Sashe 11
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zagayawa take tana lelle
a azuzuwa ko Allah zai sa taga mutum
aya a tsakanin yayyenta, dan har wani irin jiri take ji, dan a duniya ba ta wuce
arfe
aya ba ta ci abincin rana ba, yau sai ga ta har azahar babu ko karin kumallo.
Ajinsu yayi tsit, sun tattara hankalinsu a kan
arin karatun da ake yi musu, kamar daga sama ya jiyo muryarta "Huzaifa, dama nan ne ajinki tun
azu nake neman ku" gaba
aya ajin aka waiwaya don ganin waye yake wannan wautar.
Kallon da ake yi mata bai sanya ta nutsu ta daina maganar ba "ka ganni a makarantar ku ko?
Hmm
an zo ka ji wata magana mana".
"Ke wacece haka, baki ga karatu muke yi ba?" Malamin yayi maganar yana kallon tagar da Ruma ke tsaye.
"Yunwa nake ji, shiyasa nake nemansa" ta fa
a tana sake le
o cikin ajin.
Shi Huzaifa mamaki ne ya cika shi, yaushe aka saka Ruma a makarantar nan bai sani ba?.
Ganin babu komai a kan Ruma sai wauta ya sanya malamin ya kalli Huzaifa ya ce "Je ka ka sallameta"
Cike da jin kunya ya tashi ya fita, yana fitowa ta tare shi da murmushi, shi kuma ya ha
e rai ya ce "Uban waye ya kawo ki makarantar mu?"
Kallonsa tayi ta kalli harabar da suke ta ce "Sai ka ce wata makarantar arziki, nima ban ce a kawoni ba, wayewar garin Allah kawai mai sunan Baba ya bani uniform ya kawoni, ni wallahi gara na koma na bawa malam babba ha
uri, in koma makarantar allon mu ba zan iya wannan jidalin ba".
"Ke dalla rufewa mutane baki, daga zuwanki kin fara nuna hali, kawai ki zo ta window kina kirana saboda hauka, maimakon ki yi sallama ki tambayi malamin, ke Allah sai kin bar makarantar nan, dan ba zaki zubar mana da mutunci ba".
"Saboda gani annoba ko?" Tayi maganar tana hararasa.
"To ba gara annoba ba, idan aka samo maganin ta shikenan ba, ke kuma maganinki sai Allah, yanzu uban me zan miki?"
Ta yatsuna fuska ta ce "Ni yunwa nake ji, kuma wallahi sonake na tafi gida"
Huzaifa ya ce "Lallai baki da hankali, to ke da gida sai
arfe biyar, wuce muje ajin su Yasir gara mu raba abin, da ki dinga yi mini ni ka
ai"tura baki tayi, ta rungume jakarta, Huzaifa ya sanyata a gaba yana mita suka nufi ajinsu Yasir.
Ita kuma sai mita take, a kan daga yau ba zata sake zuwa wannan makarantar ba da ake uzzurawa mutane.
Yasir kansa salati ya dinga yi da salallami "Dan girman Allah meyasa mai sunan Baba zai yi mana haka, ya saka yarinyar nan a makarantar nan ba a shawarce mu ba, wallahi mun ka
"Oho muku, ku kwantar da hankalin ku, ni ba kuma zuwa zan yi ba, kawai ku bani Abinci"
Yasir ya dungure mata kai ya ce "Shegen ci kamar kazar hausa" suka sakata a tsakiya suna tafe suna zaginta, suka saya mata awara da ruwa ta cinye tsaf, sannan suka korata aji.
Ko da ta isa aji, tuni an gama karatun Alqur'ani, ana jiran wani malamin ya shigo.
"Ya aka yi daga zuwa fitsari ki ka da
e, gashi an gama
arin Alqur'ani, sati mai zuwa idan Allah ya kaimu zamu bayar da hadda" cewar yarinyar dake kusa da Ruma.
Ruma ta kalleta ta ce "Ina aka biya
in?".
Yarinyar ta bu
e Alqur'anin tana nunawa Ruma ta ce "Rabin shafi aka
ara, gobe in Allah ya kaimu ma za a
ara rabi, feji
aya kenan sati mai zuwa idan Allah ya kaimu sai ki kawo haddar".
Cikin ko in kula Ruma ta kawar da kanta gefe, alamar zancen yarinyar ma bai shigeta ba.
"Ya na ji kin yi shiru ne?
Ki bu
e sai na koya miki, idan fa baki iya ba babu ruwan ya sayyadi da sabuwar zuwa ce ke, zaneki zai yi".
Rumaisa da shishshigin yarinyar ya fara
ular da ita ta ce "To a kasheni mana kar a barni da rai, ba cewa aka yi nan aji
aya bane ba, kuma sai a
ara mini rabin shafi, kuma wai na haddace yo ta ina zan iya ni, nifa a makarantar da na baro sai nayi wata ina nanata aya biyu nake iyawa, wannan karatun ma na san ba zan iya ba sai dai ayi kwa
ona da mai da yaji a cinye" galala yarinyar ta bi Ruma da kallo ta jinjina kai ba ta sake cewa komai ba.
Bayan an ka
ararrawar tashi, malamin da ya yi mata interview ya kirata ya gaya mata cewar za'a fara kar
ar haddarta daga tushe, sannan za ta dinga yi tana ha
awa da wanda ake yi musu a aji.
Da yake ma bata fahimci bayanin da yayi mata ba, hankalinta na kan ta tafi gida, dan ta san ba iyawa za ta yi ba, kuma ta gama yanke shawarar daga ranar ba zata sake zuwa ba sai dai Yaya Umar yayi mata abin da ya ga dama.
Ko su Huzaifa ba ta nema ba, ta nufi gida.
a da uwa sai Allah, wuni gudan da mama tayi babu Ruma a kusa da ita duk sai ta damu, ta ji gidan babu da
i, gashi tana ta tunanin ko abinci Ruma bata tafi da shi ba, balle ta samu ta ci haka mama ta wuni sukuku.
Tana tsaka da tunanin Ruman ne, ta
aga kai taga Ruman a tsakar gida.
"Meye haka, babu sallama ki shigo ki tsaya?"
Ruma bata amsawa mama ba, sai kumbura baki da take yi, ta cire hijjabinta da jakar makarantar ta dungurar a wurin ta tafi kitchen tana dube-dube.
Ba ta saurari mama ba sai da ta ci ta
oshi, Sannan ta dubi mama ta ce "Ni fa mama gaskiya ba zan sake zuwa makarantar nan ba".
"To ai ba ni zaki gayawa ba, wanda ya saka ki a makarantar zaki gayawa".
"Mama kin ga uban dukan da ake yi a makarantar nan kamar an samu bayi, kuma dan rainin hankali wai aka kai ni aji
aya ni za a kai aji
aya saboda raini, to wallahi makarantar malam babba zan koma ba zan iya ba"
Mama ta girgiza kai kawai, ta cigaba da aikin da take yi, Ruma ta saki baki ta dinga zuba tana cin alwashin ba zata sake zuwa ba.
Huzaifa ne suka yi sallama shi da Yasir, mama ta amsa musu.
Basu kai ga zama ba suka hau mita.
"Mama dan Allah meyasa aka saka yarinyar nan a makarantar nan ba tare da shawarar mu ba?
Kin san halin yarinyar nan tun a yau ta fara nuna halinta".
Ruma ta ce "Sha kuruminka ni ba komawa zan ba, daga yau ko za ayi
uli-
ulina ba zan koma ba, wai saboda tsabar abu wai
ari shafi guda, kuma wani satin ka kawo hadda, ni aya biyu nake iyawa waye zai yi wannan karatun ta
ga uban duka wallahi ba zan sake zuwa ba
Yasir ya ce "Ai makarantar mu ba ta da
ai ba ce ba, ki koma inda ki ka fito ba zaki zubar mana da mutunci a makarantar nan ba".
Ba tare da sun san Umar yana gidan ba, yana
aki a kwance suke ta wannan zubar.
Tsuru-tsuru suka yi, musamman ruma da ta fi za
ewa, sai ganinsa suka yi ya fito tsakar gida.
"To dan ubanki ki daina zuwan kin ji ko, daga yau kar ki sake zuwa ki ga yadda zan yi da ke, kuma na gaya musu ba kya jin magana, idan har ba ki yi karatu ba su kama ki su zane ki"
Ruma a ranta ta ce "Ai wallahi sai na yi abin da za a koreni waye zai zauna ana jibgarsa kamar jaki"
Ya kalli su Yasir ya ce "Ku kuma, kune zaku dinga tsayawa a kan karatunta, ku zaku dinga koya mata dan da
iya ce, duk da
ewar da ta yi tana zuwa makarantar allo ta kasa kawo izu biyu, sai karatun wani ta je tana iyawa, da
iya ki yi musu shirme na bayar da damar a zaneki"
Kawar da kai Ruma tayi gefe, Umar ya gama bala'insa ya bar gidan.
Yana ficewa daga gidan, Ruma ta dasa wa mama kuka, a kan lallai sai ta saka Yaya Umar ya cireta daga makarantar, mama ta ce babu ruwanta.
Ko da wasa Ruma ba ta sanya a ranta za ta yi wannan karatu ba, dan idan za a kasheta ba ta ma san in da aka
ara musu
in ba, ta cigaba da sabgoginta.
Da sati ya zagayo zata koma makaranta, sai da a ka kai ruwa rana, tana kuka su Huzaifa suka sanyata a gaba zuwa makaranta, suna tafe suna zaginta suna mita an ha
asu da ala
Yau mama ta bata ku
in makaranta, dan haka ta tsaya ta sayi goriba a
ofar shiga makarantar.
Duk da babu malami a ajinsu, amma kowane
alibi ya nutsu sun ha
a baki suna ta tilawa.
e baki tayi, ta samu lungu ta zauna, ta kashingi
a tana cin goribar ta a nutse.
Shigowar malamin bai hanata cigaba da hangale baki tana gwaigwayar goribarta ba.
aramin
ulewa malamin yayi ba, tun a wancan satin ya lura ba
aramar ga
uwa ce ba yarinyar.
Yayi mata alama da hannunsa ta je, ta tashi ta fito da jakarta da goribarta a hannu ta ce "gani"
Ya ce "Yauwwa, ta kan ki zan fara jin karatu yau,
auko Alqur'anin ki ki karanta
arin da na yi muku, sannan ki bani hadda"
an waro masa idanuwanta tayi sannan ta ce "Gaskiya ban iya ba wallahi, karatun yayi yawa ina laifin aya
aya ko biyu"
"Koma gefe ki tsaya" babu ban ha
uri babu komai ta koma gefe ta ja ta tsaya.