← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 116

Sashe 51

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fauziyya ta ce "Sabuwa, takardar mecece?"
"Wallahi wata yarinya ce ta tsareni a
ofa, ta ce a bashi ban san yarinyar ba ma"
"To meye a ciki?"
"Ai kin san ba iya karatu na yi ba"
"Kuma da baki iya karatun ba, mai ya hana ki kawo mini, tashi dalla usless" Sabuwa ta tashi cike da haushin tsawar da Fauziyya ta yi mata, duk da ba yau ta fara ba.

Bai tsaya duba takardar ba, ya jefata a cikin jakarsa ya tafi wurin Ammi.

Gaba daya ya manta da takarda, sai washegari da daddare yana neman wasu takardu, takardar ta fa
Ya bu
e takardar wasu 'yan
ananan rubutu ne, marasa kan gado a cikin takardar, bai yi zaton rubutun zai karantu ba sai da ya fara karantawa, duk an gwamutsa Capital da small latter's.
*Da farko dai zan fara da yi maka Allah ya isa, dan da alama baka da
anne mata shi ya sa ka yi mini abin da ka yi mini.

Kamar yadda ka saka aka nemo ni, nima sai da na gano gidanku.

Ka saka aka
auko ni, ka zageni kuma ka ci mini zarafi, to wallahi ban yafe maka ba ta
a mini nono da ka yi, ina ta kaffa-kaffa da mutuncina, ina kula da kaina amma ka sha
oni hannunka yana ta
a wurin, kuma bayan idan namijin da ba muharramin mutum ba ya ta
a shi ciki yake yi, to wallahi Allah ya isa ban yafe ba, kuma idan ciki ya sameni sai na kwaso maka yayyena mun zo har gidanku na gaya wa mamanka abin da ka yi mini, kuma na fa
a an saci ku
in talakawa an je karatu
asar waje.

Mu zuba mu gani daga ma
iyiyarka
RUMAISA MAHMUD
ARA
ORAYI TUNGA
ANWAR MAZA Kazo ka kasheni*
Zuruu takawa ya yi yana bin takardar da kallo, zuciyarsa na sake karkata ga ruma aljana ce.

Ya maimaita sunanta *RUMAISA!* Tunani ya tafi yi, ko ya ga wani abu mai kama da nono a
irjinta ranar da aka kai masa ita.

Ta yaya aka yi ta gano gidan su har ta kawo wannan takarda?

Rubutun nata cike yake da wauta da
uruciya.

"Zan
ure miki gudu, zan gane idan ma ba mutum ba ce, da ni ki ke zancen" ya maimaita wasi
ar nan ya fi sau goma, babu abin da ya fi
ular da shi irin wai ya ta
a mata nono, duk da bai ri
e cikakkiyar suffarta ba, amma shi ba ya tunanin akwai wani nono a jikinta.

Mama ta ha
awa ruma kayanta cif, da zummar gobe da sassafe za su tafi ita da yaya Aliyu, yau kuma Alhamis za ta je za su yi exam ta
arshe, haka kurum mama ta ji ba ta son tafiyar nan da ruma, amma ta bar hakan a alhini, kasancewar ruma ba ta ta
a nisa da ita na kwanaki ba, ga kuma rashin ji irin na ruman.

Uniform
in ruma sun sha guga, karin nan ya tsaya
ar Abdallah ne ya goge mata su, sai
amshi take, sai dai kamar kullum tana tafe tana zira hannu a aljihunta tana ciye-ciye.

Kamar a mafarki ruma ta ga an wanketa da ruwan kwatamin ruwan sama da aka yi ya kwanta,
azantar ruwan har fuskarta.

A gigice ta tsaya cak, ta bu
e idonta, dan ta ga wani mara mutuncin ne ya ci mata zarafi haka?

A hankali ya sauke glass
in motar, suka yi ido hu
u da Rumaisa.

Bakinta mutuwa yayi ta ma kasa magana gaba
aya.
e motar ya yi ya fito yana
are mata kallo.

"Ko zaki rama ne, ko da yake ba ki da abin ramawa ai, banbancin talaka da mai arziki kenan, na ga sa
onki, abin da ki ka ce na ta
in ni ban ganshi ba ranar, shi ne na biyoki yanzu in duba in gani ko akwai".

"Wai kai
an iska ne?" Tayi maganar ba tare da jin nauyinta ba, ga babban mutum kamar Takawa, saboda ya kaita bango.

Maganar ta dake shi, amma ya ce "Eh shi ne, yayyen naki maza da ki ke ta
ama da su, sai na kamasu na rufe, kuma na rushe gidan na ku, na ga ta tsiya".

Karo na farko da ruma ta tsaya aka sakata kuka, hawaye ya wanke mata fuska.

"Wallahi sai ka yi dana sanin abin da ka yi mini, daga yau ba zaka sake yi wa wani abun da kayi mini ba, ba dai ta
amarka ku
i ba, to ni nan Rumaisa kai da ku
in naka da sarautar ta ka sai ka dur
usa mini a kan gwiwoyinka, kuma ka saka a ranka nice nan abokiyar gabarka" tayi maganar har da dukan
irjinta.

Girgiza kai ya yi, ya bu
e motarsa ya shiga, ta dur
usa ta
ebi ta
on wurin ta fara watsa wa motarsa, ya taka reverse ya sake wanketa da ta
on wurin ya tafi.
(*ALHAMDILILLAH, TIRKA-TIRKA, YA KUKE GANIN ZATA KAYA A TSAKANIN RUMAISA DA TAKAWA?

WACE IRIN LARURA CE DA TAKAWA, KUMA MEYE ALA
ARSA DA MAITA DA HAJIYA JAMILA TA FA
A?

YA ZATA KASANCE?

WANE DEAL NE KHALIFA YA SAKA SAMHA?

MEYE TARIHIN GIDAN SU TAKAWA, DA ASALIN GABARSA DA
AN UWANSA.

ME ZAI FARU IDAN RUMA TA JE KATSINA???

WA RUMA ZATA AURA, SHIN ZA TA NUTSU KO KUWA?

KAR AYI BABU KU, MAI BU
ATAR BOOK2 YA TUNTU
ENI TA LAMBAR WAYATA 08081012143 YA YI PAYMENT*
Ayshercool
Whats app only, ban da kira Please
0808101214
[8/22, 11:40 PM] Maman Aslam: *Na gamaku da zatin Allah kar wanda ya ha
a mini document
in littafina, mallakina ne, nike da alhakin amfani da abina yadda nake so, kar wanda ya juya mini abin ta kowacce siga, duk wanda ya ha
a mini document
in littafi ya fitar ban yafe masa ba!

Kuma ina fatan Allah ya bi mini hakkina!*
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*
*AYSHERCOOL*
Cikin damuwa Huzaifa ya dube shi ya ce "To me ka gani da ba ka yarda da shi
in ba?"
Cikin sanyin jiki Yasir ya ce "Wallahi kawai, ni mutanen cikin motar ne ba su yi mini ba"
Tsaki Huzaifa ya yi ya ce "Ka fiye matsala wallahi, dan Allah kar ma muje gida ka yi wannan zancen ka
aga mata hankali" Yasir bai kuma cewa komai ba, suka tafi gida, sai dai shika
ai ya san abin da yake ji a jikinsa.

Ruma kuwa da suka tafi, sai kallon hanya take, tana murmushi dan tun da take, ba ta ta
a tafiya mai nisa ba, kuma ta yi sa'a a wurin taga take, dan haka take ta le
e tana murmushi.

Sai dai tun shigarsu, Aliyu ya lura da Mutanen da suke zaune a
gaban su, tun da suka hau motar mutanen suke waya da wani yare, wayar ta
i ci ta
i cinyewa, gashi ba mai iya fahimtar abin da suke fa
a a wayar.

Ruma kuwa sai surutu take wa Aliyu, kamar an jefeta a ka, ta ce wannan ta ce wancan.

Aliyu dai bai tanka mata ba, sai Adduoi yake yi yana cigaba da kallon mutanen da tsarguwa da wayar da suke ta yi.

Ruma ta
auko wayar nan ta wurin Yasir, ta din ga
aukar kanta a hoto, ga wayar duk a ragargaje amma sai
agawa take tana hoto, har da hoton hanya
auka take, ta hau yin videon cikin motar tana
aukar mutane.

Ko da suka bar gari suka shiga jeji, sai wannan mutane suka ce wa direba ya sauka daga kan kwalta, ya tafi ta gefen titi kan burji, ba tare da musu ba kuwa direban ya bi umarninsu, kuma aka rasa wanda zai yi magana a kan hakan kowa yayi shiru.

"Wai ya na ga ana bin gefen titi, ga kwalta
ar a lailaye?" Ruma ta yi maganar har sai da kowa ya waiwayo yana kallonta.
aya daga cikin mutanen ya yi murmushi amma ba wanda ya kulata.

"Ke uban wa ki ka ji yayi magana, sai ke hazi
a mazaru
s, kar na sake jin bakinki ko na make ki" Aliyu yayi mata maganar cikin kashedi.

Tura baki ta yi ta kawar da kanta gefe.

Sai dai ba aje ko ina ba, ruma ta fara cewa Aliyu ita fa wannan zaman motar ya isheta.

"Wallahi idan baki kiyayeni ba sai na zane miki jikinki, ni na yi dana sanin tahowa da ke, babu wanda ake jin bakinsa sai ke?

Ki rufe mini baki na gaya miki"
Kamar zata yi kuka ta ce "To ni fa na gaji ne, kuma yunwa nake ji, su wannan mutanen na gaba, ba tun da muka taho suke waya ba suke surutunsu, babu wanda ya damesu sai ni zaka ce na ishi mutane, ni wallahi yunwa nake ji ulcer ta zata tashi"
e kunnenta Aliyu ya yi ya ce "Yi mini shiru, a gidan uban wa ki ke da ulcer?"
"Cikina ne ya fara ciwo, yunwa nake ji"
"Wallahi zan zaneki idan baki shiru ba" haka ruma tayi shiru tana
arin goge hawaye.

Sai da suka zo wani
aramin
auye, mutanen nan suka ce a tsaya, nan ma direban ya bi umarninsu ya tsaya, kowa yana son yin magana amma yana tsoro.

Aliyu ne ya fara fusata ya ce "Direba ya na ga an tsaya?

Mu da muke sauri?"
Direban ya ce "Dan Allah ku yi ha
uri, wani sa
o za su kar
a mu wuce, yanzun nan ba da
ewa zamu yi ba in sha Allah"
Aliyu ya ce "Amma ai ba a haka, sai a nemi alfarmar na mota ba a tsaya kawai ba, wannan shiga hakki ne ai"
Sai da Aliyu ya yi magana, sannan sauran mutanen cikin motar suma suka fara
orafi a kan abin da aka yi.

Yayin da mutanen suka yi shiru ba su kula kowa ba.
Chapter 51 · 0% Book details