Sashe 52
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun kai mintuna sha biyar, sannan wasu mutane suka ratso cikin dajin
a babura, mutanen suka sauka, suka kar
o wata uwar jaka, sannan suka dawo motar.
aya daga cikin su ya dubi ruma cikin gur
atacciyar hausar sa ya ce "Ke ki ka ce ki na jin yunwa ko?" Ta
aga masa kai alamar eh.
Ya bata wata ba
ar leda, ta kar
a ta ce "Na gode" Aliyu ya bi ruma da kallo dan ya rasa me yakamata yayi mata, kawai ba ta san mutum ba ya bata abu ta kar
Gasashshiyar kaza
ce a ciki, da ruwan roba, ta waro ido ta ce "Laa yaya kaza ce"
Ya harareta ya ce "Mayya, tun da baki ta
a cin kaza ba, idan ki ka ci sai na miki dukan tsiya"
ata fuska ta ce "To in mayar masa, in ce ka hanani ci?" Banza yayi mata, ganin bai kulata ba ya sanya ta saka hannu ta hau cin abarta.
Da ta ci ta
oshi ta
aure sauran, ta kwanta a jikin Aliyu ta hau bacci.
****
Lafiya Adam ya sauka a Abuja, ya sauka a hotel
in da zai zauna na kwanaki biyu, dan ba ya son a san da zuwansa, shi ya sanya ya sauka a hotel, sai dai gabansa ya tsananta fa
uwa ya rasa dalili, ya kira Ammi ya kai sau uku, amma ta ce masa komai lafiya babu wata matsala.
Da yamma ya shirya ya ce bari ya
an fita ya je wurin abokansa, ko ya
an rage damuwar da ya rasa meya haddasa masa ita.
Sai dai yana fita harabar hotel
in, ya ji kansa ya wani sara, yayi
arin basarwa
ya fita, amma ya kasa
afarsa ta yi masa nauyi ya ji yana nema ya fa
i, a hankali ya juya ya koma
akin da ya sauka, ya nemi wuri ya kwanta, saboda yadda yanayin jikinsa ya sauya tamkar zai fita hayyacinsa.
Ruma na farkawa daga baccin da ta yi, ta cewa Aliyu kashi take ji, shi kuma ya ce sai dai ta ri
e kayanta sai sun sauka, don ko zata yi hauka ba zai saka a tsaya ba, ba zai bari ma ta yi kashi a daji ba.
Ta din ga matse
afa tana nema ta yi masa kuka, har sai da ta fara janyo hankalin mutanen da ke motar.
"Wai kai ba ka ga yarinya bace ne?
A tsaya ta yi mana" cewar
aya daga cikin mutanen da Aliyu ya kasa yarda da su.
Aliyu ya ce "A'a ba zata yi ba, idan mun je in da zamu ta yi" ya bawa mutumin amsa yana tsuke fuska.
Ai bayan batun kashi ta cigaba da kuka, ita fa zai zubo, kuma ta gaji da zaman motar nan.
Kan Aliyu ya yi magana motarsu ta yi faci, a tsakiyar jeji.
Fasinjoji suka din ga tsaki suna mita, masu ruwa suka
aura alwala kasancewar azahar ta yi, suka yi salla.
Wanda ya bawa ruma kaza ya kalli Aliyu ya ce
"Abokina tun da an tsaya gyara motar, ka shiga da ita ta samu wuri ta biya bu
ata mana".
an uwa ai na gaya maka ba abin da zata yi sai mun je,
yaleta
arya ma take ba wani kashi da zata yi"
Kowa yayi salla amma banda wannan mutanen, ana ta fafutukar sauya taya, tabbas da a gari motar nan ta lalace, da ba abin da zai hana Aliyu ya canza musu mota, saboda bai yadda da mutanen nan ba, shi ya san me ya gani, kuma yana tsoro yayi magana su cutar da su.
Aliyu yana salla, ruma ta tsaya tana ta
arewa dajin kallo tana
aukar hoto da akwalar wayarta kamar abin da ta fito yi kenan.
an uwanmu ku ba kwa sallar ne?" Ruma tayi maganar tana zama
an nesa ka
an da
aya daga cikin mutanen.
Ya kalleta ya ce "Sai mun je gida zamu yi"
"To wai Meyasa kuke ta sawa ana tsayawa a hanya ne?
Duk ku ka ja muka da
e fa"
Ya ce "Sa
o muka kar
a a wurin 'yan uwanmu"
Ruma ta jinjina kai ta ce "Sune suka baku kaza ku bani na ci?"
Ya waiwaya ya kalli wanda ya bawa ruma kazar ya ce "Tun da ki ka cewa yayanki yunwa ki ke ji, yayi wa 'yan uwanmu waya, ya ce su sayo kazar, dama zamu kar
i sa
o a wurinsu, shine ya kar
o miki ya baki"
Ta yi murmushi ta ce "Allah sarki, kuna da kirki, to ku baku da gida, 'yan uwan na ku a daji suke ba gida ba?Na ga daga daji suka fito kuma babu gida a cikin daji ai"
"Eh, bamu da gida a daji muke rayuwarmu".
Cikin mamaki ta ce "Kai sai ka ce wasu kuraye, ku wane yarene to?"
Ya ha
e rai ya ce "Ke kin isheni fa, bar nan gurin"
Ruma ta ce "Yi ha
uri, dama ko a gida haka ake cewa na fiye tambaya, na daina, ina son sanin abubuwan da ban sani bane".
Bayan ta yi shiru, sai ta hau tatta
a jakar hannunsa ta ce "Wai kai ba zaka ajiye kayan nan ka huta ba, ba ka jin nauyi"
Saurin janye jakar yayi yayi mata shiru.
"Na ji kamar wasu
arafa, kayan gwan-gwan ne a ciki?
Su kuma kna zaka kai su"
A fusace ya ce "Ke tashi ki bar nan wurin kan na illata ki?" Yayi mata maganar cikin tsawa, ko girgiza ba ta yi ba, sai ma tsare shi da ta yi da ido, wata lamba ce a jikin jakar, wannan jaka dai ba za ace kaya ne a ciki ba, sai dai lambobin jikin jakar sun
au hankalinta sosai.
Aliyu ne ya figo hannunta yana zaginta.
"Yarinya ce, ka daina dukanta mana babu kyau yarinya ce
arama" yayi wa Aliyu maganar yana ri
e hannun Aliyu.
Aliyu ya rasa ha
in mutumin nan da rumaisa, da ya yi mata fa
a sai ya hau ce masa ya
yaleta yarinya ce, ko ina ruwansa oho.
Haka ya ha
ura ya
yale ruma, tun da mama ta kira ya ce mata haryanzu basu isa ba, ya sanya mama shiga cikin damuwa, saboda ya ci ace sun je, amma ta ji suna hanya.
A haka aka gyara motar suka hau suka cigaba da tafiya.
Ruma ta dur
usa ta ta
a wata jaka da kuma buhu da ke
ashin kujerar da take kai.
"Wai dan Allah kayan waye wannan da ba za a saka masa su a
asan kujerarsa ba sai ta mu, ni fa sun isheni na yi kawaicin na gaji, sun addaba mini".
Mutumin nan dai ya waiwayo ya ce wa ruma "Yi ha
uri, mun kusa sauka ma, namu ne zamu
auke".
"Wallahi
an uwanmu ba dan naka bane ba, sai an cire mini su, da na wannan mai jakar ne da ya hantareni sai ya kwashe kayansa ya mayar da su wurinsa,
azu daga tambaya ya yi mini tsawa".
"To kiyi ha
uri"
ayan ya waiwayo ya kalli ruma, ruma ta zaro masa ido kamar tana kallon yaro.
Aliyu dai ya sunkuyar da kai yana cigaba da addu'a, shi ba abin yayi wa ruma magana ba ko ya rufeta da duka ba.
Sun shiga katsina, a wani
aramin
auye suka tsaya zasu sauka, mai jakar nan ya kalli ruma ya ce "Ke sauko, zamu
auki bindigoginmu".
Tsit kowa ya yi, ruma ta ce "Wace irin bindigogi kuma?"
"Zaki sauko ko sai bomb
in ciki ya tashi da ke?"
Tanka
ata Aliyu yayi suka sauka, aka
aga musu kujera, aka fara fito da jaka.
"Dan Allah da gaske bindiga ce a ciki?"
Yayi murmushi, ya zugewa ruma jakar,
ananan bindigu ne,
irar pistol.
Ya ce "Waccan jakar kuma da kike tambaya meye a ciki
azu, bullet ne a ciki"
an waro ido ta ce "Kashe mutane ku ke yi kenan, tun da dai na ga ku ba 'yan sanda bane kuma ba sojoji ba?"
Ya girgiza wa ruma kai ya ce "A'a 'ya ta, aikin Allah muke yi ake biyanmu"
"Aikin Allah ai ba a biyan mutum, Allah ne zai biya mutum da lada"
Yayi murmushi ya ce "Ba zaki gane ba, Ubangiji Allah ya yi miki albarka ya rayaki, da 'ya ta na raye da ta yi kamar ke"
"To ta na ina yanzu 'yar ta ka?"
"An kasheta ita da babarta, Allah ya rayaki" ya kalli Aliyu ya ce "A lalla
ata dan Allah, sai wataran 'ya ta" yayi maganar yana
agawa ruma hannu.
Wata narkekiyar mota ce ta yi parking, mai kyan gaske aka
ora kayan bindigar a ciki, suka shiga motar aka ja suka tafi.
Ruma ta
auko wayarta ta fara dannawa.
Aikuwa Aliyu ya dinga zaginta, har da zagin da bai san iya shi ba, dan ruma ta kai shi ma
ura yau, gaba
aya ruma ba ta da hankali ba ta san ciwon kanta ba, shi tun da suka hau motar, suka yi nisa ya gane bindigogi ne a buhun da ke
asan kujerarsa, kuma yana fuskantar yaren da suke yi ka
an-ka
an, 'yan ta'adda ne mutanen, amma ruma sai hauka take zubawa da wauta saura
iris ya kar
i shegiyar wayar nan ya jefa ta ta window.
Sai dai yana tsoron yin hakan dan ya ga mutumin nan ya za
e a kan ruma kar yayi masa wani abu idan ya ta
ata.
Direban ya ce "Wallahi bawan Allah Yarinyar nan mai sa'a ce, dan ni na zaci ma da zasu sauka tasa ta zasu yi a gaba su tafi da ita, ko su kasheta surutunta yayi yawa, ba a yi wa wannan mutanen haka"
Aliyu ya ce "Eh kaima ai azzalumin ne, da ka
auko mu mota
aya da wannan mutanen".
"Megida ba laifina bane ba fa, kullum akwai irinsu da suke shige da fice zuwa garuruwa, ba su fiye cutarwa ba sai in kun musu rawar kai, mu ma abincinmu da rayukanmu muke karewa".