Sashe 69
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin magiya da kuka matar nan ta fara "Dan girman Allah kayi ha
uri, kar ka yi mata wani abun zafin ciwo ne"
Ruma ta ce "Ba wani zafin ciwo, a hankalina nake, wallahi ya ta
ani sai na rama, bana tsoron kowa a wurin nan"
Ya shammaci ruma ya dan
onta, zai fizge hijjabinta da yayi da
al-da
al saboda dau
a, ta ri
e hijjabin ta shiga kai masa duka da hannu
aya tana wani gurnani da ihu kamar zakanya.
Ya saka kan bindiga ya
wala mata a ka, ihu ta yi ta dur
ushe a wurin, sai ga jini ta hancinta.
Tasowa matar nan ta yi da
yar ta nufo su, sai dai kan ta
arasa ruma ta mi
e cikin tanga
i ta saka hannu ta dintsi
asa da ciyayi, ta watsa masa a jikinsa, gaba
aya suka taso suka yo kan su.
e ruma matar ta yi ta shiga tsakiya, ta ha
a hannayenta biyu cikin magiya
Ba ta yi maganar ba ya hanka
eta
asa, ta fasa ihu jin kamar a take
an cikinta zai fa
o, wani irin gigitaccen ciwo ya
aure mararta zuwa
afafuwanta.
Hankalin ruma ya koma kan matar, ta nufeta da sauri, amma mutumin nan ya kwarfeta, ya sanya bindiga ya dinga kwa
a mata, yana takata da
afarsa, ihu take amma bakinta ya
i mutuwa "Idan ka isa azzalumi ka kasheni, kuma in sha Allah yadda Allah ya ku
utar da Annabi yunus a cikin kifi, ya ku
utar da Annabi Ibrahim daga cikin wuta, sai Allah ya ku
utar da mu, haka malamin mu ya ce mana mu yarda da Allah, in sha Allah zai saka mana" ya daka ya daka ya takata, ya sanya wani itace ya maka mata a baya.
Wani irin ihu ta kuma yi, bakinta da hancinta na ta zubar da jini.
Tuni ta fara gani dishi-dishi, gadan gadan ya nufi ruma, ya dur
usa a kanta ya kama skirt
in jikinta ya fara ja.
Ayshercool
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
Supplements na karawa fata kyau da sheki
glowing skin*
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Salati da salallami mutanen wurin suka fara yi, duk rashin imanin mutanen, idan suka so keta wa haddi, suna barin idon mutanen da su, amma yana nema ya keta ruma a gaban su.
Wasu kuwa gani suke ruma ita ta janyo wa kanta, tsananin ciwon da matar nan ke ji bai hanata jan jikinta zuwa in da suke ba, ta ri
e rigarsa tana kuka tana girgiza masa kai.
Wani irin mari ya kwa
a mata, da a take shatin yatsun sa suka bayyana a kan kuncinta.
aya daga cikinsu ya zo ya saka hannu ya dinga jan matar a
asa, ya wancakalar da ita a gefe.
Ya kuma dan
ar skirt
in ruma, amma cikin
arfin hali ta ri
Ji yayi an fincikoshi ta baya, an kwa
a masa mari.
A gigice ya kalli wanda ya mare shi, barde ne wanda ruma ta bawa gya
a kuma yake kawo mata abinci wasu lokutan.
Wata irin ashar yayi masa, cikin
araji ya ce "Me ka yi mata?
Me na ce maka da aka kawo ta?
Au har ka manta zaka karya yarjejeniyar?"
"Amma ai ka tsaya ka ji meyafaru kan kayi mini haka"
Cikin hasala barde ya ce "An maka
in, wallahi da ka aikata abin da ka yi niyya, da sai na yi gunduwa-gunduwa da namanka a wurin nan" cikin huci ya nufi kan ruma, jikinta duk shaidar duka.
agota ya girgiza ta, ta bu
e ido ta kalleshi, a hankali ta fizge hannunta daga nasa ta mirgina ta kwanta a gefe, tana kallon matar nan, da take ta sauke numfashi da
yar, kamar sumammiya.
Bai sake
arin ta
a ruma ba, ya ja
aton nan yayi gefe da shi yana yi masa magana.
Ruma ba ta sake bi ta kansu ba, a hankali ta mirgina, ta
arasa in da matar nan take kwance, tana numfarfashi, ruma ta
ora hannunta a kan na matar, a hankali ta ji matar ta ri
e hannunta, ta sake matsawa jikin matar ita ma tana mayar da numfashi ba tare da wani ya tankawa wani a tsakanin ita da ita ba.
Dagaci kuwa tun da suka yi magana da dogo, a kan zai je ya bincika masa ruma, ya kira Aliyu ya sanar masa domin hankalinsu ya
an kwanta, dan haka suka cigaba da dakon abin da dagacin zai ce masu, gashi Aliyu ya riga ya gaya musu yadda suka yi dagaci, dan haka mama kullum sai ta tambayi Aliyu, haryanzu dagaci bai yi magana ba?.
Kasancewa Adam ba a family house ya kwana ba, Kamar kullum bisa ga al'ada yana biyawa ya gaida Ammi, dan haka yau ma a cikin hanzari ya yake tafiya, ya
arasa sashinta.
A bedroom ya tarar da ita, sai dai sa
anin kodayaushe, ya tarar da fuskarta a ha
e, hakan ya tabattar masa da akwai damuwa.
Sai dai ya bari sun gama gaisawa, sannan ya ce "Allah ya baki yawan rai, lafiya na ga fuskar ki babu walwala?"
Ammi ta ce "A'a lafiya
alau, wambai ne ya bani sa
on cewa idan ka tashi daga aiki, yana nemanka" sak takawa yayi, ya dubi Ammi ya ce "Wani abu ne ya faru?"
"Ni ma ban sani ba, kawai dai ya ce yana nemanka?"
"Ko laifi na yi mass?" Adam ya sake tambaya.
"Ban sani ba takawa, ka je dai ka ji ko menene"
"Shikenan" ya fa
a a ta
aice, ya tashi ya ce "Na tafi".
"Allah ya tsare" Ammi ta fa
a ba tare da ta kalleshi ba.
Har ya kai bakin
ofa Ammi ta ce "Adam!" Sai da tsigar jikinsa ta tashi, dan abu ne mai wahalar gaske ta kira sunansa haka kai tsaye.
Ya tsaya ya waiwayo ya kalli Ammi.
"Idan ka je wurinsa, ko me zai ce maka ban yadda ka tofa ko ka yi
arin kare kanka ba, ka bishi da to kawai"
an shiru yayi yana nazari, akwai wata a
asa kenan, a zahiri kuma ya ce "To, in sha Allah".
A falo ya ha
u da Nusaiba, ta gaishe shi, bai iya amsawa ba sai jinjina mata kai kawai ya fice.
Yana tafe yana auna kashedin ammi da kiran da wambai yayi masa, saboda shi a yanzu tension
in da yake ciki ya ishe shi, ba sai an
ara masa da wani ba.
Nusaiba ta shiga
akin Ammi, ta tarar da ita zsune a gefen gado, ta yi shiru.
"Ammi" Nusai ta yi maganar kamar tana tsoron wani abu.