Sashe 113
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Na'am umman sabir"
Rumaisa ta washe baki ta ce "Wayyo da
i, ammi na ji da
i, Allah ya amsa dukkanin bu
atinki, na fili da na
oye ya biya miki bu
atunki na alkhairi, na ji da
i da ki ka kirani umman sabir"
"Amin rumaisa, in dai kin ji da
i, ina son ki din ga saka baban sabir a addu'a, Allah ya biya masa bu
atunsa".
"To ammi, ai saboda ke zan yi masa addu'a ba dan halinsa ba"
"Subhanallah, meye da halin nasa?"
"Ba ki ga yadda ya tsaneni ba?
Hmm baki san halinsa ba ne"
Wani
arfin hali sai rumaisa, mace da
an ta, amma tana fa
in ba ta san halinsa ba ne.
Ammi ta ce "Rumaisa takawa mutumin kirki ne, fiye da yadda ki ke tunani, kawai mutum ne mara son hayaniya da shiga sabgar mutane".
"To ni dai saboda ke zan yi masa addu'a kawai"
"Yauwwa rumaisa, ma
iya sun saka shi a gaba, wai cewa aka yi shi ya kashe aisha ya yi tsafi da gawarta, kuma sabir ba
an sa bane ba"
Ruma ta waro ido ta ce "Wai dama da gaske yasir yake, muna tafiya a hanya ya gaya mini, Innalillahi kam bala'i, to shi kuma yayi shiru" ta yi maganar tana
are masa kallo.
Sai kuma ta sake cewa "To shine yayi kuka da aka fa
i haka?
Na ga kamar idonsa yayi ja?".
"A'a ba kuka ya yi ba, addu'a dai zaki din ga yi masa"
Ruma ta ce "Ta
, ammi kin san wani abu?".
Ammi ta ce "A'a".
"Nifa wallahi dan mutanen duniya sun tsaneni suna yi mini sharri, in dai Allah yana so na shikenan, kin ganni a unguwarmu ce mini ake
anwar maza, wai idan na yi tsokana yayyena suna tare mini, eh wataran suna tare mini, idan aka koma gida kuma su hukuntani, har gida aka je aka cewa mama wai bani da tarbiyya, tun da
an unguwarmu suka yi mini tambarin rashin ji na daina jin nauyin kowa.
Idan na yi musu abun arziki ba a zuwa a gayawa mama ko yayyena, da na yi rashin ji, za su zo su fa
a.
Ni kuwa tun da na gane haka na daina saurarawa kowa, idan na yi tsokana ta ko a zaneni, ko.....
Jin zancen nata ba kai ba gindi ya sanya yasir cewa "Bari mu tashi mu tafi".
Ammi ta girgiza masa kai, ta ce "Baka ga hira muke yi ba, ina jinki umman sabir"
Ta sake gyara zama ta ce "Tun da na fuskanci
an unguwar nan ba sa yaba mini a kan abun arziki, ya sanya na zauna a kan kalmar rashin ji, idan aka ce na yi abu bana jin shakkar in ce na yi ko kasheni za ayi, idan ban yi ba komai za ayi mini ba zance na yi ba.
Allah ka
ai nake tsoro shi ya halicceni kuma jin tsoronsa dole ne.
Wallahi ammi a kan gaskiyata sai da a kasheni, kin san bala'in da na gani a hannun 'yan bindiga kuwa?
Hmmm ai wallahi idan nice shi, zan kalli duk wanda ya ce na kashe matata na ce na kasheta idan kana da ala
a da ita ka nemi shaida ka kaini kotu.
Ba dai baba mai farin rawani ne baban Anty Aisha ba, kuma ya ce mini ya san baban sabir ba zai cutar da anty aisha ba, to wallahi sai na kalli uban kowa na ce masa na yi
in.
Ai su yadda na fuskanci mutane, idan suka yi maka
age, ka yi
arin kare kanka, to zasu yi
arin su ga sun sake binciko wani laifin saboda zasu gane ka tsorata, yaya usy ya ce mini, na koyi rayuwa nika
ai a lokacin da babu wanda zai taya ni
watar
ancina, sannan na fuskanci abun da yake bani tsoro, aikuwa na
auka, ai tunda na gane
an unguwa sun gane lagona su kai
arata gida mama tayi mini fa
a na fetsare, ka kai
arata gobe na yi maka abun ya fi na jiya, idan ka kawo
arata aka tambayeni na yi in ce eh, za
i ya rage a kasheni ko a barni da rai.
Wallahi ammi idan ya ce wa masu cewa ya kasheta yayi
in, ya gani idan za a cigaba da takura masa, duk wanda ya damu ya kai
ara, ko kuma tun da
an sanda ne ya kamosu ya yanke musu hukunci, su fa
i yadda aka yi suka san kasheta ya yi, ko kuma ya kullesu ba rannan wata haka ta yi ba, wannan kwamishiniyar ba aka ce wani ya
ata suna ba, aka kai su gidan yari, ko decoration of character ko me ake cewa oho dai".
Duk da damuwar da adam yake ciki, sai da ya tattara hankalinsa yana sauraron rumaisa, duk da ba kallon in da take yake yi ba.
Shi wasu lokutan har tsoro take bashi, ta wani fannin maganganunta a kan gaskiya suke, da maganar hankali da shirme haka take kwa
a kayan ta.
Ammi ta ce "Waii, rumaisa an gaisheki, ban ta
a ganin yarinya irinki ba, ke kuwa ya
an bindiga suka iya zama da ke?"
Ruma ta yi murmushi ta ce "Haka suka zauna da ni, amma na ci ubana ba
arya ammi.
Ni fa tun da ga kano aka
aukemu da
an bindiga, har kaza suka sai mini da na ce ina jin yunwa, suka nuna mini wata jaka, cike da bullet, har da bindigogi, shugabansu ne fa ya zo in da aka yi garkuwa da mu, ya sakeni ni da sabir, shi wanda ya sai mini kaza, ammi garin da na je, idan ka yi noma ba zaka ta
a ba sai
an bindiga sun yi maka izini, ni na je na
auki masara aka je aka gayawa mai gari, da nake a gidansa.
Da aka yi garkuwa da ni, baki ji abubuwan da suka fa
a a gabana ba, na ce idan na ku
uta sai na fa
a suka ce kona fa
a a banza, la'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin, na yi ta karanta musu, ba
autawa sai Allah ya kawo mini anty aisha, daga baya kuma muka ku
uta ni da sabir"
Ammi ta yi wata irin ajiyar zuciya ta ce "Amma abun da mamaki, wannan wane gari ne haka?"
Rumaisa ta
aga kai ta kalli adam, sannan ta ce "Na manta sunan garin"
Adam tambayoyi ne fal a ransa, amma girman kai ya hana ya tambayi rumaisa, gashi ammi ta fara ta
o abubuwa masu muhimmanci, amma rumaisan ta kauce ta
i magana.
Ruma ta yi wa sabir kiss, ta mi
awa ammi shi ta ce "Ammi, bari mu tafi, kar mu yi dare ba mu je gidansu Hauwwaliya ba".
Ammi ta ce "To madalla, Allah ya tsare dan Allah ku gaida mamanku, ku jira bari na baku ku
in mota".
Ruma ta ce "A'a muna da ku
i, na ga kaya na gode sosai da sosai, baba mai farin rawani ma, ya bani kaya har da kayan gara masu da
i da zuma da nono, da kilishi na gode sosai"
Ammi ta takura ruma, ta basu dubu biyar suka tafi.
Bayan tafiyarsu ammi ta kalli takawa ta ce "Adam, dan Allah ne ka fuskanta game da yarinyar nan, ji yadda take magana kamar ana karanta mata?"
"Ni banga komai ba sai shirme da rashin nutsuwa a tare da ita".
Ammi ta ce "No, maganganunta abun dubawa ne, a duk lokacin da duniya ta nemi juya maka baya, ka kama Allah ka nuna musu zaka iya rayuwa kai ka
ai, kar ka yi
arin lallai sai an yadda da kai"
Ya numfasa ya ce "Ammi wannan shirmenta ne kawai na
uruciya, da rashin sanin ciwon kanta, yaushe ta zo duniyar balle ta san me duniyar ke ciki, tana tunani ne a iya
aramar duniyar
walwarta, bari na tafi masallaci ".
Ammi ta ce "Shikenan Allah ya taimaka".
Sai dai maganganun rumaisa suka cigaba sa shiga suna fita a cikin kwanyarsa, kamar maganganun ta na bisa turba.
Rumaisa sai da suka je gidansu Hauwwaliya,
afar Hauwwaliya ta yi kyau sosai, suka din ga murna da ganin rumaisa, ana yin sallar magariba, Yasir ya tasata a gaba suka tafi gida.
A hanya yasir ya yi ta yi wa rumaisa fa
a a kan tsinannen surutunta yayi yawa, ko a jikinta tun da muradinta ya cika.
Bayan sallar magariba, Adam da kansa ya je gidansu Jabir, ya tarar da shi da Jamil suna tare.
Jabir ya ce "Ka gama jan ajin ka neme ni kena?"
"Jan ajin me fa?"
"Ai ka fini sani, ka ce zamu ha
u amma na yi ta kiran wayoyinki ka
agawa"
Adam ya ce "Ba
agawa na yi ba, ka
aici nake bu
ata ne, abubuwa sun sha kaina da yawa".
Jamil ya ce "Ai kai dama yanzu sai ana yi maka uzuri"
"Hmm baku ga abun da yake ta yawo a social media ba, game da mutuwar aisha?