, tana jin yadda fitsarin ya matseta, amma ta ji gandar tashi, saboda bacci take ji sosai, ga kuma ciwo da jikinta yake yi, dan haka ta cigaba da baccinta, da ta ganta a ban
aki ta zaci a gaskene ta saki fitsarinta.
Tana jin yadda Mama ke ta mita, amma ita ko a jikinta, wani nannauyan baccin ne ma yayi awon gaba da ita.
Da Asuba ma an kai ruwa rana kan Mama ta samu Rumaisa ta tashi ta yi salla, dan sai da ta yi i
irarin ha
ata da Yaya Umar sannan ta tashi ta yi sallar.
Ta idar da salla Mama tayi mata maganar shirin makaranta, amma ta tura baki ta ce "Ai kina gani jiya mai sunan Baba yana azabtar da ni baki hana shi, ni bani da lafiya, ba zani ba cinyata kamar an mini
orin karaya haka nake ji na"
Mama ta yi mata shiru ta cigaba da laziminta, Huzaifa ne ya fara shigowa
akin Mama ya gaisheta, suka gaisa ya tambayi Mama mai za'a
ora na karin kumallo?.
Mama ta ce "Bari gari yayi haske, sai a sayo gasara, ka cewa Yasir ya feraye maka dankali, sai a soya"
Huzaifa ya jinjina kai ya mi
e, har zai fita idonsa ya sauka a kan katifar Rumaisa, ya
an yi turus ya dubi Mama ya ce "Mama ba dai fitsarin kwance yarinyar nan tayi ba?"
"Gashi kuwa kana gani, ai Yarinyar nan sai addu'a kawai".
"Innalillahi wa innalillahi raji'un, su Balama an yi asarar kunnuwa, ba sai ki saka ta fitar miki da ita daga
aki ba, sai
akin ya fara wari tukuna, abinka da fitsarin gardiya bana jariri ba, tashi shashasha" ya
arasa maganar yana zuba wa Rumaisa duka a
afa.
A gigice ta tashi zaune ta raba ido, tayi zaton Mama ce ta daketa, amma taga Huzaifa a kanta.
"Me nayi maka zaka dakeni?" Tayi maganar a
ule.
"An dake ki
in, tashi ki fitar mata da wannan katifar daga
aki, mai abin kunya
atuwa da ke kina fitsarin kwance"
"Ba zan fita da ita
in ba, uban shishshigi ko ina ruwanka, tun da ba a kan ka nayi ba, kuma ruwa ne ya zube ba fitsari nayi ba".
"Au Mama
arya take yi miki kenan, ba zaki tashi ba?"
Cikin tsiwa ta ce "Ba zan tashi ba"
a hannu yayi, ya janyota ya
agata, ya ce "Wallahi sai kin fita da katifar nan kin wanke kayan da kika yi tsiyar a kan su".
Idan da sabo Mama ta saba da wannan halin nasu na fa
ace-fa
ace, gashi Huzaifa ya bawa Rumaisa kusan shekaru shida, amma fa
a kamar suna ganin hanjin junansu.
Mama ta sharesu ta
i ko kallon in da suke, Rumaisa ta dinga turjewa tana kwarara ihu.
Basu yi aune ba suka ga Yaya Umar a tsakiyar
akin, take suka yi cirko-cirko suna kallonsa.
Cikin kaushin murya ya ce "Meye haka karnuka ne ku?"
Suka girgiza kai a tare.
"Me kai mata take wannan ihun, da idon Mama bai sanya kun daina ba?".
"Fitsari ta yi a kwance, shi ne nace ta fita da kayan"
Cikin mamaki Umar ya kalleta ya ce "Fitsarin kwance kuma?
Kina me kika yi fitsari?"
Cikin rauni ta ce "Wallahi Yaya tsautsayi ne, kasa tashi nayi"
"Tsautsayin uban wa?
Kwashe kayan ki fita ki wanke
azamar banza kawai".
Haka ta ja katifar ta fita da ita tsakar gida, ta kwaso kayan da ta yi wa fitsari ta hau wanki.
Huzaifa ya faki idon Yaya Umar ya dinga yi mata dariya.
Duk wanda ya fito tsakar gida ya ga katifar Rumaisa sai ya ce me ya fito da katifar, Huzaifa sai yayi farat ya gaya musu ai fitsarin kwance ta yi.
Tausayinta ne ya kama Usman, ganin yadda take kuka, kuma ba ta saba yin fitsarin kwance ba, ya je ya kar
i kayan ya tayata.