← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 116

Sashe 79

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jabir ya mayar da idonsa kan Iman ya ce "Iman, ashe baki ji da
i ba, ya jikin?"
Cikin yanayinta na rashin son magana da kuma
osawa ta ce "Da sau
"Allah ya baki lafiya autarmu, duk na kasa sukuni tun da aka ce mini jikinki ya motsa, amma na yi mamakin da na ganki a gida, takawa ba za a kaita asibiti ba?".

"Eh na za a kaita ba, amma tun da ha ka ka zo, sai ka kaita?".

"Kar ka gaya mini magana mana, daga tambaya, dole na tuhumi yadda ake nema ayi sake da lafiyar auta".

Ha
e rai iman ta kuma yi, ba ta ce komai ba, dan gaba
aya ta
osa da zaman.

Samha kuwa da zancen iman ya fara
ular da ita, ta yi gyaran murya ta ce "Takawa duk ka rame wallahi".

Jabir ya ce "Ba dole ba, ya sanya tunani da damuwar a ransa, gaba
aya ya koma wani iri".

Samha ta din ga zubo zance, amma takawa ya
i kulata, ya kashingi
a yayi musu shiru.

Iman ta ce "Ni dai zan koma
aki jiri nake ji, sai anjimanku".

Takawa ya kalleta ya ce "Ko na mayar da ke
akin?".

Samha ta yi zumbur ta tashi, ta nufi iman ta na fa
in "Haba dai, gani a zaune, bari na rakata tun da jiri take ji" sai da gaban iman ya fa
i, sam ba ta so haka ba, dan ta san da biyu ta ce zata kaita
aki.

Ta rungumi iman, ta nufi sashin Ammi da ita, iman ta ce "A'a
akina zan koma".

Samha ta ce "Bakomai, bari na rakaki" tayi maganar kamar gaske.

Sai da suka shiga
akin iman, sannan ta ta
are, ta hanka
a Iman kan gadon, ba tare da tausayin halin da iman
in ke ciki ba.

Ta murtuke fuska ta ce "Ke 'yar tsintuwa, kalleni da kyau, ya muka yi da ke?".

"Anty Samha me na yi miki?".

Cikin
ulewa Samha ta ce "Ke fa tsohuwar munafuka ce, kullum na yi magana sai ki ce mini, ke babu komai a tsakanin ki da takawa, amma kullum cikin nani
e masa ki ke, ko abun da ake fa
in gaske ne, kina kai masa kanki?"
Iman ta yi shiruu, zuciyarta na yi mata wani irin zafi, amma ba ta da bakin magana, 'yar tsintuwa ce kamar yadda Samha ta fa
Maganar samha ce ta dawo da ita hayyacinta, "Wallahi idan ki ka cigaba da shishshige wa Adam, sai na sa kin yi dana sanin zuwanki duniyar nan, sai na mai da ke matacciya da rai, sai na yi miki illar da ba kya zato, ki kiyayi adam ki daina yi masa shishshigi idan ba haka ba zan aikata abin da na fa
a, banza mai kyan banza 'yar tsintuwa, ke ban da abinki ma, har kina tunanin ha
a jiki da jinik sarauta
antacciya irinki, da babu wanda yake da taabbcin 'yar halak ce ke,
ila ma 'yar gaba da alfatiha ce"
Duk yadda Samha ta din ga yi wa iman ba
en maganganu, ba ta tanka ba, tayi ta gama ta fita.

Sai da ta fitan sannan iman ta bawa hawayen idonta damar zubowa.

Tana tsaka da kukan baba uwani ta shigo
akin " 'yar auta ya jikin naki?".

Iman tayi maza ta rufe idonta kamar tana bacci.

Ta le
a fuskar iman, ta ga idonta a rufe, cikin san
a ta koma gaban mudubin
akin iman, ta hau laluben mukullin drower mudubin iman.

A hankali iman ta bu
e ido tana kallon baba uwani, tare da tunanin binciken me
take yi mata a
aki haka.

Tari tayi tare da
arin gyara kwanciyarta, ta bu
e idonta tana kallonta, nan da nan baba uwani ta diririce, ta fara kame-kame "Amm..amm...'yar auta dama idonki biyu ne?

Dama na ce bari na zo na yi miki sannu, sannan na
an tattare miki
akin".

Iman ta ce "Bakomai baba uwani, ai gyaran
akina ba aikin ki bane ba, ke da ki ke a kitchen, kuma ga hadimai, an gyara
akin da safe karki damu".

"To..to...toooo shikenan, Allah dai ya baki lafiya iman, Allah ya yaye miki ya baki lafiya, bari na koma kitchen
in" ita da iman ta bita da kallo, ba ta ga alamar gaskiya a tare da ita ba.

Cike da wata irin mummunar fa
uwar gaba, rumaisa ta farka daga baccin da ya
auketa, ta ga jaririn nan dai yana rungume a jikinta, idonsa biyu sai cin hannunsa yake, kai da gani babu tambaya ka san yunwa yake ji.

Tana
aga ido ta hango barde a kan babur shi da wani, sule na ganinsa ya ce "Yauwwa dama kai muke jira".

Su ka yi parking
in baburin, barde ya sauka hannunsa ri
e da leda.
urawa rumaisa ido, ya nufi in da take, ya dur
usa a gabanta, ya saka hannu ya
aga zanin da jaririn ke ciki, ya kalli yaron.

Bai yi magana ba ya ga ruma tana zubar da hawaye.

Bai ce mata komai ba, ya kwance mata ledar gabansa, koko ne da
osai a ciki, sai madarar peak guda biyar ya ce "Gashi nan, na ga da ki ka yi rashin lafiya kina ta amai, wata
ila har da ulcer, ga madara nan ga kuma abinci ki din ga kula da abinci, in anjima zan aiko yarona da abinci, ba a samo waina a in da ake sayo miki ba".

Maimakon ta yi masa godiya cikin kuka ta ce "Aisha ta mutu fa, jaririnta ne wannan".

"Na sani, ita tata ta
are, Allah ya kar
i shahadarta".

"Shikenan haka zan ta zama a nan wurin sai wahala ta kasheni?

Ku baku kasheni ba, ku baku sakeni ba".

"Ke, ki mayar da hankali ki ci abinci na ce".

"Ba zan ci ba, ka kwashe tsiyarka" kallonta ya yi a fusace ya ce "Ni ki ke gayawa haka?"
"Eh
in" sai kuma ta
an yi shiru ta ce "ka yi ha
uri dan Allah, na gaji ne ban san a halin da mama da yayyena suke ciki ba, na gaji da zaman wurin nan, dan Allah a tunaninka abin da ku ke yi
in nan kun yi mana adalci, kalli fa jaririn nan, ya rasa mamanshi an haife shi a tsakiyar daji, ko kaya babu a jikinsa fa, ga yunwa yana ji, kalli wurin kwananmu, yau a kashe wannan, gobe a wula
anta wancan ya kuke so mu yi?

Galibinmu fa duk talakawa ne, ba 'yan masu ku
i ba".

"Kin san meyasa nake ta baki kariya kar a kashe ki?" Ta girgiza masa kai.

Ya ce "Gya
ar da ki ka bani a kasuwa, ki ka ce idan ina da 'ya'ya in kai musu, na gaza samun tsaro a
asata, a kan idona na rasa iyayena, da 'ya'yana biyu da yunwa ce ta kashe
aya, saboda hare-haren 'yan ta'adda bana iya fita samo musu abun da zasu ci, aka sace
an uwana, sai da na sayar da komai nawa domin kar
o shi, aka kashe shi, shiyasa da aka yi mini tayin wannan harkar ban ji ko
ar ba na kar
a na shiga, idan ya so duk ayi mutuwar kasko, kuma na samu
warin gwiwa ne, tun bayan da na san iyayen gidanmu su ne tsaro a
asar nan.....

Sule ne ya kaste barde ta hanyar cewa "Kai fa nake jira mu yi magana, ya za ayi ka kar
o mana jaririn nan mu kashe shi, mun riga mun yi wa mutanen smoke wannan al
awarin, yarinyar nan ta
ashe
asa ta hana yaron nan, ina tsoron muyi mata illa, mu sa
a waccan yarjejeniya da ke tsakaninmu da ku".

Barde ya kalli rumaisa, sannan ya kalli sule ya ce "Kar ka damu, gobe zamu kawo muku mutanenku, ku bamu ita, mai gida da kansa zai zo wurin nan"
Sule ya yi murmushi ya ce "To madalla, ai hakanma yayi"
Suka cigaba da tattaunawa, ruma kuwa ta samu wata ledar pure water, ta zuba kokon nan a ciki, ta zazzaga madara, ta dinga bawa jaririn nan.

Haka nan yaron nan ya din ga shan kokon da ruma ke
ura masa, ba ta san ya
oshi ba, sai da ya din ga kwarara amai ta hanci ta baki.

"Rumaisa ya zaki bawa jaririn kwana biyu koko, ai sai ki ja masa wani abun" cewar wata dattijuwar mata.

"To baba ko in baki shi ki shayar da shi ne?

Idan ban bashi koko ba mai zan bashi, da ma aka samu kokon, tausayinsa nake ji, da mamansa na nan, da ya samu sau
in wani abun, ka yi ha
uri ka ji yarona, Allah ya kula mini da kai, ya ji
an anty aisha" tayi maganar tana zubar da hawaye tana goge masa aman da yayi da zanin da yake ciki.

Bayan tafiyar barde, sule ya cewa ruma "Sai ki gode Allah, gobe zasu bamu mutanenmu dan su kar
eki, mu kuma a goben zamu kashe ki, ba zamu basu ke ba".

Duk da tsiwar da ruma take yi musu, a kan su kasheta, sai da gabanta ya fa
i jin ya ce gobe zasu kashe ta, to yaya jaririn nan zai kasance kenan?

A zahiri kuwa ko gezau ba ta yi ba, sai cigaba da gogewa jaririnta amai da ta cigaba da yi.

Azabar galabaita ta sanya yaron ko kukan kirki ya daina yi, sai dai yai ka
an yayi shiru, ga wani irin numfashi da yake yi, iya
irjinsa kai da gani ka san ba shi da cikakkiyar lafiya.

Yau tun da garin Allah ya waye, bayan rumaisa ta yi sallar asuba, ta zubawa wurin da suke zama ita da aisha ido,, sai wasi-wasi take yi, tayaya jaririn nan zai rayu?

Ance kasheta za ayi, waye zai kula da
an ta san dai
arshenta shi ma kashe shi za su yi, ga wata irin soyayyar yaron da ke ratsa zuciyar rumaisa.

Tana zaune a gefe, tana sa
awa taan warwarewa, ta ji tamkar ta tashi ta gudu, amma ta san da ta gudu zasu harbeta, sun ce yau za su kasheta, amma ta ga cikinsu babu wanda ya saurareta.
Chapter 79 · 0% Book details