Sashe 63
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su huzaifa ma sun gano abin da yake faruwa, sai dai yanayin ru
ewa da Huzaifa da Yasir suka yi, ya sanya mama cigaba da jefa musu zargi da kuma kokwanto.
Yau
arfe tara na safe taga duk sun fito daga
akinsu sun jeru a tsakar gida, kamae kullum babu wanda yake walwala a cikinsu, kuma babu mai sunan Baba a cikinsu.
Mama ta girgiza kai ta ce "Koma menene Allah yayi muku maganinss, tunda ni dai ina tsakaninku ba zaku gaya mini ba".
Ta fito daga ban
aki kenan, Abubakar yayi sallama ya shigo da jakarsa ta makaranta, sai dai kallo
aya tayi masa shima ta ga tsananin tashin hankali a fuskarsa.
Mama tayi saroro tana kallonsa, cikin
arfin hali ta ce masa "Kai kuma me ya dawo da kai yanzu?"
Suka ha
a ido da Aliyu, Aliyu ya sunkuyar da kai, Yasir kuma ya hau goge hawaye.
"Saddi
u, dan Allah kai ka gaya mini menene?
Ku daina
oye mini koma menene, na kasa nutsuwa sun
i su gaya mini abin da yake faruwa, na rasa gane kansu, dama har akwai abin da ban cancanci in sani ba?"
Abubakar ya ajiye jakarsa ya kamo hannun mama ya ce "Mu je
aki mama sai mu yi magana"
Mama ta buge hannunsa ta ce "Ba in da zani, ku yi ta ri
e abin ku a cikinku nima bana son ji, idan abin da bana
auna a rayuwata bai wuce ganin fuskokin da ba sa son damuwata in gansu cikin damuwa ba, ko ba zan maganta muku ba ai na yi addu'a" ta juya za ta wuce
akinta.
"Mama ruma ce" ya furta a hankali, cak mama ta tsaya ta kasa gaba ta kasa baya, ta ji maganar ta sa kamar bai fa
eta dai-dai ba.
Ba tare da ta waiwayo ba ta ce "Mutuwa ta yi?"
"An yi garkuwa da ita, a garin su Iya, a cikin harin da aka kai
auyen har da ita aka
auka".
Innalillahi wa Innalillahi raji'un, mama za ta iya cewa ko mutuwar iyayenta ba ta girgizata kamar wannan abu da ta ji yanzu ba, ji ta yi kamar ba a hayyacinta ta ji maganar ba, tamkar an mata yayyafin wuta, Rumaisa a hannun 'yan biniga, gara ace kashe mata ita suka yi, ta tura a
auko mata gawarta, amma ruma 'ya mace
arama a hannunsu a tsakiyar dajin Allah, Allah ka
ai ya san me za su yi mata, ga halin ruma da ta sani na rashin kunya da surutun tsiya, tsaf za su illata ta.
Jikin mama ne ya hau rawa, ta sake
are musu kallo, Huzaifa da Yasir suna ta kuka, Aliyu kuma ya sunkuyar da kai, haka Abdallah, Usmsn kuwa barin tsakar gidan ya yi, babu mai sunan Baba ko ba a gaya mata ba ya tafi katsinan ne.
Ta yin
ura da niyyar
aga
afarta, ta tafi luuu gaba
aya suka yi kanta suna kiran sunanta
Ayshercool
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
Sosai suke girgiza mama, amma ko motsi ba ta yi, a gigice Abdallah ya
ebo ruwa ya din ga shafa mata a fuskarta Usman ya
auko mafici yana yi mata fifita.
Aliyu ya kalli Usman ya c "Usman wani ya je ya samo napep mu kaita asibiti da sauri".
Usman ya ce "Ko nan da zaure ba zan iya fita gani nake komai zai iya faruwa kan na dawo, sai dai ko su Yasir".
Yasir da yake ri
e da hannun mama ya
ara
ame hannun, ya
i tashi yana kuka.
A hankali mama ta yi tari, ta fara motsawa tana Innalillahi wa Innalillahi raji'un.
Babban fatanta Allah ya sa idan ta bu
e idanunta ace mata mafarki take yi.
Sai dai tana bu
e ido ta kalli fuskokin su Huzaifa, hakan ya tabbatar mata a zahiri ne, ruma an yi garkuwa da ita.
Sannu suka din ga jerwa mama, amma ta kasa amsa musu, a hankali ta ce "Ku kira babana, dan Allah ya juyo gida kar ya je, mu bar wa Allah komai".
"Amma mama meyasa?"
"Kar yaje ya tayar musu da hankali ko shi ma wani abun ya same shi, zuwan nasa babu abin da zai
ara ku kira mini shi a waya, ya dawo gida dan Allah".
Jiki a sanyaye Abubakar ya janyo wayarsa a aljihunsa ya kira lambar Umar.
Mai sunan Baba na
agawa Abubakar ya ce "Akhi mama ta ce ka dawo gida, bata yarda ka je ba?"
A hasale Umar ya ce "A kan me zaku gaya mata, kun san ba cikakkiyar lafiya ce da ita ba dan me za a gaya mata?
Wannan ai ba yi ba ne, idan wani abu ya sameta fa?"
Shima Abubakar da zuciyarsa ke a kusa ya hayayy
o masa "Kai saurara ni ka ke wa shouting?
Da wanne zan ji ne?
Har zuwa yaushe zamu cigaba da
oye mata. zamu dawo mata da rumaisa ne idan bamu gaya mata ba? zaka din ga yi mini hayaniya kai ka
ai kake cikin damuwar ne?
Duk ta shiga damuwa ba mai cin abinci kowa baya walwala kuma an
i sanar mata abin da ke faruwa, zuwa yaushe za a cigaba da
oye mata, idan ka ga dama ka dawo idan ba ka ga dama ka je ka yi abin da ka ga dama"
Umar yayi wa
an uwansa uzuri, damuwa ce ta sanya ya sauke masa, dan Sadik ba dai ha
uri ba.
Suna gama wayar Abubakar yayi cilli da wayar zai tashi mama ta ri
e shi.
Cikin tawakalli da
arfin hali ta ce "Yi ha
uri, kar ka yi fushi dan Allah, ka lalla
o mini shi ya dawo ka san halinsa"
Abubakar yayi ajiyar zuciya zai yi magana wayar mama ta fara ringing a
aki, Yasir ya je ya
auko, mai sunan Baba ne yake kira.
Mama ta kar
a da sauri ta kara a kunnenta ta ce "Babana dan Allah ka dawo gida" tayi maganar muryarta na rawa.
"Ki yi ha
uri mama, daga sallar asuba na wuce, ina Katsina yanzu haka na kusa
arasawa ki yi ha
uri ba abin da za zan aikata, zan je wurin jami'an tsaro ne, ki kwantar da hankalinki in sha Allah za ta dawo lafiya ".
"To" kawai mama ta ce ta saki wayar, tana wata irin ajiyar zuciya, zuciyarta sai wani irin zafi take yi mata, amma idonta ya bushe babu hawaye.
Su ruma kuwa yau kwana na hu
u kenan suna hannun 'yan bindiga, ba wanka ba wanki, ga azabar yunwa ruma ba ta iya cin abin da ake bata, ruwan nan
aya idan an basu da shi take sha idan tana jin fitsari ta yi.
Duk azabar kashi irin na ruma, ta matse abin ta ba ta yi.
Tun da ruma take ba ta ta
a kawo tsintar kanta a irin wannan halin ba.
Ga duka da wasu lokutan ake yi wa wasu, duk da ita babu wanda ya ta
a dukanta, amma ana dukan wasu ciki har da mata, 'yan bindiga su dake su su taka su da
afa.
Wani tarihi ruma ta tuna da aka ta
a basu a islamiyya, a rayuwarta tana son malaman da suke basu tarihi, dan duk abin da take zata nutsu ta saurara.
Akwai ranar da malamin yayi musu tarihin Annabi yunus da kifi ya ha
iye shi, ya karanta *La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin*
Har ruma ta ce "Kai malam amma kifin da ya ha
iye annabi yunus, dai yayi girman duniyar nan?"
Malamin ya yi murmushi ya ce "Meyasa ki ka ce haka?
Kin san girman duniya kuwa?"
"To ai malam kifin da inuwa mai kifi yake sayarwa, da wanda ake talla ko
an tsako ba zasu iya ha
iya ba, amma na ji ka ce kifi ya ha
iye mutum"
"Kifi ne dai babba ruma, amma ba kamar girman duniya ba, kuma ba a gaya mana girman kifin ba a Alqur'ani, abin da nake son ki ri
e yanzu shi ne, falalar wannan addu'a da annabi yunus Alaihissalam ya karanta, a duk lokacin da kika shiga wani mawuyacin hali, ko ki ka shiga hannun wasu azzalumai to kema ki karanta Addu'ar da Annabi yunus Alaihissalam ya karanta *La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin*"
"To malam, in Allah ya yarda zan din ga yi, to wace addu'a zan yi idan na yi wa mama laifi kar ta yi mini fa
a ko ta saka mai sunan Baba ya sakani kama kunne?" Jik tambayar da ta yi, ya sanya 'yan ajin suka kwashe da dariya.
"A'a ai dole idan ki ka yi laifi ayi miki fa
a ko a hukunta ki, amma a duk lokacin da kike fargabar ha
uwa da wani, mugu ko ma
iyi sai ki karanta *Allahumma inni as'aluka min nuhurihim, wa'auzubika min shuriruhim*"
Ko da ruma ta tuna da wannan tarihin da malaminsu ya yi musu sai ta fara nanata "*La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin*"
Ihun wata mata ne ya sanya ruma waiwayawa taga ko dukan na ta ake, amma taga
aya daga ci
kin mutanen yana jan ta tana ihu, tana a taimaka mata.
Babu wanda ya tanka mata mutumin yayi cikin dajin da ita.
aya daga cikin 'yan bindigar ya ce "Ai gara hakan, tun da 'yar matsiyata ce ba za su biyan ku
in da aka ce su kar
eta ba".
Kusan awa biyu mutumin ya dawo ba tare da ita ba.
Ta ji wasu a kusa da ita suna magana
asa-
asa "Innalillahi, ita ma sun mata fya
e sun kasheta" Ruma ji tayi kamar ta tambayesu meye fya
e, tunowa tayi lokacin da take tambayar mama meye fya
e su Aliyu suka din ga hantararta.
A take ta fashe da kuka, saboda yadda take kewar gida, duk suka juyo suka kalleta.
"Ke meye haka?"
"Mama" ta fa
a cikin kuka.