← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 116

Sashe 43

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Huzaifa ya
auke wayarsa ya kalli ruma ya ce "sai ka ce mayya, mara zuciya kawai"
"Eh na ji, ni kunna dai mu gani"
"Ba zan kunna ba, ke ki ke saya mini data?"
"A'a, amma
an kunna gani kawai zan" ya ha
e rai ya ce "Ba zan kunna ba, bar nan wurin ko na dakeki"
Ta tashi tana zum
ura baki ta ce "Mutum dai idan tsiya tana bin sa, ko ka ra
eshi haushin ka yake ji?"
"Ni ne tsiya take bi ko?

Wallahi ki ka bari na zo kanki, saina kwa
a miki mari"
Cikin tsiwa da rashin kunya ta ce "To kar ka barni da rai ma mana, idan da rai nima zan yi wayar nan" Jin yadda take
aga murya ya san idan ya biye mata, fa
a za su yi, ran mama ya zo yana
aci, kawai ya shareta ya cigaba da danna wayarsa.

A hankali ta lalla
a ta koma wurin Yasir, shi kuma Yasir Instagram yake kallo, dan haka sai ka ce dole ta
an ma
ale tana le
awa dan kar shi ma ya koreta.
aga kai ya kalleta ya ce "Dawo ta nan ki kalla, madam no heart"
"Ai in dai zaka barni na kalla, to babu damuwa kafi wancan tsiyar muka rako duniya".

Yasir ya yi murmushi bai ce komai ba.

Sai dai tamkar zata shige cikin wayar, ko ta
wace masa wayar.

Duk hoton ko videon da ta gani sai ta tsaya ta yi liking.
arshe sai sakar mata wayar ya yi, ya tashi ya bata wuri.

Sai da mama ta tashi ruma ta aiketa, sannan ta tashi daga kallon wayar.
aukar ni
a mama ta aiketa a can titi, ta
auki kayan sa
arta ta tafi da su, tana tafe a hanya tana sa
a, ta
auko ni
a ta taho gida, sai dai ni
an da nauyi.

Ba tsammani ta ji an ce "Sannu ko" ta
aga kai ta kalli mai maganar, ba ta amsa masa ba ta cigaba da tafiya.

Biyota ya yi ya ce "Daga ina haka?"
Ruma ta tsaya ta kalleshi ta ce "Ba dan ka kusa sa'an yaya Usy ba, da sai na ce maka kai ka aike ni da zaka tsareni da tambaya?"
Ya girgiza kai ya ce "No, yi ha
uri kawo na tayaki
aukar kayan"
Ruma ta ce "Yauwwa, kamar ka san na gaji kuwa" ta ajiye masa ni
an ya
aukar mata.

Suna tafe yana yi mata tambayoyi, ita kuma hankalinta yana kan sa
arta.

Babu zato babu tsammani sai ganin Yaya Aliyu ta yi a gabansu, gabanta ya fa
i ta ce "Yaya"
Rai a ha
e ya ce "Waye wannan?"
Ta kalli mutumin ta ce "Oho kawai ganinsa na yi"
Mutumin ya yi murmushi ya ce "Ashe yayanmu ne, barka da yamma"
Aliyu bai amsa ba ya ce "Malam meye ha
inka da ita?"
"A'a babu komai, kawai dai na tayata
aukar ni
an ne, sannan dan Allah idan babu damuwa, ni dai ina son ta ne, dama na biyo ta ne domin na ga.....

"Haba bawan Allah, ina kai ina wannan yarinyar 'yar cikinka, meye wani abin soyayya a wurinta ban da salon
ata tarbiyyar yarinya"
Ruka kuwa ta bu
e baki ta ce "wai sona ka ke ka zama saurayina, ta
to ai ni ba zan yi aure ba"
Yayi murmushi ya ce "Eh mana, yayanmu ni zan jirata ko nan da shekara nawa ne idan muna raye zan jirata"
Aliyu ya sake tsuke fuska ya kalli ruma ya ce "Wuce ki tafi gida"
Ruma tayi gaba tana
ata rai, ya ce "Zo ki kar
i kayan naki"
Ruma ta ce "Ka ajiye wa Yaya Aliyu ya taho da su"
Aliyu ya ce "Ni ne zan taho miki da aiken"
Kwasa ta yi da gudu, ko waiwayowa ba ta yi ba, dan kar ma ya ce sai ta
auko ni
an dan ta gaji.

Kamar korarriya mama ta ga ruma a cikin gidan, tana ta sauke numfashi.

"Lafiya ina aiken?

Ko fa
an ki ka je ki ka yi?"
Ta girgiza kai.

"To menene, ina aiken?" Ruma ta sake tura baki.

"Ke magana nake miki kin shareni"
Kan tayi magana Aliyu ya shigo, da ni
an Mama.

Ya dire ni
an yayo kan Ruma, ta zura da gudu ta shige bayan mama.

"Wai meyene, lafiya?"
Aliyu ya ce "Ita ta san me tayi ai, wani bagidajen gaye ne, da wani tattararren
afar wandonsa, wai wannan bagidajiyar yarinyar ya biyo wai yana son ta, sai da na kusa
ura masa ashar, banda son lalata tarbiyyar yarinya, uwar me yake nema a wurin wannan yarinyar mai rabi hankali rabi hauka?"
Mama ta ce "Aliyu, ba ina sukar matakin da ka
auka bane ba, amma wanda ya ce yana son naka ai ba ma
iyinka bane, duk abin ku fa ko kuna so, ko ba kwa so dole watarana sai kun aurawa wani ta bar gidan nan, ku daina wula
anta mutane Sabo sun ce suna son 'yar uwarku".

"Ni bana son shi,
afarsa busu-busu ko mai bai shafa ba, kuma sai warin rana yake"
Hannu mama ta saka, ta mako ruma daga bayanta, ta din ga yi mata fa
Duk da ita ruma ko fa
an ka yi mata ba ganewa take yi ba.

Iman ce ta shiga sashen Ammi da sauri, sai dai Ammi ta
an razana ta ce "Lafiya kuwa?"
Iman ta ce "Ammi, ina ga yaya Mahmud ne zai koma makaranta, na gansu a haraba kamar airport Mummy za ta kai shi".

Da sauri Ammi ta tashi, ta zaga ta ventilation
in ta, ta le
a ta window, ta hangi Mahmud ya bu
e bayan mota ya shiga, Mummy ma ta shiga an kunna motar sun yi gaba.

Jiki a sanyaye Ammi ta saki labulen, ta shiga ambaton sunan Allah, Iman ta rungumota ta na fa
in "Ammi kina lafiya?

Ki yi ha
uri ki kwantar da hankalinki fa, kar ciwonki ya tashi" sai dai kan Ammin ta yi wata magana numfashinta ya fara sama-sama.
(Book 1 free ne, book 2 paid ne).

Ayshercool
08081012143
[04/08, 9:06 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
P 20
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHI YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?

TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN FATA NE?

KO KUWA SO KI KE FATARKI TA DIN GA SHE
I TA NA HASKAWA?

MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
*Page
in sukutum guda naki ne masoyiyya Zainab kumurya, idan kin ga dama ki yayyaga shi ki zubar ko ki kashe Ruma, tun da naki ne
.

Ke kuma marubuciyar mijin malama Nimcy ki ji tsoron Allah, wallahi ana ta
orafi kin sako jaruma da masifu amma kin yi burus da mutane, zan kar
e rubutun mijin malamar nan fa
wanda bai karanta ba ya garzaya mijin malama an gama book1 labari mai tsayawa a zuciya*
A gigice Iman ta ri
o Ammi tana jera mata sannu, jinjina mata kai kawai Ammin ke iya yi, amma ta kasa magana.

Iman ta rungumota ta zaunar da ita a kan gado, cikin damuwa ta ce "Ammina, dan Allah ki yi ha
uri, ban nuna miki dan na tayar miki da hankali ba"
"Kar ki damu Iman, ba ki tayar mini da hankali ba, kawai dai tari ne ya taso mini, kawo mini ruwa a fridge mai sanyi na sha.

Cikin rawar jiki Iman ta tafi ta kawowa Ammi ruwa, ta kar
a ta sha, sannan ta
an kwanta ta lumshe idonta.

A take
walwaarta ta shiga tariyo mata abin da suka wakana a shekarun baya, daga kafuwar gidan zuwa yanzu, abubuwa da dama sun faru masu matu
ar wahalar mantawa da kuma ru
ani, wanda haryanzu a haka ake, komai sake dagulewa yake yi.

A hankali ta gyara kwanciyarta tana son ta kawar da tunanin daga zuciyarta, amma sai kaiwa da komowa abubuwa suke a
walwarta suka hanata sukuni.

Ruma kuwa a 'yan kwanakin nan ta addabawa Yasir, kusan kullum tana li
e da shi tana kallon waya, idan anjima ta
au wayar Usman ta fara game, ya zo yayi ta zaginta ya
wace, sai ta koma gefe ta
au wayar mama, ta yi ta yi wa
awayenta fulashin, wasu su biyo wasu kuma suma su yi ta mata fulashin, babban abin da yake
onawa mama rai fulashin, wataran wayar haske kawai take yi, ko sai ta fara ringing ta zo
agawa ta katse, mama ta yi ta masifa ta ce "Idan baki kiyayeni ba, da ke da
awayen naki sai na sa
a muku, gayyar rashin hankali".

Yasir yana
an ta
a gyaran wayoyi, ya iya harkar jagwal, shine gyaran waya, system da sauran kayan electronics.
Chapter 43 · 0% Book details