Sashe 20
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari ta na ji ta na gani mama ta shirya, ta tafi cikin gari, ta bar ruma a gida.
Gidan duk ya yi mata babu da
i, sai fa
ace-fa
ace take da su Yasir.
Suka gama suka fice suka bar ta a gidan.
Ta ji babu da
i rashin tafiya da ita da mama ba ta yi ba, gaji da zama ta tashi tana neman abun yi.
akin 'yan mazan ta shiga, ta fara gyara musu ta ci karo da shaddar yaya Umar ya sa
aleta.
Wani tunani ta yi, ta kwaso shaddar ta fito da ita tsakar gida.
Ta zuba ruwa a bokiti ta tuttula omo ta zunduma shaddar nan a ciki, ta koma ta cigaba aikin gyaran
akin.
alla shaddar nan ta kai awa biyu a ruwa, ruma ta fito ta jagwalgwala ta shanya.
Ai kuwa shaddar nan gaba
aya ta daina wannan shining
in da take yi saboda azabar omo.
Aka jima, ya ha
a wuta a dutsen guga, ta hau goge masa ita.
Abdallah ne ya dawo, ya tarar da ruma ta du
ufa tana guga.
Ya tsaya yana
arin gane me take gogewa.
"Wai meye wannan ki ke gogewa haka?"
ago ta kalleshi ta ce "Kayan yaya Umar ne, na ga ya sa
ale su a
aki, na san wankewa zai yi, shi ne na wanke masa nake goge masa".
Abdallah ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ruma da me ki ka wanke shaddar nan haka?"
"To za ayi wanki ba da ruwa da omo bane?"
"Uban waye ya ce miki ana wanke shadda da omo?" Ai suna cikin maganar ruma ta
one gaban rigar.
Dafe kai ta yi ta ce "Innalillahi, na shiga uku, Abdallah ya zan yi na
ona masa shadda?"
Abdallah ya ce "Maganinki shegen karambani, kya san mai zaki gaya masa"
Hannu ruma ta
ora a ka ta dinga kuka, dan ta san yau kashinta ya bushe, sai yadda Allah ya yi da ita.
Haka mama ta dawo ta tarar da ita, tana ta uban kuka, Abdallah ya gaya mata abin da ta aikata.
Cikin kuka ruma ta ce "Dan Allah mama ki bashi ha
uri, yau na san na mutu wallahi, dan Allah mama kar ki bari ya dakeni ko ya saka ni punishing".
"Ba ruwana, ai nima ba jin maganata ki ke yi ba".
Abu kamar wasa, har bayan la'asar ruma ba ta ci ko Abincin rana ba, sai kuka take yi.
Huzaifa ya ce "Ni ne mutum na farko da zai sanar da mai sunan Baba wannan ta
argaza da ki ka aikata masa"
Duk da mama a
ule take da ita a kan laifin da ta yi mata jiya, amma hakan bai hanata saka ruma ta ci abinci ba, amma ruma ta
i ci sai aikin kuka.
Ita kanta mama na tausayawa ruma hukuncin da zata fuskanta a wurin Umar idan ya dawo ya tarar da
arna da ta aikata masa, sai dai ita ta janyo kanta, rashin jin ta ya yi yawa.
Mai sunan Baba bai dawo ba sai bayan sallar magariba, tun da ya shigo ta sake takurewa tana uban kuka.
Ya dube ta, cikin kakkausar muryarsa ya ce "Kukan me ki ke yi?"
Huzaifa ya gyara zama, ya wassafa masa
arnar da ta aikata.
Duk da babu isasshen haske a tsakar gidan, ta tsorata da kallon da ya yi mata.
"Dan Allah yaya ka yi ha
uri, ba a son raina na aikata hakan ba, wallahi kawai niyyata na baka mamaki, na wanke maka na goge maka ban san haka abin zai zama ba"
Kalmar ta bashi mamaki sai da ta saka Aliyu dariya, ya ce "Lallai kin bashi mamaki kam"
Yadda ta firgice ne, ya sanya Yasir ya ce "Dan Allah yaya ka
yi ha
uri, kuskure ne, tun da tsautsayin nan ya faru ba ta ci Abinci ba"
"Zaka
au hukuncin da zan yi mata kenan?" Yayi maganar ba tare da ya kalli Yasir ba.
Yasir ya ce "Eh ni ka hukunta ni a madadinta, a tsorace take"
an tsawace ya ce "Tashi ki
auko mini kayan na gani"
Sumi-sumi ta tashi ta je ta
auko kayan, ta mi
a masa.
Ya kar
a ya duba, gaba
aya kayan sun tashi daga aiki, jikinta sai rawa yake yi.
"Tun da ki ke na ta
a saka ki wanki?" Ta girgiza kai.
"To Meyasa ki ka wanke nawa kayan?"
"So nake nima na yi abin arziki, ban zaci zai zama na tsiya ba"
Ya girgiza kai ya ce "Zubo mini Abinci" ta tashi tana ta tsuma, ta je ta zubo abinci ta kawo masa tana kallonsa.
Ya kar
i Abincin, ya ajiye a gabanta ya ce "Ci Abinci"
Fuska duk hawaye ta ce "Dan Allah ba zaka saka ni kama kunne ba?"
Ya girgiza mata kai ya ce "Ba zan saka ki ba" yayi maganar yana
ebo Abincin ya kai bakinta.
"To ka ha
ura?" Ya jinjina mata kai alamar eh.
"To dan Allah ka yi ha
uri, tsautsayi ne"
"To, ci abinci" sai a lokacin ta ji ranta ya yi sanyi, har ta fara cin abinci, babu wanda bai yi mamakin yadda mai sunan Baba ya
yale ruma ba, basu ta
a kawo zai rabu da ita ba.
Sai da ta ci ta
oshi sannan ta ce "Me sunan Baba"
"Na'am"
'Dan Allah ka yi ha
uri, zan kar
i ku
ina na wurin mama sai na saya maka wata "murmushin gefen baki ya yi ya ce 'To Shikenan".
Bayan yaya Umar ya fita, Huzaifa ya lalla
a ya bi ruma
aki yana cewa "Ruma, wace addu'a ki ka yiwa mai sunan Baba ya
yale ki ne?
Zo ki gaya mini"
Usman ya ce "Wallahi nima na yi mamaki duk
arnar nan da ta yi masa ya
yaleta"
Babu wanda ta kula a cikinsu ta kwanta tana yiwa Allah godiya.
Hidindimun Salla suka wuce, aka koma makaranta, ruma ta koma makaranta, sai dai fafur ta
i zaman ajinsu, wai malaminsu baya son ta, wani malam Habibu
an mai makarantar ta li
ewa, duk ajin da za shi ya yi
ari sai ta bishi, gashi ta ma
alewa Auwal, yaya sama yaya
asa haka take kiransa saboda yana sayen tsami gaye da goriba ya bata.
Yanzu ma 'yan ajin su Yasir suna jiran malam Habibu ya zo yayi musu
arin Alqur'ani, sai ga shi ya shigo shi da ruma.
Yasir yana ganinta ya tsuke fuska, dan tun wancan hansfreen da ta yi masa a gida, ya hanata zuwa ajinsu, amma sai gata.
Malam Habibu ya zauna, ya ce ta shiga cikin mata ta zauna.
Aikuwa ta shiga ta zauna, ta nutsu kamar gaske aka yi
arin nan aka idar.
Aka zo kowa yana biyawa, aka zo kan Yasir shi ma ya biya, sai cewa ta yi 'Inyee ashe ka na ja, hmm da ba ka iya ba wallahi da sai na fa
a a gida, in ce kai ma baka iya karatu ba"
Dariya 'yan ajin suka hau yi suna kallon Yasir, ya sunkuyar da kai yayi mata shiru.
Kowa ya gama biyawa, ruma ta ce "Malam nima zan karanta"
Ya ce "To bisimillah"
Abun mamaki sai ga ruma ta karanta shafi guda, duk da tana yi ana cin gyaranta, amma ta kai shafi guda, ba
aramin mamaki ta bawa Yasir ba, yarinyar da ta ce ita gejinta aya biyu kawai.
ari biyar malam Habibu ya bata, tare da jinjina mata, dan babu wanda bai san ruma ba ta ja ba.
Da ya kammala
arin ya ce ta ta so su tafi, amma ta kalli yadda Yasir ya ha
e rai ta ce "Malam ni ka bar ni a nan ajin"
Malam Habibu ya ce "To shikenan, duk malamin da ya zo ace masa ruma ajiyata ce, sanna ba ruwan kowa da ita kar a takura mata"
Suka ce to.
Yasir kuwa kamar ya zo ya rufeta da duka, dan ba zata ta
a zama shiru ba.
Ruma ta shige cikin 'yan mata, suna hirarsu, ita kuma tana shan farar
asarta, amma duk tana jin me suke fa
Yau har aka tashi tana ajin su Yasir, sai da aka tashi ta bar ajin.
Ta je ta samu tsohuwar da take sayar da kayan yara a a
ofar makarantar, ya titsiyeta wai sai ta bata farar
asa kyauta.
Duk shegen son ku
i irin na iya, sai da ta bawa ruma farar
asarar nan, saboda shegen surutun ta da nacin tsiya.
Ta kar
i farar
asarta ta yi gida, haryanzu makarantar nan ba ta da
awaye, a cewarta
aliban ba su yi mata ba, kuma ba komai bane su
aliban sa'aninta kowanne ya mayar da hankali a kan karatunsa ne, ita kuwa ruma 'yar abi yarima a sha ki
a ce.
Tun da ta je gida take tafa hannu tana masifa, "Wallahi an mini laifi a gidan nan, kuma sai kowa ya hallara zan fa
i me aka yi mini" jin kowa ya shareta ya
i kulata ya sanya ta ce "Mama yanzu dan Allah abin da ake yi mini a gidan nan ya dace?"
"Da aka yi miki me?"
"Mama a gabanki 'ya'yanki suke ce mini
waila, amma baki ta
a hana su ba"
Mama ta dubeta ta yi murmushi cikin manyance ta ce "To ba
wailar bace ba?"
Ruma ta bu
e baki ta ce "Au mama har da ke?"
Aliyu ya ce "To meye dan an ce miki
waila, ai
wailar ce"
Ruma ta ce "Kutt,
waila fa wadda ba ta da nono kenan?"
Aliyu ya ce "Innalillahi wannan gingimemiyar maganar fa"
Mama ta ce "ke waye ya gaya miki haka?"
"'yan ajin su Yasir ne suke fa
a, matan nan ina jin su da kunnen nan nawa, sun zaci bana jin su"
Mama ta ce "To ke nonon ne da ke da ba za ace miki
waila ba?"
"Mama gori dai ake yi mini kenan?
Sai in je wurin Mai furar nan na bakin hanya, na sayo nonon, na zo na
ulla a leda na dinga sakawa" cike da takaici mama take bin ruma da kallo, ta ma rasa me zata ce mata.
Usman yana tsakar gida, sai
yata dariya yake
asa-
asa lamarin
anwar nan ta su sai Addu'a kawai.