Sashe 9
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana bu
ewa tayi karo da wata atamfa koriya da yellow, ta kalli Mama ta kalli atamfar sannan ta ce "Wallahi Mama wannan Salamatu mai kayan ba ta kyauta mini ba, sai da nace ba na son atamfar nan, amma dan taga ba na nan shine ta li
a miki, ki ka saya amma shikenan na gode, amma dai ba dan an
inka ba sai na mayar mata" ba ta gama rufe baki ba, ta bu
e kayan taga riga da zani jaka a tsaye, da wata uwar bunjumemiyar riga kamar zata tashi sama.
"Ta kalli mama ta ce "Mama wai wannan kayan nawa ne ko kuma naki?" Ruma tayi maganar a rikice.
Mama ta ce "Ni ce zan saka wannan kayan?
Naki ne mana"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, yanzu mama wannan ne kayan salla na, dan Allah kalli rigar tsaf sai an saka irina sittin a ciki, mama ko gwada ni fa ba ayi ba aka
inka kayan"
A fusace Mama ta ce "Naji na gode, ki ajiye mini kayana tunda ba ayi miki gwaninta".
Yasir ne ya dubi Ruma ya ce "Amma Ruma baki da kirki, yanzu mama ta sai miki kaya ta bayar a
inka miki, amma
iri-
iri ki nuna ba kya so".
Mama ta ce "Rabu da ita, ta je ta
arata".
"Mama kiyi ha
uri, ba cewa nayi bana so ba, amma dan Allah kalli rigar nan, ni ba tattabara ba ina zani da wannan rigar kalli hannun kamar fuka fukai, ba irin wannan rigar na gani a jikinku a wannan tsohon hoton naku ba?"
Yasir ya kar
i rigar yana dubawa,
unshe dariyarsa yayi ya ce "To dan ubanki maje gaba aka yi miki, tun kina yarinyarki da ke, wato kin fi son matsatsun kaya ko, to baki isa ba, wannan rigar da ita zaki yi wankan idi mu je masallaci, maje gaba ce "
Haushi ne ya gama cika Ruma, ta tura baki tana jin kamar ta yi ihu.
"Wace irin maje gaba, ai sai a bari nayi gaban tukuna, sai a
in ka mini daidai ni, idan ban je gaban ba fa?"
Mama ta ce "Rabu da ita, ta gama rashin mutuncinta tun da abin nata haka ne, daga wannan ba zan
inka mata wasu ba, da su zata yi sallar, dama ba jin maganata take yi ba, nima an zo wurin da zan fanshe, bana ba kayan salla sai kala
aya".
Yasir ya ce "Wallahi mama hakan ma ta gode sosai Allah ya saka da alkhairi, ya
ara bu
i, ai kin yi
ari, ke Ruma wannan rigar idan ki ka sakata ai ba sai kin
aura zanin ba, ka
an ya rage ta zama doguwar riga, idan kuwa zaki
aura zanin sai ki
aura shi a kam rigar, ki yi
aurin barmana coge wallahi kyau zaki yi"
Gaba daya ta fuskanci Yasir rashin mutunci kawai yake yi mata, kamar zata fashe haka ta tattare kayan ta kai
aki ta zubewa Mama a kan kujera, ta barwa ranta cewa gara tayi zamanta a gida da salla, da ta saka wannan zulumbuwar rigar a matsayin kayanta na salla ta fita ayi mata dariya.
Mama ta fita yin barka a ma
wabta, hakan ya bawa Yasir damar zama ya sanya Ruma a gaba ya dinga tuntsira mata dariya, duk wanda ya shigo sai ya
auko masa kayan ya nuna masa, daga atamfar har
inkin irin na zamanin su Mama ne.
Huzaifa ya fi kowa
yatawa, ya ce "Lallai mama ta iya punishment, ai ni ta biyani da aka miki wannan
inki, kamar yadda Yasir ya fa
a, idan ki ka saka kayan nan, ki ka kafa
auri irin na barmana mu samo
orrai, da sallar nan mu baza ki
warya a cikin unguwa, wallahi ku
i zamu samu, dan dama mutane duk sun watsar da al'ada".
Abdallah har da yi mata magiya a kan ta gwada kayan yanzu, ya ga yadda za su yi mata.
Tayi musu banza ta koma gefe ta ci magani.
Yaya Usman ne ya zare mata ido, wai sai ta gwada kayan sun ga yadda za suyi mata, kasancewar tana shakkarsa shima, haka ta je ta saka kayan ta fito tana danne kukan da yake
arin
wace mata.
Tana fitowa tsakar gidan Huazaifa ya bushe da dariya ya ce "Waya ga babba da jaka".
Abdallah ya ce "Allah ya bar mana Delun mu, wallahi dama delun aka saka miki, kin yi kyau".
Usman Ya ce "Abdallah, yi mata
aurin barmana cogen, mu gani, zan mata video"
Duk yadda ta so ha
iye kukan sai ta kasa, sun kewayeta sai dariya suke kamar sun ga mahaukaciya, ga Usman yana yi mata video da wayarsa suna dariya.
Huzaifa sai kifawa yake, kamar wanda ya zare, yana cewa Usman"Ka yi mata hoton da Black and white mu ce ga kakar su Mama 1940"
Babu tsammani Umar ya shigo, ya tarar da Rumaisa a tsaye kamar an dasa ta, ga uban
auri a ka, ta
aura zani a kan riga, tana tsaye tana kuka su kuma sun kewayeta suna dariya.
"Meye haka?" Yayi maganar a kausashe.
Usman ya ce "kayan sallarata ne, aka kawo take ta rashin mutunci wai bata son kayan, shine nake punishing
inta, nan gaba ta koyi godiya ga Allah a kan duk abin da ya bata, sannan ta godewa wanda ya batan".
Shi kansa Yaya Umar ji yayi kamar ya yi dariya, saboda yadda Ruman tayi a kayan, kai da gani ka san sun yi mata yawa, sai tayi kamar wadda ta kawo tallan kalwa birni.
Gimtse dariyarsa yayi ya wuce
akinsu, suka gama yi mata rashin mutunci sannan suka sallameta.
Da ta koma
akin ma, sai da ta sha uban kukanta, ta cire kayan ta ajiye tana jin yadda ranta yayi mugun
aci a kan abinda suka yi mata.
Kasancewar yau ba tuwo mama tayi da daddare ba, ya sanya ruma zaman cin abincin dare ba tare da mita ko
uni ba, ga kuma uwa uba a
ule take da rashin mutuncin da su Yaya Abdallah suka yi mata.
Tana ta lissafa yadda zata rama abin da suka yi matan ta huce.
Duk da yadda yau tayi shiru, babu wanda ya kula da shirun nata, dama mama na jin haushin tayi mata abu ta kushe, mama ta mayar da hankalinta kan 'yan mazanta suna ta hira.
"Mama ina da tambaya" duk suka waiwayo suka kalleta.
mama ta ce "To ina jinki, Allah ya sa na sani"
"Wallahi na san
arshenta banzayen tambayoyinta ne marasa kan gado, dan Allah mama kar ki saurareta" Huzaifa yayi maganar yana kallon Ruma.
Cikin tsiwa ta ce "Ban kasa da kai ba, dan haka babu ruwanka da ni".
Mama ta ce "Yi tambayarki ina jin ki"
"Yauwa, dan Allah kar na tambayeki kuma kice mini sai an kwana biyu, menene Janaba, kuma meye fya
e!!!"
Ayshercool
08081012143
Kar a manta ayi subscribing YouTube channel
ina domin samun da
an litattafan hausa na sauraro
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
[20/06, 6:52 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES

Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
Ku yi following
ina a arewabooks a kan account
ina na ayshercool7724
Ko watpad Ayshercool7724 kowanne a cikin manhajojin za ku iya samun litattaiafaina da na yi a baya, da wanda nake yi a yanzu na gode.
Sak suka yi gaba
ayansu, lomar da Yaya umar ya ha
iya ya ji ta
i wucewa tana kai komo a wuyansa kamar zata dawo.
Amma ya basar kamar bai san me suke fa
a ba.
Huzaifa kuwa tsam ya mi
e yana fa
in "Ai sai da na ce kar ki saurareta ki ka
i, sai ku san abin da zaku gaya mata" yana maganar ya bar tsakar gidan.
Mama ta rasa mai zata cewa Ruma da hankalinta zai
auka, sam yarinyar bata tunani dai-dai da shekarunta.
"Wai ya na ji kin yi shiru?
Me kuma nayi?" Ta yi maganar cikin ta
ara.
Cikin
arfin hali mama ta ce "Ke a ina ki ka ji wannan kalmomin da ki ka tambayeni?"
"Mama ya kuma ki ke tambayata bayan nima tambayarki nayi"
"Ki amsa mini dan ubanki" mama tayi maganar a hasale.
an cuna baki sannan ta ce "Ba wani ne ya gaya mini ba, kece ki ke jin radiyo ranar, na ji ana cewa ayi wankan janaba idan aka yi ko me?
Oho na manta shi ne nake son na san meye janaban, kuma meye wankan.
Shi kuma fay
e idan aka fa
a a radiyo sai na ga hankalinki ya tashi kina girgiza kai kina Allah ya tsare zuriyar musulmi baki
aya, shine nake son na san menene?"
"Tir
ashi, aiki ga mai
areka mama Allah ya bamu alkhairi " Yaya Aliyu ya fa
a yana
arin shigewa
aki.
Yaya Usman ya ce "Kuma duk abin da ake fa
a a radion babu wanda ki ka ri
e sai wannan?"
Ruma ta ce "To ai akwai wasu ma, mantawa nake yi ne sai yanzu na tuna"
Mama tayi ajiyar zuciya ta ce "Kina jina ko Ruma?"
"Eh ina jinki"
"Yauwwa, zan gaya miki zan miki bayani, amma ba yanzu ba sai an kwana biyu, yanzu ko na yi miki bayani ba zaki gane ba, kuma nan gaba ko ba a gaya miki ba ma, zaki gane da kan ki".