Sashe 48
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ba kawotan ne ya dameta ba, tsaruwar gidan da yadda aka narka masa dukiya ne ya burgeta take ta kallo.
Sanyin Ac ne ya fara damunta, saboda haryanzu babu wanda ya ce mata komai, tunani ta fara yi, idan mama ta dawo ta tarar bata nan fa, gaba
aya hankalinta ya tashi yayi gida, a yadda take jin labarin kidnapping dai ba haka ake yin sa ba, ko da yake dai ai babu maraba.
ewa tayi ta dubi mutumin da yake zaune a bakin
ofa ta ce "Bawan Allah dan Allah ku zo ku sallameni, kar babata ta dawo ta ga bana gida"
"Wuce ki zauna, kafin na fasa kanki da harsashi"
"A'a da bom zaka fasa mini kai, ni me na yi muku ne?"
"Wallahi ki ka cigaba da yi mana hayaniya, sai na saka igiya na
aureki"
"Kamar ya ya ka
aureni da igiya, sai ka ce ragon layya?
Dan Allah ku zo ku mayar da ni"
Cikin tsawa ya ce "Ki koma ki zauna na ce".
Tsaki ta ja ta koma ta zauna, bin ruma ya yi da kallo jin yadda ta yi masa tsaki.
Zama ta yi ta
auko gya
arta ta cigaba da ci, tana
ata wurin, mai gadin na ta kallonta yake, ita kamar ma ba ta damu da
aukotan nan da suka yi ba, gaba
aya ba ta da wata damuwa.
Ta gama cin gy
arta, ta bu
e jakarta ta
auko rake.
Duk ta
ata wurin, ta gama ta gaji tayi shiru ta zubawa sarautar Allah ido.
Surutan mutane suka ji, alamar za a shigo.
A cikin mutanen da suka shigo su uku, tana yiwa
aya kallon sani, sai dai ta manta a ina ma ta sanshi.
"Tana ina?" Ya fa
a a ta
ice.
"Gata nan a gabanka sir, ita muka samo, kuma ta fa
i wasu abubuwa da ya sake tabattar da ita ce" cewar
aya daga cikin wanda suka kawo ruma.
Mamaki ne ya kama shi, ta ina
aramar yarinya kamar wannan, ta samu waya, har ta iya yi masa wannan comment
Ya zauna ya na
are mata kallo, sai wani ha
e rai take tana basarwa, tana harare-harare ta gefen ido.
Jabir ya ce "ka bi komai a sannu Please, ka ga
arshen abin ma ashe yarinya ce, dama ha
ura kai kamar yadda na gaya maka da farko".
"Me na yi miki ki ka kirani da
arawo?" Yayi maganar yana tsareta da ido.
Mamaki ne ya kama ruma, ita a ina ta sanshi da zata kira shi da
arawo.
Ya sake maimaita maganar amma tayi banza ta
i magana.
Jabir ya
auko wayarsa, ya shiga account
in da ruma tayi comment da shi ya nuna mata, ya ce "ke ki ka yi wannan comment
in?" Ta zubawa Jabir ido, shima ta
i kulashi, sai dai a yanzu ta gane in da ta ta
a ganin Adam, a Instagram taga hotonsa tayi comment.
"Wai kurma ce ne?"
"Sir wallahi ba kurma bace, yanzu ta gama magana iskanci ne, ka bari a casata kawai".
"Am talking to you, me na yi miki ki ka ci mutuncina, wai na saci ku
in talakawa, ance miki ni
an siyasa ne?"
Jabir ya ce "Easy Adam, yarinya ce
arama, ki na ji ki san abin da zaki din ga rubutawa a social media, wanda ya baki waya ma shi ne babban mai laifi, da ya bawa under age waya.
Babban mutum ne sannane,
an gidan marigayi Galadiman Kano ne, bashi da ala
a da siyasa, amma kin yi masa
azafi shi mahaifinsa basarake ne, kuma
an kasuwa ba ku
in tal.....
"Shut up Jabir, na meye zaka din ga yi mata wani bayani"
"A'a ka yi ha
uri, kin ga bashi ha
uri komai ya wuce" wani kallon zaka bushe ruma tayi masa, ta
ara gyara jakarta ta
auke kanta gefe guda.
Mamaki ne ya cika Adam, shi da yake dodo ko a cikin manyan mutane, amma shi wannan 'yar shilar ke rainawa hankali, yana yi mata magana amma ta mayar da shi
an iska.
Jabir ya jinjina kai ya ce "Lallai gaba da gabanta, anya wannan yarinyar ba mahaukaciya bace ba?"
Kallon Jabir tayi ta galla masa harara, haka kawai tana ganinsa ta ji ta tsaneshi, wani mugun haushinsa ya kamata, ya fiye shishshigi.
Adam rasa abin yi ma yayi, dama wata babbace he knows how to deals with her, amma wannan ya hukunta ta ya ce ya yiwa wa?.
Ruma ta mi
e tsaye da jakarta, tana kallon wanda suka kawota, jinjina kai kawai suke, da ganin namijin
arin da ubangidansu yayi.
Cikin
uni ta ce "Ni a mayar da ni in da aka
auko ni" tayi maganar tana nufar
ofar fita.
"Ku kamata ku
aure mini ita, sannan a nemo mini waye ubanta, in nuna wa babanta banbancin arziki da tsiya, shine dai-dai yi na, dan na fuskanci bayan talauci har da rashin tarbiyya a tare da ita.
Ba tare da ta waiwayo ba ta tsaya, dan ma kar ta kalleshi ya yi mata kwarjini ta ce "Shi baban nawa sai ka bishi kabari ka nuna masa ka fishi ku
i, kuma Alhamdilillah ni dai an yi mini tarbiyya dai-dai gwargwado, kuma wallahi sai na saka yayyena sun yi maka bugun sakwara, har DPO na unguwarmu sai na gaya masa, ba sunanka Adam ba
an galadima ko wambai to wallahi sai na fa
a ka saceni ka kawoni cikin maza" tuni ya daskare a wurin, jikinsa ya hau tsuma, ga zafin maganganu da fitsarar Ruma, ga razani na jin muryar da take ta addabar kunnuwansa.
Cikin azama ya fizgota, ya juyo da ita gabansa, ya ri
e hijjabinta tare da rigar uniform
in ta.
Kallon hannun takawa tayi, da ya sanya wani agogo mai kyawun gaske, amma babban abin da ya razana ruma, yadda ya ri
ota ta wuya hannun
aton namiji a jikinta kan
irjinta, abin da aka ce ta
oye ta tattala, kar wani ya kai hannu wurin, idan ba haka ba za tayi ciki, amma hannun wani
ato a wurin !!!
(Saura page
aya mu kammala book1, wanda za su sai book 2, an fara payment 500 ne, in sai an gama document 800.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz bank.
Sai a turo shedar biya ta 08081012143)
Ayshercool
08081012143
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
P22
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?
TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE, KO INFECTION?
KO KUMA SO KI KE FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI,
SANNAN YAN UWA KUSANI DUK SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO*
Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu.
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin* su.
*1 Supplements na gyaran jiki*
*2 Supplements na gyaran gashi*
*3 Supplements mai da* *tsohuwa yarinya anti aging*
*4 Supplements na karawa* *fata kyau da sheki
glowing skin*
*5 Supplements na masu ciwon jiki da stress
*6 Supplements na masu ciki, da masu shayarwa*
*7 Supplements na masu
shayarwa*
*8 Supplements na tsofaffi*
*9 Supplements na karin ni'ima da tighteningn*
*10 Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11 Supplements na gyaran* *nono da mazaunai breast/hips*
*12 Supplements na gyaran* *HQ ciki da waje*
*13 Supplements na rage* *tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14Supplement na whitening/glowing skin*
*15 Supplement for Acne, dark spots remover*
Da duk wasu nau'in supplement da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
Wani mugun
acin rai ne ya kama ruma, kamar za ta yi kuka ta ce "Malam meye haka?
Meyasa zaka ta
ani ka cikani"
Cikin tsananin mamaki, da rashin abin yi yake sake sauraren muryar ruma "Da..d...dama kece, meyasa ki ke bibiyata mai na yi miki ne?"
"Ni yaushe na sanka ma?
Ka cikani kafin na yi maka hauka da tijarar da zaka yi dana sani, ka sakar mini hijjabi"
Tsananta ri
on da yayi wa ruma ya yi, yana sake bin ta da kallo, yana jin tamkar ba shi bane ba, anya mutum ce yarinyar nan, ko kuma dai muryar ce ke cigaba da yi masa gizo.
Ganin yadda duk ya gigice kamar zai fita hayyacinsa, ya sanya Jabir
arin cire hannun takawa daga jikin ruma.
"Takawa, dan Allah ka kula mana, yarinya ce fa
arama ba sa'arka ba, dan Allah ka saketa, sannan kamar yaya tana bibiyarka?"
Hanka
e ruma yayi, ya koma gefe ya zauna, yana dafe goshinsa.
Kuka ruma take wiwi, ta
auki jakarta.
Jabir ya kalli wanda suka kawo ruma ya ce "Sidi ku mayar da ita".