← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 116

Sashe 4

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kowa da abin da yake fa
a a kan Ruma, wasu na mata Addu'a shiriya wasu kuma na yi mata fa
a har da zagi.

Tamkar gidan 'yan mata, haka zaratan samarin nan suka kama aikin gida, wasu na wanke-wanke, wasu shara da Abin karyawa, kan gari ya
arasa haske, hatta ruwan da Rumaisa zata yi wanka, an dafa ta ha
a ta yi wanka.

Haka suka jeru a tsakar gida, tare da Mama suna karyawa, Rumaisa kuwa sai shan kunun take da
yar tana yamutsa fuska.

Can ta kalli Mama ta ce "Mama Kununa bai ji suga ba, yayi tsami da yawa".

Haushi ya kama Mama ta ce "Amma a gabanki aka zazzage sugan kowa ya
iba ko?

Kuma kin san ya
are"
Ta ture kofin kunun ta ce "Nifa dama kunun nan gudawa yake sani, gashi bai ji suga ba, ni cikina ma har ya fara ciwo"
Umar kawai ya girgiza kai, Rumaisa ba zata ta
a zaman mintuna goma lafiya ba, ba tare da tayi abin da za a yi mata magana ba.

Haidar ya kalleta, ya zura hannu a Aljihunsa ya
auko
ari biyu ya bata ya ce "Jeki wurin Mamuda ya baki buredi da suga, akwai ruwan zafi sai ki ha
a shayi ki sha"
Washe baki tayi, ta ce "Allah dai ya biya da aljanna, gadanga na Mama" ta
au kofin kununta ta turawa Mama kunun ta ce "Mama ki shanye kunun na bar miki" tayi waje.
yar ta
arasa makaranta yau, saboda ciwon cinyoyi da take yi, sakamakon horon da Yaya Umar ya bata a daren jiya.

"Ruma hatsari kika yi ne?" Cewar wata matashiyar yarinya sa'ar Ruman, gannin yadda take tafiya da
yar.

Ta ha
e rai ta ce "Me kika gani?"
"Gani nayi kina tafiya da
yar, kamar wadda ta warke daga karaya"
Cikin gatse Ruma ta ce "Eh, tirela ce tabi ta kaina, da ta wuce na taso na taho"
"A'a Allah ya baki ha
uri"
Duk da yadda jikinta babu da
i, hakan bai hanata fa
ace-fa
ace da neman rigima ba, dan idan ba tayi hakan ba ace lafiyarta
alau ba.

Bayan an tashi ba ta tsaya ko ina ba ta tafi gida, tana zuwa ta tarar da katifarta a tsakar gida kamar yadda ta barta.

"Mama yanzu dan Allah a nan aka bar mini katifata, sai anyi ba
i sun tambayi ba'asi ace fitsarin kwance nayi?"
"Au ba ke kika yi ba, ni nayi kenan?"
arasa ta zauna a kusa da Mama ta ce "Haba Mama, kema fa kin san tsautsayi ne, rabona da fitsarin kwance tun ina jairiya, tun ban fi wata hu
u ba na daina fitsarin kwance" wani irin kallo Mama tayi mata, jin uwar
aryar da ta saki.

Mama ta ce "Tashi ki cire Uniform, kiyi wanka ki zo kiyi salla, ki tsefe wannan kan naki,
azamar banza da yake ban yi magana ba, baki ga dama kin mayar da kai kin tsefe ba, kuma wallahi ya kai gobe in Allah ya kaimu baki gama tsifar nan ba, sai na zaneki".

Hannu ta saka ta shafa kanta,
anann kitso ne a kanta, a
alla guda arba'in da
oriya, Mama ta bata ku
i ta je ayi mata kitson hannu guda biyar, saboda ba ta son tsifa, amma ta kar
i ku
i a wurin Yaya Usman ta je aka yi mata
anana.

Ta san yau ko Mama zata kwa
anta ta ta cinye ba zata iya gama wannan tsifar ba, haka nan ta tashi ta je ta yi wanka, ta yi alwala ta saka wasu kayan.

Ganin Mama ta tada salla, ta le
a Window ta ga Usman da sallaya a hannu zai tafi masallacin juma'a, ta
au hijjabinta ta bi bayansa.

Sai da ta fito
ofar gida sannan ya kalleta ya ce "Ina zaki?"
"Masallaci mana" ta bashi amsa.

"Kin tambayi Mama?"
Ta gya
a masa kai alamar eh.

Ya ce "Shikenan muje" ya sanyata a gaba suka tafi masallaci.

Mama ta da
e tana yiwa Rumaisa Addu'a bayan ta idar da salla, kullum cikin Addu'a take yi mata, amma tana girma tamkar ana sake turata, ko alamar hankali babu a tare da Rumaisa.

Da suka dawo daga masallaci tana kallon Rumaisa, ba ta ce mata uffan ba, Rumaisa sai raragefe take yi, tana sauraron ko Mama zata yi mata magana amma taga ta shareta.

Ba tare da ta yi tsifar ba, ta ci Abincin ranarta tare da Yaya Aliyu, ya siyo kifi
auri biyu, ya bawa Mama
aya ya ce gashi nan duka gidan,
auri
aya kuma suka ci shi da Rumaisa.

Bayan sallar la'asar, ta
au allonta ta tafi makarantar allo.

Tana zuwa Habiba ta tare ta da harara, tare da sheda mata cewar Sani ya ce sai ya yi mata dukan tsiya, idan ba ta biya shi tayarsa ba.

Tsaki Rumaisa tayi ta ce "To, ya kasheni ya huta mana, tayar banza da ta wofi, shi bai san tsautsayi ba"
ufule Habiba ta ce "Au hakama zaki ce?

Ki zo girma da arziki na ara miki tayar, amma ki je ki
atar ko a jikinki?"
"To tayar da ku
i ya saya?

Idan da ku
i ya saya ya fa
i ku
inta, yayyena su biya shi"
Habiba da ta gama fusata ta ce "Dalla can, uwar meye a gidan naku, banda gayyar maza da tsiya, sai ka ce wata uwar kuka ajiye, har kike a fa
i ku
in tayar a biya"
"Ku kun ajiye wata uwar
in ne, da kuna da wani abun ai babarku ba zata sayar da fanke da safe ba" Tayi maganar tana murgu
a baki.

Cikin rawar murya Habiba ta ce "Kar ki sake ki zagar mana uwa"
"Ni ban zagi babarku ba, ni dai na san fanke take sayarwa, fanken naku ma mai Shegiyar tsada,
anana kamar
uli-
uli, dan ranar Yasir ya ce har kiyashi ya gani a cikin fanken" kan Rumaisa ta rufe bakinta, tuni Habiba ta sha
o hijjabinta, zata rufeta da duka.

Abinka dai mai nema a duhu, balle ya samu a sarari, nan Rumaisa ta zage
wanji ta tabattarwa da Habiba ita
ANWAR MAZA ce.

Abin takaici da malami a gefe yana biyawa wasu allo suka har
e da dambe.

A fusace ya mi
e ya saka bulala ya zane musu jiki, musamman Rumaisa, tsabar masifarta ya sanya baya son ta a ajinsa, kullum cikin rigima take, ga allonta sai yayi wata ba tayi wani rubutun ba, ga da
anci da surutu.

Idan da abin da Rumaisa ta tsana bai wuce duka ba, ta ji zafin dukan bulalar da Malam Ashiru yayi mata
ba ka
an ba, dan haka ta koma gefe tayi shiru tana kuka.

Ta rasa meya sanya ya tsaneta haka.

Habiba kuwa da
awayenta, suka
udiri aniyar idan aka tashi sai sun na
awa Rumaisa duka saboda suna jin haushinta suma, a kan damben da aka yi a
ofar gidan mai marka
e ranar Alhamis, gashi ta zagi fanken babar
awarsu.

Ana tashi cike da takaicin dukan da Malam yayi musu, Rumaisa ta
au allonta ta nufi gida, sai share hawaye take.

Sai dai yau babu tsokana a hanya, babu neman magana
saboda bayanta sai ra
i yake na dukan da malam yayi mata, gashi ba ta warke daga ciwon jikin punishment
in Yaya Umar ba.

Babu tsammani ta tarar da su Habiba a wani lungu suna jiran isowarta.

Turus tayi tana binsu da kallo kamar ba ta sansu ba.

Babu ko
ar ta cigaba da tafiya tana yin
urin ratse su ta wuce.

Shan gabanta Habiba ta yi ta ce "Ke kin isa ki tafi, ba dai ni kika zaga ba, kika kuma zagi babarmu ba, wallahi yau sai kin gane kuskurenki, kuma wallahi Sani ma ya ce sai kin biya shi tayarsa.
aya daga cikin yaran ta ce "Ai wallahi yau sai kin daku, haka nima ranar kika zubar mini da marka
e, zaki gane baki da wayo".

Bin su Rumaisa take da ido, sai kurari suke amma an rasa wadda zata kaiwa Rumaisa duka.

Sake yin
urin wucewa tayi, amma Habiba ta janyo Rumaisa ta baya, yaran suka fara kai mata duka.

Tayi kukan kura, ta
aga allonta saukewa Habiba allonta a fuska, wani uban ihu Habiba ta kurma, jin danshi a hancinta.

Tamkar namiji a filin dambe, haka Rumaisa ta zage ita ka
ai ta dinga dukan yaran nan, yadda ta dun
ule hannu tana kai naushi, kai ba ka ce 'ya mace bace.
yar da si
in goshi wani mutum ya rabasu, saboda Rumaisa akwai taurin kai, zuciyarta a bushe ana rabasu tana cigaba da kai duka.
au allonta ta nufi gida, tana ta huci, duk da dukan da tayi musu sai dai jikinta duk yayi tsami ita ma.

Dama ga jikin nata babu da
i ji
Sai dai kash, tuni wasu daga cikin yayyen yaran maza suka samu labari, suka yi gaba zasu datse Rumaisa a hanya, su zaneta.

Ayshercool
08081012143
[16/06, 9:00 pm] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
BY AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Ku yi subscribing YouTube channel
in mu, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Arewabooks @ ayshercool7724
Watpad@ ayshercool7724
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION
Page3
'yan matasan yaran maza sun girmi Rumaisa, kuma duk da haka
arfin namiji da na mace ba
aya bane ba.

Tana cikin tafiya ta ji ana ke!ke!

Ta tsaya waiwaya ta ga da wa ake.
tawagar yara ta gani sun nufota gadan-gadan, tana ganinsu ta san masu dukanta ne, sam bata karaya ba, maimakon ta gudu sai ta dur
usa ta fara kwasar duwatsu, ta shirya duk wanda ya kawo kai, sai ta
wale masa kai da dutse.

Amma a haka sai da wasu daga cikin su suka cim mata.

Sani Yayan Habiba, ya na zuwa ya kwarfeta da
afarsa ta fa
asa, wani dan
o ya
auko a aljihunsa, ya fara dukanta da shi, duka take kai masa ko ta ina da allonta har ta samu ta tashi tsaye da
yar a kan
afafuwanta.

Ta yi kukan kura ta kafa masa ha
ora a kafa
arsa, tsananin azabar zafi ya sanya ya kurma wani uban ihu ya ja da baya, dan har
ashinsa ya ji ha
oram Ruma, sai ka ce mayya.
Chapter 4 · 0% Book details