Sashe 100
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sake kafeta da ido ya ce "Fa
i, komai
acinsa da muninsa fa
Cikin rauni idonta na zubar da hawaye ta ce "Bana son fa
a, bana son tunawa ne, labarin babu da
in ji, kuma babu da
in tunawa.
Ta mutu!ta mutu!
Ko sin ce sun kasheta?
Ta mutu ne ba ta raye, kuma sun zo da mota sun
auke ta tun a can, bana son tunawa, mutuwar anty aisha abu ne da ba zan manta ba, ta mutu!
Ta mutu!!
Ta mutu ku rabu da ni dan Allah tun da na gaya muku" ta yi maganar cikin hargowa tare da watso piliown kan gadon tana wani irin kuka, da sai da mai sunan baba ya rungumeta jikinsa a matu
ar sanyaye.
Takawa ta gani a tsaye a
ofar
akin, ya zuba mata ido da dukkanin nutsuwarsa, yana jin abun da take fa
a tamkar zubar dalma a tsakiyar zuciyarsa.
Ayshercool.
08081012143
*Littafin ku
i ne, a bani hakkina kan a karanta,
500 ne via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143
Lumshe idonta ta yi, hawaye na tsiyaya daga idonta, mai sunan baba yana jin yadda zuciyarta ke bugawa da saurin gaske.
Duk wanda yake
akin sai da yayi sak, cikin ammi ya ka
a yayi wani irin
ugi, take ta fara fatan Allah ya sanya mafarki take ba gaske bane ba.
A hankali takawa ya tako cikin
akin, sai a lokacin suka lura da zuwansa, ya
arasa gaban gadon rumaisa, da take kwance a jikin mai sunan baba, hannunta ya kama ya yi wa wani irin mugun ri
o ya dubeta ya ce 'Ki ka ce matata ta mutu, ta yaya?
Ya za ayi ki ce aisha ta mutu?
Ke kin san mutuwa kuwa".
Ba ri
on da yayi mata ne ya sakata a cikin tashin hankali ba, abun da take gani a tattare da shi ne ya
aga mata hankali, sai dai alamu sun nuna babu wanda yake ganin abun da take gani sai ita ka
Mai sunan baba ne ya shiga
arin
wace hannun rumaisa daga na Adam, amma ya kasa ruma kuwa ta
ura masa ido tana wani irin kuka mai tsuma zuciya.
Ammi tamkar an dasata, ta ji maganar a bazata, ba ta ta
a tunanin abubuwa zasu cigaba da rikicewa haka ba.
Bashir ma
arin
wace hannun rumaisa suke yi, amma ri
on da ya yi mata ba na wasa bane ba.
"Ki ka ce matata ta mutu?
Ta mutu fa ki ka ce, ki tashi daga baccin da ki ke yi ki gaya mini gaskiya, ba Aisha ce ta mutu ba".
Cikin kuka ta ce "Ka cikani kar ka
alla mini hannu, tun da na gaya maka abun da ka ke son ji" tayi maganar cikin kuka.
Bai iya cewa komai ba, sai ganinsa suka yi ya silale a
asa ya suma.
Sai a lokacin ammi ta samu hawayen idonta suka gangaro, mama da sauran mutanen wurin suka yi kan adam, sai dai ba ya motsi sam.
Da gudu Abubakar ya fita, sai gashi da likitoci sun biyo shi, suka yi umarni a kawo stretcher a
au adam a kai shi emmrgency.
Mai sunan baba kuwa bai motsa ba, sai ma rungume rumaisa da yayi yana shafa bayanta da sigar rarrashi, saboda kukan da take yi, ruma kuwa da ta ga an kawo stretcher an
ora adam a rikice ta ce "Wai shi ma mutuwa ya yi?
Haka anty aisha fa ta yi ta daina motsi bayan ta yi ta fitsarin jini, jininta ya
are"
Mai sunan baba ya sanya hannunsa ya rufe mata ido ya ce "Bai mutu ba in sha Allah, ki yi ta Addu'a".
Gaba daya ta kasa nutsuwa, mutuwar aisha ce ta dawo mata sabuwa fil a idonta, duk masifar mai sunan baba, tausayin rumaisa ya mamaye shi, yarinya
arama tana ta gamuwa da iftila'in
addara.
Ammi kuwa kuka ta din ga yi, kamar babu gobe ta yi iya
arin ta amma ta kasa tawakalli ta jure, abu ka da mata abu na 'ya'ya, mama na son ta rarrasheta amma ita ma ta
uge da kukan, daga baya suka bi bayan su Bashir, domin jin halin da Adam yake ciki, Yaya Abubakar ya tare su a hanya ya ce "Mama, ku je ku zauna in sha Allah babu wani abu, ga likitoci can sun rufu a kansa, ba za su bari ma ku shiga ba, ku yi ha
uri ku je ku zauna, ayi masa addu'a.
Yadda ammi take kuka zai tabattar maka da ba iya mutuwar ce ta dake ta ba, akwai tarin abubuwa cunkushe a zuciyarta.
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, la'ila ha illa la Muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam" sune abubuwan da ammi ke ta nanatawa.
Mai sunan baba ya numfasa ya ce "A duk lokacin da muka rasa abu mai muhimmanci a rayuwarmu, sai mu tuna Allah ne ya bamu, kuma Allahn da ya bamu yafi mu son abun, kuma ya fi mu sanin muna son abun, dan haka addu'a zaki yi ki daina kuka" da ruma yake maganar, amma a zahiri ba iya ruma yake yi wa nasihar ba, har da ammi.
"Mai sunan baba" ruma ta kira sunansa.
"Na'am"
"Ka ga laifina da na
i fa
a tun da farko?
Ka ga shi ma zai mutu ya bar jaririn ko?"
"Ke da ki ka ce ba shi ne babansa ba, Meyasa ba kya so ya mutu?"
"Mai sunan baba" ta kuma kiran sunansa.
"Na'am" ya amsa mata.
"Idan sabir ya girma sai ya ji duk a gabana iyayensa suka mutu, idan ya tsane ni fa? bana son tunawa da mutuwar anty aisha, idan na tuna ji nake kamar na kashe kaina, da tsohon cikin nan fa dukanta suke yi, idan zasu dakeni ta hanasu, tun da suka taka mata cikinta take rashin lafiya, idan barde ya kawo mini abinci, tare muke ci, wataran ta ce in cinye ni 'yar baby ce ita ta ci girma.
Mai sunan baba na yi ta yi musu magiya su kai ta asibiti suka
i, kuma sun san ba ta da lafiya, na yi ta kuka ina ro
onsu ita kuma tana musu magiyar su kar
i ku
in fansata a wurin mijinta su sakeni ni yarinya ce.
A hannuna ta mutu bayan na bata ruwa, babu wani
an sanda da ya zo ku
utar da mu, kuma sai yanzu zasu zo su dameni wai sai na gaya musu tana ina?
Me za su yi a kai bayan ta bar duniyar, na tsani duk wani jami'in tsaro tunda har anty aisha ta mutu ba wanda ya kawo mana agaji, sai wasu 'yan ta'addan ne suka
wace mu, wallahi duk wanda ya kuma tambayata wani abu ba zan fa
a ba, dan babu abun da za su iya yi a kai" tayi maganar cikin
unar zuciya tana rirri
e hannun mai sunan baba.
A hankali ya kwantar da ita, ya toshe mata bakinta, saboda kamar nema take ta fita hayyacinta, adduoi ya din ga yi mata, har ya samu ta yi shiru, amma maganganunta sun
aga masa hankalin, shi daga nesa ma masu ciki tausayi suke bashi, saboda dakon cikin ma kawai ya ishe su, balle ace a taka mace da tsohon ciki, abun da ban tausayi.
Daga mama har ammi kowa sai goge hawaye take yi, sabir ne ya motsa ya fara kuka, mai sunan baba ya sanya hannu ya
auke shi ya fita da shi waje.
urawa yaron ido, sunan mahaifinsu rumaisa ta saka masa, ya tuna irin fa
i tashi da sadaukarwa da mama take yi a kansu, tun suna yara har zuwa yanzu da suka zama mutane ba ta daina ba, amma shi wannan
an bai san wannan ba, hasali ma tasa uwar tana kawo shi duniya ta mutu ta bar shi a dokar daji a hannun yarinyar da ita kanta ba ta san ciwon kanta ba, ta yi kwanaki tana gararanba da shi a daji babu ko wando a jikinsa ga
azantar haihuwa.
Wani irin tausayin yaron ya kama shi, ya rungume shi a
irjinsa yana shafa bayansa, wata irin
wallar tausayin yaron ta cika masa ido.
Abubakar kuwa tamkar wani daga cikin 'yan uwansa ne suka suma aka kwantar da su, sai kai wa yake yi yana komowa, sai da ya ga lokaci na neman
ure masa sannan ya
au jakarsa ya tafi.
Ko da su Usman suka zo mamaki ne ya kama su, ganin halin da su mama suke ciki, fuskokinsu
auke da damuwa, idon mama yayi ja saboda kuka, ammi kuwa har a lokacin kuka take yi.
Aliyu ne ya fara maganatuwa ya ce "Mama lafiya kuwa?
Meyafaru ne?"
Mama ta girgiza masa kai ta ce "Lafiya
alau, ya kuka baro gidan an gama komai?".
Usman ya ce "Mama, ya zamu ga kuna kuka kuma ku ce lafiya
alau, meyafaru?"
"Baban yaron nan ne babu lafiya, ashe mahaifiyar sabir da ake ta fama da rumaisa a kan ta yi bayani ta
i, ashe rasuwa ta yi, a hannun'yan bindigar ta rasu".
Dafe
irji Aliyu ya yi yana Innalillahi wa Innalillahi raji'un, usman kuwa sak yayi duk da bai san matar ba, amma tausayinta ya kama shi.
"Mama rumaisa kuwa na da hankali, kuma shine ake ta fama da ita ta yi mursisi ta
i fa
a, saboda tsabar rashin kan gado"
"To ka san halinta da ba
in taurin kai, yanzun ma babana ne ya sakaya a gaba ya zare mata ido, amma yan sandan da suka zo suma
in kula su ta yi".
Cikin damuwa usman ya kalli Ammi ya ce "Dan Allah ku yi ha
uri, wallahi yarinyar nan haka take sai a hankali wasu lokutan, bai kamata ta
oye abu mai girma irin wannan ba, ku yi ha
uri Allah ya ji
anta da rahama ya sanya ta huta".
Ammi ta ce "Amin, ku daina ganin laifinta a kan gaskiyarta take, yanzu ihu ake bayan hari, kamata yayi a kai musu
auki tun suna hannun 'yan bindigar.
Ba ta yi mini komai ba, babu abun da zan ce wa rumaisa sai fatan Allah ya rayata, ya shiryata ya tsareta na gode sosai da sosai".
Ta kai maganar tana kuka.