← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 116

Sashe 32

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MAZA KI GARZAYO WURIN MEENA DOMIN SAMUN MAFITA*
*Royal jelly big 22000*
*Royal jelly 30 pieces 2200*
*Royal jelly small one 60 pieces inside the pack 3000*
*Vitamin C-100, 2700*
*Vitamin E big 3000*
*Pesona 2300*
*Dara 2300*
*Cantik ayu 2300*
*GLUTA white 2700*
*Khusus ibu 3800*
*Sugar wanita 3500*
*Majakani 3 in 1 3200*
*Eve Care 3700*
*Juliet eve 11,500*
*Phyton buster 18,000*
*Phyton collegen 18,000*
*Glute sparkling 18,000*
*7 days ginger oil for hair 1,200*
*Papaya oil for breast 1,200*
*Garlic oil for hips 1200*
*Vitamin C serum 1,500*
*Vitamin E serum 1,500*
*Busty blend 2800*
*Gluta prime 2800*
*Collegen+C 3800*
*Yan uwa abun fa da yawa bazan iya kawosu gaba daya ba amma muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
*Wai ina da ku fans, ace haryanzu ban ha
a 1k subscribers a channel
ina ba, anya akwai amana kuwa
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
*Ina yiwa 'yan uwa musulmi barka da shigowar, sabuwar shekara musulunci, Ubangiji Allah ya sada mu da alkhairan da yake cikinta, akasin haka kuma Allah ya iya mana*
P 15
Gaba
aya aka juyo ana kallon ruma, mutanen wurin suka hau dariya.

Shi kansa Jamil da yake ango, da sauri ya
ara rufe fuksarsa da rawani yana murmushi, dan saura
iris dariya ta
wace masa.

Adam kuwa sake tsare gida yayi, kasancewar dama can ba mai yawan fara'a bane ba, jin muryar ruman yake a wani abu daban, anya mutum ce?.

Kamar zai juya domin ganin fuskarta, sai kuma ya fasa ya sake rufe fuskarsa da rawaninsa, yayi gaba.
awar Hauwwaliya kuwa
an zaro ido ta yi ta ce "Ke kin san waye wannan kuwa?"
Ruma ta ce "Ba shine sarki ba?"
"Ba sarki bane ba ai,
an gidan marigayi Galadima ne da ya rasu, sunan sarki ne da shi, Takawa ake ce masa, wallahi ki ka bari ya kamo ki, sai kin gayawa mutanen garinku, ba ki san yadda muke jin tsoronsa ko a family ba, hmmm su Ummanmu sun girme shi amma tsoronsa suke ji, ba ya wasa da mutane"
Bayan gama jin jawabin da aka yi mat, ta ta
e baki ta ce "Ta
, na gama yaya umar, ni gani nake kamar na ta
a ganinsa ma, ko a ina oho mini dai na manta, so nake na ga fuskar sa"
Dariya yarinyar ta yi ta ce "Ki zo wataran mu je gidansa, ko gidansu sai ki ga fuskar sa amma daga baya zan la
e ke ki shiga" ruma ta kwashe da dariya ta ce "Ke da wasa nake miki, amma dai zan zo wataran a
anani a doki"
Yarinyar ta dubi Hauwwaliya ta ce "To yaushe zaku kuma zuwa?"
"Ke, ita fa ruma ba a nan unguwar take ba, zuwa ta yi yau zata koma gida, a
orayi take fa"
"Haba, idan mun zo hawan salla wataran, sai na zo gidanku"
Ruma ta yi murmushi ta ce "Allah ya kawo ki, amma baki gaya mini sunanki ba"
"Sunana Jannah, ke kuma ruma ko?" Ruma ta jinjina mata kai alamar eh.

Ta mi
owa ruma ledar viba ta ce "Ga sa
onki" ruma ta kar
i ledar ta yiwa Jannah godiya, suka tafi gida.

Allah ya taimaketa, Abdallah bai dawo ba sai bayan salla magariba, sannan ya
auketa suka tafi gida.

Tun a hanya yake tambayarta meye a ledar hannunta, amma ta
yi mursisi ta rungume ledarta ta
i nuna masa, har suka je gida.

Mama sai da tayi mita "Abdallah ka
aukar mini 'ya ka tafi da ita, tun
azu nake zuba ido in ga ta ina zaku dawo, ka san da wuri take bacci, kun je kun yi dare".

Abdallah ya ce "Mama wai dama kina son yarinyar nan?"
Mama ta bu
e baki, tare da yin murmushi ta ce "Dan
aniyarka in haifi 'yar a cikina ka ce dama ina son ta, ni duk cikinku waye bana so, ai banda hali irin na ruma son da nake yi mata daban ne, kasancewar ta mace
aya tilo a cikinku, amma sanin halinta ya sa wasu lokutan nake kamar bana son ta, idan ba haka ta
arar da zata yi sai Allah"
Ruma ta ce "Kai ban ta
a jin kin ce kina sona ba, ashe idan na mutu zaki yi kuka"
Mama ta ce "Ke rabani da shiririta, tashi ki yi sallar isha'i ki zo ki ci Abincin dare ki kwanta, gobe in Allah ya kaimu akwai makaranta".

Ruma ta tashi ta ce "Ai ni yau ba abincinki zan ci ba, na gidan sarauta zan ci" mama ba ta
au maganarta da muhimmanci ba, sai da ta idar da salla, ta janyo viva, tana firfito da Abinci.

Mama ta matsata da tambaya, ta bawa mama labarin abin da ya faru.

Abdallah ya ce "Wallahi mama ban ma san ta je ba, na
arasa na gaisa da abokaina na tsohuwar unguwarmu, shi ne ta samu ta tafi, yanzu da doki ya takaki ki ce me?"
"Doki bai takani ba, sai abin arziki da na samo, kun ga gidan sarautar nan, wai gidan Turaki, gaskiya suna da ku
i, mama kalli kaza guda ta sako mini, kalli kayan gara, ya ma sunan wannan dun
ulellen abun mai kamar kashi?" Ta yi maganar tana nunowa mama Alkaki, gaba
aya ko a jikinta, dan ita ba ta ji a jikinta ta yi laifi ba.

Mama zurru kawai ta yi da ido ta na kallon ruma, mama ta gaji da fa
a a kan halin ruma, dan haka ta yi shiru ta na fa
in Allah ya shirya.
******
Yanayinsa ne ya nuna wa Ammi cewar ya na cikin damuwa.

"Takawar ka lafiya babban mutum, basarake kuma jinin sarakai, me yake faruwa ne?"
Adam ya yi murmushi ya ce "Bakomai Ammi, gajiyar bikin nan ce ta Jamil, kuma kwana biyu ban hau doki ba yau na hau doki, duk jikina ciwo yake"
Ammi ta yi murmushi, a dole wai sai ya
oye mata akwai abin da yake damunsa, dan haka ta yi murmushi ta ce "Shikenan, ka je ka
an watsa ruwa ka kwanta ka samu ka huta" ya jinjina mata kai, yana shirin tashi ta ce "Yauwwa Takawa, ni ko tun da ka dawo, ka je ka gaida babarka?"
Take
an ragowar annurin fuskarsa ya
auke, ya
ata fuska tare da girgiza kai alamar a'a.

"To ka san dai yakamata ka yi hakan, bana son
ananan maganganu, tun da yanzu a gajiye ka ke, kuma kana gidan nan yakamata in an jima ko da safe dai, ka je ku gaisa ka ce mata ka dawo"
"To" ya amsa a ta
aice.
*****
Mama sai fama take da ruma a kan shirin makaranta, sai la
ai-la
ai take yi, sai ta fara shiri, sai ta tafi ban
aki yawon kashi, saboda ciye-ciye da ta yi, ya
ata mata ciki.

Mama ta kai matu
uluwa sai fa
a take yi, ruma kuwa ko a jikinta.

Har ta
au jaka, sai ga kira a wayar mama.

Mama ta
aga tare da yin sallama.

"Da ga makarantar su Rumaisa ne, dan Allah idan za ta taho, a ha
ota da wani babba daga gida"
an ru
e mama ta ce "Lafiya, wani abun ta yi?"
"A'a, a dai ha
ota da wani babba, ko babanta ko wakili"
"To shikenan, babu laifi, za ta taho in sha Allah" mama ta ajiye wayar ta kalli ruma.

"Ruma, me ki ka yi a makaranta?"
"Ni kuma?

Ni babu abin da na yi"
"Ki gaya mini tun kan raina da na ki su
aci"
"Wallahi mama ni babu abin da na yi"
"Amma aka ce ki je ke da wani babba, anya ruma ke fa ba gaskiya ki ka cika ba"
Ruma ta ce "Ni dai wallahi na san babu abin da na yi"
Mama ya gya
a kai ta ce "Ai shikenan, zamu gani".
arasa
ofar
akin 'yan mazan, ta ce "Waye ba zai fita ba yau a cikin ku?

Wani ya zo ya je mini makarantar su yarinyar nan, an kira ni an ce ta je ita da wani"
Yaya Aliyu ya ce "Mai sunan Baba dai ya tafi makaranta, ni ma ina da lectures
arfe goma sha biyu, amma bari na zo mu je na ji menene"
Ita kanta ruma tunani take Meyasa ake neman wani a gidansu a makaranta?

Suna tafe a hanya da Aliyu yana mita "Ke, kawai kin sa an katse mini bacci na, Allah ya sa na ji wani rashin jin ki ka yi, na samu abin duka na zane ki"
Ta tura baki ta ce "Ni dai na san ban yi komai ba, wata
ila ma wani abun arzikin na yi ake nemanku, amma kowa ba ya kyautata mini zato"
"Ruma ai ke abin arziki
bai kar
e ki ba, sanin halinki ne ya sanya ake tsoron lamarinki"
Suna tafe a hanya, yara da manya mata da maza kusan kowa ya san ruma, suna tafe ana kiranta ta na
aga wa mutane hannu, har suka isa makarantar.

Ofishin Headmaster suka je, ruma sai rarraba ido take tana 'yan ciye-ciyen ta.

Aliyu suka gaisa da Headmaster, ruma ma ta gaida Headmaster ta koma gefen Aliyu ta tsaya.

Headmaster ya kalli ruma ya ce "Waye ya sallameki jiya ki ka tafi?"
Ruma ta sunkuyar da kai ba tare da ta ce komai ba.

Headmaster ya dubi Aliyu ya ce "To, a gaskiya
anwarka ce ko 'yar ka ba ta jin magana, sun samu sa
ani da abokiyar karatunta, an yi musu sulhu amma ba ta ji ba, sun kuma fa
a jiya, ta karyata a hannu, kuma ta bita hanya ta din ga jifanta da dutse wai jifan shai
aniya.
Chapter 32 · 0% Book details