Sashe 12
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya cigaba da sauraron tilawar 'yan aji, Ruma kuma ta mayar da hankali a kan cin goribarta, ya
aga kai ya kalli Ruma, wani irin takaici ya
ule shi ko a jikinta abin da ya dameta kawai take yi, ya ce "Ke zo nan"
araso ta tsaya, mi
ewa yayi ya
aga bulala zai daketa.
walalo ido ta ce "Kar ka dakeni ba a dukana" bai saurari ruma ba, ya zuba mata a
afarta har sau biyu.
Wani uban ihu ta
wala, ta zube a kan
afarta tana jujjuya kai.
Gaba
aya 'yan ajin suka yi shiru suna kallonta, sai a lokacin da ya daketa ya huce sai kuma ya sha jinin jikinsa ganin uban kukan da take yi.
"Wallahi ni sikila ce ba a dukana, shikenan ba zan iya tafiya ba" gaban malamin ne ya fa
i, amma ya maze ya cewa 'yan ajin su cigaba da karatu.
alla ruma ta shafe awa guda tana kuka babu
autawa kuma ta
i tashi daga wurin, wai sikilarta ta tashi.
Abu kamar wasa magana har kunnen malamai, kasancewar malamin nasu,
an ajin da suka yi sauka ne yake koyar da su, ba cikakken malami bane a makarantar.
Malamai suka taru a kan ruma, amma ta
i tashi wai sikila ce da ita, ba zata iya tashi tsaye ba.
Malamin nasu jikinsa sai rawa yake yana cewa "Wallahi bai san ba ta da lafiya ba"
Malamin da yayi mata interview ya ce "Kuma ni a form
inta yayanta bai rubuta tana da wani ciwo ba, ina ne gidanku?"
"Ni ba zan gane hanyar gidan ba, akwai yayyena a makarantar nan ku kira mini su su kai ni gida in ga mama zan mutu"
"Su waye yayyen naki?" Nan gaya musu ajinsu Huzaifa.
Huzaifa yana can yana karatu aka kirashi, yana zuwa ajinsu ruma ya ganta zaman dirshan malamai sun kewayeta.
Nan suka yi masa bayani, turus yayi yana kallon ruma yana son gano ko makircinta ne, dan shi a iya saninsa ruma ba ga da wata sikila, ban da zazza
i ba ta ciwon uban komai, amma a ina ta samo wata sikila?.
Ya mi
a mata hannu ya ce "Taso in mayar da ke gida"
"Ni na kasa motss
afata ciwo take mini" tayi maganar cikin kuka.
Huzaifa ya dur
usa ya ce "To hau bayana na mayar da ke" aikuwa ta ja jiki, ta hau bayansa ya
au jakarta ya ce bari ya kai ta gida.
Sai da suka yi nisa sosai da makarantar sannan ya sauketa, aikuwa ta tsaya cak a kan
afafuwanta.
Ya kalleta ya ce "A gidan uban wa ki ke da sikila?"
"To gani nayi za a kasheni da duka, naga a makarantar bokonmu ba a dukan wata me sikila, da na ji zafin dukan sai na ji kamar nima ina da sikilar".
Galala ya bi ruma da kallo, 'yar mitsila da ita amma ta iya makirci haka.
"To mu je ki yiwa Yaya umar abin da ki ka aikata"
Marairaicewa tayi ta ce "Dan Allah kayi ha
uri"
"Wallahi ba zan goyo ki a banza ba, ko ni sai na miki shegen duka yau" yana gama maganar ya dan
eta ya sa
ata a kafa
arsa dan zata iya
wacewa ta gudu.
Ayshercool
08081012243
[22/06, 9:49 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
Ku yi following
ina a arewabooks a kan account
ina na ayshercool7724
Ko watpad Ayshercool7724 kowanne a cikin manhajojin za ku iya samun litattaiafaina da na yi a baya, da wanda nake yi a yanzu na gode.
*AFUWAN BAN EDITING BA*
Iya
arfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan.
Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya
ago ya kallesu ya ce "Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?"
Hauzaifa bai amsa masa ya tambaye shi"Mama tana nan?"
"Eh tana nan" Aliyu ya bashi amsa.
Jin ihun ruma ne ya sanya mama katse sallar walahar da take yi, ta fito tana tambayar lafiya.
Hakan yayi dai-dai da fitowar Yaya Umar, shi ma ya yi shirin fita.
Duk suka zubo musu ido suna jiran jin ba'asi.
"Mama wallahi yarinyar nan ba ta da mutunci, daga sakata a makarantar nan ta fara tayar mana da hankali, yaushe yarinyar take da sikila ban sani ba?".
Mama ta
an yi sororo ta ce "Wace irin sikila kuma?"
"To haka ta je ta ce wai sikila ce da ita, ta tashi tsaye ma ta
i sai a bayana na goyota"
Yaya Umar ya kalleta ya ce "Ke meya sameki?"
Cikin in da in da ta ce "Dukana aka yi, kuma wallahi na ji zafi sosai shi ne na ce musu sikila ce da ni, na ga wata 'yar makarantar bokonmu ba a dukanta saboda sikila ce ita".
"Shi ne ki ke yiwa kan ki fatan ciwo saboda baki da hankali, ke dama za a zauna da ke baki yi abin da za a dake ki bane ba, me ki ka yi aka dake ki?" Yayi maganar cikin tsare gida.
Cikin kuka ta
age
afar wandonta, shatin bulala ya kwanta a kan fatarta, ta kalli mama ta ce "Mama kin ga fa, dan Allah a cireni wallahi ni ba zan iya makarantar nan ba, wai ban iya karatu ba shi ne aka yi mini wannan dukan, ni wallahi ba zan iya karatun nan ba, ga duka ga karatu mai yawa, da wanne zan ji?"
Cikin ts
awa Yaya Umar ya ce "Wuce mu je makarantar, sai kin ci ubanki yau, ai dama karatu aka turaki ba wasa ba"
A karo na farko ta yi wa yaya Umar gardama tana kuka, ta ri
e hannun Huzaifa, ta
uya a bayansa.
"Ni nake miki magana ki ke
uya a bayansa, ba zaki fito ki wuce ba"
"Dan girman Allah kayi ha
uri, wallahi idan suka san
arya nake, sai sun kusa kashe ni, wallahi duka ake na tashin hankali a makarantar nan" kuka take wiwi kamar wadda aka yiwa mutuwa, mama dai ta kasa magana.
Huzaifa kuwa janyota ya yi daga bayansa, ya ce Wallahi ba zai kareta ba sai dai ayi mata duk abin da za ayi mata.
Yaya Sadik ne ya fito daga
akinsu, yana zuwa ya ture Umar, ya kamo hannun Rumaisa, ya wuce da ita
akin su.
Suna shiga ya zaunar da ita, shima ya zauna ya
ura mata ido sannan ya ce "Auta, meke damunki ne, kullum sai an yi rigima dake an ce ba kya ji, ke ko haushi ba kya ji?"
Ta girgiza kai ta ce "Wallahi ina jin haushin yadda aka tsane ni kullum ace bana ji"
"To yanzu meyafaru, har aka dake ki ki ke cewa sikila ce dake?
Kin san sikila kuwa meyasa ki ke fatan wannan ciwon?"
"Gani nayi za a kashe ni da duka, ni bana son a dake ni".
"Gaskiya ba ka kyautawa, dan me yarinya za ta yi laifi ka hana a hukunta ta, me kake
arin koya mata ne?" Umar yayi maganar a mugun fusace.
Yaya Sadik ya waiwayo ya kalli Hussainin na sa, ya ha
a hannayensa alamar ban ha
uri ya ce "Tuba muke, zan wa tufkar hanci in sha Allah, on behalf of her, ayi ha
uri gobe in Allah ya kaimu da kaina zan mayar da ita makarantar in basu ha
uri" gajeren tsaki Umar yayi yai waje, babu wanda yake masa katsalandan kamar yadda Abubakar yake yi masa, ya fuskanci idan aka biyewa Yayan nasa ruma tsiyarta zata tsula ba tare da an kwa
eta ba, da tayi laifi sai ya ce
uruciya ce.
Wunin ranar kowa share ruma yayi, yaya Sadik ne kawai yake kulata, Huzaifa da yasir suka
are mata zagi tsaf suka tsangwameta.
Ko a jikinta, tun da Allah ya sa ba a mayar da ita makarantar an ce
arya take ba, hankalinta ya kwanta.
Washegari Yaya Abubakar da kansa ya rakata makarantar, aka dinga yi mata sannu ana mata ya jiki, ta basar ta dinga amsawa.
************
Sanye yake da fararen kaya
al, fuskarsa sanye da fari siririn glashi, taku yake cike da
asaita ya biyo wata doguwar baranda.
Sannu a hankali ya
arasa gaban wata
atuwar
ofa, ya sa hannu ya mur
ata a hankali.
A take ta bu
e wani sassanyan
amshi ya daki hancinsa.
Da sallama ya shiga ya mayar da
ofar ya kulle, babu kowa a falon sai wata matashiyar budurwa tana saka turaren wuta.
Amsa masa tayi tare da fa
in "Sannu da zuwa".
"Yauwwa 'yar aikin Ammi, ina ma'aikatan ne ki ke aikin da kan ki?"
an kalle shi sannan ta ce "Nima 'yar aikin ce ai" yayi murmushi ya ce "Sorry idan haushi ki ka ji, ina Ammi?".
"Bacci take" ta bashi amsa lokacin da take cigaba da saka turaren wuta.
"Ba kowa kenan?"
Cikin
osawa da tambayoyinsa ta ce "Duk sun tafi makaranta".
"Ke me ya hana ki je makarantar?"
"Ohh God, uncle J am sick shi ya sa ban je ba, Ammi idan kana son ganinta ka dawo an jima, ina fatan zan iya tafiya na gama amsa tambayoyin ka?"
Ya girgiza kai ya ce "No, saura
aya ina yayan ku?"
Tayi murmushi ta ce"Wannan tambayar ai kai yakamata a yiwa, i don't know " daga haka ta bi wata hanya ta bar falon.
Ya girgiza kai a hankali ya ce "Wannan yarinyar ta fi mai kora shafawa, izzarki tayi yawa"
Wayarsa ce ta fara ringing, ya zura hannu a aljihunsa ya ciro wayar.
"Ke nifa kin isheni, ni kaina ban san in da yake ba, anjima kuma kilisa zan fita, zan neme ki amma" daga haka ya kashe wayar, ya saka a aljihunsa ya fice.
*********
Ruma ta sha kashedi a wurin su Huzaifa, a kan ta shiga hankalinta a makarantar nan, dan ba
aramin girmansu ake gani ba, halinta ba zai sa mutuncinsu ya zube ba.
Ta cigaba da zuwa makaranta, amma ba ta gane komai, idan Yasir ya zaunar da ita zai koya mata kuma, sai ta ce ita ta gaji ba ta so.