Sashe 39
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ga ta je ta tsareka da zance, kamar ba yanzu ta gama kuka da neman taimako ba"
Abubakar ya yi murmushi, ya zauna ya ce "Sannu da gida Hajiya mama, uwar 'yan maza da 'yar budurwa, na sameku lafiya?"
Mama ta yi murmushi ta ce "Lafiya lau Alhamdilillah, amma ba ka da lafiya ne?"
an kalli jikinsa sannan ya ce "Me ki ka gani?"
"To ai ganinka nayi wuri-wuri duk ka rame Saddi
Ya shafi sumar kansa da taru sosai ya ce "Mama wannan karatun namu, ai ba sau
i ne da shi ba, pressure ce kawai, ruma zubo mini abinci" mi
ewa ruma ta yi, ta fita ta kawo masa kulolin abincin ta dire masa, ta zauna ta saka shi a gaba, tana ta zuba masa surutu, mama kuwa kallon yadda yake zira abincin nan yake babu ji babu gani, kai da ganin yadda yake cin abincin ka san akwai yunwa a tare da shi, ba dai ta ce komai ba suka cigaba da hira.
Da la'asar shi da mai sunan Baba suka tafi masallaci, bayan sun dawo kuma suka zauna a tsakar gida suna hira.
Ruma so take ta zauna da Yaya Abubakar, ta yi masa hira sosai dan ya fi kowa tsayawa ya saurareta, amma ta ga hankalinsa yana kan
an uwansa.
Ganin ta zauna daga nesa tana ta kallonsu, ya sanya yaya Abubakar cewa "Ruma,
auko comb ki zo mu yi tsifa, na ga kitson kanki ya tsufa" ta jinjina masa kai, ta shiga
aki ta
auko comb da kibiya ta kawo masa, ta zauna a kusa da shi, tana yi tana kallon fuskar Umar, dan kar ya hantareta ko ya koreta.
Yaya Abubakar ya kar
i kayan tsifar, ya kwantar da kanta a kan cinyarsa, ya fara tsfefe mata kai.
Rai a ha
e mai sunan Baba ya ce "Amma dai ka san bana son
azanta ko?"
azantar me kuma?"
"Dan me zaka zo kusa da ni kana aikin gashi, ko
yami ba ka ji"
Abubakar ya yi murmushi ya ce "Kayi karatunka ka
yalemu mu yi tsifar mu" a hankali ruma ta fara lumshe ido, bacci yana
ibarta, cikin gyangya
inta ta ji Abubakar yana cewa mai sunan Baba "Ka ga
oshin nan da na yi cikina har wani ciwo yake yi"
Mai sunan Baba ya kalle shi ya ce "Kamar yaya, da ba ka
oshi ne?"
"Wallahi Akhi rabona da Abinci kusan kwana biyu yau, a
afa fa na taho tasha, na samu mota na taho gida shi ma daga tasha na ninko, Allah ya ha
ani da wani
an unguwar nan ya goyoni a babur"
Cikin mamaki Umar ya ce "Garin yaya?"
"Wallahi kamfanin 'yan chinan da muke yiwa aiki ne suka koremu, suka kawo mutanensu.
Ni kuma na ga ban aiko da komai gidan nan ba, ta yaya zan bugo na fa
i matsala, na sayar da wayata na sai
arama ina ta fama, gashi mun kusa exam, shiyasa ban zo gida ba, shekaranjiya garrin kwaki na ci ko ji
awa ban yi ba, na wahala a semester nan wallahi"
Umar yayi tsaki ya ce "Akhi kana da matsala, amma ko baka gaya wa mama ba, ni mai ya hana ka gaya mini, sai ka je ka kashe kan ka da yunwa, idan ba abinci ta yaya karatu zai yiwu?"
"Kai ba fa ban gaya maka ne dan ka yi mini masifa ba, ko nima
aninka ne?.
Na tafi na barku kuma kuna ta fama da yadda zaku yi, ni ban muku ba, kuma na
oro muku matsala, gashi na yiwa yarinyar nan al
awarin sabuwar jakar makaranta ban samu saya mata ba, har kunyarta nake ji wallahi".
Mai sunan Baba ya numfasa ya ce "Dole mu din ga gaya wa juna matsalolinmu, watarana sai labari, ni kaina abubuwan sai a hankali, na saya wa yarinyar nan sabuwar katifa kusan dubu talatin,
ta ta ta lalace, da so nake na sauya mata makaranta, makarantar gwamnatin nan ba ta iya komai, an ce mini registration dubu Arba'in, duk term kuma dubu Ashirin da biyar, gashi muma an yi mana
arin ku
in makaranta, ga komai ya yi tsada, rayuwar
asar nan sai dai Allah ya sassauta mana, ina jin su Huzaifa ma suna zancen zasu yi sauka, suma kusan dubu sittin ake nema su biyu, ga garin a tsaye yake cak, sai dai Allah ya iya mana kawai, ita kanta mama ba
aramin
ari take ba, yakamata ace zuwa yanzu ta fara hutawa, ta sha wahala domin mu rayu mu zama mutane".
Abubakar ya ce "Haka ne, amma komai lokaci ne, daga cikin godiyar da nake yiwa Allah shi ne kasancewar dukkaninmu Allah sa babu wani wanda yake fita ya
auko mata magana a waje, ko ba komai hankalinta a kwance yake "
"Sai wannan abar" mai sunan Baba yayi maganar yana nuna ruma, da tayi pretending kamar bacci take.
"Ba wani
aukar magana, guda nawa take"
"Kai ba zaka gane ba, da ta je ta karya 'yar mutane a makaranta, sai da aka kusa korarta, har wurin 'yan sanda aka kaita"
Abubakar ya waro ido ya ce "Autar"
"Hmm kai ba ka nan, ba ka san wainar da ake toyawa ba kawai, wannan yarinyar ba ta da kai sam, kullum cikin nemo magana take ana ta abin da za a ci"
"To a daina fa
a, gara ayi ta mata addu'a "
Mai sunan Baba ya ce "Ai Addu'ar ce kamar ba ta kamata, duk gidan nan babu mai ibada kamar mama, kuma babu wanda zai yi mata addu'a ta kar
u sama da wadda take mata, amma haryanzu shiru, kullum rashin jin ta gaba yake yi, ni tausayi take bani wasu lokutan, tana da za
e-za
en abinci, and we can't provide what she wants, kuma ba ta san babu ba, sai ta zauna tana kuka, wai an bata kunu ba suga, ko ba za ta ci tuwo ba, could you imagine?"
Abubakar yayi murmushi ya ce"Allah dai ya yassare mana, in sha Allah za su huta, ita da mama"
Ruma da ta yi bakamm ta na jin su, wani irin tausayinsu ne ya kama ta, wato duk wannan zare idon da hantarar da mai sunan Baba yake yi mata, yana son ta har yana tausayinta haka.
Tana wannan tunane-tunanen har baccin gaske ya yi awon gaba da ita, sai magariba ta tashi, Yaya Abubakar ya tsefe mata kai tas ya taje, dama ya saba yi mata tsifa idan har yana gari.
Duk in da suka gilma sai tayi ta kallonsu cike da jin tausayinsu, tabbas tun da ta bu
i ido a duniya, yayyen nan na ta maza kowa
arinsa ya ga ya kawo abin da za a rufa kai asiri, haka mama kullum cikin fa
i tashi take.
Ta zubo abincin dare ta zauna tana kallon yadda kowa ke ta walwala kamar ba su da wata damuwa, ta zubawa su Mai sunan Baba ido, da suka zuba Abinci kwano
aya, tausayin Abubakar ya kamata, da tuna yadda yake gaya wa
an uwansa ya kwan biyu bai ci abinci ba, kuma ya sha garri ba ruwa balle suga, kuma ba wanda ya gayawa.
Ta kalli Abincin gabanta, Usman ya sayo kifi ya
ora mata a kan abinci, kifin da shi bai ci ba, bai kuma bawa kowa ba sai ita, gefe ga
ullin lemon fata da Aliyu ya shigo da shi, shi ma bai sha ba ita ya bawa.
A hankali ta ture abincin, ta shiga
aki ta zauna tayi shiru, sai kuka wani irin
auna da tausayin yayyen nata ya kamata.
Babu tsammani ta ga mama ta hasketa da fitila.
"Kukan me ki ke yi a duhu haka, ga abincin ki ba ki ci ba?"
Da sauri ta girgiza kai ta ce "Ba kuka nake ba"
"To me ki ke yi idan ba kuka ba,
arya nake kenan?"
"A'a mama ni fa ba kuka nake yi ba"
"To meya hana ki cin abinci ki ka dawo
aki ki na kuka?"
Ta girgiza kai ta ce "ba komai"
"Wai ba ance miki batun auren nan wasa bane ba, shi ne ki ka cigaba da takura kanki, ba zaki tashi ki je ki ci abincin ba?"
"Ba magana ake yi miki ba, ko sai na zo kan ki?" Ta jiyo muryar Yaya Umar daga tsakar gida.
Jiki na rawa ta taso ta fito.
Cikin ha
e rai ya ce "zauna ki cinye abincin nan, sai wani ciwon ya kama ki ki cazawa mutane"
arin kai abincin bakinta take, amma ta kasa kuka ya kuma
wace mata.
Aliyu ne ya dubeta ya ce "Ko Abincin ne ba kya so, ki ke yiwa mutane kuka?
Me zaki ci?"
"A'a zan ci"
"To kukan me ki ke yi?"
"Ku
yaleni dan Allah, na
oshi ne" tayi maganar tana share hawaye.
Abubakar ya ce "Ikon Allah, taso dawo nan kusa da ni, zo ki saka hannu mu ci namu abincin tare" ba ta son
ata masa rai, dan haka ta tashi ta je kusa da shi ta zauna, ya dinga
ebo abincin yana bata a baki tana kar
a yana rarrashinta ba tare da sanin dalilin kukan nata ba, sai dai ba rarrashin da yake yi mata ne ya sanya ta yi shiru ba, hararar da mai sunan Baba ya jefeta da ita ne, ta sanyata ha
iye kukan da take yi.
Haka ya dinga lalla
a ruma, da kansa ya gyara mata wurin da zata kwanta, ya saka mata net, har da yi mata addu'a, hakan ya
ara sanya tsananin tausayinsa a ranta.
Sai da ya tabattar ta
an nutsu, sannan ya tashi ya fita, Mai sunan baba kuwa sai tsaki yake yi, yana hararar Abubakar, ya san da ya yi wani yin
uri na yiwa ruma tsawa, zasu yi fa
Mama har ta manta da batun ruma, ta na shirin kwanciya, ta sake jin sheshshe
ar ruman a cikin net
inta.
Mama ta kuma haskta da fitila ta ce "Ke dan ubanki fito daga cikin net
in nan, ki zo ki gaya mini abin da aka yi miki?"
Ruma tayi saurin goge fuskarta tayi kamar bacci take yi.