Sashe 47
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mummy ta kammala wayar ta dubi Samha ta ce "Samha 'yar
walisa, ya aka yi ne, na ga duk jikinki a sanyaye?"
Samha ta dubeta ta ce "Mummy, wai dan Allah baki da masaniya a kan rashin lafiyar Adam?"
"Wace rashin lafiya kuma?"
"Rashin lafiyar da ake cewa yana da ita, yau na gani da idona"
Mummy ta waro ido waje ta ce "Ki na nufin bai warke ba dama?"
"Eh, mahaifiyarsa ta nemi na yi shiru da bakina, amma na kasa jurewa, sai da na ga iman tana ta shafa masa wani abu a fuska, sannan ya tashi, anya Mummy babu hannunki a ciki?"
Mummy ta yi wani murmushi sannan ta ce "Samha kenan, ke idan da hannuna a ciki zan kasa gaya miki ne, ai da ko a wurin mahaifiyarku zaki ji, babu ruwana a cikin lamarin nan, ni ban ma san haryanzu yana da wannan ciwon ba, a zatona tuni ya warke"
Samha ta rausayar da kai, sannan ta mi
e tsaye ta ce "Na tafi, dama sauri nake" bayanta mummy ta bi da kallo, sannan tayi wani irin murmushi ta ce
"Yarinya man kaza, wannan labari yayi mini da
i da ki ka zo mini da shi, dama na da
e ban ji labari mai da
in wannan ba.
Zan cigaba da amfani da wawancinki ina ruftaki, dole in je gidan Galadima, sai Hajiya Luba ta ji wannan zancen"
****
Ruma kuwa tuni ta manta abin da ta yi, dan ba ta
auki abin da tayin wani abu mai muhimmanci ba, sabgoginta ta cigaba da yi, sai dai tana iya
arinta yanzu a kan kar ta yi wani abun da zai kuma ha
ata da mai sunan Baba, dan karonsu babu da
i sam.
Kamar ko yaushe, haka yanzu ma muryarta ta yake ji a kunnuwansa, a hankali ya bu
e idonsa, yana son tabattar da a ina yake, abin da ya iya tunawa shine ya shigo cikin gidan sashin Ammi, amma daga haka bai iya tuna komai ba.
A hankali kunnuwansa suka jiyo masa muryar Ammi tana karatun Alqur'ani.
Ya juya, ya kalli Ammi, ta na sanye da hijjabi, iman kuma ta ziro masa ido tana kallonsa.
Da sauri iman ta ce "Ammi ya farka"
Cikin kulawa Ammi ta dube shi, ta
ora hannunta a goshinsa tana yi masa sannu.
Ya jinjina kai, Iman ma ta shiga jero masa sannu yana jinjina kai.
"Takawa, duk da na san ba ka so, amma ya zama dole ka yi ha
uri mu cigaba da neman magani, a baya abu ya lafa amma Kwatsam yau sai gashi ka fa
i, dole mu yi wani abu a kai kafin a farga a samu abin fa
Shiruu Adam ya yi yana sauraron Ammi, ba tare da ya iya cewa komai ba.
Ammi ta kalli iman ta ce "Auta, duk da bani da matsala da ke, amma ke ma ki yi shiru, ko waccan ru
iyar Nusaiba kar ki gayawa"
Iman ta ce "In sha Allah Ammi, bari na je na mayar da maganin".
Zuwa washegari takawa ya ware, kamar ba shi ba,
ya cigaba da azalzala a kan a nemo masa mamallakin account
in nan da aka ce masa
arawo da shi.
A washegari Mummy ta shirya ta tafi gidan Galadima mai ci a yanzu, wato gidan su Jabir.
Hajiya Lubabatu na ganinta suka yi wata shewa, tare da gaisawa da junansu.
Hajiya Lubabatu ta ce "Ya akwai labari ne?"
"Da
umi-
uminsa ma kuwa, mu shiga daga bedroom.
Cikin
aki suka shiga, Mummy ta ce "Ya jikin Galadima ne?"
Hajiya Lubabatu ta ce "To ni me ma zance miki ne, a
arshen watan nan dai nake son ko ni ko jabir wani ya je, ance dai da sau
"To Allah ya
ara afuwa, amma gaskiya Yakamata ki mi
e ki
ata ala
ar da ke tsakanin Adam da Jabir, kin san idan babansu ya rasu sarauta gidanmu za ta dawo, ke sai ki zuba ido shikenan babu makoma, idan sarauta ta dawo hannun Adam waya san lokacin da zai mutu balle Jabir
in ma yayi sarautar, duk da ina ta
arin
ara rura wutar gaba tsakaninsa da Mahmud, sai dai Mahmud wawa ne, ya
i mayar da hankali a kan Sarautar, ba ta gabansa ".
Hajiya Lubabatu ta yi murmushi ta ce "Jamila kenan, ai kema kin san ba a zaune nake ba, kuma da sannu dukkaninmu zamu yi nasara, ai ke dama ba kya burin sarautar ta dawo gidanku"
warai kuwa, shiyasa nake ta son komai ya
aci, ko kin san ashe Adam bai warke daga wannan larurar da yayi ba yana yaro, mai kamar farfa
iyae nan ba?"
"Haba dai, ya aka yi ki ka sani?"
"Samha ce ta zo ta titsiyeni, wai ta gani a sashin su, wai ko ina da hannu a rashin lafiyar ta sa, na ce mata ni babu ruwana, da ciwonsa na ganshi"
Hajiya Lubabatu ta ce "Kai samha ma akwai bin
wafi, shareta kawai ai aiki yana kyau sosai"
"Haaa ke dai bari, idan har ina raye ko zan tafi tsirara sai Binta ta
ana ku
arta in Allah ya yarda sai ciwon nan ya zame masa hauka tuburan, na ka
a sauran yaran nata tare da wannan shegiyar yarinyar mai kama da larabawa"
Hajiya Lubabatu ta yi dariya ta ce "Shi dai wannan
a abu ya zame masa goma da ashirin, da hauka ko in ce farfa
iya, ga kuma maita duk shika
"Hmm ke dai bari, ina jiran lokacin da zan kwatsa zancen nan a cikin masarautar Kano,
an da suke ji da shi maye ne, da ya sha a nonon uwarsa, ta ta ba ta baiyyana ba sai ta shi"
Cike da rashin imani suke
yace dariya, kamar ba za su bar duniya ba.
Cikin dare da misalin
arfe biyu da rabi, Baba uwani ce ke san
a kamar 'yar fashi, ta bu
e babbar
ofar sashen Ammi ta fita, kai tsaye ta nufi sashen Mummy, tana tura
ofar sashin ta bu
e, ta kutsa tana waige-waige.
Hanyar kitchen ta bi, ta tarar da Mummy a wani
aki a zaune tana jiranta.
Baba uwani ta du
a ta gaida Mummy, Bata amsa ba ta dubeta ta ce "Kin san dalilin da ya sanya na nemekk?"
Ta girgiza kai alamar a'a.
"An ce mini
an uwar
akinki Adam, haryanzu bai warke ba, ciwon nan da yayi da yarinta yana nan yana fama, jiya ma ya tashi haka ne?"
Baba uwani ta ce "Wallahi ban sani ba uwar
akina, jiya ta aikeni, kuma ina tunanin babu wanda ya sani, saboda da na dawo ban ji labari ba".
"Ba tambayarki nake dogon labari ba, ance mini akwai wani abu da aka shafa masa, ya tashi da wuri, wannan abin nake son ki sanya ido ki
auko mini"
"Ranki ya da
e, ai ban san a in sa suke ajiyewa ba, ba ta sanya ni a sabgar neman maganin sa ba"
"Bai shafeni ba uwani, ki aikata abin da na ce kawai, tashi ki bani wuri"
Haka baba uwani ta taso, tana tunanin ta in da zata fara aiwatar da wannan aiki mai mugun hatsari.
****
Yau ruma fakar idon Yasir ta yi, ta
auki wayar nan ta jefa a jakar makarantar ta, ta yiwa mama sallama ta tafi makaranta.
Sai dai da ta je makarantar babu wanda ta iya nunawa wayar, gudun kar yaran su tona mata asiri a
wace wayar, sai dai ta na jin kanta ri
e wayar nan da take yi, duk da ba wayar kirki ba ce ba.
Yau mama ba ta nan, ta je cikin gari za su kai wani kayan lefe na wani
ansu, dan haka ruma sai lissafi take a kan ba zata islamiyya ba,
ulewa za ta yi a
aki ta yi kallo a waya, kuma ta sha baccinta.
Ta tsaya ta sai gya
a a hanya, tana tafe tana ci, kamar ba
iya mace ba, dan ruma duk wani abu na jan aji na mata ruma ba ta iya ba, haka nan take rayuwarta kamar namiji.
arar mota ta ji a bayanta, sai dai kan ta kauce, ta ga an sha gabanta da motar, wasu
arti ne suka fito suka ce "Shiga mota"
"In shiga aje ina kamar a film
in indiya"
Cikin tsawa
ayan ya ce "Ki shiga mota na ce"
Ruma ta cake ta ri
ta ce "Wai saboda me, in shiga ka kai ni ina?"
"Kai dalla dannota kawai, za ta
ata mana lokaci" sau
aya ya tanka
eyar ruma, ta hantsila cikin motar.
Aikuwa ta din ga kurma ihu "Al'ummar
orayi an saceni, dan Allah ku kawo mini agaji" rufe motar suka yi, suka ja dama motar tint ce, sai dai ruma ta cika musu kunne da kururuwa.
"Ke, kin ishemu, zamu yanka ki da da wu
a a motar nan"
"Wallahi ba zan yi shiru ba, kun satoni kun sakani a tsakiyarku bayan ku ba muharramaina bane ba".
Wanda yake tu
a motar, ya dubi na kusa da shi, cikin harshen turanci ya ce "Anya kana ganin wannan yarinyar ce kuwa?"
"Oho, mu kai masa ita dai, shi zai tantance ".
"To ai gani na yi yarinya ce sosai, yaushe wannan zata iya wannan abu?"
"Kai wannan sai ta aikata, ji yadda take wa mutane ihu, dan ya ce ban da cin zarafi da sai na sakata a silent yanzun nan".
"Wallahi idan baku bu
e mini motar nan na fita ba, sai na tara muku jama'a, ashe ma ku
ananan 'yan kidnapping ne, da kuka sace ni, to wallahi ni
anwar maza ce, idan yayyena suka gano ku, sai kun raina kanku" babu wanda ya kulata cikinsu, har suka isa in da zasu je, ba ta yi shiru ba ko na mintuna.
Haka zalika idan za a kasheta ba ta san ta in da aka bi ba, saboda ba
in glass ne a motar.
Ita dai ta ji an tsaya, aka bu
e mota aka ce ta fito.
Fitowa ta yi tana kallon harabar da aka paker motar.
Ingiza ruma suka yi, ta
ame jakarta tana kalle-kalle.
Wani falo aka shiga da ita, suna shiga wani irin sanyi ya daketa, ta ce "Wayyo sanyi" duk sai da suka kalleta kamar wata 'yar
auye.