Sashe 33
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To uwar yarinyar nan ta ce ba zata yadda ba, yanzu haka tana division ta kai
ara, suna jiran mu, ka san
abilu wasu lokutan basu da tawakalli ba su san
addara ba".
Aliyu ya ce"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ke dan ubanki a garin yaya ki ka karya 'yar mutane, kuma baki fa
a ba?"
Ruma ta zare ido ta ce "Kaii Innalillahi, wannan
an dukan da na yi mata ne ta karye, zagina fa tayi ta zagi mama, ta dakeni shekaranjiya waccan, amma aka bani rashin......."
Cikin tsawa Aliyu ya ce"Rufe wa mutane baki, sai ki tashi mu tafi idan kulle ki za su yi ke ki ka jiyo, tashi mu tafi"
Ai ruma ko a jikinta, ta tur
une fuska.
Haka suka tasa ruma a gaba, zuwa police station.
Mama sai kiran waya take ta na tambayar meyafaru, Aliyu ya na ce mata babu komai.
Ko da suka je police station, suka tarar da Asiya, an na
e hannu, ga fuskarta duk a kumbure.
Ruma ta kalli babar Asiya, kujera ba ta
auketa ba, sai wani benci aka saka mata ta zauna, fuskarta ta sha uban tsagu kwaya-kwaya.
Ruma ta sunkuyar da kai ta na so ta yi dariya.
Suka nemi wuri suka zauna, wani
an sanda ya kalli ruma ya ce "Yanzu wannan ce ta karya ta?"
Cikin gur
atacciyar hausa, babar Asiya ta ce "shi ne ya karya
ana wannan, ke ni ki ka zana a allo, ban fi babarka kyau ba?
Ka zana katuwar mace wai ni ne, kuma ka karya mini
a, wallahi ba zan yarda ba, yaro ba tarbiyya"
Ruma ta ce "Ni fa mace ce ba namiji ba, kuma ita ta cewa babata tsohuwa, kuma wallahi mama ta fi kyau"
an sandan ya dakawa ruma tsawa, amma ko gezau ta tsatstsare shi da ido.
Ta tsuke baki, tana cigaba da zazzago madara a hannunta tana sha.
Aliyu ya yi ajiyar zuciya ya yi
asa da murya ya ce "Wallahi idan ba ki nutsu ba, sai na bar ki a wurin nan, su yi miki duk abin da suka ga dama, kuma wallahi matar nan ta zauna a kan ki sai dai buzunki"
Ta waro ido ta ce "Kai dan Allah ka bata ha
uri, ai sai na mutu idan ta zauna a kaina"
Aliyu ya gyara murya, ya dubi
an sandan ya ce "Dan Allah Yalla
ai, a yi maganar nan a kasheta a yanzu".
an sandan ya ce "A'a, case
in a hannun DPO yake, sai kun jira ya zo"
Aliyu
da Headmaster sai bada ha
uri suke, Headmaster sai
cewa yake a samu a rufa maganar nan, a rufe case
in tun da abu ne na yara.
Amma babar Asiya ta ce ba ta san zancen ba, sai an biwa 'yar ta hakkinta.
Aliyu suka
an fara hira da
an sandan da yake wurin, ruma kuwa da sun ha
a ido da Asiya, sai ruma ta zare mata ido.
Aikuwa suka ha
a ido da babar ruma, tana zarewa Asiya ido.
Aikuwa ta taso tana tafe da
yar tana bala'i, ta yo kan ruma.
Ruma ta zabura ta mi
e, ta haye bayan Aliyu ta na ihu.
"Wanna yaron ba shi da mutunci, ba shi da tarbiyya wallahi sai na yi shari'a da baban shi, ya karya mini
a kuma yana zare masa ido"
Aliyu ya janyo ruma daga bayansa, ya tanka
ata gaban babar Asiya, ya ce "Ga ta nan ci ubanta tun da ba ta da kan gado"
Ruma ta din ga kurma ihu tana "Na shiga uku, dan girman Allah kiyi ha
uri, ki yi mini rai babarmu" babu kunya babar Asiya ta taso tana
arin make ruma.
Ganin rashin dacewar abin da babar Asiya ke shirin yi ne ya sanya,
an sandan shiga tsakani yana bawa babar Asiya ha
uri.
Ta hau ta din ga bala'i a kan ko sisi ba zata yafe ba, sai an biya ku
in maganin da suka kashe.
Aliyu cewa yake "Dan Allah Yalla
ai ka bari ta jibgeta, yadda gobe ba zata
ara ba"
"A'a gara dai a bata ha
urin, kar karyayyun su zama biyu"
Ihu ruma take yi tana fa
in "Dan Allah babarmu ki yi ha
uri, wallahi ba zan
ara ba"
DPO ne ya yi sallama, gaba
aya hankalinsu ya koma kan sa.
Nan
an sandan ya
ame tare da sarawa DPO.
DPO ya
are musu kallo, sannan ya ce "Sannunku"
Aliyu ya ce "Yauwwa Yalla
ai sannu da zuwa"
Ruma ta dur
usa har
asa ta ce "Ina kwana"
"Lafiya lau Baby girl, me ki ke yi a nan ba ki tafi school ba, na ganki da uniform?"
arasowa babar Asiya ta yi, tinkis-tinkis "Yalla
ai, shi ne yaro da ya gaya maka jiya, ya karya mini yaro a school"
e baki ya yi, ya na kallon ruma ya ce "Ke, ke ki ka karya musu 'ya Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ku shigo daga ciki mu yi magana ".
Suka shiga ofishin DPO, ruma sai ma
alewa Aliyu take yi, tana sunkuyar da kai kar su ha
a ido, da babar Asiya.
Tun da suka shiga babar Asiya take mayar da yadda aka yi tana masifa, DPO mamaki yake yadda aka yi ruma ta iya karya wata, ba da abin duka ba da hannunta.
Sai da ta gama banbamin bala'inta, sannan ya dubi ruma ya ce "Yarinyar kirki, zo nan"
"Dan Allah ka yi ha
uri kar ka kai ni prison" Ruma tayi maganar tana tauna kwakwa a bakinta.
Yayi murmushi ya ce "Ai ba prison zan kai ki ba, magana za mu yi"
"To rantse" kallon ruma suka yi gaba
aya, wai DPO take cewa ya rantse.
Aliyu ya ce"Yalla
ai, dan Allah ka yi ha
uri yarinyar ba ta da cikakken hankali, magani ake nema mata"
Ta yi farat ta ce "Wallahi lafiyata
alau"
Aliyu ya kai mata duka ya ce "Ni ne nake yi miki
aryar?"
DPO Ya ce "Na fuskanta, zo ki ji kin ji baby girl, magana za mu yi" Ruma ta
an matsa gaban teburinsa, amma ta
arasawa in da yake.
"Garin yaya ki ka iya karya mata hannu?"
Ruma ta ce "Ka na kallon wrestling?"
Ya ce "Sosai makuwa"
"To a nan na koyi
arfi, kuma yayyena fa maza ne, su bakwai ne ni ce 'yar auta a gidanmu, ina da
arfi sosai, irin yadda shemaus yake yi a wrestling na gwada ban zaci ana karyewa ba wallahi "
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, kun ga ka
an daga rashin fa'idar kallon irin wannan abubuwan ga yara kenan. to meya ha
aki da ita ki ka karya mata hannu?"
"Zane ta yi mini a littafina, na yi mata magana ta yaga min
littafi, na rama, shi ne ta din ga zagina, tana yi mini ashar ni kuma bana zagi, ta ce wai babata tsohuwa, shi ne ni kuma na zana babarsu a allo, ta dakeni kuma aka bani rashin gaskiya, ni kuma washegari na rama, ina ga aljanuna ne suka tashi, na yi mata irin na 'yan wrestling, amma wallahi ban san za ta karye ba, raina ne ya
aci sosai"
Headmaster da tun da aka zo bai ce komai ba, sai girgiza kai kawai da yake yi, dan ya rasa me ma zai ce, bai ta
a zaton haka rumaisa take ba.
Headmaster ya numfasa ya ce "Yanzu dai tun da sabga ce ta yara, ayi
ari a sulhunta kowa ya yi ha
uri"
Babar Asiya kuwa kallon ruma kawai take, yadda take bayani da confidence, tana ciye-ciye kuma aka rasa mai tsawatar mata, sai ma nema ake a goyi bayan ruman.
DPO ya kuma kallon ruma ya ce "Matso nan kusa da ni 'ya ta, magana za mu yi"
"A'a, ba na zama a kusa da maza, Huzaifa ya ce idan ina zama a kusa da maza haihuwa zan yi, kuma korata za ayi daga gidanmu, idan aka koreni kuma ban san in da zani ba, rannan ma Allah ne ya taimakeni, da malam Habibu ya ta
a mini hannu ban haihu ba, mama ta ce lafiyata
alau ba ni da ciki".
aramin dariya ruma ta basu ba, Aliyu ya dafe kai ya sunkuyar
asa, ita ruma ba ta san rufi ba, ko zaka kasheta za ta fa
i gaskiya ne".
Duk yadda aka so yin sulhu, babar Asiya ta
i yarda.
DPO ya ce "Yanzu Madam, so ki ke a kai ku kotu ke da wannan yarinyar jikarki ko kuwa?"
Aliyu ya ce"Yalla
ai, ta
irga abin data kashe, in sha Allah ba zai gagara ba sai a biyata"
Sai da ta ji haka hankalinta ya
an kwanta, ta lissafa ku
i dubu talatin da biyar ta ce a biyata.
Aliyu ya ce"Yalla
ai a nema mana sassauci, wallahi yarinyar nan marainiya ce, kuma na gaya maka, tana da matsalar
walwa, ana kai ta shan magani, ana ta abin da za a ci ga karatun ta, ga rashin lafiya abun da yawa"
"Wallahi lafiyata
alau, ni bana rashin lafiya sai zazza
i, ko gudawa, amma dai wataran idan raina ya
aci sai na ji aljanuna sun tashi,
arfina ya
aru, idan na kama mutum na dun
ule hannu na dinga dukansa ko hmmm ba a magana, da na ce na daina dambe saboda mama ta daina fushi, ita Asiyar ce ta janyo muka yi fa
Aliyu ya ce "Dalla rufewa mutane baki, Yalla
ai ba ta da cikakkiyar lafiya"
Headmaster ya ce "Amma ai mu da ku ka kawota makarantar baku gaya mana ba"
Babar Asiya ta dage, ba zata rage ko sisi ba, DPO ya ce zai biya dubu ashirin a aljihunsa, su ruma su biya dubu goma ".
Aliyu 'yan ku
in registration
in sa ne da yake tarawa, haka ya biya, suka din ga bada ha
uri shi da ruma.