← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 116

Sashe 26

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta ri
e skirt
in ta gam ta ce "Ni wallahi ba zai ganni ba"
Aliyu ya fizgota, ya ri
eta da
yar suka danneta suka yi mata, Aikuwa ta din ga zunduma ihu, kamar sun mata wani abu.

Haka aka gama yi mata treatment, suka taho gida, ban da uban kuka babu abin da take yi.

"To subhanallah, ko me aka yi mata kuma take wannan uban kukan haka oho" mama ta yi maganar tana fitowa tsakar gida.

Aikuwa suna shigowa, ta nufi mama tana kuka.

"Meye haka, kukan me ki ke haka,ki ke
are baki?"
"Mama yaya Aliyu ne da Nasiru mai chemist"
"Suka yi miki me?"
"Bayan ya
ibar mini jini, kuma suka bu
e mini tsiraici na aka yi mini allura"
Mama ta ce "Subhanallah"
"Mama ba ke ki ka ce
uwawu tsiraici bane ba, amma har da Yaya Aliyu ya ri
e ni, Nasiru mai chemist ya ganni, wallahi ban yafe ba"
Mama ta girgiza kai, ta
iftawa Aliyu ido sannan ta ce "Haba Haidara, ya zaka yi mini haka, dan me za'a bu
e mata jiki ayi mata allura?"
Aliyu ya ce "To mama ai larura ce, ko a addinance ba haramun bane".

Cikin masifa ta ce "To shi yayana ne da zai ganni?

Har da ta
ani ya yi mini allura a wurin"
Aliyu ya ce "Sa'anki ne ni, uban me za a kalla a jikin naki?"
"Wallahi ba zan ta
a yafewa ba, Allah ya jijjigo bala'in duniya da lahira ya
ora masa, tun da ya ganan mini tsiraici na"
Mama ta ce"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wace irin Addu'a ce haka, kar in kuma ji, baki san larura ba?"
Aliyu ya ce "Sakarya, kamar ba tsairaicin ki ka je kina ka
awa a gaban mutane ba jiya"
Umar ya shigo
akin mama, suna magana, bai kula ruma ba amma dan ya duba jikinta ya shigo.

Tana kwance ga zafin ciwo, ga na takaicin allurar da aka yi mata, zafin allaurar bai dameta kamar ganinta da mai chemist ya yi.

Sai da yamma mama ta sakata ta yi wanka, ta canza kaya ta
an ji
warin jikinta.

Sai da ta kwana uku tana fama, sannan ta ware gaba
aya, sai dai rashin lafiyar da tayi ya sanya aka mance da laifin da ta tafka, kowa sai lalla
ata yake, ban da Huzaifa.

Ta ware sarai har ta koma makaranta, kullum mama cikin nasiha take yi mata, tare da yi mata addu'a da fatan shiriya.

Tun daga ranar ruma ta daina bi ta hanyar chemist
in Nasiru, idan kuwa ta ganshi ko kallonsa ba ta yi, balle ta gaishe shi, a cewarta
an iska ne tsairaicin ta ya kalla.

"Mama wai yaushe zaki haihu ne, babannin 'yan ajinmu sai haihuwa suke yi, amma ke ban ta
a ganin kin haihu ba"
Mama ta ce "Ikon Allah, ba gaki na haife ki ba, ai ke ce auta ha zan kuma haihuwa ba, sai dai in kin girma kin haifa na
auka"
"To ni yaushe zan haihun?"
"Sai kin girma kin yi aure"
Ruma ta
an yi jimm sannan ta ce "To ni so nake na haihu, ina son
ani ko
anwa da zan din ga wasa da su"
"Ruma ki ka haihu yanzu ai a nemi tsari, sai an yi aure ake haihuwa"
"To gaskiya mama ni so nake na haihu yanzu"
Usman da yake jin hirar ta su ya ce "Ke, idan ki ka haihu ba aure tsanarki za ayi, a kore ki daga gidan nan da unguwar ma gaba
aya, shi ya sa ba a wasa da maza, ki ka bari namiji ya ta
a ki to ciki zaki ki haihu, kuma korar ki za mu yi"
Waro ido ruma tayi ta ce "Amma ku kuke ta
ani?"
"Ai mu yayyenki ne, muharramanki ne mu"
Ruma ta dafe
irji ta ce "Allah ya rufa mini asiri, ai da ban sani ba, ta
idan aka koreni ina zani?"
"Oho miki dai, wannan damben da ki ke da maza ma, idan ba ki daina ba, sai dai ki ga kin haihu, kuma sai kin bar mana gida"
Ta yi ajiyar zuciya ta ce "In sha Allah hakan ma ba zata faru ba, ai ni ban san hakan abin yake ba, Allah ya sa na yi tsawo na auri kyakykyawa mai ku
Mama ta ce "Ke zan ci ubanki ke da kyakykyawa mai ku
in nan, miji na gari ake ro
on Allah, fitsararriya"
"Ni dai gaskiya bana son mummuna, mai kyau nake so"
"Ke dalla ware, da wannan munin za ki auri kyakykyawa?"
"Ni dai yaya Ussy, ka yi mini Addu'a, ka san wa zan aura a cikin 'yan ball".
ewa ya yi ya ce "Ba ni da lokacin jij wannan shirmen na ki".

Tun daga wannan lokacin, ruma take kaffa-kaffa, da gudun kar wani namiji ya ta
a ta, saboda kar ta haihu a koreta ta shiga uku, kuma ta san idan aka koreta ba ku
in mota za a bata ba, balle ta tafi ko
auye ne wurin Gwaggo.

Yau gaba
aya mama ta kasa gane kan ruma, tun da ta dawo daga makaranta yanayinta ya nuna kamar tana cikin damuwa.

Ba irin tambayar da mama ba ta yi mata ba, amma ta
i gayawa maman dalilin damuwarta ta, ta ce cikinta ne yake yi mata ciwo kawai
Mama ta aiki ruma sayen maganin sauro, ta je ta sayo, ta dawo ta tsaya a soro tana kuka.

Huzaifa ne ya sameta a soron tana kuka, dan sai da ya
an tsorota.

"Ke me ki ke yi a nan?"
Cikin kuka ta kira sunansa "Huzaifa"
"Na'am" ya amsa.

"Ka san wani abu?"
"A'a sai kin fa
"Yaya Usyy ne ya ce mini idan namiji ya ta
ani, zan yi ciki in haihu, kuma korata za ayi daga gidan nan, sai malam ya aikeni kar
o masa chalk, da na kawo masa hannunsa ya ta
a nawa.

Na tambayi 'yan babban aji na gaya musu abin da yaya ussy ya gaya mini, suka ce eh haka ne wai ciki ne da ni, ka ga cikina ma ya fara kumbura yanzu ya zan yi bana son a koreni dan Allah ya zan yi" ta yi maganar har cikin zuciyarta tana rushewa da kuka.

Huzaifa a ransa ya ce 'Alhamdilillah, na samo maganinki'
"Tabbas Deluwa kin kwaso mana abin kunya, yanzu abin da zai faru shi ne, ki ha
a kayanki a
oye, cikin dare na kai ki tasha ki bar gidan nan, dan idan mai sunan Baba ya sani sai ya jefa ki a rijiya"
Sake rushewa ta yi da kuka har da majina, ya yi saurin cewa "Sai mama ta jiyo kina kuka asirinki ya tonu ko?"
Ta goge hawanyeta ta ce "To ya zan yi?"
"Shikenan, zan rufa miki asiri, amma zaki din ga yi mini wankin uniform".

"Eh na yadda, amma dan Allah kar ka fa
awa mama, bana son a koreni dan Allah"
Huzaifa ya yi wani murmushi cikin mugunta ya ce "To na ji, goge hawayen ba zan tona miki asiri ba"
Abu kamar wasa, ruma ko abinci ba ta iya ci, gashi kullum sai ta wanke wa Huzaifa kayan uniform.

Mama ta gaji ta ritsa ruma, har da bulala sannan ta zauna ta yiwa mama bayanin abin da yake damunta.

Mama ta yi salati ta sanar da Ubangiji, gaba
aya ruma ba ta da wayo, ga shegiyar tambaya idan kuma ka yi mata bayani yadda za ta fahimta, nan ma ta yi wata kwa
Sai da mama ta yi da gaske, sannan Ruma ta yadda ba ta da ciki, dan har da nunawa mama cikinta wai ya kumbura
a ne a ciki.
******
Ta na zaune a kan sallaya ta idar da salla, sai dai ta lula duniyar tunani, ba lazamin take yi ba.

Kamar daga sama ta ji ana kiran sunanta, ta yi firgigit ta dawo hayyacinta.

"Ohh Nusaiba, an gama girkin daren ne?"
Nusaiba cikin damuwa ta dubi Ammi sannan ta ce, "Ammi, tunanin me ki ke yi haka ne? kin san fa ba ki da cikakkiyar lafiya"
Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce "Nusaiba tunanin nan na dole ne, shi yake yin kansa, abubuwa sun yi mini yawa, bana son na nuna gazawata amma ni na san na gaza na kasa shawo kan komai, al'amura na ta
ara dagule mini"
"Me kuma ya faru ne?"
"Mahmud, lamarinsa yana damuna, ga kuma yadda aka addabawa yarinyar nan a cikin gidan nan, ha
urina ya fara
arewa, duk wanda ya ta
a Iman ni ya ta
a raina ya na
aci fiye da tunaninki"
Nusaiba ta gyara zamanta ta ce "Ammi, kin san wannan duk shirin Mummy ne, so take ki magantu ku raba abin fa
a a cikin garin nan, ita take buga miki wannan wasan, ki
yaketa kuma ki yi ha
uri ki
auke kan ki daga Mahmud, ba ga takawa nan ba, mu da shi mun isheki rayuwa su je su
arata mana"
Ammi ta girgiza kai ta ce "Nusaiba kenan, ba zaki gane ba, tashi maza ki je ki tabattar an gama komai, sannan ki kira mini Iman, ba na son zamanta ita ka
Nusaiba ta ce "To shikenan Ammi, bari na je".

Sannu a hankali yake tafiya, tamkar ya na tausayawa
asar da yake takawa, har wani rangaji yake kamar wanda ake yiwa ki
Fuskar nan a murtuke babu annuri, in da ya sa a gaba kawai yake kallo, yake burin cinmma.

Babu tsammani suka yi kici
is a baranda, ba tare da
aya ya san
aya ya taho ba, kuma aka rasa wanda zai bawa wani hanya ya wuce.

Kallon-kallo suka yi na wani
an lokaci, sannan ya lumshe idonsa a hankali ya bu
e.

"Banihanya"
Kallonsa ya yi irin kallon ba ka isa ba ya ce "Ni da kai waye ya tarewa wani hanya?"
Cikin tsawa da zafin zuciya ya ce "Ka bani hanya na ce"
Murmushin gefen baki yayi, tare da rausayar da kai, yayi taku biyu ya koma gefe ya bashi hanya.

Sai da ya
are masa kallo, kamar ba zai wuce ba, sannan ya cigaba da takawa sannu a hankali ya wuce.
Chapter 26 · 0% Book details