Sashe 2
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin
acin rai Mama ta ce "Saboda tsabar iskanci na yarinyar nan, nan da gidan Laure, ta je ta sayo mini kayan miya, tun bayan la'asar sai yanzu ta shigo mini gida, babu aiken babu dalilinsa, kuma babu canjina, nayi-nayi ta gaya mini in da ta tsaya amma ta
i fa
a sai rantse-rantse take yi".
Ya kalli Ruma ya ce "Ba zaki fa
i inda kika tsaya ba, kuma ina canjin?
Ko zuwa ki ka yi ki ka kashe mata ku
i tunda kin saba"
Cikin tsiwa da rashin kunya, Ruma ta ce "Ban sani ba, kai kuma waye ya saka da kai, za
in za
afere mai gida feraye kabewa, ai ba da kai ake yi.....
Kan ta
arasa Mama ta rufe bakin nata da duka, da sai da tayi zaton bakinta ya fashe.
Ja da baya tayi da sauri, ta dafe bakinta tana yarfe hannu, saboda ta ji zafin dukan nan sosai da sosai.
Ya jinjina kai ya ce "Mama
yaleta, ba dai bata da kunya ba, kar ki wahalar da kanki, ki bari mai sunan Baba ko Haidar su shigo, sai su tuhumar miki ita".
Jin abin da ya fa
a ya sanya Ruma ta yi wata irin zabura, ta ce "wallahi Mama gaskiya na gaya miki, dan girman Allah kar ki gaya musu, canjin ne suka zube a hanya, na fa
asa man jan ya fashe dan Allah kar ki gaya musu".
"Wallahi Mama
arya take yi, kin san dai
aryarta ba ta salla, ki tuhumeta bari mai sunan Baban ya dawo zaki ci ubanki".
Cike da gamsuwa Mama ta ce "Ai hakan za ayi tun da ba ta da mutunci"
Ya fakaici idon Mama ya yiwa Ruma gwalo.
"Mama kin ganshi ko yana mini dariya, dan Allah kiyi ha
uri"
Banza Mama tayi da ita, ta bawa Huzaifa ku
i ya kuma yi mata wani cefanen.
Rumaisa ta koma gefe tayi tagumi, zuciyarta na ta zullumin halin da zata iya shiga, idan har aka sanarwa da Mai sunan Baba ko Haidar abin da ta yi, gashi ko giyar wake ta sha ta san ba zata iya gayawa Mama ha
anin abin da ya faru ba.
Salati kawai take yi, tana ro
on Allah ya rufa mata asiri, kar Mama ta gaya musu,
asan zuciyarta kuma tana yi wa Huzaifa Allah ya isa da ya bawa Mama shawarar ta ha
ata da su Haidar.
Ta na tsaka da tunanin, ta jiyo Mama da Huzaifa suna hirarsu a tsakar gida, kamar ba ita ta gama fa
a ba.
Suna yi mama tana
arasa aikin miyarta.
Sallama aka yi a tsakar gida, Ruma ta rikice, dan kusan muryoyinsu duk kusan iri
aya ne, ta
an nutsu ne da ta tuna mai sallamar muryarsa ba ta kai ta su Haidar fashewa ba, kuma shi dama sanyin hali ne da shi.
Jiyo Mama tayi tana fa
in "Fodiyo, an dawo"
"Eh Mama, ya gidan?"
"Alhamdilillah, sannu ka je ka watsa ruwa kafin nan na gama miya"
Usman da Mama ke kira da Fodiyo ya ce "To Mama, ga wannan" yayi maganar yana ajiye mata leda.
ewa Ruma tayi tana le
a window, tana son gane me ye a cikin ledar da Fodiyo ya kawo.
A ranta ta ce "Allah ya sa kifi ya kawo, idan kifi ne a bani kasona, dan idan aka saka a wannan ba
ar miyar ban sha.
Ba ta kai ga gano meye a ledar ba, idanunta suka sauka a cikin na dodonta, da ya shigo gidan ko sallama bai yi ba, gani tayi tamkar yayi mata wani irin mugun kallo, ko dan dai a tsorace take ne oho.
Mai sunan Baban Mama kenan, Umar faruk.
Cikin takunsa na
asaita ya
araso tsakiyar tsakar gidan, sannan ya yi sallama.
Hannu Ruma ta
ora a ka, muryarta
asa_
asa ta ce "Na shiga uku, yau kashina ya bushe
ayau idan ya san me nayi".
Tun daga sallamar da ya yi, bai cewa kowa komai ba, shi ma ya ajiyewa Mama ledar da ke nasa hannunsa, ya wuce
akinsu.
Bai jima ba ya fito tsakar gida, ya
au buta zai yi alwala.
Ruma ce ta fito kamar munafuka, ta
an risuna ta ce "Yaya Faruk sannu da zuwa"
aga ido ya yi ya kalleta, bai amsa ba ya mayar da kansa ya cigaba da alwala.
Cikinta ya
uri ruwa, ta
au tsintsiya ta tafi falon Mama ta hau shara a daren, kai da gani ka san sharar ba ta domin Allah bace ba.
Huzaifa ya faki Idon Mama ya bi Rumaisa falon, ya dinga le
ata yana tuntsura mata dariya.
Ba dan tana cikin yanayi na tashin hankali ba, babu abin da zai hana su kafsa fa
a da Huzaifa a daren nan, amma ta san biyewa Huzaifa su yi fa
a alhalin Faruk yana gidan nan, wata babbar matsalar ce, mai zaman kanta, dan
arshe sai tayi kuka.
"Ba zaki fito ki
ebi Abinci ki ci ba?" Mama tayi maganar cikin
aga murya, yadda za ta jiyota.
Daga
aki Ruma ta ce 'Mama na
oshi"
ufule Mama ta ce "To uban me ki ka ajiye da zaki ci, ba zaki fito ki ci Abinci ba?"
Ruma ta
an tura baki tayi shiru.
Usman ya ce "Ai kin san kin yi ma
iyin nata tuwo, mussaman miyar kuka da ma wata miyar ce ba wannan ba,
ila ta ci"
Mama ta ce "Abin da nake da shi ba shi zan dafa na bata ba, zan fasa girki ne dan ba ta cin tuwon?".
Cikin kakkausar muryarsa Umar ya ce "Ki
yaleta, tun da a cikinta zata zuba, ta kwana da yunwa mana".
Mama ta gya
a kai ta ce "Ai shikenan"
Muryarsa kawai da ta jiyo, sai da ta sake shiga cikin tashin hankali, tsananta addurta ta yi, a kan Allah ya rufa mata asiri kar Mama ta gaya masa ta yi mata laifi.
'yan mazan nan suka kewaye Mama, suna ta hira kowa da abin da yake ce mata, banda mai sunan Baba, da
yake duba wayarsa, ba tare da ya tanka musu ba.
Jin suna ta hira, Mama ba ta gaya masa tayi laifi ba, ya sanya take ta murna, tayi maza ta yi sallar isha'i ta shimfi
a katifar ta ta kwanta.
Ta cigaba da Addu'a a cikin zuciyarta.
"Assalamu alaikum" aka yi sallama a tsakar gidan.
Suka amsa baki
aya, Suka zubawa yaran da suka shigo ido mace da namiji.
Duk da akwai wutar lantarki da fari Mama ba ta gane yaran ba sai daga baya.
Suka gaida Mama da su Umar, Mama ta kallesu ta ce "Habiba ya aka yi me?"
Habiba ta ce "Ruma tana nan?"
Umar yayi caraf ya ce "Yaya aka yi?"
Kasancewar sa mutum mai tsanain kwarjini, sai da Habiba ta
an ru
e sannan ta ce "Dama
azu ne da aka aiketa ta zo ta ce na bata aron taya, zata jewa Mama aike, to tayar ta Sani ce, ta ce zata dawo da ita kuma haryanzu shiru".
Mama cikin mamaki ta ce "Taya kuma?"
Habiba ta jinjina mata kai.
Gaba
aya Ruma ta manta da ta je ta aro taya, sai yanzu da ta ji maganar Habiba, dan tun da aka kwashi damben nan a nan ta yasar da tayar ta yo gida.
ora hannu tayi a ka ta ce "Na shiga uku, Habiba shikenan kin kasheni".
Mama ta ce "Kina ina zo nan, mara kan gado, babu yadda ban yi dake ba a kan ki gaya mini in da kika tsaya, amma kika ce ke baki tsaya ko ina ba, ashe yawon aron taya kika tafi ko, ko ina sai kin nuna hali
ANWAR MAZA, ina ke ina taya ban da hauka, zaki fito ki basu abarsu ko kuwa?"
Jikinta na tsuma ta fito ta tsaya daga bakin
ofar falon Mama, tana satar kallon Umar, amma taga kamar ma bai san me ake yi ba.
"Ma.m.maama.. wallahi dan nayi sauri ne, ya sanya na aro tayar, kuma wallahi na manta na barota a wajen gidan Hanne mai marka
Mama ta ri
e ha
a kawai, tama rasa me zata ce gaba
aya.
Huzaifa ya ce "Wannan yarinyar idan kina da rabon yin hankali Allah ya shiryeki, ina ke ina taya kina mace?"
Mama ta kalli in da Habiba take tsaye ita da
aninta ta ce "Dan Allah ku yi ha
uri, tun da ta fita nima nake zaman jiranta, ban aiketa ta je ta kar
i kayan kowa ba, da safe in Allah ya yarda zan turata ta je ta dubo muku" Mama tayi ta basu ha
uri, suka juya suka tafi.
Mama ta zauna ta dasa mita, ta in da ta shiga ba ta nan take fita ba, su Usman na tayata, ita kuwa Ruma da ta san ba ta da gaskiya, sai ta
ule a kan katifarta, zuciyarta sai bugawa take tana jiran jin me Yaya Umar zai ce, amma shiru bai ce komai ba.
Har suka watse daga tsakar gida, Mama ta shigo
akin, ta sameta ta rufe ido tana baccin
arya, still Mama ta cigaba da mita, sai da Ruma ta ji kamar ta tashi ta barwa Mama
akin ta huta, saboda Mama mitarta ba ta
arewa sam, gefe guda tana yiwa Allah godiya da Dodonta bai yi magana ba.
Wani irin bacci ne mai da
in gaske yayi awon gaba da ita.
A cikin baccin nata babu zato babu tsammani sai ji tayi an yi sama da ita da hannu
aya.
"Wayyo Allana, Innalillahi wa innalillahi raji'un, warin hannuna na hagu zai karye Mama!" Sai da ya dungurar da ita a tsakar gida, suka yi ido hu
u, ta ga wanda yayi mata wannan aikin.
Jikinta ne ya hau kyarma, dan idonsa kawai idan ransa a
ace yake abin tsoro ne.
asan zuciyarta ta ce 'Shikenan tawa ta
are, Allah ya sa na cika da kyau da imani!.
Ayshercool
08081012243
[16/06, 9:00 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
BY AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Ku yi subscribing YouTube channel
in mu, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Arewabooks @ ayshercool7724
Watpad@ ayshercool7724
Kasa
auke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi.