Sashe 109
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meyasa take cin abinci a kwaonka, kwanon da ko 'ya'yan cikinka ba su da wannan damar".
an turus rumaisa ta yi, amma ba ta waiwayo ba, ta kuma mi
a hannu, ta
auko alkaki, tana taunawa tana jin za
in sugan har cikin kunnuwanta.
Turaki ya
aga kai ya kalli mama ya ce "Ba
uwata ce?".
uwarka kuma kamar yaya kenan?"
Ya kalli rumaisa ya ce "Yarinyar kirki, je ki ki kirawo mini takawa"
Rumaisa ta mi
e ta ce "To baba".
Sai a lokacin ta juyo suka yi ido hu
u da mama.
Rumaisa ta wani lumshe ido, ta ce "Ina wuni".
Kallon banza ta yi wa rumaisa, ta ji gaba
aya yarinyar ba ta yi mata ba, idonta kawai zaka kalla ka gane tattacciyar mara kunya ce.
Rashin amsawar ta ta bai
a ruma da
asa ba ta fita falon.
Usman na ganinta ya harareta, sai dai bai tsinke da lamarin rumaisa ba sai da ya ga tana lashe hannu tare da gutsurar wani abu a hannunta.
"Kar dai yarinyar nan ciye-ciye ta je ta zauna ta na yi?
Ya tambayi kansa.
"Wai ka zo in ji baba mai rawani" ta yi maganar tana kallon adam ba tare da ta kama sunansa ba.
Bai ko kalli in da take ba, ya cigaba da danna wayarsa.
"Magana nake maka, ana kiranka"
Still bai amsa mata.
"Takalmawa ake ce maka ko me?, sunanka dai Adamu ba wani Adam ba to ka zo in ji baba mai farin rawani"
Wata irin tsawa aka bugawa rumaisa, wadda sai da ta tsorata, ta kusa fa
uwa!
AYSHERCOOL
paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, masu bu
atar vip ko special kuma, suna iya garzayawa arewabooks ku searching sunan littafin*
A razane ta waiwaya tana kallon in da aka yi mata tsawar, wasu dogarai ne su biyu suka shigo suna baza riga, shigowar ta su yayi dai-dai da lokacin da rumaisa ke gatsali da sunan takawa.
"Hattara dai yarinya, hattara 'yar talakawa, ba a furta wannan sunan hakan babu girmamawa"
ayan ya juya ya kalli Adam ya ce
"gaba salamun baya salamun, takawarka lafiya magajin saraki, basarake
an basarake jikan basarake, mai babban suna, takawa magajin takawa, motsawarka lafiya
an gidan giwar galadima jikar fulanin gombe, ayi mana izinin bata horon yadda ake girmama wannan suna".
Adam ya girgiza kai, tare da
aga musu hannu,
an risuna masa suka yi, sannan suka nufi sashin turaki, dan neman iznin shiga wurinsa.
Rumaisa ta ce "Yau na ga masifa, to naga annabawa ma ana fa
ar sunansu, sai sunan wani mutum gama gari ace ba za'a fa
a ba, ta
kun ha
u da wahala, wai wani
ar talakawa sai ka ce su masu ku
i ne".
Usman ya ce "Dan Allah maiyasa ba ka saka sun
agata sun zaneta da bulala ba?
Wata
ila a samu hankali ya shigeta".
"Yaya usy ai ni yanzu na wuce duka yasin, sai dukan ruwa bari na je na gaya wa baba mai rawani ka ce ba zaka zo ba" ta wuce ta koma wurin turakar turaki.
Dogaran nan ta tarar a tsaye, suna jiran iso, amma ta zo ta saka kai zata shige.
"Ke!
Ke hattara dai, tsaya a nan ina zaki ba ayi miki iso ba?" Ai ba ta ko tsaya ba, ta daka tsalle ta shige da gudu, ta tsaya tana jiran ko zasu biyota.
"Wallahi tura ta kai bango, abubuwan da ka ke aikatawa sun isa haka, kai ko kunya ma ba ka ji?
Ka mayar da 'ya'yanka ba komai ba, sai guda
aya shiyasa Allah ya kasheta a wula
ance, saboda zaluntar 'ya'yanka da kake yi, kuma idan ba ka yi wasa ba, kuma ba ka nemi afuwar yaranka ba, kaima a yadda ta mutu haka za ka mutu.
Ka binne wa mutane gaskiya, kun ha
a kai da giwa da
anta sai rainawa mutane hankali ku ke yi, tayaya za ace wannan yar yarinyar ce ta dawo da jariri, ta yaya aka tabattar
an aisha ne, wata
ila ma wani abun suka
ulla, ya haihu da wata aka kashe aisha aka kawo yaron a matsayin nata, ba abun da ba zai iya faruwa ba, tun da dai 'yar ka ce ba tawa ba, matsalar ku ce"
Turus rumaisa ta yi tana bin Hajiya saudat da ido, ta gama zubarta, ta nufo hanyar fita, cikin tsawa ta cewa rumaisa "Ke kuma ban hanya ko na yi gaba da ke" maimakon rumaisa ta matsa, sai ta tsaya tana
arewa
wayar idon mama kallo, ba tare da tsoro ko shakka ba.
Babu tsammani, rumaisa ta ji an ja ta gefe, an bar hanyar da mama zata wuce.
Hajiya sauda ta yi wa adam wani mugun kallo, ta fice.
Rumaisa ta
wace hannunta, ta
arasa gaban turaki ta ce "Baba, mai ya sa ka tsaya matar nan take maka masifa, kai ba sarki bane ba?
Ai ba a
agawa sarki murya in ji mama, haka ta ce mini kan mu zo nan"
Turaki ya ce "Yarinyar kirki, sarki a waje yake sarki, amma wani sarkin a gida bawa ya fishi power, kar ki damu zaki gane me nake nufi " ya kalli Adam ya ce "Takawa, Biliyaminu nan sun kawo sa
on 'ya ta, ba sai sun ganni ba, na ta ne a kai mini ita har gida, Allah ya yi miki albarka".
Rumaisa ta ce "To baba dan Allah ka saka baki ya bani
ana sabir, kaga na gaya maka anty aisha ta bar mini shi wallahi, amma ya
wace mini shi, kar na kai shi kotu ne a ga kamar ban kyauta ba, kuma ina ganin girmanku kai da mamansa, amma da wallahi nima kotu zan kai shi wurin al
ali, wata a unguwarmu ta ta
a bawa mama labari wai a kotu an
wato mata
an ta daga wurin mijinta an bata"
Turaki ya girgiza kai tare da murmushi ya ce "Subhanallah, ba za ayi haka ba, ai mu yanzu mun zama 'yan uwa, za a duba lamarin in sha Allah, sa
onki yana mota Allah ya tsare".
Rumaisa ta mi
e tsaye ta ce "To na gode sosai Allah ya saka da alkhairi, Allah ya biya maka bu
atunka na alkhairi Allah ya sa ka zama sarki, ka zama shugaban
asa baba"
Sunkuyar da kai turaki yayi, yana rife fuskarsa da rawani, dan sha'anin na rumaisa ba ya
arewa.
"Wuce mu tafi ina da wurin zuwa" Adam yayi maganar a kausashe.
"Ai ko ba ka ce ba zan tafi, ba sai ka ka
ani kamar wata akuya ba" ta yi maganar tana ficewa waje.
Tun da ta fito usman ke cigaba da aika mata harara ko ta ina, amma ta yi kamar ba ta gani ba, haka suka fita suka hau motar takawa.
Suna tafe a hanya, babu wanda ya kula rumaisa a cikinsu, usman ya ce wa Adam "Ina ga idan muka
arasa titi ka ajiyemu, sai mu samu abun hawa mu
arasa gida".
Adam ya girgiza kai ya ce "A'a zan kai ku gida, akwai kaya ma, ba zai yiwu in ajiyeku a hanya ba" daga haka suka
an shiga ta
a hira suka cigaba da tafiya.
Tafiyar su takawa babu da
ewa, Samha ta dawo, har ta shiga
akinta ta canza kaya ta fito, ba ta ga gilmawar mama ba, dan haka ta bita
aki.
Ta iske mama na ta
ananun maganu, da mita.
"Mama, wai baki san na dawo ba?
Ke da waye ki ke ta mita haka ne?".
"Ba dole na yi mita ba, ubanku na nema ta
arfin tuwo ya mayar da ni mahaukaciya".
"Ohh mama, kullum cikin case da Alhaji, yakamata ku daina zuwa yanzu".
"Ke dalla rufe mini baki, mai za a fasa?
Ai yanzu aka fara ma ba ayi komai ba, na rasa abun da yake shiryawa da shi da adam, sai
oye-
oye suke yi, da rainin hankali wata shu'umar 'ya ya kawo masa, wai ita ta dawo
an wurin aisha daga hannun 'yan bindiga"
Cikin rashin fahimta samha ta ce "Yan bindiga kuma, wasu 'yan bindigar kenan kuma?
Ba a can in da take karatun aka ce ta haihu ba?
To meya kawo
an bindiga ban gane ba".
Hajiya Sauda ta yi ajiyar zuciya ta ce "Ke, adam wani abun yake shiryawa, aisha ba wani a
asar da taje karatu da ta mutu, a hannun'yan bindiga, da suka yi garkuwa da ita, ta haihu ta mutu a wula
ance ko gawarta ba wanda ya gani, waya sani ko shi ya cinyeta ko ya kashe ta yayi tsafi da gangar jikinta".
Cikin rashin fahimta samha ta ce "Mama kin yi wa kwanyata dabaibayi da zantukkanki, na gaza fuskantar ko da guda daga ciki, ki yi mini bayani gwari-gwari.
an bindiga ne suka bi ta can suka sace ko kuwa?".
Nam mama ta fayyacewa samha komai, duk da garga
in da turaki yayi mata a kan hakan.
Salati samha ta yi, tare da tafa hannuwa cike da tsananin mamakin sar
iya da ru
anin lamarin, a fili ta ce "Oho musu, ko ma dai yaya ne, a wannan karon nasan babu abun da zai hanani mallakar takawa".
e mama ta kalleta ta ce "Wai ke samha wace irin mara zuciya ce ne?, Au ke yanzu duk abun da ya faru da ke a baya, da irin cin kashin da yayi miki baki ha
ura da batunsa ba?"
"Dan Allah mama karki ce komai, wallahi ina son sa haryanzu kuma abun da ya faru, ya riga ya wuce, dan Allah kiyi ha
uri ki bani goyon baya a wannan karon na auri adam dan Allah"
"Kin ga tashi ki je, ina da abun yi yanzu".
Samha ta ha
a hannayenta biyu cikin magiya ta ce "Please mama".
"Na ji, amma jeki yanzu, ki bari na yi tunanina" Samha ta tashi ta bar
akin mama, tana ta nazari da zancen zuci a kan abun da maman ta gaya mata.
Nusaiba ce ke ta bawa iman labarin rumaisa, da abun da ya faru
azu da suka zo, zasu je gidan turaki.
Iman ta ce "Allah sarki, na ji ina son ta tun ban ganta ba, ai mu duk mai son waninmu muna son shi".