Sashe 90
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
500 ne, via 0009450228 Aisha Adam, jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
Haka Adam yayi ta surutai, kamar zai zauce.
Mama kuwa kwana tayi tana salloli tana mi
a godiyar ta ga Ubangiji, na bayyana mata rumaisa da yayi, idan aka jima sai ta je ta le
a fuskar rumaisa, kasancewar ita da Abdallah ne a wurin ruma, Abdallah yana gefen
gadon rumaisa sai kallonta yake yi, shima ganin abun yake kamar wasa wai rumaiss ta dawo.
Mama tana tsaka da salla, ruma ta farka daga bacci tana cewa zata yi fitsari, Abdallah ya
agata cak ya kaita ban
aki, mama tana ta gyaran murya, amma ya kai ta tayi fitsarin, sannan ya mayar da ita kan gadon ya kwantar.
Ta kalleshi ta ce "Yaya Abdallah"
"Na'am rumaisa".
"Kaga haryanzu ban tashi daga baccin ba"
Yayi murmushi ya ce "Ai a gaske ki ke ba bacci bane ba".
Tayi ajiyar zuciya ta ce "Ai na kasa ganewa ne, wataran sai in ganni a dajin, wataran a nan amma dan Allah mai sunan Baba bai bashi jaririna ba ko?".
"Bai bashi ba, yana can
akin yara".
"Alhamdilillah, ina son yaron nan bana son a rabani da shi"
Abdallah ya ce "To maman boy"
"Abdallah ban zaci zan rayu ba, na sha wahala sosai, ranar da aka tafi da mu, na din ga kuka na gaji da tafiya, aka goyani a babur, aka kaini wurin".
"Amma dai basu yi miki wani abun ba ko?"
"Wallahi sun yi mini, abubuwa ma da yawa, zan baka labari da safe, wannan ciwon na
eyata ne yake mini zafi, jikina ma duk babu da
i, kwanana uku fa ina tafiya a daji".
Gaban mama ne ya fa
i, jin rumaisa ta ce an yi mata abubuwa da yawa tana matu
ar tsoro da fargabar ace sun lalata rumaisa, gashi haryanzu likita bai fa
i sakamako bincikensa ba.
Da safe mama ta tashi rumaisa, ya yi salla, ta wanke mata baki, ta yi mata wanka, ta saka mata wata 'yar riga domin ta samu ta sha iska, nurses suka shigo suka yi wa rumaisa dressing
in raunukan jikinta.
Mama ta kalleta ta ce "Ko kina bu
atar wani abun?
Ga kayan marmarin nan, wanne zan baki a ciki ki ci?".
"Ba ko
aya, kawai ki zauna a kusa da ni in rungumeki in ji
uminki" mama tayi murmushi ta
arasa kusa da ruma, ta rungumeta.
Abdallah ya koma gefe ya
an samu bacci, saboda daren bai yi bacci ba saboda farinciki.
"Rumaisa" mama ta kira sunanta, ruma ta
aga kai ta kalli mama.
"Ina fatan babu abun da suka yi miki, lokacin da ki ke wurinsu?"
Ta mayar da kanta ta kwantar a jikin mama ta ce "Mama ni meye ma ba ayi mini ba, bana son tunowa tsoro nake ji, mama ki
auko jaririna shi ma ayi masa wanka".
"Na ji, amma ina fatan..." Ba ta
arasa ba, ruma ta katseta ta hanyar cewa "Mama dan Allah ki daina tanbayata a kan mutanen nan, tsoro nake ji, dan Allah ki daina tuna mini" mama ta ce "To shikenan, bari in kar
o yaron".
Mama ta je ta kar
o jaririn, har nurses suke gayawa mama a kowane lokaci zasu iya sallamar yaron, zuwa yanzu babu abun da yake damunsa, kuma gwaje-gwaje sun nuna malaria ke damunsa, sai kuma pneumonia, amma ba wata mai damuwa ba.
Mama ta ce "To masha Allah, Ubangiji Allah ya
ara afuwa".
Mama ta tafi da shi
akin da rumaisa take, ta kar
o pack
in da Bashir ya sayo na jaririn, da madararsa da komai.
Ta ha
a ruwa ta yi wa yaron wanka, ta shirya shi, ta ha
a madara ta bashi, ta mi
awa rumaisa shi.
Ruma har da ajiyar zuciya ta zubawa yaron ido, sai ta fara hawaye.
Mama ta ce "To kukan na menene?"
"Mama tausayin yaron nan nake ji, mun sha wahala sosai da tuni an kashemu, ko shi an kashe shi, wasu mutane ne suka ce dole a kashe shi, kar ya rayu fa".
Mama ta ce "Wasu mutane ne?"
"Nima ban san su ba, Allah ya baka lafiya yarona" tayi maganar tana shafa kan jaririn, tana murmushi shi kuma sai cin hannunsa yake yi, yana kallon ruma yana lumshe ido.
Mai sunan Baba ne yayi sallama, shi da Usman, hannunsu
auke da kayan abinci.
Duk suka gaida mama ta amsa musu, ruma ta ce "Mai sunan baba ina kwananku?"
"Lafiya lau ya jikin naku?".
"Da sau
i Alhamdilillah"
Umar ya ce "Allah ya
ara afuwa, kai Abdallah tashi ka ha
a mata abun karyawa"
Abdallah ya ha
awa rumaisa shayi da uban
wai, ya bata da
yar ta sha shayin, ta ce ita bata son cin komai.
Mai sunan Baba ya sanya mama a gaba, a kan lallai sai ta tashi sun tafi gida, sai ta je ta huta ya kaita ganin likita, da
yar mama ta amince, ya sakata a gaba ya ce Abdallah ma ya tashi ya je gida ya huta ya dawo da yamma.
Aka bar ta da ita da Usman, sai jaririnta da take ta shafa kansa tana murmushi.
Adam kuwa kwanan zaune yayi, yayi kuka kamar ya fita a hayyacinsa haka ya wayi gari, Ammi ma kusan a haka ta kwana, tunani kawai take yi a kan ina zasu samu mafita, ta ina za su fara.
Wajen
arfe goma na safe, Bashir ya je gidan su takawa, ya sa aka yi masa iso wurin Ammi, ta bayar da damar a shiga da shi, cikin girmamawa suka gaisa ya ce "Ammi dama na zo ne mu koma asibiti da Adam, muje mu ji ko akwai wani bayani da zamu samu daga bakinta yarinyar, tun da naga jikinta da sau
i, amma na kira wayoyinsa a kashe na je can gidans
a an ce bai kwana a can ba".
Ammi ta
an dube shi ta ce "Malam bashir ban ji da
oye mini abun da ke faruwa da ku ka yi ba, gaba
aya kun jagwalgwala al'amura, amma shikenan na san ba laifinka bane, shi ya fi kamata ya sanar da ni, bari na duba ko a gidan nan ya kwana ma"
Ko da Ammi ta je
akin Adam a zaune ta tarar da shi, babu alamar ya runtsa, idanunsa sun yi jawur sun kumbura.
Ammi ta ce "Ka yi sallar asuba kuwa?"
Ya jinjina mata kai alamar eh.
"Tashi ka yi wanka, ka karya ga Bashir can yana jiranka"
"Ammi dan Allah ya
yaleni, bana son jin komai, ka
aici nake so".
"Shi ka
aicin me zai maganta maka bayan mai faruwa ta riga ta faru, so kake jama'a su fuskanci wani abu kafin mu kai ga samun mafita?
Ka tashi ya ce so yake ku je ko akwai bayanan da zaku samu a bakin yarinyar"
Adam bai kums cewa komai ba ya tashi ya shiga ban
aki, bai san a yaya yayi wankan ba ma, ya fito, Ammi ta saka shi a gaba, ya
an zu
i shayi ka
an ya fita.
A falo ya tarar da Bashir, su Iman suna gaishe shi, amma babu wadda ya amsawa haka ma barorin da suke wurin, ya ce wa bashir tashi mu tafi.
Ammi ta bi bayansu tana yi musu magana
asa-
asa.
Nusaiba ta yi wa iman kallon meyake faruwa ne, iman ta
age kafa
a alamar ita ma ba ta sani ba.
A harabar gidan suna shirin hawa mota, sai ga motar Jabir ya shigo gidan, takawa bai tsaya ba ya shiga motar bashir, saboda baya son magana da kowa a halin yanzu, kuma ya san jabir ritsa shi zai yi da tanbayoyi masu ma'ana da marasa ma'ana.
Takawa suna tafe a hanya shi da bashir, babu mai cewa komai, can bashir ya ce 'Adam ka kwantar da hankalinka, komai zai tafi dai-dai ina kyautata zaton zamu samu duk wani information da zai iya taimaka mana a kan binciken mu".
"Bashir, komai ya hargitse mini, ban san ta ina zan kuma sake fuskantar matsalolina ba, jiya kwana na yi ina tunani, yaya aka yi yarinyar nan ta ku
uta da jariri ina Aisha take, wani irin tashin hankali da tozarci ne haka ace matarka ta haihu a hannun 'yan ta'adda?" Yayi maganar cikin tsananin damuwa da zafin rai.
Bashir ya dafa shi ya ce "Calm down, ka bi komai a hankali, komai zai dai-dai ta in sha Allah".
Baba uwani ta kasa zaune ta kas tsayez babban burinta shine ganin yadda za ta yi ta san meyake faruwa, ta samu ta kaiwa Mummy labari, domin a kan idonta Ammi da takawa suka shigo a daren jiya, haka zalika yanayin yadda ta ga fuskokinsu a wayewar garin yau ta sake tabattar da akwai wani abu da yake faruwa kuma da alama babban al'amari ne, amma babu wata hanya ko kafa aka bari balle ta ji labarin.
Bashir sai da ya tsaya a hanya ya sai carton carton na ruwa da maltina, suka
arasa Asibitin da rumaisa take.
Bashir ya sanya masinja ya
auko kayan da suka zo da su, ya biyo su.
Da sallama suka shiga
akin da rumaisa take, ba dan
arancin shekarunta ba, kai ka ce mai jego ce, saboda yadda take rungume da jariri a hannunta, usman ya amsa musu sallamar ruma kuma ta
ago ta kallesu.