Sashe 72
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi cikin damuwa ta ce "Takawa, meye ya
ata maka rai haka ne?"
Kamar mai shirin zaucewa ya hau surutai, "Ni na ce ina son sarautarsu ne?
Su barni in ji da abin da ya dameni mana, me na yi masa?
Idan ya kuma takura mini zan kashe shi, zan shanye jininsa gara ma ki garga
e shi ya fita a hanyata".
Cikin tsawa Ammi ta ce "Adam!
Kar na sake jin ka furta wannan maganar, wan ubanka ne fa, ban hanaka zancen shan jinin nan ba, sai ka ce maye?"
Nusaiba ta ce "Ammi ba a hankalinsa yake fa
ar shan jinin nan ba, ki yi masa a hankali".
iman shammace shi, ta shafa masa maganin a fuska, a take ya yi atishawa, sai kuma a hankali ya sulale ya kwanta a
asa ya hau bacci.
Hawaye Ammi ta shiga zubarwa, iman da Nusaiba suka yo kanta gaba
aya "Haba Ammi, idan ki ka yi kuka mu kuma mu yi yaya, dan Allah ammi ki daina ki yi masa addu'a" Iman tayi maganar hawaye na cika idanunta.
"Iman, ciwon da nake tunanin ya rabu da shi, yana neman ya dawo daga rai ya
aci sai ya hau maganganu, ya fita hayyacinsa, ina zan saka kaina, saboda tsabar neman magani na fara tsoron kar in fa
a hannun mushirikai na rasa imanina, sanadin ciwon nan har jita-jita aka din ga ya
awa wai maye ne fa, da wanne zan ji?".
Nusaiba ta ce "Dan Allah ammi ki daina damuwa, Addu'arki fa ba ta tafiya a banza, zai warke in sha Allah "Astagfirullah, Allah ya yaye maka Adam, duk wani hope
ina a kanka yake, ban ce wani ne ya yi maka bs, Allah ne ya
ora maka, ina fatan ya yaye maka"
Suna tsaka da maganar ya fara surutai "Sidi, ku je ku dubo mini yarinyar nan, na gaji a kan me zata din ga zuwar mini a bacci ko in din ga jin kukan ta a kunnena, anya mutum ce? ku je ku duba mini ni bani da lokaci" kamar sun je cinema haka suka zuba masa ido, can kuma ya toshe kunne yana fa
in "Ki daina yi mini kuka, bana son kuka, meye ala
ata da ke ne?"
Kallon kallo aka shiga yi tsakanin ammi da su Nusaiba.
A hankali nusaiba ta ce "Yaya maganar wa ka ke yi ne?"
Tun da Nusaiba ta yi magana bai sake cewa komai ba, yayi shiru bacci yayi awon gaba da shi.
Idan da sabo ruma ta saba, dan haka yanzu baccinta take cike da mafarkan su Mama da yayyenta, sai dai babban abin da yake addabarta bai wuce ganin mutumin nan da ta tsana a cikin mafarkinta ba, wanda hakan ba
aramin haushi yake bata.
Yanzu ma mafarki take yi, tana zaune tana kuka a cikin dajin nan, takawa ya
ullo sanye da wasu ba
en kaya, ya ratso mutanen da suke wurin, ba wanda yake iya ganinsa sai ita, ya zo ya tsaya a kanta, ya mi
a mata hannu ya ce "Taso mu tafi"
Ta waiwaya tana dubawa ko akwai wanda yake ganin sa, "ba zaki taso mu tafi ba kin tsaya kina kalle-kalle?"
Cikin tsiwa ta ce "Eh ba za'a taso ba
in ni na gayyace ka?" Tayi maganar a fili, tana bu
e ido, tsaki tayi tana
arin gyara kwanciyarta ta ce "Aikin banza, ko me yake kawo shi mafarki na oho, idan na kuma ganinka a baccina, sai na yi maka rashin mutunci, dan wallahi sai na rama abin da ka yi mini"
"Ke da waye ne baby rumaisa"ta ji muryar anty aisha.
Ruma ta sake bu
e ido ta ce "Ba kowa".
"Haba dai ba kowa, tun
azu ki ke surutu fa kina masifa a cikin bacci, har wancan yake cewa zai taka
afarki ki tashi,"
Duk da duhu ne, Ruma ta zare ido ta ce "Haba dai, me nake cewa?"
Aisha ta ce "Ina ta fama da kaina ban ri
e ba, amma dai fa
a ki ke da wani a bacci"
Ruma tayi ajiyar zuciya ta ce "Wani mara kirki ne yake zuwar mini, taimako
aya Allah zai yi masa, shine na mutu a wurin nan, amma muddin na fita ko ni ko shi, sai ya gane bashi da wayo"
Anty Aisha ta ce "Subhanallah, me yayi zafi haka?".
"Baki san rashin mutuncin da yayi mini ba, nonona ya ta
a mini, kuma mama ta ce duk wanda ya ta
a nan wurin na zama 'yar iska cikin shege ne zai fito mini"
"Ya salam, ke ya aka yi ya kai hannunsa nan wurin?"
"Sa wa yayi aka
aukoni, wai zai yi mini warning, ya sha
o hijjabina ya ta
a wurin, ni kuwa na din ga bin diddigi sai da na gano gidansu, na je na rubuta masa wasi
ar rashin mutunci na ce a bashi"
"Kai ruma lallai jan wuya ke ce, irin wannan
arfin hali haka?"
"Rabu da shi, ai wallahi ya bari na fita daga wurin nan zai gane kurensa, Anty Aisha wai ke a wani gari kike?"
"Zan gaya miki ruma, na san zuwa yanzu labari ya samu mijina da dangina abin da ya faru da ni, sai dai ban ga alamar ku
in fansa suke so ba,.
Tun da sun
i yin waya su fa
i abin da za s bayar idan....
Ba ta
arasa maganar ba ta ri
ugunta ta ce "Washhh"
an rikice ruma ta ce "Sannu Anty Aisha, kwanta a kan cinyata ki mi
afar to".
"A'a kar na hanaki bacci baby ruma, yi kwanciyarki".
Ruma ta ce "A'a ai ba zan iya komawa ba kwanta".
A hankali Aisha ta ja jikinta ta kwanta a kan
afafuwan rumaisa, Ruma ta ce "Bari na yi miki tsifa, kin san ni nake yi wa mama tsifa har kitso na iya" Aisha ba ta hana ruma ba, ta dinga jagwalgwala mata gashi, sai dai duk da mawuyacin halin da take ciki, ruma dariya take bata, dan sam ruma ba ta da rufi.
"Anty Aisha ina son in ga kina dariya, da
i nake ji, tun da ki ka zo wurin nan na rage damuwa duk da ina missing
in gidanmu, in sha Allah idan Allah ya
addara muka bar nan, ko a wane gari ki ke zan zo gidanki".
Tayi murmushi ta ce "Nima haka ruma, tun da na zo wurin nan, kawai nake jin ki a raina, nake kuma sarawa jarumtarki, sai dai babu lallai na bar wurin nan a raye haka jikina yake bani"
aga mini cinyata tun da ba zaki daina wannan maganar ba" ruma ta fa
a rai a
ace.
"Haba ruma, ni
in ki tsaya ki ji mai zan gaya miki, idan ma na mutu lokacina ne yayi kuma zan yi shahada".
Ruma ta ture kan Aisha daga kan cinyarta ta tashi ta ce "Sai ki je ki yi ta shahadar ai, ba zan sake kulaki ba"
Kowa yayi bacci, sai masu gadi da su ruma ne idonsu biyu, da wani ne yake wannan surutun cikin daren nan, da yanzu ya sha tijara
ila a ha
a masa da duka ma, amma kasancewar rumaisa ce take magana ba wanda ya kulata, dan yanzu da an ta
ata zata hau kwarmato, idan kuma ba a isa ayu mata wani abun ba kamar tayi musu asiri.
ayan ya kalli ruma da ta tashi zata canza wuri daga kusa da Aisha, ya ce "yau kun yi fa
a da uwar taki ne?"
"To meya dameka ne, ka cigaba da gadinka mana, sa ido sana'ar banza".
"Ni ki ke cewa sa ido sana'ar banza, dan kin ga ana
yaleki?"
"Ai wallahi ko me zan yi, baku isa ku yi mini wani abu ba, addu'a nake banka muku ta ko ina, in gaya maka, ka san wani abu kuwa?"
"Bana son ji, wuce ki nemi wurin kwanciya".
Ruma ta
arasa wurin da suke zaune sun kunna wuta, wasu suna shaye-shaye, ta zaune a gefansu ta ce ta yi
asa da muryarta ta ce"Ka san meya ha
ani da anty aisha muka yi fa
a kuwa?
Cewa take yi wai zata mutu ta tafi ta barni, shine ta bani haushi"
"To ina ruwana?
Sauran da suka mutu meyasa baki damu ba?"
an yi shiru sannan ta ce "Tana sona ne wallahi, nima kuma ina sonta, dan Allah ku saketa, ko ku kai ta asibiti ba ta da lafiya"
Ya ce "Wallahi na yadda addu'a ki ke yi mana, ko kuma daga can gidanku ake yi, ban da haka ba a ta
a kawo
an iskan mutum mara tsoro irin ki ba".
"A'a nifa ba 'yar iska bace, so nake ku kasheni, amma kun
i ya zan yi, kalli yadda na koma kamar 'yar jari bola, wataran a gidamu mama sai ta yi mini wanka sau biyu a rana, amma yau ban san adadin kwanakin da na shafe ban yi wanka ba, tun ina warin har na daina".
"To ai ko ni ma sai na yi miki wankan, akwai kogi a gaba"
Aisha tana daga can nesa, amma ko
ifta ido ba ta yi a kan ruma, dan kar wani abu ya faru, ruma tayi zaman dirshen sai zuba take, duk da ba ta san mai ruman take cewa ba, amma hirarta kawai take yi da su hankali kwance.
Ba ta sake bi ta kan Anty Aisha ba, har aka yi sallar asuba, ruma ta yi salla tayi kwanciyarta bacci.
"Mummy, wallahi na san in da maganin nan yake, a
akin iman yake, kuma na sake tabattar da takawa yana nan da wannan ciwon mai kama da na aljanu, mai kuma kama da na hauka"
Mummy ta kalli Fauziyya a tsanake ta ce "Fauziyya, bana son shirme da
arya fa".
"Haba mummy, kamar wata
aramar yarinya, kin ga yadda ya sha
e iman a
akinta kuwa, ya
age mata riga baki ga ba"
Mummy ta yi murmushi ta ce "Kin tabattar kin ga in da maganin yake?