Sashe 46
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI,
SANNAN YAN UWA KUSANI DUK SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO*
Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu.
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin* su.
*1 Supplements na gyaran jiki*
*2 Supplements na gyaran gashi*
*3 Supplements mai da* *tsohuwa yarinya anti aging*
*4 Supplements na karawa* *fata kyau da sheki
glowing skin*
*5 Supplements na masu ciwon jiki da stress
*6 Supplements na masu ciki, da masu shayarwa*
*7 Supplements na masu
shayarwa*
*8 Supplements na tsofaffi*
*9 Supplements na karin ni'ima da tighteningn*
*10 Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11 Supplements na gyaran* *nono da mazaunai breast/hips*
*12 Supplements na gyaran* *HQ ciki da waje*
*13 Supplements na rage* *tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14Supplement na whitening/glowing skin*
*15 Supplement for Acne, dark spots remover*
Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
Jabir ya
an yi gyaran murya ya ce "Ka ga dan Allah ka kwantar da hankalinka, ka san ba a rasa irin wa
an nan a social media yaran talakawa ne kawai marasa tarbiyya amma dan Allah kawai ka share"
Takawa ya kalli Jabir ya ce "Ka kira mini Sidi na ce"
Jabir ya girgiza kai, wasu lokutan takawa akwai kafiya da gardama, da ga ganin comment
in mace ce, kuma koma menene ba zai huce ba tun da ta riga ta yi.
Ya lalubo lambar sidi, ya kira masa shi, ya bashi wayar.
Cikin zafin zuciya ya kar
i wayar, ya yi wa sidi bayanin abin da yake son ayi masa.
Yana gama wayar, ya jefa wa Jabir wayar, ya fice daga
akin gaba
aya.
Sosai samha ta
ata lokaci wurin yin kwalliya, kasancewarta 'yar
walisa, sai dai babbar matsalarta ta
ware a iya shigar banza, tun da garin Allah ya waye, bayan sun kammala waya da khalifa ta ji ta na son ganin takawa, dan haka da la'asar ta shirya ta tafi gidan, domin ganinsa.
Sai dai cikin sa'a, da ta shigo kan ta kai sashin Ammi, ta ga takawa ya taho fiuuu.
Yanayinsa na rashin walwala bai sanya ta damu ba, balle ta saurara da abin da ta yi niyya.
Kai tsaye ta tunkari in da yake, ta fara yi masa magana, ko kallon in da take bai yi ba, yayi gaba abin sa, mamaki ne ya cikata, amma ba ta ha
ura ba ta bi bayansa zuwa sashin Ammi, sai dai a sashin Ammi ma bai tsaya a falo ba, ya wuce ciki.
Gaba
aya zuciyarsa a cunkushe take, an da
e ba a gaya masa abin da ya
ona masa rai kamar wannan comment
in ba, danganta shi da sata ba.
Samha kuwa gani tayi da kunya ta bi bayan takawa.
Nusaiba ce ta fito cikin shiri, da alama fita za ta yi, tayi arba da Samha a falo a tsaye.
"Ya dai na ganki a nan a tsaye, ko zama baki yi ba?" 'yan kame-kame Samha ta hau yi "Amm, dama takawa yana nan ne?"
"Ban sani ba, amma meyasa ki ke nemansa?"
Tsuke fuska Samha ta yi ta ce "Ina ruwanki da dalilin da ya sanya nake nemansa, ba abin da ya shafe ki bane"
"Haka ne, amma kamar yayi banbarakwai da yawa, ko kin manta waye shi a wurinki, Anty Samha ai ana barin halak dan kunya"
"Shut up!
Na ce miki akwai wani abu ne a tsakaninmu, kin san bana son raini ko?
Kuma ko ba komai ai takawa
an uwana ne" Nusaiba ta ce "Haka ne, Allah ya taimaka" ta wuce ta bar Samha a falon.
Samha ta damu ta ga Adam sosai da sosai, domin samun
warin gwiwar yanke hukunci a kan abin da Khalifa ya zo mata da shi.
Fitar Nusaiba babu da
ewa, Samha na tsaye na ta tunani, ma'aikatan sashin Ammi babu wanda ya tanka mata tun bayan gaisuwa, saboda sun san halinta na dizgi da wula
anta mutane da cin zarafi.
Iman ce tayi sallama a cikin falon, kamar kullum tana ganin Samha gabanta ya fa
Salo-salo kamar mara lafiya iman ta
araso cikin falon, ta kalli Samha ta ce "Anty Samha ina wuni?"
Samha ta
ago kai ta kalli iman, ta yamutsa fuska, ta tsani iman fiye da yadda ta tsani 'yar uwatta.
Ta ko ina iman kyakywar ce, ko da kwalliya babu, ko a wani yanayi yarinyar kyau ne da ita, ko kuka ko dariya, ko fushi ko fara'a komai kyau yake mata, ga tsananin kusanci da yake tsakaninta da takawa, bayan
aya katangar da ta yi mata shamaki da cimma burinta da take ta
arin rusheta, iman ma wata babbar matsala ce a gare ta, dan duk tsanani akwai aure a tsakanin ta da takawa.
Ba ta sake tabattar da Iman matsala ce a gare ta ba, sai da samarin 'yan matan gidan suke zamewa su ce suna son iman, sai da su Fauziyya suka yi da gaske, wurin dam
ara mata mummunan fenti, da yayi mugun taka rawa wurin rusa farincikin rayuwar iman sannan suka samu sau
i, ga yarinyar sumi-sumi kamar munafuka, tana da sanyin hali, nutsuwa da kuma girmama mutane, shiya sanya kowa yake sonta, ban da yanzu ma da ake janye jiki daga gare ta.
"Anty Samha, wai ya na ga kina ta kallona?
Me na yi kuma?"
Wani mugun kallo ta yiwa iman ta ce "Zan yi maganinki ne, magani na har abada, idan har baki bar sabgar takawa ba" iman na shirin magana, Ammi ta fito da sauri daga sashenta tana
walawa iman kira.
Ganin Ammi a ru
e ya sanya iman bin Ammi da sauri, ba tare da tunnin komai ba, Samha ma ta rufa musu baya.
akin Ammi suka tarar da takawa a sheme a
asa.
Cikin ru
u Ammi ta ce "Iman ina maganin sa"
Cikin rawar jiki iman ta ce "Ammi me aka yi masa kuma ciwon ya tashi?"
"Ban sani ba, kawai yana shigowa ya fa
i yi sauri ki
auko".
"Kin san ya da
e ciwon bai tashi ba, sai na binciko shi a in da na
oye, bari na
auko"
Samha ta ce "Ammi meya same shi ne?"
"Bashi da lafiya ne" Ammi ta bata amsa a ta
aice.
Iman ta
an jima sannan ta kawo maganin, wani mai ne a doguwar kwalba ta zo da shi, ta bu
e tana shafawa takawa a goshinsa, jikinsa sai wani irin rawa yake yana
amewa kamar mai farfa
iya.
Iman ta dinga shafa masa tana karanto adduoi daban-daban, kusan mintuna goma sannan ya daina abin da yake yi, da kansa ya tashi ba tare da ya cewa kowa komai ba, ya je ya hau kan gadon Ammi ya kwanta ya rufe idonsa.
Samha ta yi ajiyar zuciya ta ce "Ammi bari na tafi, dama mama ce ta aiko ni wurin Mummy, na biyo na gaishe ki, bari na tafi Allah ya
ara lafiya".
Har samha zata fita, Ammi ta kirata, Samha ta dawo gaban Ammi.
Ammi ta ri
o hannun Samha ta ce "Dan Allah Samha kar ki gayawa kowa takawa bashi da lafiya, wa
anda suka san yana da wannan rashin lafiyar sun zata tuni ya warke, dan Allah ki rufa mini asiri, ki yi shiru da bakinki" Ammi tayi maganar kamar zata yi kuka.
Cikin kulawa Samha ta ce "Ammina, kar ki damu, babu wanda zan gayawa in sha Allah, rufin asirinki ai namu ne, ba wanda zai ji in sha Allah "
Ammi ta jinjina kai, ta yiwa Samha godiya, iman kuwa tausayin Ammi yakamata, ammi haryanzu ba ta san halin samha ba, ko da yake ba wanda zai yadda da samha fuska biyu ce da ita.
Jiki a sanyaye Samha ta wuce sashin Mummy, sai dai sashin na ta shiru babu kowa.
Kai tsaye ta nufi
akin Mummy.
Ta tarar da mummyn na waya, ta samu wuri ta zauna tana jiran ta kammala wayar.