← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 116

Sashe 58

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sam ya
i yadda yaje gidan sa, saboda wani Dalili nasa.
auye ne sosai in da aka kai ruma, sai dai mutane masu matu
ar karamci da girmama
an Adam, tamkar za su goya ruma, dan wasunsu duk basu santa ba, sai dai sun san mahaifinta sosai tunda
a ne a wurinsu.

Garin sun yi noma sosai, sai dai an girbe an tare shi a cikin gonaki, ba a kwashe an kai gida ba, ga yanayin garin kamar yanayin garin da aka yi wata annoba.

Wani wurin a
one, wani wurin dai gashi nan.

Tun da safe ruma ta fara cewa ita azo a mayar da ita gidan gwaggo, yau zasu koma gida ita da yaya Aliyu, amma dattijon da ya kasance
anin kakanta ne ya ce "Ai jikata ba ke ba tafiya, sai hutun makarantar bokonku ya
are, kina nan tare da mu"
an razane ruma ta ce "Saboda me?"
"Haka gwaggonki ta ce"
"Ni gaskiya ba zan iya zama a garin nan ba, gida nake so na koma na ga mama, na gaji, ni ku mayar da ni gida" ta yi maganar tana kuka.

Matarsa da ake kira da iya ta ce "Haba rumaisa, muma fa duk iyayenki ne, muna
aunarki sosai, ki kwantar da hankalinki kin ji, za a mayar da ke, idan ki ka matsa zasu iya
waceki gaba
aya, 'yan kwanaki zaki yi a mayar da ke"
"Ni mama nake son na gani".

"Ki yi ha
uri, za a mayar da ke in dai wurin mama ne" An kai ruwa rana sosai da ruma, kan ta daina koke-koke, sai dai ita ma ta ha
a musu aiki, ba komai take ci ba, tsirfar yau daban ta gobe daban.

In da ta
ara samun sassauci, shine tana tare da lawisa, kuma a gidan akwai wata sa'ar tata zaliha, dan haka sukan
ebe mata kewa.
aramin
acin rai 'yan mazan mama suka shiga ba, tun bayan da Aliyu ya dawo musu babu ruma, tare da sanar da su hukuncin da gwaggo ta yanke ba.

Abdallah ya ce "Wallahi gwaggon nan tana da matsala, tsabar mugunta ta yi garkuwa da yarinya dan son zuciya daga kai mata ita a sada zumunci".

Sai da suka yi dariya jin abin da ya ce, wai tayi garkuwa da ita.

Usman ya ce "Wane irin garkuwa kuma?".

"To idan ba garkuwa ba, ta yaya zata saka a kai yarinya wani
auye a
oyeta, wai ba zata dawo yanzu ba, amma idan ta cika musu ciki da rashin ji, ai sa dawo da ita da kansu"
Suna cikin tattaunawar mai sunan Baba ya dawo, suka gaisa da Aliyu, ya tambaye shi ina ruma?

Ya sanar masa da yadda suka yi da gwaggo.

Tsuke fuska yayi ya ce "Wane irin abu ne haka?

Idan na gama exams ranar lahadi zan je na taho da ita, akan me zasu ri
e ta?"
Mama ta ce "A'a babana, tun da na ha
ura dan Allah kuma ku yi ha
uri ku
yalesu, yanzu sai ace zigaku nake yi, su je su
arata, sati biyu ai kamar yau ne"
"Duk da haka, bai kamata ruma ta zauna a wurin nan ba, babu tsaro gaba
aya dole zan je na taho da ita, dan ba ta zuwa makarantar boko yanzu, islamiyya fa?" Sosai ya
au zafi, mama dai ta ce ba ta yadda wani yaje ya ce zai taho da ruma ba.

Gaba daya ta tattara hankalinta da nutsuwarta a kan litattafanta, gefe kuma ga calculator tana dannawa, tayi
ai a
asan carfet, ta saki dogwayen kalbar da aka yi mata, ta zubo har kafa
arta, duk da kalbar ta tsufa amma ta yi kyau sosai.

Nusaiba ta turo
ofar
akin ta shigo da sallama.

Iman ta amsa mata, ta zuba mata ido tana kallonta.

"Sarkin littafi, me kuma ake yi?" Iman ta kalli litattafan ta yi murmushi ta ce "Boko nake ci masoyiyya, ta samu ne?"
Nusaiba ta zaune ta ce "Eh to, ba nace ba, uncle J ne ya zo, kuma da alama ke yake son gani, sai tmbayata yake kina ina?"
Tsaki iman tayi, ta gyara zamanta tana
arin mayar da kanta kan litattafanta.

"Kai, uncle J
in ki ke yi wa tsaki, ya zo ya sakani a gaba sai tambayata yake kina ina?"
"Anty Nusaiba dan Allah ki
yaleni da sabgar mutumin nan, wai me zan yi masa ne dan Allah?"
"Nifa na kasa gane abin da kuke
oyewa, anya ba sonki yake yi ba?"
Da sauri iman ta girgiza kai ta ce "Dan Allah Anty Nusaiba kar ki
aga maganar nan, idan har Ammi ta ji za ta bayar goyon bayan hakan, ni kuma ba zan watsa mata
asa a ido ba, amma ni bana sha'awar duk wani wanda ya fito daga masarautar na, ke kin san me nake nufi".

Nusaiba ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shikenan, na daina cigaba da aikin ki, zan je na ce masa bacci ki ke kawai"
Iman ta jinjina kai alamar to.
****
Tafe suke su uku, ruma na ta shan tsamiyar biri tana zubarwa a hanya, mayafinta a kafa
a.

Su fuskarsu duk da hoda da kwalli, ruma kuwa tata yadda take haka take kamar namiji, kunneta babu ko
an kunne.

"Kai ku tsaya" ruma tayi maganar tana kallon wata bishiyar mangwaro, 'yar gajeriya amma tayi 'ya'ya fal.

Suka kalli ruma suna son jin dalilin tsayar da su
"Mangwaro zan tsinka".
an razane Zaliha ta ce "A'a ruma, a garin nan fa bakomai ake ta
awa ba, baki ga gonaki duk an yi girbi ba, amma ba a
auka ba,masu garin ake jira su zo su yanke harajin da za a biya sannan a
ebi amfanin gona, yanzu idan suka zo wucewa suka ganki, zaki saka mu a matsala.

"Suwaye masu garin?" Ta yi maganar cikin ko in kula.

Lawisa ta ce "Ke dai ki bari kawai ruma, ki bari idan muka je gida sai a saka a samo miki"
Ruma ta cire mayafinta, ta
orawa lawisa a kafa
arta, ta nufi bishiyar nan, suna
wala mata kira, amma ba ta tsaya ba, ta kama bishiya ta haye kamar buranya, hawan katanga da bishiya ba abu ne mai wahala a wurin ruma ba.

Ta na
e doguwar rigarta, ta tara mangwaron sannan ta saukko, su kuma suna
asa suna jiranta cikin tsoro suna cewa ta sauko.

Bayan ta sauko ta kar
i mayafinta ta zuba a ciki, ta sa
o abunta tayi gaba ta
yalesu.

Bin ruma suka yi da kallo, ta ci uwar ubansu a rashin ji, haka suka rufa mata baya suna kallonta.

Suna cikin tafiya suka ga ta saki hanya ta shiga wata gona, tarin masarar da aka jingine ta je ta fara
auka.

"Innalillahi, dan Allah ruma kar ki janyo mana masifa, dan Allah ki fito mu tafi, duk wanda aka gani a gona bayan girbi ba a biya haraji ba kashe shi za ayi".

"Kisa kuma sai ka ce cinnaka, guda biyar kawai zan
auka gasawa
zan yi na ci"
Zaliha ta ce "Dan Allah ki fito kar su ganki".

"Wai suwaye ne?

In sun ganni ba ruwanku ni ka
ai na
auka" ta zuba masarar a mayafinta ta fito.

Kamar suna tsoron ruma suka sake rufa mata baya suna zazzare ido.

Sun yi tafiya mai nisa sun kusa gida, suka ji ana musu magana "Ke daga ina ku ke?" Gaba
aya suka tsaya suka waiwaya, wani dogon mutum ne a tsaye, sanye da rawani hannunsa saye a cikin tsummar rigarsa, ya ma dai fi kama da mahaukaci.

Ruma ta
are masa kallo za ta yi gaba abinta.

"Ke ina magana zaki tafi?" Ya daka mata tsawa.

Cikin tsiwa da rainin hankali ruma ta ce "Haba babana ke fa ka ce mana, kuma na ga dai ba aikenmu ka yi..."
Da sauri zaliha ta ri
e hannun ruma ta ce wa mutumin "Dan Allah ka yi ha
uri, ba
uwa ce ne a garin".
uwa amma mara tarbiyya ko?

Ba ta san nan ina ne ba?

Kuma ba ta iya ladabin yin magana da manya ba, Meye wannan ta ri
Ruma ta ja da baya ta ce "Nifa ban gane ba, me na yi maka zaka ce mini mara tarbiyya?

Mangwaro ne da masara" tayi maganar tana bu
e masa mayafin.

"Waye ya baki izinin
aukar masarar?"
Ruma da haushi ya fara kamata ta dake ta ce "Yi ha
uri ban san gonarka bace, idan yayana ya zo
aukata daga birni zai baka ku
in masararka, ni na tafi sai kun taho" ta
au kayanta tayi gaba.

Su kuwa jiki na rawa suka tsaya suna sauraren mutumin.

"Lallai dagaci, wato har da kawo ba
i marasa
a'a ba tare da ya nemi izini ba, har su zo su karya mana doka, to zai gane kuskurensa da mu yake zancen, ku wuce ku tafi".

Da gudu suka tafi gida domin sanar da abin da yake faruwa.

Suka tarar da iya na tuhumar ruma ina ta samo wannan kayan, amma tayi shiru ta
i magana.

Su zaliha ne suka kwashe komai suka gaya wa iya.

"Mun shiga uku ruma, ai mu garin nan ba a mana haka, a zaune muke
ashin umarnin 'yan bindiga, suke da garin, ki daina haka ba ruwanki da kowa, duk wanda ki ka gani a garin nan girmamashi to ba ruwansu da ke, amma idan ki ka yi musu rashin kunya sai su yi miki illa".

"To ku mayar da ni gidanmu mana, ni ba wanda ya isa yayi mini wani abu, dan ni
anwar maza ce zane mutum yayyena za su yi.

Kawai sai ya ce mini mara tarbiyya shi tarbiyyar ce ta saka yake yi wa mutane magana a haka, ni a kano kowa ya san ina girmama mutane raini ne ban so, ni na zata ma mahaukaci ne".
Chapter 58 · 0% Book details