Sashe 6
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin muryarsa mai ban tsoro da babu alamar wasa a cikinta ya ce "Ke ya isheki haka malama, ke kamar ba uwa ba, kawai ki zo gaban mace kina cewa 'ya'yanta basu da tarbiyya, tana baki ha
uri kina cigaba da
anan maganganu, kar Allah ya sanya ki ha
ura
in, ki kai duk in da zaki kai ki je ki fa
a, kuma ko yau wani ya kuma yin
urin ta
a Rumaisa a unguwar nan, sai mun nuna wa duniya
anwar maza ce, fice ki bawa mutane wuri"
Mama zata yi magana, amma mai sunan Baba ya ha
e rai, ya girgiza mata kai, tare da nunawa Babarsu Habiba hanyar fita.
Jiki na rawa ta saka su Sani a gaba suka fice, duk girma da
antar mutum, babu wanda Umar baya yi masa kwarjini.
Sai da ya tabattar sun tafi, sannan ya dubi
ofar Kitchen
in ya ce "Ke kuma fito nan munafuka" aikuwa kamar munafukar ta fito tana sunkuyar da kai
asa.
are mata kallo sannan ya ce "Muna zaman zamanmu lafiya aka haifeki, shegiya kamar rainon iblis, duk gidan nan babu mai fita ya
auko magana sai ke, tana zaman zamanta kin saka an zo har cikin gida ana gaya mata maganganun banza saboda ke, kai ma saboda hauka dan me zaka biye mata ku je kuna dukan 'ya'yan mutane?
Waye ya aiketa ta tsokane su?".
Ran Aliyu ya
aci, ya harzu
a ya ce "Bafa maganar hauka a nan, yarinyar nan hijjabi a hannu suka biyota, ba dan filin ball
in mu na hanya ba, haka zasu ha
u su yi mata duka, yara maza ba mata ba, har sun fara dukanta baiwarsu ce ita, ko kuma ce musu aka yi ba ta da gata?.
"Shut up!
Ita ka san me tayi musu, wannan Yarinyar da rashin jin tsiya, ai gara su zane ta gobe ba ta kuma ba, ki cigaba da zuwa ki na janyo mata magana, wallahi ba zaki
ora mata hawan jini a banza ba, da ki cigaba da
auko mata magana ana zuwa ana gaya mata maganar banza, gara na takeki na mur
e miki wuya ki mutu kowa ma ya huta".
Tun da Mai sunan Baba ya fara sababi, Sentence
insa na
arshe ne ya ba
anta mata rai, wai ya mur
e mata wuya ta mutu su huta.
Ta yi shiru ya gama bala'insa ya ce ta wuce ta cigaba da yi masa aikinsa, ya fice.
Rumaisa tana aikin tana kuka, wato ma ba'a sonta, wai da suna zaman zamansu aka haifeta, ta hana mahaifiyarsu kwanciyar hankali.
Usman ne yayi tsaki ya ce "Wallahi Mama
an nan naki yana da matsala, na yi shiru ne kar na tanka masa yayi mini tijara, amma ba damar yarinya ta motsa sai fa
a, ke Ruma" ya kirata.
Ta goge hawayenta, ta fito daga Kitchen
Ya kalleta ya ce "Duk shegen da ya takaleki kar ki raga masa, ki ci uabnsa idan yafi
arfin ki muna nan, yaran unguwar nan marasa mutunci, ki ka zama nusara raina ki zasu yi, duk
an da ya miki ki ci ubansa ko mace ko namiji mun tsaya miki".
Mama ta ce "Zinnuraini, kai ne kake zigata ta
auko magana?".
"A'a Mama bance ta
auko magana ba, amma duk wanda yayi mata, ta rama babu nusari a cikinmu,
anwarmu ba zata zama nusara ba, mu ci uban mutum ya zo kawo
ara mu
ara masa"
Martanin Yaya Usman ne ya
an sanya hankalin Rumaisa ya kwanta, ta kammala yiwa Yaya Umar aikinsa ta je ta nemi wuri ta kwanta, ko gurasar da Yasir ya bata ba ta ci ba.
Tana kwance lamo a kan katifarta, ta ji muryar Huzaifa a kanta yana cewa ki cigaba da
auko magana, ai gara ya mur
e miki wuyan ki mutu kowa ma ya huta da tijararki da rashin hankali.
Banza ta yi masa, kamar ba da ita yake ba, dan idan ta ce zata biyewa Huzaifa fa
a za suyi, kuma a kowane lokaci mai sunan Baba na iya shigowa, yadda yake a
ule da ita ta san sai jikinta ya gaya mata, idan ya dawo ya tarar suna fa
a da Huzaifa.
Da safe bayan gaisuwa ba abin da ya ha
ata da mutan gidan, tana kwamce a
aki, 'yan mazan suka gyara komai na gidan, suka
ora abin kari.
Ko ta kan abincin safen ba ta bi ba, ta saye gurasarta a hijjabi, ta
au allonta ta tafi makarantar allo.
Sai dai ashe tuni labari ya iske shugaban makarantar su, a kan fa
an da suka yi jiya, malam babba ya tara su ya ce sai ya zane su.
Idon Rumaisa yayi tsilli-tsilli, dan kusa bulalar malam Babba akwai
an karen zafi.
Kan Malam Babba ya kai ga zuwa ya yanke musu hukunci, ta zari allonta ta kwasa da gudu, ya tsaya yana
wala mata kira, amma tayi burus ta bar makarantar ta kama hanyar komawa gida, dan a rayuwar Rumaisa ba ta
aunar duka ko ka
A soro suka yi karo da Yaya Usman zai fita, ya tsaya yana kallonta, har zata wuce ya ce "Wai me kika dawo yi ne gidan nan yanzu, ina Makarantar kuma?"
Ta tura baki ta ce "Kashi nake ji shine na dawo gida"
Tsaki yayi ya ce "Haka dai kika iya, wannan uban cin da kike yi, ba dole kullum ki kasance cikin zawo ba, baki da aiki sai kashi da tusar tsiya" banza tayi masa ta ra
e shi ta wuce tana murgu
a masa baki, ba tare da ya sani ba.
Ta shiga cikin gidan tana ciccin
magani, ihuu tayi, tare da tsalle ta nufi in da wani dogon matashi ke zaune, mai tsananin kama da Yaya Umar, sai dai banbancinsu, Yaya Umar fari ne shi kuma bai kai shi haske ba, sannan shi wannan fuskarsa
auke take da murmushi sa
anin fuskar Yaya Umar.
Babu tunanin komai, ta fa
a jikinsa tana murmushi.
Shima rungumeta yayi yana murmushi ya ce "Autar Mama, tun
azu zaman jiran dawowarki nake yi".
"Babban Yaya, yaushe ka dawo?"
"Tun
azu na dawo, nace kina ina aka ce kin tafi makarantar allo".
"Wayyo da
i, yaushe rabon da na ganka, gaba
aya gidan babu da
i, kowa ya tsane ni, har da cewa na ishesu wai kamar su mur
e mini kai su huta".
Waro ido yayi ya ce "Wane mara ta idon ne yayi wannan i
rarin a gidan nan?" Ta waiwaya sannan a hankali cikin ra
a ta ce "Waye banda
aninka, ya tsaneni wallahi".
Yayi murmushi ya ce "Ai ba wanda ya isa ya ta
a mini auta ina raye, ai gani a gidan na dawo".
Wani matashin ne ya sake fitowa, yana fa
in "Iya rigima, ya halinki?"
Sake waro ido ta yi ta ce "Yaya Abdallah".
Ya amsa da "Na'am uwar rikici".
a baki kuka yi duk kuka dawo yau kenan?"
Abdallah ya ce "Eh haka ne, su Baba Atine suna ta gaisheki, sun ce ke ba kya zumunci"
Ta ta
e baki ta ce "Waye zai barni na je garin, ai ni ina son zumunci kai ni ne ba ayi" Gaba
aya sai ta manta da damuwarta, ta shantake suna hira.
Sai da aka jima sannan ta shiga
aki ta ajiye allonta.
Sabgoginta ta shiga yi, ta zage ta ce ita zata yi wa su Babban Yaya girki, abincinta zasu ci.
Aikuwa fa
a ya kaure, Huzaifa ya ce ba zasu ci jagwalgwalonta ba su zasu yi girkinsu,
arshe Yaya Sadik ya ce na Rumaisa zai ci.
Zuwa Azahar gida ya
inke kowa ya hallara a falon Mama suna cin Abincin rana, Sadik sai jinjinawa
arin Rumaisa yake ta yadda ta iya girki mai yawa haka, Huzaifa da Yasir kuwa sai kushewa suke yi.
Zaratan maza ne su bakwai sai Rumaisa, Mama a hankali take binsu
aya bayan
aya da kallo, tana tuna baya.
Hadiza shine sunan Mama na gaskiya, haifaffiyar garin Kano ce, unguwar mandawari.
A nan ta taso tayi karatun boko da islamiyya, sai dai tana aji uku na Sakandire, ta ha
u da mahaifinsu Rumaisa, Muhammad Aminu a nan unguwar sabon sara, amma asalinsa
an garin Katsina ne, yana zuwa gidan wan mahaifinsa ne a Kano yana koyan harkar kasuwanci, a nan suka ha
u suka yi aure, kan Hadiza ta gama makarantar sakandare.
Haihuwar fari Mama ta haifi tagwaye Abubakar Sadik da Umar faruk sune 'ya'yanta na fari, Sai ta kuma haihuwar Usman, sai Aliyu, Abdallah da Huzaifa, Yasir ne kawai ba
an ta ba,
anwar mahaifinsu Rumaisa ne, ta haife shi da kwana ka
an Allah ya yi mata rasuwa, a lokacin Mama tana shayar da Huzaifa sai ta ha
a su ta shayar da su tare, ba zaka ta
a cewa ba 'yan biyu bane ba, ko ba ita ce ta haifesu ba.
Mama gaba
aya tayi tunanin ta daina haihuwa, saboda galibi bai fin shekara biyu uku a tsakanin yaran take haihuwa, amma bayan haihuwar Huzaifa sai da ya shekara takwas, kawai ta daina ganin al'ada, sai ga cikin Rumaisa.
Tun da Allah ya sa ta haifi Rumaisa, kowa ya
auki soyayya ya
ora mata, kasancewarta kallabi a tsakanin rawuna, kowa babban burinsa ya faranta mata.
Mahaifinsu Rumaisa, mutum ne mai matu
ar kulawa da son iyalinsa, kasancewar Ruma ce ka
ai 'yar sa mace yafi kowa ji da ita, ba shi da magana sai ta Rumaisa, Akwai tsananin
auna da sha
uwa a tsakanin Ruma da mahaifinsu, dan kusan tafi son sa a kan Mama, saboda Mama akwai fa
a, Abba kuwa lalla
ata yake. kwatsam Allah ya yi masa rasuwa tana da shekaru uku kacal a duniya, bayan yayi gajeriyar rashin lafiya.
Bayan rasuwar sa sai da Rumaisa tayi cuta kamar ba zata rayu ba, saboda alhini.
Dangin mahaifin su Rumaisa suna da zumunci sosai, sun so a rarraba musu yaran su ri
e su, amma Mama ta ce ba ta son a raba nata kan yaranta, dan haka ta ce su
yale mata su.
Haka tayi ta
awainiya, 'yan uwa da abokan arziki suna taimaka mata da abin da zasu iya
Tasowar Rumaisa a cikin 'yan mazan nan, wannan ya
auka wannan ya sauke ya sanya ta taso tamkar namijin ita ma.