← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 116

Sashe 96

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Tsayawa yayi cak ya
ura mata ido, sai yayi mata kwarjini sosai da sosai, hakan ya tilasata yin gum da bakinta tana cigaba da bin sa da kallo.

Hannu ya saka ya
auko jaririn daga kusa da rumaisa, ai kuwa ta tashi zaune sosai ta tsatstsasreshi da ido, ko
iftawa ba ta yi, dan kar ya shammaceta ya gudar mata da jariri.

Ya nemi wuri ya zauna, ya
an tsurawa yaron ido, a hankali ya kai bakinsa kunnen yaron, yayi masa hu
uba da Mahmud kamar yadda ammi ta bu
ata, ba kuma dan yayi niyyar sanya sunan ba.

Ya sauke yaron a hankali yana cigaba da kallonsa, ya
aga kai ya kalli rumaisa ya ce "A karo na babu adadi, ina sake tambayarki ina aisha take?

Bana son ki kai ni bango, in yi miki abun da ba shikenan ba, ki bani amsar tambayoyin da nayi miki, matata na cikin hatsari dole na san in da take"
Kawar da kanta ta yi gefe, ta
i kallonsa.

"Am talking to you" yayi maganar cikin tsawa ganin yadda take nema ta mayar da shi mahaukaci.

Sake kawar da kanta gefe ta yi, ta dafe kanta da hannayenta, tana
uni.

"Da ke nake, ki bani amsa" ya sake maganar kamar zai kai mata duka.

"Wai dan Allah me kake so na ce maka, ni na san a in da take?

Nima fa saceni a kai, ko garinmu ne da zan san ina ne, ka je da kanka mana ka duba, ni na san sunan wurin ne?

Kuma wallahi kar sake yi mini tsawa bana so"
Ya yin
ura zai sake magana mama ta yi sallama.

Ya ha
iye maganar ya waiwaya ya kalli in da mama take.

Cikin girmamawa suka gaisa, mama ta ce "Ashe ka zo, na je sayo mata magani ne a waje"
Adam ya ce "Eh na zo, ban jima ba, amma ku din ga kai takardar pharmacy zasu baku ba wani abu".

Mama ta ce "A'a basu da shi ne, ai yakamata muma mu din ga ta
ukawa, masu shagunan ne ma basu fito ba, saboda ha
arin da take kuka da shi, ya sanya na fita dubawa".

Adam ya kar
i takardar hannun mama, ya
au hotonta, ya kalli mama ya ce "In anjima Bashir zai zo, zai taho da maganin sannan ya kai ku wurin X-ray
in".

Mama ta girgiza kai ta ce "A'a, mun gode
awainiyar ta yi yawa, hakan ma Allah ya saka da alkhairi yayi maka albarka, ka bari kawai wannan zamu yi ba zai gagara ba da yardar Allah"
"Nima
an ki ne, ba zan ji da
i ba idan ki ka nuna ba kya son na yi muku abu"
Tsidik ruma ta sanya baki ta ce "A'a bama so, yaya Abubakar zai zo su kai ni, idan ma wayo kake yi mini na fika wayo in gaya maka" ta yi maganar tana harare-harare.

Da ido
aya yayi mata wani irin kallo, mama kuma ta yi mata da
uwa ta ce "Ke bana ciki da rashin hankalinki, sa'anki ne ko wani ya saka baki da ke?

Kin ma ta
a yi masa godiyar
awainiyar da yake da ke?"
Ruma ta yi shiru tana basarwa, kar mama ta cigaba da yi mata fa
a a gabansa ya rainata.

Huzaifa ne yayi sallama da kwandon kayan abinci, suka amsa masa bayansa kuma Gwaggo ce da lawisa.

Nan suka zauna suna gaggaisawa, Huzaifa ya
arasa ya kar
i Mahmud a hannun takawa ya ri
e hannun jaririn ya ce "Mai sunan babanmu, kana lafiya?" Yayi maganar kamar jaririn zai amsa masa.

Takawa kuwa bin su yake da ido, lawisa ma ta bi Huzaifa tana cewa ya bata ta
auke shi.

Adam ya tashi yayi musu sallama ya fice, tabbas ranar da zai kar
i jaririn nan akwai daru, mussaman a wurin uwar ri
onsa rumaisa, yarinyar da ta riga ta fara shi kai bango saboda halinta.

"Ammi kin yi shiru baki ce mana komai ba"
Ammi ta ce "To Nusaiba me zan ce muku?"
Iman ta ce "Ammi kina
oye mana abun da yake faruwa, amma gaba
aya yanayinki da na takawa a 'yan kwanakin nan ya tabattar da akwai wani abu a
oye, bama jin da
in yanayin nan sam".

Nusaiba ta ce "Ni fa ina daf da sanarwa Anty laila, wata
ila ki gaya mata meke damunku ku ka
i gaya mana"
Ammi ta numfasa ta ce "Kar ki kuskura ki ha
a ni da laila, koma menene dole zaku ji, amma ba yanzu ba"
"Yanzu Ammi haka zamu cigaba da kallonku a haka, ba fa haka muka saba rayuwa a tsakaninku ba, taya zamu yi adopting hakan lokaci guda, ammi walwalarki ce fa tamu" Nusaiba tayi maganar kamar za ta yi kuka.

Iman kuwa tuni idonta ya tara hawaye ta ce 'Ammi ko dai nice, idan saboda ni ne, ki kai ni Gombe can family house
in ku, zan zauna, kuma duk wanda ki ka za
a mini zan aure shi, amma dan Allah ki cigaba da walwala muna ganin murmushin ki"
Tausayin Iman ya kama Ammi, ya kamo hannun iman ta ce "Haba iman
ina, ki na tunanin akwai wani
alubale da zai ta so na rabu da ke ne?

Kar ki kuma wannan maganar, wani abu ne yake faruwa daban, amma komai zai daidaita in sha Allah".

"Ammi wai muma 'ya'yanki baki yadda da mu ba, muma munafukai ne kenan yaya takawa ne kawai mai iya ri
e sirrinki?" Nusaiba ta yi maganar har cikin zuciyarta.

Duk da halin da Ammi ke ciki, sai da Nusaiba ta bata dariya, ta girgiza kai ta ce "Ba abun da ku ke tunani bane ba Nusaiba, wata yarinya aka tsinto a katsina da jariri" sai kuma ta yi shiru.

"Ammi to meye ha
in hakan da damuwar da kuke ciki?"
Ammi ta ce "
an takawa ne"
Nusaiba cikin rashin fahimta ta ce "Wane takawan?

Ta ina za a tsinto yaro a katsina kuma ya zama
an sa?"
an sa ne" Ammi ta basu amsa.

Iman ta ce 'Amma Ammi, ta yaya?"
an Aisha ne, ta kawo
an kwalinta da gwala-gwalanta"
Nusaiba ta
an dafe goshi a rikice ta ce "Ammi kin hargitsani ban gane ba, ta yaya Anty Aisha da take Saudiyya za'a tsinto
an ta da
an kwalinta a Nigeria kuma a katsina, anya ba
arya yarinyar take yi ba, ko wani abun ake shiryawa ba"
Hawaye ya cika idon ammi, ta
auki wayarta, ta bu
e ta nemo hoton jaririn ta mi
a musu.

Cikin tsananin mamaki suke kallon hoton, babu in da yaron ya bar Adam saboda kamanni.

Iman ta ce "Ammi, ni fa haryanzu ban gane ba, a ssudiyyan ta haihu ko kuma yaushe ta dawo Nigeria har aka tsinci jaririnta, ita tana ina?"
Nan Ammi ta warware musu komai, kamar yadda takawa yayi mata bayani.

Nusaiba ta dafe kai ta fashe da kuka ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Ammi yanzu mai za'a cewa mai girma turaki, tayaya za'a warware wannan lamari?

Anty Aisha a hannun 'yan bindiga tsawon wannan lokaci babu wanda ya sani?

Kuma Ammi ki ke
oyewa, idan zancen ya
ullo ta wani wurin daban fa, kar ki manta ba'a san da cikin nan ba, kuma cewa aka yi zata
aro karatu, aka yi ta surutu a kai, tayaya za a dawo ace ba
aro karatu ta tafi ba, har ta je ta dawo an saceta ya haihu sai
a da
ankwalinta da gwala-gwalanta, ana ma da tabbacin tana raye?"
Gaban Ammi ne ya sake fa
uwa, jin abubuwan da Nusaiba ta fa
a, take hawaye ya fara gangarowa daga cikin idon Ammi.

Iman ta ce "Anty Nusaiba, komai da muhallinsa, kan
alubalen ya zo, za a nema masa mafita, wannan maganganun naki zasu sake jefa ammi cikin damuwa"
Iman ta dubi Ammi a tsanake, ta fara goge mata hawayen fuskarta ta ce "Ammina, ki yi ha
uri ki kwantar da hankalinki, duk wani surutu da
azafi da zs ayi mana, ba zai kai wanda aka yi mana a baya ba, na san da tashin hankali, amma ammi ba zaki ta
a yanke hukuncin da zai cutar da wani ba balle mu.

Ki na ji ammi
addarar haihuwar yaron nan ce ya sanya anty aisha dawowa
asar nan, kuma suka
oye miki, duk da yadda suke biyayya ga umarninki, kar ki
ata ranki ammi,
kin san addu'a da ki ke yi mana ce ta zama katanga daga dukkanin sharri.

In sha Allah mai girma turaki zai fuskance ki.

An tambayi yarinyar ina Anty Aisha take?".

Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce "Haryanzu fama ake ba ta yi magana ba tukuna".
Chapter 96 · 0% Book details