Sashe 84
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin an dafa ta ne ya sanya ta
ago a hankali ta kalli ammi, a take ta fara
aro murmushin da bai wuce iya le
enta ba.
Ammi ta ja kujerar kusa da ta iman, ta zauna ta ce "Autana, ko ban tambayeki ba na san abun da ki ke ji, kuma na san ke mai juriya ce, dan haka kar ki saka maganganun da wambai yayi a ranki, ki manta da komai, ki mayar da hankali a kan karatunki, da kin kamma sakandare, zan turaki Mexico wurin laila, ki nutsu ki yi karatunki a wurinta, kuma in sha Allah zan sama miki miji na gari, mai tsoron Allah wanda zai ri
e mini ke tsakani da Allah"
Iman ta rungume Ammi ta ce "Ni dai a'a ammi, zan zauna a tare da ke, bana son mu rabu, zan cigaba jure komai in rayu a kusa da ke".
Ammi ta yi murmushi ta ce "Duk abun mutum dai dole sai aure ya rabamu, watarana sai mutum ya tafi gidan miji"
Iman ta ce "Sai mu tafi tare, duk wanda zai aureni, sai ya yi wa ammina nata
akin".
Yana sanye da farar jallabiya, ya
ora rigar sa
i ta sarauta, da farar hula, yana tsaye yana kallonsu, ya
an yi gyaran murya, hakan ya sa suka
ago suna kallonsa.
Ammi ta ce "Ina zuwa haka?"
Ya gyara agogon hannunsa ya ce "Zan je gidan turaki ne in gaishe shi".
"Amma ina fatan ba wani abun zaka je ka gaya masa ba, ka tayar masa da hankali?"
Takawa ya girgiza kai alamar a'a, iman ta ce "Yaya a dawo lafiya".
"Allah ya sa, ki kula ki sha magungunan ki a kan lokaci".
Ta jinjina kai ta ce "In sha Allah" daga haka ya fice daga falon.
"Ammina, bari na je na sha magani na
an kwanta".
Ammi ta ce "To babu laifi, amma dan Allah kar a je a zauna ana tunani, idan na gani ba zan ji da
i ba".
Iman ta yi murmushi ta ce "Ba zan yi ba in sha Allah, in dai kina nan Ammi wane tunani zan yi?" Tayi maganar tana mi
ewa tsaye tana yi wa Ammi murmushi.
Ko da ta je
akinta, ta tarar da baba uwani tana ta yi mata bincike bincike.
"Baba uwani" ta kira sunanta a razane ta waiwayo ta kalli iman ta ce "A'a uwar
akina kin shigo?"
Iman ta ce "Eh, amma me ki ke nema ne?".
"A'a babu abun da nake nema, baki gani ba, gyara
akin nake yi, ke da ba lafiya ba, kaye-kaye nake yi miki ai".
"Amma baba uwani na sha gaya miki, gyaran
aki ba aikinki bane ba, ya zaki din ga wahalar da kanki da yawa haka, kiyi wancan aiki kuma ki zo ki yi wannan".
"To imanuwa idan ban yi miki ba wa zan yi wa, kuma gashi ba cikakkiyar lafiya ce da ke ba, na san sai ki ce zaki yi da kanki ma".
Iman ta girgiza kai ta ce "Kar ki damu baba uwani, ki yi tafiyarki kawai, za a gyara
akin ma ai babu datti, ina son in
an kwanta ne".
"To Shikenan babu laifi, ki huta lafiya"
Iman ta bi bayanta da kallo, daga bisani kuma ta je ta nemi wuri ta kwanta.
Cikin
osawa take wayar, cikin yanayi mai kama da fa
a-fa
a "gaskiya Khalifa na gaji da gafara sa ban ga
aho ba, ai yakamata ace zuwa yanzu result ya fito".
"Ke duk result
in da ki ka gani bai yi miki ba, wanne ki ke jira?
Meyasa kin fiye wutar ciki ne?"
Samha ta ce "Au haka ma zaka ce, ni na kasa gane wannan yawon da hankali, ni fa na fara jin tsoro".
Dariya Khalifa ya yi ya ce "Haba jaruma, wane irin tsoro kuma?
Ai mun yi kaso mafi yawa na aikin, sauran ke zaki yi wa kanki fighting, ki bi komai a hankali, idan ki ka yi gaggawa aiki zai iya kwa
e miki, dan ni babu ruwana.
Nan ba da da
ewa ba, zaki ji labari mai
an karen da
Ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shikenan, Allah ya sa".
Ta ajiye wayar ta yi shiru tana tunanin maganganunsa.
"Anty Samha, Anty Samha!"
Waiwayowa Samha ta yi ta kalli yarinyar a
an hasale ta ce "Lafiya ki ke yi mini wannan kiran haka?"
"Anty Samha kin gan mu, zuwa muka yi baki yi murna ba?".
"Na ji, jeki wasanki, idan na fito ma gaisa"
Yarinyar ta
ata fuska ta ce "Shikenan, naga uncle takawa ya zo, bari na je na gishe shi".
Da sauri Samha ta ce "Jannah, bana son shirme da gaske ki ke yi ko kuwa?".
"Wallahi da gaske, ga motarsa can da hadimansa, yana wurin Baba suna gaisawa"
"Shikenan, na ji jeki maza" janna na fita samha ta tashi ta canza kaya, ta hau feshe-feshen turare.
Takawa yana jin da
in mu'amala da turaki, dattijon akwai nutsuwa da kuma dattaku, ba shi da hayaniya sam balle fa
Sun da
e suna hira, sai da takawa ya fara shirin tafiya sannan turaki ya ce "Amm..wato akwai maganganu da muka ji suna ta yawo a kanka, a cikin masarautar nan, sai dai bamu yanke maka hukunci ba.
Maganganu ne marasa da
i da maimaita su ma bashi da wata fa'ida, amma duk da haka zamu jadadda, a din ga kula a
ara kiyaye martabar addini da kuma al'ada, ba zamu so zancen nan ya je kunnen mai martaba ba, mussaman yadda ake ji da kai, yake sonka, muna ta
arin da
ile jita-jitar, mun sani shaye-shaye ba halinka bane ba, dan da kana yi, zamu gane, amma a cigaba da kiyayewa tare da ri
e addu'a".
Adam yayi wata irin nannauyar ajiyar zuciya ya
an risuna ya ce "Za'a kiyaye in Allah ya yarda, Allah ya
ara maka lafiya, zamu wuce".
"To madalla, Allah ya tsare ka isar da gaisuwata ga mahaifiyarka, ka ce kwana biyu bamu ga aiken mutan daji ba ma'abota nagge" yayi maganar a nutse cikin sigar barkwanci.
Takawa ya
an murmusa, tare da du
awa daga nan ya tashi ya fita.
A falo ya tarar ana ta shirya abinci, Janna ta
araso gabansa ta risuna ta ce "Barka da wannan lokaci uncle".
"Barkanki dai janna, kwana biyu bana ganinki, ya makaranta?"
"Lafiya
alau"
Ya ce "Masha Allah".
Yana
aga kai ya yi tozali da matar da ya tsana a duniya, mahaifiyar su Jamil, wato mama, bai san ya aka yi suka san ya zo ba, dan ta
ofar baya ya shiga sashen turaki, ya nemi ayi masa iso.
Ta washe baki ta ce "Takawarka lafiya toron giwa, gaba salamun baya salamun, galadima magajin galadima, da haka za a wuce ban san an zo ba?
Ai yakamata mu gaisa ko".
"Ai ban zaci idonki biyu ba, barka da wannan lokaci" yayi maganar yana
an risunar da kansa
asa.
Kan ta amsa samha ta fito tana murmushi "Takawa, yau kai ne a gidan namu?
Zaka tafi babu ko sallama da mun yi fa
a da kai kuwa" wasu irin matsatsun kaya ne a jikinta riga da skirt, ilahirin surar jikinta ko ina a matse.
"Ku yi mini afuwa, dama ina da niyyar shigowa".
Mama ta ce 'Amma na ga kamar kana shirin tafiya, da ka yi
an waken zagayen, ga abinci nan na saka a kawo maka ai".
"Ayi mini afuwa sauri nake ne, ana jirana, zan sake yin zuwa na musamman na barku lafiya" bai ma tsaya ba balle ya ji mai za su sake cewa ba ya fice.
ura mata ido yayi, bacci take kamar babu rai a jikinta, yanzu babban fatansa ya san daga in da take a nemo 'yan uwanta, su zo su san abun yi a wanke mata wannan dattin na jikinta, ko ita ma ta samu ta ji da
in jikin nata.
A hankali ta bu
e idonta, ta
an motsa jikinta da yake ta yi mata azabar ciwo.
Ya ce "Alhamdilillah, kin farka?"
Ta yi masa
uri da ido tana kallonsa.
Ya dur
usa a gaban gadon ya ce "Ki bani lambar wayar wani a gidanku, a sanar musu kin dawo".
A hankali ta bu
e baki ta ce "Haka muka yi da kai?"
Ya ce "Me fa?".
"Ina
ana?" Ta tambaye shi.
"Yana sashin jarirai ana kulawa da shi, kin san ya galabaita".
Rumaisa ta ce "Lallai baka sanni ba, ni fa a kan yaron nan, sai na tayarwa da kowa hankali, a bani
ana"
Zai yi magana wayarsa ta fara ringing, ya ciro wayar daga aljihunsa, ya kalli screen
in wayar ya ce "Jarababbe, na san na shiga uku da masifarka yau".
aga wayar ya saka a kunnensa ya ce "Ya?".
"Abun da ya kamata ka ce mini kenan?".
Bashir ya
ara nutsuwa ya ce "Sorry man, na san na yi maka laifi, am sorry for that, wani emmrgency case ne ya faru, na bayar da taimakon da zan iya, yanzu haka ina Asibiti wata yarinya na tsinto a katsina ta ku
uta daga hannun 'yan bindiga".
"Ina ruwana, ta ina hakan ya shafe ni?
Ni abun da ka yi mini ka kyauta kenan?
Na rantse da Allah muka ha
u sai ka gane baka da wayo".
Ruma ta yi
uri da ido tana sauraren muryar da ko daga maye ta farfa
o, ba ta manta mai ita ba.
Ayshercool
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR
DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?