← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 116

Sashe 87

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ba kya ji ne?" Mai sunan baba yayi maganar yana kallonta.
an wata mata ne" ta basu amsa.

Nan ta gaya musu iya abun da ta sani, ta
oye musu wani abun.

Bashir na gama jin bayanin ruma, ya ce asibiti za a canza mata.

Suka shiga tambayarsa dalili, amma ya ce likita ne ya bada shawarar hakan.

Daf da magariba Bashir ya isa gidansu takawa, bayan yayi ta kiran lambarsa amma ya
agawa.

A harabar gidan suka yi kici
is, Bashir ya tattara nutsuwartsa ya ce "Allah ya baka yawan rai, ina ta kiran lambarka ka
agawa".
arin tureshi Adam yake ya wuce, amma Bashir ya
i matsawa ya ce "Tuba nake, amma ka tsaya ka saurareni, wallahi babban uzuri ne ya sameni, na gaya maka yarinya na tsinta, ta ku
uto daga hannun 'yan bindiga"
A fusace Adam ya ce "Ka je ka yi abun da kake so mana, ai ban yi maka magana ba, ambulance sarkin taimako ka je ka yi ta yi mana, tun da ni tawa bu
atar ba bu
ata bace".

Bashir ya ce "Dan Allah Adam ka saurareni ka ji"
"Ba zan ji ba, bana son ji" yayi maganar a fusace zai wuce.

"What if yarinyar tana da ala
a da aikin da ka bani?

Ka rage zafin zuciya ka dinga cin ribar rayuwa, ka zo mu je zuwanka ka ganta yana da muhimmanci, za a iya samun muhimman bayanai a tare da ita, yanzu haka Ammi na asibitin".

Cak Adam ya tsaya yana kallon Bashir.

"Ka zo mu je, ina tabattar maka da cewa, yarinyar nan za ta iya zama ita ce makarin abun da muke nema, ka yi ha
uri ka yadda mu je".

"Amma meya kawo ammi cikin zancen nan".

"Dole ce, dole ce ta shigo Ammi cikin lamarin nan, kuma har zuwa yaushe zamu cigaba da wannan
oye-
oyen?

Ka zo mu je" Adam bai kuma cewa komai ba, ya bi Bashir motarsa.

Wani katafaren asibitin ku
i Bashir ya sanya aka mayar da rumaisa, sai dai ba ta iya taka
afafuwanta, saboda raunukan da suke jiki, mama tana yi mata wanka tana kuka, ha
oranta sun yi yellow, gashi nan a cukurku
e, fatar rumaisa duk cizon
wari, haka zalika cikin kayanta duk
wari, Mama ta sanya almakashi ta ragewa rumaisa gashinta, saboda tana da cukurku
en gashi mai tsayi.

Mama ta tsorata da ta ga uban gwal
in da yake cikin
an kwalin da yake
ugun rumaisa, ko da mama ta matsa mata da tambaya, sai ta hau kuka.

Abinci ma da
yar ta ci ka
an, ta kwanta ta cigaba da aikin bacci.

A hankali take motsawa, tana bu
e idonta da ka
an-ka
an, tana tsoron kar ta bu
e idonta ta ganta a duhun dajin nan, ko wurin su sule.

Ganinta ta yi a wani wuri na daban, dan har aka canza mata Asibiti mama tayi mata wanka, ba a hayyacinta take ba, ko ina farin tiles da farin
wai, ga sanyin ac da yake ratsata, a hankali ta fara sha
ar wani irin dadda
amshin turare, ta din ga kallon mutanen
akin
aya bayan
aya, wata babbar mace ta gani a zaune tayi mata kama da wanda ta sani.

A hankali ta ga su Aliyu da Usman a wurin, ga wasu dogarai masu kaya kalar na bayi da mama ta ce mata.

Gabanta ne ya fa
i da ta yi tozali da Adam a kan gwiwoyinsa, rungume da jariri hawaye na zuba daga idonsa.

Cikin ihu ta ce "Wayyo Allah mama, kina ganinsa ko ni ka
ai nake ganinsa?"
Mama ta ce "Waye?"
"Wannan mugun mutumin" tayi maganar tana nuna Adam.

A rikice mama ta ce "Me yayi miki?"
Bashir ya ce "Rumaisa, ki kwantar da hankalinki, ba mugu bane ba, kwatancen da matar nan ta baki, shi na yi tracking, mutanen da ta gaya miki gidan sirikanta ne kuma iyayenta, Adam abokina kuma shi ne baban jaririnki, shi ne mijinta".
(Dan
ari!

Ayshercool.
500 ne via 0009450228
Aishs Adam Jaiz bank
Sai a turo shaidar biya ta 08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
ANWAR
500 ne, via 0009450228 Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143*
Kamar sokuwa haka ruma ta bi bashir da kallo, daga bisani ta ja wani uban tsaki ta ce "Dan Allah ka daina raina mini hankali, wai komai nawa sai wannan mutumin ya shigo ciki, to wallahi ba shi bane ba,
ana ne ba shi ne babansa ba".

Ko cikin gushewar hankali takawa ba zai manta wannan muryar me shegen kara
i da tsiwar tsiya ba.

Shi kansa mamaki yake yadda aka yi rumaisa take shigowa cikin rayuwarsa a bazata.

Ya
aga jajayen idanunsa ya na
are mata kallo.

Usman ya ce "Rumaisa, kin ga ki nutsu kin ji, shi a ina ki ka san shi?"
Ta kalli Bashir, sannan ta
an kalli takawa, ta girgiza kai ta ce "Ni ban san shi ba, ku kar
ana ku bani, ba shine babansa ba, ni ba shi ta ce mini ba".

Bashir shima ya
arasa gaban rumaisa ya ce "Rumaisa, ba cewa ki ka yi tace miki ita 'yar turakin kano ba ce?

Ta ce miki giwar Galadima ce sirikarta ba, to ai ga giwar Galadima nan, Adam kuma
anta ne" ruma ta yi shiru ta tafi tunanin abun da ya faru ita da Aisha.

Lokacin da ta kammala bawa Aisha labarin abun da ya faru a tsakaninta da Adam, ta din ga yi mata dariya ta ce "Kamar na san mutumin nan da kike bani labari".

Rumaisa ta ce "Ta
, aikuwa idan
an uwanku ne sai dai ki yi ha
uri dan ba shi da mutunci, bama ki san shi ba anty aisha".

Aisha ta kalli ruma ta ce "
an gidan marigayi Galadiman Kano ki ka ce ko?"
"Oho masa, amma dai kamsr haka aka ce"
"Amma da
arfin hali kike ruma, dan
arfin hali babban mutum ki yi masa wannan rashin kunyar?"
Ruma ta ta
e baki ta ce "Ai ni Allah ka
ai nake tsoro"
Aisha ta yi murmushi ta ce "To ki yafe masa mana my baby rumaisa" ruma ta daki
asa ta ce "Ai ko shine zai zo gabana ya ce na yafe masa ba zan yafe masa ba, kin ga rashin muntucin da yayi mini, har da ce mini 'yar talakawa, yanzu da ciki ya fito mini da ya ta
a mini nono fa, ina zan saka kaina?"
Tayi dariya ta ce "Ai bai fito
in ba, kuma gaskiya kar ki yi masa sharri dan kin tsane shi, you are still a baby, ina wani nono a nan banda sharrinki ruma?
Chapter 87 · 0% Book details