← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 116

Sashe 104

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Samha ta
an duba bayan mama, ta ji babu almar wani zai shigo, sannan ta dubi mama ta ce "Mama na dole ne, ko ba kowa ba wasu san da cewa ina son Adam, idan har na nuna ban damu ba, wasu ma ai sai su ce ina murna da rasuwarta ne, nima na dole ne kukan, amma mama ya aka yi ta mutu wai?

Sannan ina
an da ta haifa
in?"
Mama ta kwa
e baki ta ce "Mhmm, su suka san me suka yi mata dai, wai can in da ta tafi karatun a can ta zo haihuwa ta rasu, jiya nan suka zo da jaririn, ammma sun
i fito da shi yanzu, tun jiya ake fama amma Giwa ta
i fa
ar in da yaron yake sai
oye shi take sai ka ce ciwo".

Samha ta jinjina kai ta ce "Ta
a nan aka yi mata sutura kenan?".

"To waye ya ga gawarta, wai a can london
in ta mutu aka binneta, haka suka ce fa, ni ko yaushe ta yi cikinma oho, na ga dai tana can tana karatu, to can ya bita yayi mata cikin?

Ko kuwa da cikin ta tafi Allah masani, saboda wata lalacewa ma, ita ya turata karatu
asar waje, ya zo yana nema ya haikewa iman".

Samha ta girgiza kai ta ce "Mama ba haka aka yi ba, batun iman wannan wani abu ne da Mummy ta shirya shi, amma yadda abubuwan ne suke wakana, akwai wani abu a
asa, amma dai bari na yi wanka na sauya kaya".

Ta tashi ta
au wayarta ta shiga ban
aki, lambar Khalifa ta nemo, ta kira shi, sai da ta kusa katsewa sannan ya
auka.

Ba sallama ba komai ya ce "Ya akwai labari ne?"
"Eh kusan haka, Allah ya yi wa matar adam rasuwa ne".

"Na ji labari" ya katseta.

"A ina ka ji?".

"Kin manta fitacce ne shi?

Labarin duk ya kara
e dandanlin sada zumunta".

Ta yi ajiyar zuciya ta ce "Haka ne, sai dai an ce a can london wai aka binneta, ba a kawo gawarta ba, sai jaririnta kawai".

Da sauri khalifa ya ce "What?

Jariri kuma?

How a wace ma
abartar aka binneta a London
in?

Suwaye suka halarci jana'izar ta a can?"
"I don't know, nima abun da na zo na tarar kenan" ta bashi amsa.

Khalifa ya yi dariya ya ce "Shikenan, kin zo mini da labari mai da
i, wannan ma wani abu ne na ya
ar adam".

"Amma dai ina fatan ba cutar da shi zaku yi ba, sannan ina son cire hannuna a contract
in nan, tun da ma dai wadda ta hanani rawar gaban hantsin ta mutu, ina ga na samu chance"
Khalifa ya ce "Haka ki ke gani?"
"Eh mana, babu abun da yayi saura ai"
"Ba zai yiwu ki sa
a yarjejeniyar mu haka kanki tsaye ba, dole ki kammala mini aikina".

A fusace samha ta ce "Kai saurara, ba fa 'yar ka ba ce ni, ka daina yi mini magana da isa kana bani umarni, ka kiyayeni" da haka ta kashe wayarta tana tsaki.

Kwanaki uku aka yi aka watse daga makokin aisha, sai dai adam sam baya hayyacinsa, kana kallonsa ka san a tashin hankali yake, ko abinci baya iya ci, haka yake tafiya gidansa, ya zauna ya saka kayan aisha a gaba yana kallonsu.

Ranar da suka rabu ya tuna, da zai yi tafiya, lokacin kwananta biyu da dawowa tana yi masa magiyar ya barta ta yi tafiya, ya din ga jan kumatunta yana yi mata dariya ya ce "Cikin nan naki ya sanya kumatunki
ara cika, kuma sun fi da
in wasa a haka" kwa
e fuska ta yi za tayi masa kuka ta ce "Dan Allah ka mayar da maganata serious please ka bari na je".

"Ki bari idan na dawo da kaina zan kai ki, kin ji fulanina".

Kamar
aramar yarinya ta shiga turza
afarta za ta yi kuka ta ce "Dan Allah kar ta mutu ban je na dubata ba".
an tsuke fuska ya ce "Bana son rigima fa, ke ba ki ga yadda cikinki ya tsufa ba, kin san hatsarine ki fita a san kin dawo, a sirri fa na bari ki ka dawo, tun da kin kasa ri
e kanki, sai kin dawo wurin mijinki"
e baki ta yi ta ce "Ni haka nace maka?"
Dariya yayi mata ya ce "Idan ma baki ce ba, yanayinki ya nuna ai, tun da ki ka dawo ko waje ban le
a ba, soyayya kala-kala kawai nake sha, ki yi ha
uri jibi zan dawo in sha Allah sai na kai ki"
Idonta ne ya cika da hawaye, amam ya mayar da abun jokes, ya cigaba da ja mata kumatu yana kashe mata ido.

Da ya zo nan a tunaninsa ya dur
ushe a kan gwiwoyinsa, yana kallon kujerar dressing mirror da ta zauna, suka yi wannan abu, da washegari ya ga message
in ta na ban ha
uri, a kan ba zata iya jiran dawowoarsa ba jikin kakarta ya tsananta da yawa.

Ya dinga zubar da hawaye yana surutai a hankali, wata irin kewarta tana ratsa shi.

Wani abu ne mai kama da bacci ya
auke shi, kawai sai ganin rumaisa ya yi a kan kujerar, tana zaune tana ta yi masa dariya, 'Sarki mai koriyar alkyabba, ka
ananiba dokinka" tayi
masa maganar tana murmushi, daga bisani ta taso ta nufo shi, tare da mi
a masa hannu, ya mi
a hannunsa zai ri
o nata, kawai yayi firgigit ya farka yana kalle-kalle.
an tsuke fuska ya yi, ya tuna yadda ya din ga fama rumaisa tana yi masa gizo a baya, da
yar ya daina ganinta, kwatsam yanzu ma ta cigaba da yi masa gizon, ba dan ya ganta tare da 'yan gidansu ba, to da babu shakka zai gazgata cewar aljana ce ita.

Kusan kwanaki ukun nan, rumaisa ta
i sakin jikinta, kusan kullum cikin kuka take a kan a dawo mata da jaririnta, tun mama tana ta tata har ta gaji ta
yaleta, abinci ma sai an yi kamar za a zaneta sannan take ci.

'yan islamiyyarsu tawaga guda suka yo, har da malamansu suka sake zuwa dubata, amma mirsisi ta
i kulasu, ta
i magana.

Kwanaki hu
u da sallamar su, mama ta ce wa usman yakamata su je gida su yi wa ammi gaisuwar rasuwar aisha.

Mai sunan baba na jin jaka ya ce bai yadda ba, kar su zata wani abun suke nema a wurnsu, tun da sun yi musu gaisuwar a asibiti ya isa.

Mama ta ce "Kai ka san ba zamu je wurinsu domin neman wani abu ba, amma dai-dai gwargwado sun yi
awainiya da
anwarku, kuma babu laifi dan an bisu gida an kuma yi musu gaisuwa, shi ne abun da yakamata ai, tun da rashi suka yi.

Shi dai mai sunan baba ba haka ya so ba, amma babu yadda ya iya haka ya ha
ura ya
yalesu.

Mama ya shirya ya saka rumaisa ta shirya, ta ce usman da Aliyu suka raka su, ruma sai murna take ko ba komai, zata ga Sabir, sai jin da
i take yi, ta shirya cikin riga da hijjabi, sannan ta kawo face mask ta saka.

Usman ya ce "Meye kuma na rufe fuska?".

"Bana son a din ga kallona duk in da na je"
Ya ce "Ko kuma baki da gaskiya ba, ko kin yi wa wani laifi"
"Haba yaya usy, yaushe na dawo da zan nemi maganar ma".

Yayi murmushi ya ce "Ashe kina sane ki ke neman maganar"
Gyara zaman hijjabinta ta yi, ba tare da ta sake magana ba suka tafi.

Gidan galadima kuwa, ammi ta kar
o sabir, su iman sun kewayeshi suna kallonsa, yaron ha
urinsa har yayi yawa, ba ya kuka sai ya ga dama, sai dai yayi ta bacci.

Babu in da ya bar adam, kamarsa
aya sak da adam, an yi masa wanka an shirya shi, nusaiba tana bashi madara a feeder.

Iman ta ce "Allah sarki rayuwa, Allah ya yi wa anty aisha rahama, mun ci buri sosai a kan haihuwar nan, duk da yadda ake
oyewa ba a son a san da cikin, amma tayi buri a kan cikin, kusan kullum sai ta turo mini hoton siyayyar da ta yi wa baby".

Ammi ta ce "Rayuwar duniyar kenan, amma ba zan ta
a manta yadda aisha ta mutu ba, Allah ka kawo mana tsaro a
asarmu, ka
ara kiyaye al'ummar musulmi" suka amsa da amin.

Adam ne ya yi sallama, suka amsa gaba
aya, su iman suka shiga gaishe shi, bai iya amsa musu ba sai jinjina musu kai kawai da yake yi.

Ya dur
usa ya gaida ammi.

Ammi ta amsa masa tare da tambayarsa ya ha
uri.

Muryarsa a raunane ya ce "Alhamdilillah"
"Allah ya yi mata rahama, Sannan a cigaba da ha
uri duk mai rai mamaci ne".

Ya jinjinawa ammi kai, tare da zura hannunsa a aljihunsa, Saboda vibrating da wayarsa ta fara.

Bai san mai lambar ba, amma ya
aga tare da yin sallama.

Aliyu amsa sannan ya ce "Aliyu ne yayan rumaisa, mun zo mu yi maka gaisuwa ne, mun shigo cikin gidan bamu san ina zamu bi ba, a wurin bashir na kar
i lambarka".

Adam ya ce "Ok babu damuwa, bari na zo gani nan" ya mi
e ya ce "Ammi ina zuwa".

Rumaisa kuwa ri
ugu tayi tana
arewa harabar gidan su takawa kallo, ga motoci gefe guda kuma ga burgar dawakai, ko ina sai manyan bishiyu da
anana, sai kalle-kalle take kamar 'yar
auye, ga dogarai suna ta shiga suna fita, suna kaiwa da komowa a harabar.

Rumaisa ce ta fara hango adam ya nufo su, ya rame sai uban wuya, da dogon hanci, idon nan nasa jawur ya
araso in da suke yana yi musu sannu da zuwa.

Risunawa ya yi ya ce "Mama sannu da zuwa, ya gida?".

Cikin kulawa mama ta ce "Lafiya lau, ya
arin ha
uri?"
"Alhamdilillah"
Haka ya bi su usman duk suka gaisa, amma bai kula ruma ba, ita ma ba ya kula shi ba.
Chapter 104 · 0% Book details