Sashe 94
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
500 ne, via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*
Ammi sai da ta
an yi jimm, sannan ta dubi rumaisa ta ce "Ita aishan ce ta saka masa wannan sunan?"
Ruma ta ce "A'a, ni na saka masa, sunan babana ne, ina son sunan sosai"
"Ba shi ne sunan da na yi niyyar sakawa
ana ba, ba zan saka wannan sunan ba" Takawa yayi maganar cike da iko, sai da mama ta
an ji babu da
i, ko da zai canza sunan bai kamata ya fa
a a gaban ruma haka ba, ba za ta ji da
i ba.
"Ka ga ba fa
anka bane ba, tun da ni ta ce ta barwa shi,
ana ne Mahmud na saka masa, kuma ba zan canza ba" ta yi maganar tana yi masa kallon banza.
Ammi ta ce "Madalla, suna mai girma da karama, Ubangiji Allah ya raya Mahmud, ta zauna maman baby, mun kar
i sunan" kallon da Ammi ta yi wa takawa ne ya sanya shi ha
iye maganar da yayi niyyar yi.
Ammi ta dubi ruma ta ce "Rumaisa, Haryanzu baki gaya mana ya ki ka baro aisha ba? akwai bu
atar ki bawa Adam ha
in kai wurin amsa tambayoyin da zai yi miki, tun da shi ma jami'in tsaro ne.
Yaya Aisha take?
Ya aka yi ki ka fito da ke da jaririn babu ita?"
Rumaisa ta
an yi shiru tana wasa da gefen bedsheet
in da take kai, hawaye ya taru a idonta, sai dai babu tsammani ta yi
ara tana kare fuskarta da hannunta, da sauri mama ta
arasa wurinta tana tambayarta ko lafiya?.
Jikin ruma sai rawa yake yi, ta rungume mama tana
oye fuskarta.
Mama ta ce "Rumaisa ki yi magana mana, menene?"
Ruma ta
ago a hankali tana duba jikinta ta ce "Sha tara ne ya harbe wani mutum jininsa ya
ata mini jiki".
Jiki a sanyaye mama ta ce "A asibiti fa ki ke a tare da mu, duba ki gani, jikinki babu komai babu jini" mama tayi maganar tana nuna mata rigarta, sai dai duk da haka ruma sai haki take kamar ta yi gudu.
Ammi ta ce "Haryanzu akwai sauran razani a tare da ita, dole ta razana tun da ki ka ga haka, Allah ka
ai ya san abubuwan da ta gani.
Bari mu tafi ta samu ta huta, sai dai duk da ban san zuwa yaushe za a salleme ku ba da yaron nan, zan ro
i alfarmar ku, ya
an zauna a wurinku kan a sallami rumaisa, muna
arin shawo kan wata matsala ne, kan mu kai shi gida kowa ya sani" abun ya
aurewa mama kai, wace irin matsala kenan?
Amma ba ta tambaya ba ta ce "A'a babu damuwa, Ubangiji Allah ya raya mana shi a bisa tafarkin Annabi Sallallahu alaihi Wasallam".
Ruma daga kwance ta ce "Ni fa ba wanda zan bawa
ana,
ana ne fa".
Ammi ta
arasa gaban gadon ruma, ta shafi kanta ta ce "Dama naki ne, aro zaki bamu ai, Allah ya baki lafiya ya tsare gaba" ta yi maganar tana murmushi.
Ruma ta amsa da Amin, daga nan suka yi sallama suka tafi.
Suna tafe a hanya Ammi ta ce "Gaskiya akwai matsala, idan har yarinyar nan ba ta yi bayani ba, dole mu nemi yadda zamu yi"
Takawa ya ce "Ammi, ni fa na riga na gama shirin tarar kowane irin
alubale zan fuskanta, na san duk yadda muka kai ga
oye lamarin nan, nan kusa zai baiyyana, ko da a yanzu ma kalli a halin da nake ciki, kuma kar ki manta, da dogarai uku ki ka zo wurin nan, a gabansu aka fa
i komai, na san a kowane lokaci maganar nan zata watsu".
Ammi ta
an yi jimm sannan ta ce "Lokacin da Abokin ka bashir ya yi mini waya, babu halin in fita nika
ai, kuma ban san kiran me yayi mini ba, wannan dalilin ne ya sanya
na tafi da su, kuma jiya na ja musu kunne a kan su yi shiru da bakinsu".
Ya girgiza kai ya ce "Ammi, kin manta gidan nan ne, lokacin da aka fitar da zancen ina shaye-shaye na yi yin
urin yi wa iman fya
e, mutum nawa ne a wurn, wa zaki kama ki tuhuma ki ce shi ne?
Haka wannan
in ma, dole zan matsa lamba yarinyar nan ta yi mini bayani, na san in da zan nemi mafita"
Ammi ta yi shiru, abubuwa sai sake caku
ewa suke yi, ba a warware wannan ba wancan sai ya kunno kai.
"Ammi, meyasa ki ka amince da sakawa yaron nan Mahmud?
Ni ba sunan da zan saka masa ba kenan, sunan Alhajinmu na so mayarwa, ni bana son sunan nan"
Ammai tayi murmushi mai ciwo ta ce "Haba babban mutum, ban ji da
in jin wannan maganar daga bakinka ba, a bar wannan zancen dan Allah, ina ro
a mata alfarma, a bar mata wannan sunan tun da shi take so".
Takawa ya
an du
ar da kai ya ce "Tuba nake".
Bayan tafiyar su takawa kuwa Abdallah ne a
an hasale ya ce wa ruma "Dan ubanki ba a yi wa masu mulki magana yadda ki ke yi musu, gatse-gatse babu
a'a, wai ma ke kowa sa'anki ne da zaki din ga magana son ranki?
Na fuskanci ba ki yi laushi ba haryanzu.
To wallahi sai an basu
an su, ke gama rainonki aka yi da zaki janyo mana wani?
Ki kuma cewa
anki ne ki ga yadda zan yi da ke" Jin Abdallah kawai take yi, amma gani take idan zasu mayar da ita
uli, babu wanda zai rabata da jaririn nan.
Washegari 'yan Katsina su gwaggo da iya, da sassafe suka yi dirar mikiya a Kano, yayin da 'yan uwa da abokan arziki, malaman islamiyya da makarantar bokonsu rumaisa, haka mutane daga lungu da sa
on unguwa, suka din ga zuwa dubiya gami da jajen abun da ya samu rumaisa, sai dai fa unguwarsu rumaisan ta
auka a kan jaririn da rumaisa ta dawo shi, nan da nan zantuka kala-kala suka hau zagaya cikin unguwa, masu da
i da marasa da
i a kan rumaisa.
Aliyu ya cika al
awari, ya kawo Habiba har
akin da rumaisa take na jinya,ita da babarta, suka rungume juna suka din ga kukan farin ciki.
Gwaggo kuwa sai da ta yi kuka tana neman mama ta yafe mata da ta sanya a ka kai ruma aka
oye, ta
ora alhakin faruwar komai a kan ta, har da su lawisa duk aka zo, rumaisa ta yi farincikin yadda mutane ke ta shiga suna fita duk saboda ita.
Sai dai duk rawar kan rumaisa ta
i sakin jiki ta basu labarin abun da ya faru a zamanta a hannun 'yan ta'adda, ko zancen aka
auko sai ta ha
e rai ta hau kuka, gashi haryanzu lokaci zuwa lokaci tana razana, haka kurum tana zaune sai ta hau ihu, tana kiran sunayen 'yan bindigar ta ce zasu yi mata wani abu, har sai da mai sunan Baba ya hana yi mata zancen gaba
aya.
Tun da aka rubutawa rumaisa hoto, mama ta aika Abubakar ya tambayo ku
in hoton, aka ce masa dubu arba'in da uku, mama ta
an shiga damuwa, domin ku
in da yawa, ba ta son yawan
orawa yaran
awainiya, dan ma ku
in asibiti da na magani ba biya suke yi ba, an riga an
au nauyin lafiyar rumaisa a aljihun takawa, dan tun da bashir ya ji yaron nan na Adam ne, ya sanya aka canza musu asibiti zuwa babban asibitin ku
i, domin samun kulawa ta musamman tun da ya san adam yana da ku
in biya, ko magani likita ya rubutawa ruma, sai dai kawai a
auko a kawo musu, sai dai wanda babu su je waje su saya.
Tana zaune a kan katafaren gadonta, sai shirya mata kayanta mai aiki take a cikin akwati, dan ta
allafa ranta a kan tafiyarta Abuja nan, sai ba wa mai aikin umarni take cikin isa da kuma gadara gami da wula
anci.
Samha kenan akwai gayu da
walisa, sai dai babu hali mai kyau,
aya daga cikin wayoyinta ta duba ba ta gani ba, ta js
an gajeren tsaki, ta fita ta tafi
akin mama.
Mama ta tarar tana ta
ananan surutai tana mita.
"Mama na bar Samsung
ina a
akin nan ne?".
"Ke ni rabu da ni da wata wayarki, turaki ya
ata mini rai".
Samha ta ce "Too ikon Allah, mai Baban kuma yayi miki?"
"Manta kawai, jirgin
arfe nawa zaki bi?"
Samha ta
an yi ajiyar zuciya ta ce "
arfe biyar na yamma, amma ki din ga ha
uri mama, kin san tsufa yana taka muhimmiyar rawa a kansa yanzu, idan ki ka matsa zaki yi ta damuwa ne ranki yana
aci".
an shiru mama tayi sannan ta ce "Abun nasa dai ba tsufa bane, ba wani tsufa kawai halinsa ne, ina yi masa maganar wani abun daban, amma yana nuna mini maganata ba ta da muhimmanci yana kawo mini nasa zancen da bai shafeni ba".
Samha ta yi murmushi ta
au wayarta ta ce "Na san tatsuniyar gizo ba ta wuce
i, yakamata ace zuwa yanzu kin saba mama, ki yi ha
uri, bari na je na cigaba da shirina" daga haka ta fice ta koma
akinta.