← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 116

Sashe 29

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ke ya zaki yi da wani saurayi, ko yake shi Anas
in ne ma mara hankali, shi ma irinki ne ai mara kan gado perfect match"
an saroro ta yi ta ce "Wai Anas
in gidan mai taya?"
Abdallah ya ce "
warai kuwa"
Ta ce "Ta
, Astagfirullah Allah ba irin wannan ba, kenan addu'a ta ba ta kar
u ba, ina ta Addu'a Allah ya bani saurayi mai kyau, mai ku
i, mai
arfi sosai wanda zai din ga goyani kamar girman brownstrawman na wrestling, kawai sai wani Anas ya ce yana so na, wata uwar
eyarsa kamar sirdin keken baban su Ade, gashi siriri da ka
an ya fi taliya.

Ina ga sai na
ara dagewa da Addu'a ".

Usman ya ce"Ke, kina halitta ne da zaki din ga kushe wasu?

Kin ga ki shiga hankalinki, ba ke ce baki da kamun kai ba, dole kowa ma ya ce zai ce yana son ki, kuma wallahi idan ba ki shiga hankalinki ba, sai na bashi ke"
"Allah ya kiyaye, wallahi ba zan aure shi ba, gashi ba
irin kamar an rina shi".

"Ke zan ci ubanki na kuma jin kina kunshewa wani halitta, ke kyan ne da ke.

Ni kullum fatana Allah ya baki miji na gari ko ya fi biri muni" mama ta yi maganar a hasale.

"Mama biri kuma, ba amin ba gaskiya, dan Allah idan irin wannan addu'a ki yi mini ki daina, ni wallahi kyakykyawa na ke so"
"Kyan banza da na wofi, kyan
an maciji ki auri kyan ya din ga gasaki ba gara mummuna na gari ba"
Ruma kamar za ta yi kuka ta ce "Ina wani abin arziki a muni"
Mama ta hau ruma da fa
a, ruma ta yi shiru, amma a duk sa'ar da mama ta ce Allah ya bata miji nagari duk muninsa a zuciyarta za ta ce ba Amin ba.

Yau ruma Alla-Alla take gari ya waye, sai murmushi take ita ka
Yasir ne ya lura da ta na fara'a, dan haka ya ce "Wai ke murmushin me ki ke yi ne haka?"
Ta gyara zama ta ce "Ka san tun da na shiga sakandare, ban yi fa
a da kowa ba, so nake na zama 'yan mata, in din ga tsayawa a cacar baki, to ni cacar baki ba ta biya mini bu
ata, na fi son na ha
awa yarinya malaman jikinta, muka yi fa
a da wata yarinya, ka san ni ba na zagi, ta dinga zagina in gaya maka, amma ban yi kuka ba.

Kawai yau na ga babarta ta zo makarantar mu, da
yar ta shiga ofishin principal saboda girmanta, ina ga ta yi rabin bangon
akin mama.

Kai ina ga fa ta yi yakuzuna na jikin receiver girma, koma ta fishi, shi ya sa nake son Allah ya kaimu gobe, za ta gane ba ta da wayo, ba dai har da cewa babata tsohuwa ba ce, wallahi a jikin allo zan zana babarsu.

Ayshercool
08081012143
[19/07, 8:42 am] JAKADIYAR AREWA:
ANWAR MAZA
Na Aisha Adam (Ayshercool)
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATES
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Ku yi subscribing
YouTube channel
@Cool Hausa Novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro.
e baki Abdallah ya yi ya na kallon ruma, bil ha
i take maganar har cikin zuciyarta.

"Ke fa hankali bai wadaci
aramar
walwarki ba, sai ki je allo ki zana babar wasu, idan aka zana taki zaki ji da
"Ai ni na yi al
awarin na daina dambe, ta zageni na kasa ramawa, saboda ashar take yi, ni kuma bana zagi, gaba
aya ta cuceni ta
ata mini rai, ni kuwa ba ta san ba a ta
ani a ci bulus ba, wallahi sai ta gane kurenta"
Abdallah ya girgiza kai ya ce "No, ki nemi wata hanyar dai, amma ban da iyaye, ba abin wasa bane"
"Iyaye ba abin wasa bane, ta ce mini mara tarbiyya babata tsohuwa, sai na ci buhun ubanta, ranar ma a sanyi ta sameni, da sai na tayar mata da aljanu na yi mata dukan tsiya, to bana som daga shigata makarantar a tsaneni ne, ayi mini mummunar shaida".

Duk yadda Abdallah ya so nusar da ruma, ta yi biris ta
i fahimta ta yi alwashin ramuwar gayya a kan abin da aka yi mata.
*****
Nasihar da takawa yake yi mata, a hankali ta ji ta ratsata sosai da sosai, daga ita har shi suna fuskantar jarrabawa daban-daban, wanda hakan yake jefa Ammi cikin damuwa.

Nusaiba ta kalli Takawa da Iman ta ce "Iman 'yar gidan yaya, Ammi ta ki yayan ma naki"
Murmushi iman ta yi tana sake gyara zamanta.

Turo
ofar falon aka yi, suka
aga kai gaba
ayansu suka kalli
ofar.

Jabir ne ya shigo, da sallama a bakinsa.

Suka amsa masa gaba
aya, hankalinsa ya na kan Iman ya na
are mata kallo.

Hakan ya sanya ta ha
e rai tana
an kawar da kai gefe.

Yayi murmushi ya kalli Adam ya ce "Ni zaka yiwa haka, ka dawo amma sai dai na ji a gari ko ka neme ni"
Takawa yayi murmushin gefen baki ya ce "Ai idan ka san na dawo, zaka dameni ne ka sani yawo a gari, shi ya sa na yi shiru so nake sai na huta, shi ya sanya ma ban zauna a gidana ba, na yo nan"
Nusaiba ta ce "Uncle J, ina wuni?"
"Lafiya lau Nussy, Iman ba magana ne?

'yar rigima"
Ba dan ta so ba ta ce gaishe shi, gaba
aya kwanan nan ba ta son abubuwan da Jabir yake mata, wanda ta kasa gane kan su.

Suna tsaka da hirar sai ga sallamar su Fauziyya da Ru
ayya, tare da Samha suka shigo falon.

Gaban Iman ya fa
i da ta ga Samha, musamman wani irin kallo da take bin ta da shi, da Iman
in ta kasa gane wane irin kallo ne.

Jabir suka fara gaisarwa, sannan cikin girmamawa suka gaida Takawa.

Cikin halinsa na ko in kula da kuma tsare gida ya amsa musu.

Fauziyya ce ta gyara zama ta ce "Yaya ashe ka dawo, bamu san ka dawo ba, sai
azu Mummy ta ce mana, ai ka dawo"
"Eh na dawo" ya fa
a a ta
aice.

"Masha Allah, ya ibada?"
Ya amsa da "Alhamdilillah"
"To Allah ya sa an yi kar
iyya".

Samha ta gyara zama, ta na yiwa Adam wani irin shu'umin kallo, ta
an murmusa sannan ta ce "Takawa, ni fa kwance jaka na zo yi, daga zuwa wurin su Fauziyy, na ji suna cewa za su shigo yi maka sannu da zuwa, na ce bari na biyo su in yi sannu da zuwa, kuma a bani tawa tsarabar"
A hankali ya
ago idonsa, ya kalli Samha, ya
an yi murmushi tare da girgiza kai amma bai ce komai ba.

Jabir ya dubi Iman ya ce "Iman, duk kin ma
ale mana shi, kamar ke ka
ai ki ka yi kewarsa, ki barmu mu ma mu gana da shi sosai mana" yayi maganar da sigar wasa.
e kafa
a ta yi kamar
aramar yarinya, sai dai suna ha
a ido da Samha, samhan ta sake yi mata wani mugun kallo, da ya tilasta mata sunkuyar da kai.

"Jama'a ya shirin bikin Jamilu Turaki, Takawa akwai kilisa fa ranar Juma'a"
Adam ya girgiza kai ya ce"Kai,
yaleni da wata kilisa, duk na gaji, ni ban so ku ka san na dawo ba ma, ina bu
atar hutu sosai "
"Amma ba dai ka na nufin, ba zaka yi hawan ba, Jamil
in guda?"
"Sai na yi tunani tukuna, idan ina da time"
Jabir ya ce"Ba ruwana, kai da shi"
Tsarguwa da rashin sukunin da idanun Samha suka sanya Iman ne ya sanya ta mi
e ta ce "Ni dai sai an jimanku, zan je na huta"
Samha ma ta mi
e ta ce "Mu je, ina son na gaida Ammi kan na tafi " jikin Iman ya yi sanyi, dan ta san akwai wani abu a ran Samha data ce za ta bita ta gaida Ammi.

Suna shiga
ofar da zata sada su da sashin Ammi, Samha ta ri
o hannun Iman, ta tsayar da ita suna fuskanta juna.

Cikin raunaniyyar muryarta kamar mai shirin yin kuka Iman ta ce "Me na yi miki?"
Samha ta
arewa Iman kallo, sannan ta ce "Wai wace irin yarinya ce ke, kin manta kashedin da na yi miki ko sai na sake nanata miki?"
Iman ta
ata fuska, ta aro jarumta ta
oye tsoron ta ta ce "Anty Samha, ni babu komai a tsakanina da takawa, ki yarda da ni mana, ina jin sa kamar wanda muka fito daga ciki
aya, ni ba zan iya aurensa ba"
Samha ta ce "
arya ki ke yi, ba wani ki na jin sa kamar wanda ku ka kwanta ciki
aya, ai ba ki da kimar da zaki kwanta mahaifa
aya da Adam, ko kin manta wacece ke?"
Iman ta girgiza kai ta ce "Ban manta ba, 'yar karere ce ni, wadda ba ta da gado a gidan Galadima, wadda aka taimakawa aka ri
e, ina sane ba sai kin tuna mini ba".

Samha ta yi wani murmushi sannan ya kuma duban Iman ta ce "
warai kuwa kina sane, ban da Ammi ta nace da a cikin barorin gidan nan ya dace ki tashi ba 'yan gida ba, dan haka ki kiyayi shiga gonata"
"Amma ta yaya, a tare muka tashi da takawa, ta yaya za ki ce sai na nesanta da shi?"
age kafa
a ta ce "Wannan matsalar ki ce, ba tawa ba, dan na ga alamar tun da ba ki samu wancan ba, wannan zaki hara ki shiga hankalinki".

Iman ta girgiza kai ta ce "Ni babu abin da ki ke tunani tsakanina da takawa, amma ke ma Anty Samha bana tunanin zaki samu abin da ki ke so, akwai katangar
arfe a gabanki, kuma kin san takawa kin san halin sa sarai, ki bi a sannu" daga haka tayi gaba ta bar Samha a tsaye.
*****
Kamar yadda ruma ta yi alwashi, haka ta yi, ta je ajinsu ta zana wata shirgegiyar mata a kan allo, ta yi labelling
in ta.
Chapter 29 · 0% Book details