Sashe 24
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ja hannun Iman suka bar falon.
****
Cikin rarrashi mama take magana, "Ruma, aiken ki nake son yi, amma bana son ki je ki yi mini shirme, ko ki tsaya a in da ban aike ki ba"
"In sha Allah mama, ba zan tsaya a ko ina ba, fiii zan ware dogayen
afafuwana da bala'in gudu na je na dawo"
Mama ta ce "Wane irin gudu kuma?
Kalen ki watasar mini da kayan aiken, ki tafi a hankali, ki yi sauri ki je ki dawo"
"In sha Allah zan yi sauri, na je na dawo"
Mama ta gaya mata in da take so ta je, tare da abin da za ta kai, ruma ta sauya kaya ta saka hijjabi, ta fita yi wa mama aike, ta
uduri aniyar za ta je ta yi sauri ta dawo ko dan ta farantawa maman.
Tashin farko ta bi ta cikin unguwa, tana tafe tana kalle-kallenta, duk wani lungu da sa
o idan ta bi sai an kira sunanta, dan kusan kowa ya santa.
ofar wani shagon aski ta ga keken Huzaifa, hakan ya tabattar mata da yana cikin shagon.
Murmushi ta yi ta nufi
ofar shagon askin, da sallama ta bu
e ta shiga cikin shagon.
Duk maza ne a ciki, ga Huzaifa ya zauna a kan kujera za ayi masa aski, jin sallamar mace ya sanya dukkansu suka juya suna kallonta.
"Ohh Huzaifa yau Allah ya yi zaka cire wannan sumar kenan?
Kuma wallahi aka yi maka askin 'yan iska kai da mai sunan Baba"
ule Huzaifa ya ce "Ke uban me ya kawo ki nan?
Ba ki ga shagon aski bane?"
"To ni ina ruwana da wani shagon aski, ba dai mutane ne a ciki ba, keken ka na gani a waje na san kana nan, na ce bari na le
o na ganka"
"To na ji na gode, fita ki bar wurin nan"
"To sai ka tsaya na gama kallon kalandar askin nan, sai na tafi " tayi maganar tana ri
ugu, tare da zubawa kalandar ido.
"Ni wannan yarinyar ba ke na ta
a rabaku fa
a da wasu yara ba, kun dawo daga makaranta?" Cewar wani da yake zaune shima yana jiran askin.
"Eh nice, me na yi kuma?"
Ya ce "A'a gane ki kawai na yi"
"To yanzu da ka gane ni lada nawa aka baka?"
Mai aski ya ce "Deluwa, dan Allah ki yi ha
uri, wurin nan duk maza ne, ki je aiken da aka yi miki, ko kuma in saka a ri
e mini ke na yi miki aski"
"Aikuwa da sai ka kasa zaman
orayi, sai na saka yayyena sun kakkaryaka sun zubar, ni zaka yiwa aski?"
Huzaifa ya mi
e tsaye rai a
ace ya ce "Bi
ofar da ki ka shigo ki fita"
an kwa
e baki ta ce "Huzaifa ba ayi maka gwaninta, daga ziyara?"
"Ki fita na ce, wallahi na zo in da ki ke sai na gwara kan ki" ja ta yi ta tsaya cike da taurin kai tana kallon idonsa, hakan ya
ara tunzura shi, yayi kanta amma suka ri
e shi, ta fita da gudu daga shagon.
Tana fita ta yi
wafa, ta tura keken sa ta ji bai rufe ba, keken ya fi
arfinta, amma ta haye ta yi gaba.
Wani ya le
a shagon askin ya ce "Huzaifa
anwarka ta
au keken ka fa ta tafi"
Da sauri ya mi
e ya le
o, ai tuni ta kusa
arshen layin, ya san ko da ya bita ba zai cimma ta ba.
Kawai yayi tsaki ya koma ya zauna, zuciyarsa na tafasa, 'yan
cikin shagon suka din ga dariya, kowa na tofa albarkacin sa a kan halayar ruma.
Haka nan tun da ruma ta fita, mama ta kasa nutsuwa, kawai dai gata nan ne dai, ta fara dana sanin dalilin ma da ya sanya ta aiketa.
Tun tana saka ran ta ga ta ina za ta shigo gidan, har ta fara fidda rai, yanzu ba ta fiye
aga hankalinta ba, idan ruma ta fita makaranta ko aike ba ta dawo da wuri ba, sai dai fargabar mai za azo ace mata ruman ta aikata.
Aikuwa ilai, tana cikin wasi-wasi sai ga sallamar wata matashiyar budurwa da wata yarinya, yarinyar bakinta a fashe, jikinta duk kwata ga fasashshiyar roba, da sauran gari a cikin ta, yarinyar sai kuka take, yawu da jini yana zuba daga bakinta.
Cikin ka
uwa mama suka gaisa da matashiyar yarinyar, mama ta hau tambayar ba'asi.
Babbar ta ce "Dama cewa aka yi na zo gidan su na fa
a, ruma ce ta taho a kan wani
aton keke kashe gardi, ta taho da gudu,
anwata ta kar
o ni
a, ta bugeta da keken ta fa
a kwata, ita ma ta fa
i a gefe, ta tashi ta karka
e jikinta ta hau keken ta gudu, kuma ba iya
anwata ta buge ba, tun da tana tafe tana fa
uwa a kan keken"
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ya Allah kai ka jarrabeni, Allah ka dube ni, ka bani ikon cin wannan jarrabawa" mama ta kamo hannun yarinyar da aka jefa kwatar, ta wanke mata jiki, ta basu dubu
aya tare da basu ha
uri ta ce zata zo har gida ta basu ha
uri.
Gwaggo kuwa ta hau masifa "Wallahi mutanen maraya ba ku da kara a kan
a, yanzu saboda wannan
in aka wani aiko yawon kan
ara, ai
a na kowa ne, kuma fitinar maraya ai daban take"
Kamar mama za ta yi kuka ta ce "Ba wnai fitinar maraya, dama can haka ake fama da ita, a ina ta samu keken da ta hau ni da na aiketa wuri daban, kullum sai ruma ta sakani asarar ku
i da yawon ban ha
uri, nan gaba idan ba ayi wasa ba, sai wasu sun kai
ararmu ga hukuma"
"A'uzubil'ahi kina uwa ba zaki fa
i alkhairi a kan yarinyar ki ba,
uruciya ce, kowa da irin ta sa" mama ba ta kuma cewa komai ba, idan ta biyewa zuciya, za ta iya musayar yawu da Gwaggo, wanda ba za ta so hakan ba.
Huzaifa ya shigo a kumbure yana bala'i "Mama!
Ina ruma take wallahi yau sai na tattakata, sai na ci mutuncinta"
Mama da take a
ule ta kalle shi ta ce "A ina ka ganta?"
"Mama shagon aski fa ta bini, na koreta shi ne ta
auke keke na ta gudu, ni sa'an wasanta ne ita duk wani halin zubar da mutunci ta iya"
Mama ta safe kai ta ce "A ina da ta samu keken kenan?
Za ta gane ba ta da wayo da Baba zan ha
ata bari ta dawo"
"A'a ke wace irin uwa ce, wannan mugun
an na ki, haka kawai ya kassarata a'a ban lamunta ba "
Huzaifa ya harari Gwaggo ya ce "Wallahi ko ba a gaya masa ba, da hannun nawa zan ci ubanta, sai na girgiza
ashin ha
arinta "
Har gefin magariba babu ruma babu alamarta, tun mama tana jurewa, har ta saka aje a nemo mata ruma.
Aliyu Allah ya bawa sa'a, ya ganota a wata tawagar 'yan d.j, ana biki an kunna d.j, ta shige tsakiyar manyan mata, ana rawar sabada, ta gantsare sai rawa take, tana wani juye-juye sai ka ce an saka mata batir, ga ta a shafe ba gaba ba baya ama sai karka
a jiki take.
Cikin 'ya'yan Mama, Aliyu Ustaz ne, ba shi da ra'ayin wannan abubuwan, amma yau a saboda ruma, sai gashi a tsakiyar mata, ya samu bayan ruma da take ta juyi, ya tsula mata tsumagiya.
A zafafe ta
andare ta juyo, a zaton ta yaron mai D.J ne ya daketa, dan dama yana ta korar yara daga cikin filin rawar ta
i tafiya.
Ba kuma rawar kawai take yi ba, har da satar ku
in li
i tana sakawa a cikin hijjabinta, sai ta gantsare tana rawa idan aka li
o sai ta wayance ta
auke ku
Cak ta tsaya tana kallon Aliyu, ta
aga kai ta kalli yadda gari ya yi duhu.
"Sannu 'yar maka
a, aike da aka yi miki kenan ko?
Fita ki wuce mu tafi"
Kasa magana tayi, a take tayi saranda, da jin za ta iya
aukar kowane hukunci, saboda ita kanta ta san ta tafka ta'asa.
Ta janyo keken Huzaifa, da Allah ya sa ba a sace ba, ta hau turawa, Aliyu ya haske keken, tayoyi duk sun sace, dan
ayar ma fashewa ta yi, ga kaca ta zube keken duk wani gurin ya lotse, adon fitulun da ya yiwa keken kuwa, suma wasu duk sun fashe.
Yana tafe yana kallon ruma, yana tunanin anya ruma mutum ce, fitinarta ko su da suna kamarta ba su yi haka ba, su dai akwai dambe kamar zakaru, kamar su cinye juna, amma rashin ji a gida, rashin ji a unguwa rashin ji a makaranta wannan sai Ruma
ANWAR MAZA.
ofar gida suka tarar da Uamar, yana tsaye yana waya, tana ganinsa ta fara kuka, tana cewa "Kashina ya bushe"
Aliyu ya ingiza
eyarta zuwa cikin gidan, da sauri Huzaifa ya taso, dan ta kekenaa yake yi, sai dai yana kallon keken ya san ko a wurin 'yan gwan-gwan wannan keke ba zai daraja ba, kamar yayi shekara da shekaru.
A ka rasa wanda zai ce mata komai, duk suka zubo mata ido.
Mama ta ce "A ina ka ganota?"
"Ga ta nan ku tambayeta"
Cikin muryarsa mai razanata musamman idan ba ta da gaskiya ya ce "Daga ina ki ke?"
Jikinta ya hau rawa ta ce "Dan Allah mai sunan Baba......
"Daga ina ki ke fa kawai na ce?"
Gwaggo ta ce"Ya zaka razanata da wannan muryar ta ka, ka tambaye ta cikin nutsuwa mana"
Huzaifa ya da
e bai ji abin da yake shirin sanya shi kuka ba irin yau, ya kasa ko tari tun bayan tozali da kekensa.
Rarraba ido kawai take tana kokowa da numfashi, ganin yadda kowa ita yake kallo yana jiran amsarta.