Sashe 28
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta zube duwatsun ta tashi, ta je
ofar shiga lambun ta tsaya, ta
aga murya ta ce "Ka cika al
awari, zan shigo fa" magana ta fara ji
asa-
asa na mutane, alamar za a fito, ba ta yi niyyar matsawa daga bakin
ofar ba, sai da ta hango akuya na shirin watso mata litattafanta, ta ci, ta nufi wurin jakarta, ta
au jakar ta na zagin akuyar, har da kiranta mayya mayuwanciya kamar tana magana da mutum.
Tana waiwayo wa, taga mutanen sun fito, sai dai kusan duk sun yi rawani, sai mutum
aya da suke takewa baya, shi kuma suit ce ma a jikinsa.
Da gudu ruma ta kwaso, ta tsaya daga baya ta ce "Laaa sarki ne wannan?" Jin 'yar shilar muryarta ya yi, tamkar busar wata 'yar sarewa a kunnensa, duk da akwai dandazon yara da suke wurin, galibi suna zuwa idan har ya zo, saboda ya kan basu ku
i.
Har ya
an juyo, zai waiwayo ya ga wacece a cikin yaran, bai juyo gaba
aya ba, dogon hancinsa kawai ta iya ganowa, ya
auke kansa ya shige motar da aka bu
e masa.
"Sarki ka ganni, ka juyo ka kalleni, ko dai ba sarki bane ba, na ga sarki ba ya saka
ananan kaya ai"
"Ke!
Hattara yarinya 'yar talakawa, ba a yiwa takawa karan tsaye"
Shiru ta
an yi ta dube shi ta ce "'yar talakawa kuma, to wallahi gidanmu akwai abinci, mu ba talakawa bane ba, kuma ba gara ni ba ma, Idan mu ka je kallon hawa mandawari, mama ta ce mini masu irin kayanka bayi ne, sayar da su ake yi zamanin baya a kar
i ku
Kowa waiwayowa ya yi yana kallon ruma, ya yin da dogarin ya zabura ya yo kan ruma, aikuwa ta kwasa da gudu ta tayar da uwar
ura, shi kuma ya bita yana a tare ta.
yar ruma ta kai gida afujajan, ta na ta haki kamar numfashinta zai
auke, ta shige
akin mama ta
ule ta na ta sauke numfashi.
Mama ta biyo ta
akin ta na fa
in "Ke!ke ruma ke da waye haka?
Yanzun ma tsokanar ki ka yo ko?
Tun yashe aka tashi 'yan makarantar ku, amma Allah bai nufe ki da shigowa ba sai yanzu ko?
Ba zaki fito ba ina yi miki magana?"
Sumi-sumi ta fito, tana waige-waige sannan ta mayar da idonta kan mama.
"Daga ina ki ke?"
Ruma ta
ata fuska ta ce "Mama ba ko ina fa"
"Zaki gaya mini ko na bari sai ya shigo?" Cikin ki
ima ruma ta ce "A'a, dan Allah kar ki yi mini haka, wallahi kallon sarki na tsaya, a lambun mai unguwa, shi ne wani bawa ya ce mini 'yar talakawa, shi ne" sai kuma ta yi shiru.
"Shi ne me?"
"Cewa na yi, ai gara ni ba baiwa ba ce, shi fa kayan bayi ne a jikinsa, wanda ki ka gaya mini
in nan ranar da muka je cikin gari kallon hawa, shi ne ya biyo ni da gudu"
Tafa hannu mama ta shiga yi tana fa
in "Innalillahi wa Innalillahi raji'un,
dama can na aike ki, na ce idan an tashi ki dinga zuwa wani wur?" Ta girgiza kai.
"Saboda tsabar rashin kunya da rashin hankali, ki ka tsaya kina cewa babban mutum bawa, daga yi miki bayani ranar, ke ba zaki ta
a hankali ba ko?
Ina ma ya kama ki ya yi miki dukan tsiya, na gaji da halinki ruma, ki na girma ki na sake shiga dawa, gaba
aya babu alamar hankali balle nutsuwa a tare da ke.
Ki je ki cigaba da abin da Allah ya nufe ki da yi, Allah ya gani na yi iya yi na, ban yi miki irin wannan tarbiyyar ba Allah ya shiryeki"
Ruma ta yi shiru, tana sunkuyar da kai kamar gaske.
angaren karatu, an samu sassauci daga halin ruma, kullum Usman ya na ba ta
warin gwiwa, a kan kar abin da ya bata tsoro, duk wani abu da wani zai yi, ita ma za ta iya.
A makarantar islamiyya kuwa, tun da malam Habibu ya ta
a hannunta garin kar
ar bulala ta daina bin sa, sai dai yau ta zauna a ajinsu, gobe ka ganta a wani ajin,
aukar magana kuwa ba ta fasa ba.
Dan saboda tsaurin ido, har manyan 'yan matan nan haka take zagewa ta yi musu rashin kunya, ba abin da ya yi mata zafi.
Kuma ku san ko yaushe ta na cikinsu, ba ta yawo da sa'aninta.
****
"Allah ya taimake ki Hajjaju Mummy"
Murmushi ta yi cikin isa da izza ta ce "Abin
auna, ka yi breakfast
in ne?"
"Eh, na yi" ya yi maganar ya na zama a kusa da ita.
Ta saka hannu ta shafi sumar kansa ta ce "Mahmud, ya kamata a rage sumar nan"
Yayi murmushi ya ce "Haba Mummy, wannan sumar yadda ki ka ganta ki bar ta kawai"
"Hmm to ai shikenan, ya shirye shiryen komawa school?"
"Alhamdilillah, ina nan ina yi, very soon zan koma"
Fauziyya ce ta fito falon ri
e kofin shayi, ta kalli Mahmud ta ce "Yaya Mahmud, barka da safiya"
"Yauwwa, ina Ruky, ban ganta ba?"
Ta nemi wuri ta zauna ta ce "Ba ta tash ba, bacci take yi" ya kalli agogon hannunsa ya ce "By this time?"
Mummy ta ce "Ka san ta na karatun dare, dole ta yi bacci da safe"
Ya jinjina kai ya ce "Haka ne".
"Amm Yaya Mahmud, takawa ya dawo fa, yakamata ku ha
u kan ka koma, kun da
e baku ha
u ba" tsuke fuska ya yi, ya kalli Fauziyya ya ce "Yaushe ki ka fara tsara mini abin da zan yi a rayuwata?
Ubana ne shi da lallai sai na ganshi?
Na gan shi jiya mana so what?"
Mummy ce ta katse hirar, ganin Mahmud har ya
au zafi ta ce "Is ok, ya isa haka, ku dai idan ya shigo ku je ku yi masa sannu da zuwa, bana son
ananun maganganu irin na gidan nan".
Sannu a hankali yake danna system
in da ke gabansa, kamar ya na tausayaa mata, hannunsa
aya kuma ri
e da cup ya na shan tea, idan ba ka kalleshi sosai ba, zaka
auka Mahmud ne a zaune.
Muryarta ce take dawo masa kunnesa, kamar a yanzu take magana *laa sarki ne wannan?
Sarki ka juyo ka kalleni* ya tuna
arfin hali da ta dubi
aya daga dogarinsa, ta ce masa bawa, koma dai wacece a muryarta ya ji akwai yarinta da kuma tsananin tsaurin ido, idan sarkin ne shi a haka zata yi masa magana kenan, ba girmamawa?
Iman ce ta fito daga sashin Ammi, hakan ya kaste masa tunaninsa, ta
araso falon ta zauna, ta kalle shi ta ce "Barka da hutawa ranka ya da
e" tun
azu Nusaiba take falon, tun da suka gaisa ta ja bakinta ta tsuke, ta kasa ce masa komai, shi ma kuma bai kulata ba, amma Iman na fitowa ya yi murmushi.
"Barkanki dai auta ta Ammi, kin tashi kenan?" Ta jinjina masa kai sannan ta ce "Once again Ya hanya, ya kuma ibada?"
"Alhamdilillah, ya karatun?"
"Ina nan ina ta yi Yaya, ka yi mini Addu'a kuwa da ka je?"
Ya jinjina kai ya ce mata "Sosai, ban yiwa kai na Addu'a da na yi miki ba, na so mu tafi tare da ke, amma na san Ammi ba lallai ta yadda, sai dai ku je umarar azumi ke da ita"
Iman ta yi murmushi ta ce "Nima ina yi maka addu'a sosai yaya, Allah ya kawo abin da Ammi take ta fata"
Nusaiba ta jinjina kai, da wani ne ya tsare Yaya da wannan maganar da ya shiga uku, to wa ma ya ga fuskar hakan, ai sai Iman
"Iman, ai kuma zaku iya samarwa Ami abin da take burin, ku fito mana da tsayayyu, a wuce wurin kawai"
Iman ta
an rausayar da kai ta ce "Sai dai Anty Nusaiba, amma ni dai kam sai a hankali " tayi maganar jiki a sanyaye.
Alama ya yi mata da hannu da ta zo.
Ta tashi ta tafi in da yake ta zauna, ya matsa kusa da ita, yayi
asa da muryarsa ya ce "Na ji abin da ya faru lokacin ina Saudiyya, abin bai yi mini da
i ba sam, da Ammi ta yi shawara da ni, ba za ta yanke wannan hukuncin ba, ai Allah ke da rayuwar kowanne bawa.
Ki
au abin da ya faru a matsayin Mafi alkhairi, Allah ya tanadar miki mafi alkhairi, ni kai na example ne a gareki, dan haka mu cigaba da Addu'a gaba
aya" ta jinjina masa kai ta na share hawaye.
*******
Usman ne a zaune ya gama cin abinci, ya kalli Abdallah ya ce "Kai ka san wani hau da wannan Anas
in yayi mini yau?"
Abdallah ya ce "Sai ka fa
"Wai ni zai tara ya ce mini ya na son ruma, yarinyar da ko ciwon kan ta ba ta sani ba, ni kuwa na ci ubansa, sai ka
an na kikkifa masa mari"
Abdallah ya yi dariya ya ce "Ba abokin ka bane ba, na ga filin ball
in ku
aya ma"
"Dan abokina ne, sai ya ce yana son
anwata, mahaukacin ina ne shi?"
"Amma wallahi yaya Usy ba ka kyauta mini ba, 'yan ajinmu na Islamiyya su yi ta labarin saurayi, ni kuma ba ni da saurayi, duk wadda ba ta da saurayi fa wai ba
in jini ne da ita, sai an kai ta wurin malamai sun yi mata Addu'a "
Abdallah ya ce "Saurayin uban wa?