← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 116

Sashe 1

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
[16/06, 9:00 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.

Ku yi following
ina a arewabooks a kan account
ina na ayshercool7724
Ko watpad Ayshercool7724 kowanne a cikin manhajojin za ku iya samun litattaiafaina da na yi a baya, da wanda nake yi a yanzu na gode.
*Ina fatan yadda na fara lafiya, Allah ya sanya na gama lafiya.
irarren labari ne, idan akwai abin da ya yi kamanceceniya da rayuwar wani ko wata arashi ne*
Page1
Bismillahirahmanirrahim
Daji Ajiyar Allah!

La'asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta fa
i, duhun magariba na
arin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta
arasa fa
uwa.

Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, ha
e da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka ha
u suka yiwa dajin
awanya.

Zai iya kasancewa abin sha'awa ga wanda ya zo yawon bu
e ido, idan har bai san mai dajin ya
unsa ba.

Ga wanda ya san abin da ya
unsa kuwa, zai kasance wuri mafi razani, firgici da kuma tashin hankali.

Gudu take yi a tsakanin rayuwa da mutuwa, tana rungume da wani zani a
irjinta, babu yadda za ayi daga nesa ka gane me ta rungumo haka take wannan uban gudun.
afafuwanta babu takalmi, jikinta babu mayafi, duk da yanayin garin babu zafi, amma la
anta sun bushe tamkar dutsen da ya shekara ruwa bai zuba a kansa ba, babu alamar tana gane in da take jefa
afarta.

Duk da wannan mawuyacin hali da take ciki, ta bawa abin da take rungume da shi muhimmanci sosai da sosai.

Cikin rashin sani, tayi karo da wani abu da ita kanta ba ta kai ga tantance ko meye ba, sai dai
arfi da nauyin abun ya sanya ta fa
asa, take ta saki wani marayan kuka, a lokacin da jini ya fara zuba daga
eyarta.

Sai a lokacin abin da take rungume da shi ya tsala kuka, saboda firgitar da ya yi shima.

Jariri ne
anyen goyo, cibinsa ko fa
uwa bai yi ba, jikinsa duk busashshen
azantar haihuwa da alama yaron ya kwan biyu, amma ko ruwa bai ta
a gani ba balle a wanke wannan
azantar!.
**************
Cikin garin Kano, unguwar
orayi tinga, misalin
arfe hu
u na yammacin ranar Alhamis, wani matsakaicin gida ne, cikin rukunin gidajen dake
aramin layin,
kallo
aya zaka yi wa gidajen, ka san na masu
aramin
arfi ne, duba da yanayin kwatoci da kuma kasancewar gidajen awon igiya, ba magudanan ruwa, babu layuka masu kyau, kowa da in da fuskar gidansa ta kalla, haka zalika kowa in da ya ga dama yake sako kwatar gidansa, wasu da gyara wasu babu, ga gidajen 'yan
anana tamkar wani zai hau kan wani.

"Wai ba zaki fito ki je mini aiken ba, har sai gawayin ya
are tukuna?" Cewar wata matashiyar dattijuwa, da take zaune a gaban kurfoti, hannunta ri
e da mafici tana firfitawa, gefe ga farantin silba
auke da garin tuwon masara a kai.

Wata
yarinya ce ta fito daga wani
akin da yake bayan matar, hannunta
aya ri
e da hijjabinta,
aya kuma sai matsar hawaye take yi.

Matar ta kalleta ta ce "Kukan me
ki ke yi?"
Aikuwa kamar mai jiran
iris, cikin sangarta yarinyar ta ce "Ba Huzaifa bane ba ya....

"Ni yi mini shiru, haka dai kuka iya fa
a kamar kuna ganin hanjin junanku, idan na hana ki zuwa in da yake ai ba zaki hanu ba, maza ki
au ku
in nan ki je mini gidan Laure, ta baki kuka ta sittin, daddawa ta arba'in sai manja na naira
ari ki kawo mini canjin, na yi maza in ka
a miyar nan kan magariba".
e fuska yarinyar ta yi ta ce "Wai yau ma miyar kuka za ayi Innalillahi wa innalillahi raji'un"
Baki bu
e ta bi Yarinyar da kallo, cikin hasala ta ce "Idan na ka
a kukar kar ki sha, zaki
au ku
in ki fita ko sai na yi fatali da kanki a wurin?"
Ta dur
usa ta
au ku
in, ta zura hijjabinta ta nufi hanyar fita, a ranta tana jin gara ace yau babu abin da zasu ci, da wannan tuwon kamar na ibada.

Cike da kashedi matar ta ce "Idan kin ga dama kuma ki je ki zauna, kar ki yi sauri kiga yadda zan yi da ke, ko ki biyewa yara ki tsaya shashanci a hanya"
Ba to ko waiwayo ba, ta yi gaba abinta tana kalle-kalle.

Gidansu
awarta Habiba ta fara biyawa, ta tarar da maman Habiba a tsakar gida ana yi mata kitso, ta dur
usa ta gaida Maman Habiba, sannan ta ce mata wurin Habiba ta zo.

Habiba ta fito daga
akinsu tana kallonta tana murmushi, ta
araso in da take tsaye ta ce "Ruma ina zuwa ne?"
Cikin muryar Ra
a Ruma ta ce "Dan Allah Habiba aron tayar Sani zaki bani, Mama ce ta aikeni so nake nayi sauri na je na dawo".

Habiba ta ce "Kaii, Ruma kin san Sani yafi kashi
oyi, kar na baki ki je ki salwantar da ita, daga ni har ke mu shiga uku".

Ruma cikin
warin gwiwa ta ce "Wallahi ba zata salwanta ba, ke dai ki aramini, so nake na yi gudu na ne na dawo".

Habiba ta ja Ruma soron gidansu, ta duba saman kejin kajin da ke cikin
an tsukakken zauren gidan, ta
aukowa Ruma tayar Sani ta bata ta ce "Dan Allah Ruma ki kula, kar wani abu ya samu tayar nan, ki yi maza mi garata ki je ki dawo"
Ruma tayi murmushi ta ce "Kar ki damu, yanzu zan fyalla naje na dawo, ina son tayar nan ta sani dama ya bar mini, 'yar danda
asa da ita, yanzu zaki ga naje na dawo".

Habiba tayi murmushi ta ce "To shikenan, yi sauri kafin ya dawo".

Ruma ta dafe kan taya, ta garata ta dinga zura gudu ta lunguna kamar wata namiji ba mace, ba ta tsaya da gara tayar ba har sai da ta isa gidan Laure.

Ta yo sayayyarta ta gama, ta fito ta kuma garo taya zata tafi gida, can ta hango wasu 'yan makarantar allonsu, a
ofar gidan Hanne mai marka
e suna 'yanta, ba tare da ta tuna da kashedin Mama ba, ta ajiye kayan aiken da canjin ha
i da tayar da ta aro, ta shiga aka hau 'yanta da ita.

Kasancewar
wararriya ce a harkar shagala da iya rinto, nan da nan wasa ya
au zafi, ganin tana ta cinyesu a 'yantar ta hanyar rinto, sai wasa ya koma fa
a, daga nan aka hau dambe, a wurin Ruma ta kifar wa da wata marka
enta ga ta da
arfi kamar doki.

Da
yar wani mutum ya raba fa
an, Ruma ta ha
a yaran mutane ta zane musu jiki, sai da mutumin yayi mata barazanar zai gayawa yayanta, sannan ta ha
ura da damben.

Yarinyar da suka yi damben, ganin an musu asarar marka
e, an kifar ga duka, ya sanya ita da
annenta suka fasawa Ruma Manjan da ta sayo wa Mama, suka kwashe canjin aiken, suka farke ledar aiken suka gudu, daddawar ma sai da
yar ta tsinto wasu, an fasa ledar kuka duk ta watse.

Ta kwashi sauran kayan, ta tafi gida, tana tafe tana tunanin wace
aryar za ta jirgawa Mama, dan ta kaucewa fa
anta, dan a duniya ba ta son fa
an Mama, gefe guda kuma tana tunanin irin dukan da zata na
awa Safiya idan suka ha
u a makaranta allo, saboda abin da suka yi mta.

Lokacin da Ruma ta isa gida tuni an fara kiraye-kirayen sallar magariba, domin wasu masallatan har sun tayar, sai a lokacin ta sake shan jinin jikinta, tsoro ya ziyarce ta.

A soro ta raku
e tana le
a cikin gidan, ta hango Mama a gindin rariya tana alwala, Mama ta
aga ido tayi mata kallo
aya, ta mayar da kai ta cigaba da alwalarta.

Cikin san
a Ruma ta shiga tana satar kallon Mama, ta ji mai Maman za tace mata, amma ta ji ba tace mata komai ba.

Ta lalla
a ta ajiye abin da yayi saura na aiken, ita ma ta fa
a ban
aki tayi alwala.

Ta lalla
o falo, ta tsaya a bayan Mama ta tayar da sallar ita ma.

Mama ta idar, ta tashi ta fita tsakar gida, ta duba abin da Ruma ta kawo mata na aiken, taga irin aika aikar da Ruman ta yo.

Ta dawo falon tana jiran Ruma ta idar da salla ta dirar amata, amma Ruma ta
i idarwa, ta hau nafifilin babu gaira babu dalili, matar da wataran sallar ma sai Mama ta ha
a .mata da duka take yi, amma yau sai gashi har da nafila.

Can da Mama taga abin nata bana
are bane ba, sallar ta
arewa, ta dam
o wuyanta ta baya ta zaunar da ita, ta kalleta cikin ha
e fuska ta ce "Gidan uban wa ki ka je dana aike ki?"
Cikin tsoro Ruma ta girgiza kai ta ce "Ba ko ina Mama"
arya kike yi, zaki gaya mini ko sai na mur
e miki wuya, tun la'asar na aike ki amma sai magariba kika shigo mini, gidan uban wa kika je?"
Cikin zazzare ido Ruma take jujjya kai tana rantse-rantsen rashin gaskiya, "Wallahi Mama ban je ko ina ba"
Cikin tsananin Fushi, Mama ta ce "Ba zaki gaya mini ba!"
"Mama wallahi dagaske nake"
"Assalamu alaikum" aka yi sallama a tsakar gida.

Mama ta amsa sallamar tana huci, wani matashin saurayi ne ya shigo
akin, yana fa
in Mama na dawo".

Mama ta ce "Sannu da zuwa"
Ya amsa da yauwa, ya dubi Mama dake tsaye a kan Ruma, Ruma sai wul
ita ido take, kamar ta zagi sarki.

"Mama meyafaru ne?" Yayi Maganar yana son jin ba'asi.
Chapter 1 · 0% Book details