Sashe 55
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin damuwa Ammi ta ce "Ina fatan ba a kan mutanen ne zaka yi tafiyar ba, ka je ka cigaba da bin diddiginsu su illataka ba?"
Takawa ya ce "A'a Ammi, tattaunawa ce da wasu lauyoyi, kwanaki uku kawai zan yi na dawo"
"To Allah ya kaimu, ka kula sosai takawa, ka ri
e azkar sannan ka sanya Allah a ranka, kar saboda kana da matsala da wani ka sako shi a gaba da niyyar fansa, ka saka Allah a cikin lamuranka"
"In sha Allah ammi"
"Allah Ubangiji ya tsare, zaka ci Abincin dare a nan ne, ko kuma gida zaka tafi?"
"Ina da ayyuka a gida Ammi, ku ci abincinku kawai".
"To Shikenan, Allah ya tsare"
Ya amsa da Amin, ya tashi ya fita.
Yana daf da kaiwa in da motarsa take, motar Mummy ta yi parking.
Ta bu
ofar motar ta fito ta nufi Adam tana wani irin murmushi.
"Manya gatan wasa, a gidan ka wuni ashe, kwana biyu ba ka shigowa mu gaisa"
"Na yi busy ne" ya bata amsa a ta
aice.
"Ashe Abuja za ka tafi, to Allah ya tsare"
an turus ya yi yana tunani, ya aka yi ta sani?
Amma kasancewar ba ya son yin doguwar magana, mussaman da ita, ya sanya bai tsaya bin diddiginta ba, ya bu
e motarsa ya shiga.
Sarai ruma ta warke, mama ta sake ha
a mata kayanta, sai dai dare ya raba, ruma ta na cikin net
in ta tana ta bacci, mama kuma ta zubawa jakar da ta ha
awa ruma kayanta, haka nan ta ji ba ta son tafiyar da ruma za ta yi, kuma ba ta ji za ta iya hana tafiyar ba, ba ta ta
a rabuwa da ruma na lokaci mai tsawo ba sai wannan karon, gaba
aya jikin mama a sanyaye yake, ba ta da wani kuzari, zuciyarta na raya mata ko ta hana tafiyar da ruma, amma daga
asan zuciyarta ba ta ji ta yarda da wannan shawarar ba.
Tun asuba ruma ta fesa wanka, sai murna take ba ta ta
a tafiya mai nisa da wayonta ba, mussaman barin Kano, mama dai jiki a sanyaye take taya ruma shiryawa, tana yi tana mata nasiha, a kan ta nutsu har su je su dawo, ban da gantali da neman magana.
arfe goma na safe, suka kammala shiryawa, Aliyu ya
au jakar kayan, suka tafi, ruma sai
agawa mama hannu take tana murmushi, yayin da mama ko murmushin ta kasa, ruma ta
auko wayarta ta wurin Yasir, ta saka a jakarta.
Gaba
aya su kansu sauran yayyen na ta, jikinsu a sanyaye yake, kamar su ce a fasa tafiyar da ita, daga
arshe da ta gallabe su, suka ce Allah ya raka taki gona.
angaren takawa ma, yau ta kasance ranar da zai tafi Abuja, ya biya gida ya yi wa Ammi sallama, sannan ya
auki mai kaishi airport, ya dawo da motar.
Sai dai tun a daren jiya yake jin ba ya son tafiyar, duk da ba yau ya fara tafiye-tafiye ba, amma yana jin sa wani iri, kamar akwai wani abu mai muhimmanci da zai yi nesa da shi, yana tsaye yana gyara agogon hannunsa, Ammi sai kallonsa take yi.
Ya kalleta ya ce "Ammi, ya dai na ga kina ta kallona?"
"Haka kawai bana son ka tafi ne, ji na yi kamar na ce ka fasa".
Murmushi ya yi ya ce "Ammi kenan, sai ka ce zan bar gari, saudiyya fa sai da ns kwana ashirin da takwas, kwanaki uku fa zan yi kacal na dawo, ki yi mini addu'a, idan su Nusaiba sun dawo daga makaranta, ace musu na tafi"
Ammi ta jinjina kai ta ce "Allah ya tsare" ya
au jakarsa ya fice.
Huzaifa da Yasir, sai da suka raka su Aliyu tasha, suka hau mota, Ruma sai
aga musu hannu take, ta na yi musu gwalo, wai ba za a tafi da su ba.
Tun da suka baro tashar suka nufo gida, jikin Yasir yake a sanyaye, Huzaifa na ta magana, amma ya kasa amsa masa.
"Wai lafiya na ji ka yi shiru?"
"Huzaifa, ji na yi ban yarda da motar nan da su ruma suka hau ba"
Ya kalli Yasir cikin mamaki ya ce "Saboda me?"
"Mutanen da suke cikin motar ne ba su yi mini ba sam, ni duk wani iri nake ji a jikina!!!
Ayshercool
08081012143
*Na gamaku da zatin Allah kar wanda ya ha
a mini document
in littafina, mallakina ne, nike da alhakin amfani da abina yadda nake so, kar wanda ya juya mini abin ta kowacce siga, duk wanda ya ha
a mini document
in littafi ya fitar ban yafe masa ba!
Kuma ina fatan Allah ya bi mini hakkina!*
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Ta yi shiru ba ta ce komai ba, Aliyu ya ce "Magana ake miki, ihun me ki ke yi wa mutane?"
ago ta kalleshi, idanunta sun yi ja saboda gajiyar tafiya ga bacci da bai isheta ba ga kuma razana da ta yi.
"Mafarki na yi na tsorata"
"Kuma shine ba zaki yi addu'a ba,waye ma ya ce ki kwanta ki yi bacci da la'asar
in nan?"
Gwaggo ta ce "Daina yi mata fa
a, wannan ba laifin kowa bane laifin babarku ne, bana tunanin ta na nemawa yarinyar nan maganin tsari, wata
ila aljanu ne ko kuma mayu suka tsorata ta, bana raba
aya biyu suke bibiyarta"
Ruma ta waro ido ta ce "Mayu kuma, ni fa wani mutum nake gani, ki daina tsorata ni"
"Ahaf sai kuma ki yi, ko dai maye ne, ko kuma aljani shi ya sa ki ke ganinsa, kurwarki ya ke son lashews" shiru ruma ta yi tana tunani a kan mafarkin da ta yi.
"Aikuwa sai dai ya ci kansa, ba dai ni ba"
"Tashi kiyi sallar magariba, a samo mini gaushi, na turara miki tsakin kuka da tazargade ha
i da turaren mayu, koma menene zai barki, ai kaf zuriyarmu kurwarmu tafi
arfin maye, aljan kuwa sai dai yayi ya barmu"
Aliyu ya girgiza kai mutanen karkara sun yarda da camfi, kuma ba ka isa ka sauya musu ra'ayinsu ba.
Takawa kuwa a hankali ya gama watstsakewa a kan gadon ba tare da ya motsa ba, a hankali ya furta "Wai me na yi miki ne haka ki ka sakani a gaba, wace irin jaraba ce wannan duk in da na motsa yarinya
aya nake gani, wannan idan har ba aljana ba wata
ila tana da wani mugun nufi a kaina, Allah ya shiga tsakanina da ke".
Rurin da wayarsa ke yi ne, ya sanya ya mi
a hannu a hankali ya janyo wayarsa ya duba, magariba ta riga ta yi, ya tarar da missed call rututu, wanda na Ammi duk ya fi yawa sai na Jabir.
Ammi ya fara kira, bugu
aya ta
aga cikin damuwa ta ce "Ina ka shiga ka ajiye wayarka nake ta nemanka ba ka
agawa?"
an gyara muryarsa ya ce "Ammi na ajiye duka wayoyin ne na fita, shi ya sa".
"Amma bai kamata ka ajiye wayoyi ka fita ba, ka saka hankalina ya
aga sosai, amma ya na ji muryarka a haka, ba ka da lafiya ne?"
Yayi Murmushin
arfin hali ya ce "Haba Ammi, lafiyata
alau mura ce ta kamani, da na motsa sai ki ce bani da lafiya?"
"To ai dole sai ina yi ina bin diddigi, tun da ba cikakkiyar lafiya gareka ba, Ubangiji Allah ya tsare"
"Amin Ammi, na gode" ya katse wayarz ya tashi a hankali, ya ji jikin da sau
i yanzu ba kamar
azu ba, ya lalla
a ya shiga ban
aki yayi alwala, ya dawo ya yi salla.
Har zuwa dare, ruma ta
i sakin jikinta, kamar ba ita ce mai shegen surutun nan ba ta bi ta takure a wuri
aya kamar mara kuzari, gaba
aya ji take jikinta babu
wari.
Yaya Aliyu ne suke ta hira da Gwaggo, da wasu daga cikin samarin gidan da suka shigo, duk yadda suka so su yi wa ruma wasa ta kulasu ta
i, ta koma gefe ta takure ta sha kunu.
Cikin damuwa Gwaggo ta ce "Rumaisatuna, wai menene gaba
aya kin
i sakin jikinki sai ka ce wata ba
uwa, me yake faruwa ne?"
Sheshshe
a ruma ta fara sheshshe
ar kuka.
Gaba
aya hankalinsu ya dawo kanta.
"Menene, me ki ke so?" Ta yi shiru ba ta ce komai ba.
Aliyu ya ce "Ba magana ake miki ba?"
"Gida" ta fa
a tana rushewa da kuka.
"To dan ubanki nan a titi kike ba a gida ba?" Aliyu yayi Maganar a hasale dan daga tahowarsu zuwa yanzu, ruma ta kai shi bango.
"Ni mama nake son gani, ka kira mini ita a waya".
Gwaggo ta ce "To shikenan, yi shiru a kira miki ita.
Ka ga illolin rashin zumunci ko?
Yanzu da ana zuwa da ita, yaushe zata yi kuka dan tana cikinmu, ai duk abu
aya ne, amma kalli yanzu kallon ba
i take yi mana, yi maza ka kira mata ita ko ta daina kukan".
Takaici ya rufe Aliyu, kamar ya tashi ya na
awa ruma duka, sai iskanci take kamar wadda aka kawo yaye, ya kira mama a wayarsa, ya jefawa ruma jikinta.
Mama na
aga wayar ruma ta saka kuka, cikin ki
ima mama ta ce "Lafiya kuwa ruma, menene?"
"Mama gida, ni ba zan iya bacci ba"
Mama ta ce "Haba ruma, ai sai ki
aga mini hankali, ba kun sauka lafiya ba ko wani abun aka yi miki?"
"Ba ayi mini komai ba, ni kawai gida a kusa da ke zan kwana, kuma ina son in ga su Yasir da Abdallah da yaya usy".
"Ke dai ki na da shirme, to da aure aka yi miki fa, dangin mahaifinku ne fa nan ma gida ne ruma, duk abin da ki ke so za su yi miki, dan Allah ki daina
aga musu hankali"
"To ni gaskiya ki ce a dawo da ni gida gobe, ni so nake na ganki dan Allah".