Sashe 56
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama ta ce "Ke ki mayar da hankalin ki, bana son sakarci fa, meye haka ne ruma, kawai daga zuwa ba
unta ki tayar musu da hankali, ko sai na ha
aki da babana?"
Da sauri ruma ta ce "A'a".
"To ki nutsu ki daina yi musu kuka"
Ruma tana share hawaye, wasu na gangarowa
ta ce "To, na daina".
"Yauwwa, sannan ki yi fitsari kan ki kwanta, kar ki yi musu fitsarin kwance kin san dai kashedin da na yi miki ko?"
"Eh"
"To ki nutsu, sai da safe ki gaida gwaggon"
Usman ya kar
i wayar a hannun mama ya ce "Ke ruma, maman nono za ta baki da zaki din ga kuka ke mama, to idan ma shayar da ke take yau an yayeki"
Cikin shagwa
a ta ce "Yaya ussy".
Ya amsa da"Na'am
anwar maza".
"Yaya usy ina son in ganka".
"To idan kin gannin lada za a baki?
Zan gayawa Ali, idan kin samu miji a nan mun bar musu ke, su aurar da ke".
Aliyu ya fizge wayarsa ya ce "Ba katin banza ne da ni ba, kar Allah ya sa ki daina kukan, dama akwai karnuka da suke yawo a garin da daddare, idan baki nutsu ba, a
ofar gida zaki kwana".
Gwaggo ce kawai ta din ga rarrashin ruma, ta gyara mata kan gadonta na
arfe ta kwanta.
Tsananin gajiyar mota, da ba
unta ya sanya bacci kwashe ruma.
angaren mama ma, hakan take, kewar ruma take sosai, tun yamma su Huzaifa suka fuskanci hakan suke tsokanar mama suna mata dariya, wai yau an
auke mama 'yar gudaliyar ifrituwarta, duk ta damu.
Mama ta din ga basarwa, irin ko a jikinta
in nan, amma tun da ta ji kukan ruma hankalinta ya
ara tashi, cikin dare kuwa kasa bacci tayi, sai kallon wurin shimfi
ar ruma take yi.
Sai yanzu take jin ina ma ba ta bayar da ruma an tafi da ita ba, dan gaba
aya hankalinta ya
i kwanciya.
Samha ce zaune a wani katafaren office, tare da Khalifa wakili, sai juyi yake a kan kujera yana kallonta yana mata murmushi, ita kuwa ta yi tsuru-tsuru kamar
era ya kwan a gadon kyanwa.
"Ki kwantar da hankalinki mana, babu wani abun damuwa a ciki fa"
"Khalifa, dan Allah kamar yadda muka yi yarjejeniya, tare da yin al
awari a fari, dan Allah kar ka cutar da Adam, ni yanzu haka ma fa a tsorace nake"
Yayi wata makirar dariya ya ce "Lallai kin damu da shi da yawa, kar ki ji komai fa, kin fara naki
angaren, saura
aya
angaren suma za su yi nasu role
in "
"Amma haryanzu ba ka gaya mini su waye
aya
angaren ba, kuma aikin me zasu yi ba su, bayan da fari ce mini kai deal
in ni da kaine kawai".
"Saken da ki ka yi na rashin ba da amsa da wuri ya sanya third party joining deal
in, kuma na ga za su taimaka sosai, shi ya sa na ha
aku ku duka a tafiyar, amma ki kwantar da hankalinki ba wata matsala"
Ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shikenan, ni zan wuce sai ka ji ni".
Ya ce "To a sauka lafiya, zamu yi magana" bayan fitar Samha Khalifa yayi wata uwar dariya ya ce "Yaro man kaza, zaki gane baki da wayo"
angaren samha ma bayan fitarta jinjina kai ta yi ta ce "Yaro bai san wuta ba sai ya taka, da na yi achieving abin da nake so, zan nuna maka wacece mace, zaka gane ba ka da wayo, kuma zan gano wanda ka sako a cikin sabgar nan bayan ni, zan baka mamaki".
****
Ko da garin Allah ya waye ma, aka yi alwala aka yi salla, ruma ta gaida wanda ta ga zata iya gaisarwa, ta koma ta yi shiru abun ta.
Lawisa ta dubi ruma ta ce "Sannu, kina bu
atar wani abun ne?"
Ruma a ranta ta ce "Wannan yarinyar kin isheni wlh" a zahiri kuwa ruma ta shareta, dan ita ji take kamar a kan wuta take, ba ta son zaman gidan nan.
Aka yi abin karin kumallo, kunun tsamiya da wainar gero, ga kunun na daka ne, sai
amshi yake, sai dai tun da Aliyu ya ga an kawo kunu, kuma kunun babu suga yake kallon ruma ya ga, wani action za ta yi, za ta sha ne ta yi kara ko halin za ta nuna.
Ta kalli kofin kunun, ta kalli Aliyu, amma ya kawar da kansa, ya na shan nasa.
Lawalli da yake yayan lawisa ya ce "Rumaisa ki sha kunun mana"
"Bana shan kunu" ta fa
a a raunace.
Ya ce "Au mutan birni ba cimarku ba ce ba, Gwaggo dafa mata shayi, bari na sayo madara a shago, a sayo miki burodi"
Dariya ruma ta yi ta ce "Meye kuma burodi, buredi ake cewa ai" karo na farko da tun da ta zo ta yi dariya, gaba
aya hausar ta su wani iri take jin ta.
Shima ya yi dariyar ya ce "To shikenan buredi bakanuwa".
Ta ce "Banda buredi, shayin kawai zan ci wainar geron"
Aliyu ya galla mata harara, ta basar kamar ba ya ganshi ba.
Haka kuwa aka yi, sai da aka samo shayi sannan ruma ta karya.
Gwaggo ta ce lawisa ta zagaya da ruma sashen matan yayyenta su gaisa, su ga ruma.
Jiki na rawa lawisa ta amsa, ta jagoranci ruma zuwa
angarorin gidan.
Ruma ta sha mamakin wa
anda ta din ga gani a matsayin ma'aurata, duk yara da su.
Sai dai Mutanen gidan akwai su da kirki, hannu bibbiyu suka din ga kar
ar ruma, suna yi mata barka da zuwa.
A hanyar komawarsu sashen gwaggo ruma ta ce wa lawisa "Wai duk wannan sirikan gwaggo ne?"
Cikin jin da
in ruma ta kulata lawisa ta ce "Eh" ruma ta jinjina kai.
Bayan sun koma sashin gwaggo, lawisa ta
au ni
a za ta kai, ruma ta ce za ta bita.
Suna tafe a hankali ruma ta fara sakin jiki da lawisa, ta din ga kallon garin, yayi kyau sosai, 'yan garin ma'abota noma ne.
Duk wanda ya ga Lawisa da ruma sai ya tambaye ta wacece ruma, ta ce musu 'yar uwatta ce.
Abin yayi ta bawa ruma mamaki, ita a gida unguwarsu wa ma ya damu da wani, da za a din ga tambayarka waye wannan.
Ko da suka dawo gida ma, ruma a hankali take sakin jiki da lawisa, suka fara aiki tare suna
an ta
a hira.
Wajen sha
aya na safe, lawalli ya
auki Aliyu a babur
in sa suka tafi can wani
auye, in da a nan wasu daga cikin gonakin nasu suke, wurin gidan wani kawunsu da suke kira da baba Habu.
Ruma ta zazzage kayan da ta zo da su tana sake ninkewa, bayan ta gama ta
auko wayar nan ta ta, ta fara kallon hotunan ta.
Lawisa ta zauna a kusa da ita tana le
awa.
Gwaggo ce ta kira lawisa, ta tashi ita kuma ruma ta cigaba da kallon wayar.
Hotuna ne da videos da ta din ga yi ciki har da wani sashe na wannan jakar ta bullet da
aya daga cikin mutanen nan ya rataya, sannan a hotunan akwai in da gefen fuskar
aya daga cikinsu ta fito.
Ruma ya ajiye wayar tana tunin wasu abubuwa da suka dabai baye mata kai ta kasa gane kansu.
Bindiga dai jami'an tsaro ne suke ta'amalli da ita, amma ta yaya za ayi ace da saninsu ana shiga da fita da su ba tare da sun tsawatar ba?' ajiye wayar ta yi, tana son
ara nutsawa cikin tunani, amma kwanyarta ta gaza bata komai.
"Ruma zaki je rafi, muje ki ga ruwa da duwatsu".
Gwaggo ta ce "Ke kar ki kaita ki wahalar da ita mana"
Ruma ta ce "A'a gwaggo zan je" tayi maganar tana mi
ewa tsaye, ta saka hijjabi suka sake fita.
Wani
an madaidaicin rafi suka je, 'yan mata wasu na wanki a gefe, wasu kuma suna
iban ruwa.
Ruma ta samu na yi, ta din ga
aukar hoto, ta din ga tsalle-tsalle a wurin, yanayin ya burgeta.
Kan wani
an dutse ta hau, can nesa ta hango wani wuri ba
irin kamar an yi gobara.
Ta kalli lawisa ta ce "Lawisa, can gobara suka yi ne?"
Lawisa ta ce "Wallahi wasu fulani ne suka kafa sansani a wurin, cikin dare aka kawo hari, aka
ona musu shanunsu, suka ce manoma ne suka yi musu ake ta rigima, da
yar abin ya lafa"
"Kaii aka
ona musu shanunsu, kuma da gaske manoman ne suka yi musu?"
Lawisa ta kai bakinta kunnen Ruma ta ce "Ke 'yan ta'adda ne fa suka yi musu, amma aka ce fa
an fulani da manoma ne, amma kar ki
aga hankalinki fa, mu nan haka lafiya lau muke zaune, an fi tashin hankalin a wuraren su Baba habu".
Ruma ta yi ajiyar zuciya ta ce "To kuma ba a gayawa 'yan sanda ba?"
Lawisa ta
walo ido ta ce "'yan sanda, a ina zamu ga 'yan sandan ko sun zo me zasu yi, wataran dai sojoji na zuwa ayi ta harbe-harbe abin tsoro"
"Zo mu je wurin, in ga wurin sosai da sosai "
"Ke, Aikuwa tsaf fulanin nan zasu illata mu, yadda suke a
ule zo mu tafi gida, na cewa Gwaggo ba zamu da
e ba"
"Ke ki tafi, ni ba yanzu zan taho ba".
"To ai baki san hanya ba"
Ruma ta ce "Idan na
ata na tambayi hanyar, ni wurin can nake son zuwa " tsoro ne ya kuma kama Lawisa ta cewa ruma "Ki zo yanzu mu koma gida, akwai hanya mai sau
i da zan bi da ke muje wurin ".
Ruma ta
an rausayar da kai ta ce "Ina fatan ba
arya ki ke yi mini ba, ina son in
auki hotunan wurin in
au komai, yadda zan ji da
in bayar da labari, kuma idan na bayar a yadda tunda ina da hoto".
Lawisa ta yi murmushi ta ce"Haka ne, karki damu" ta lalla
a ruma suka koma gida.
Sai dai a washegari ruma ta faki idon mutanen gidan ta fice, kai tsaye wurin da aka yi wa fulanin nan
one-
one ta je.