Sashe 92
Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yaya Sadik
ina" rumaisa ta yi maganar tana
ame shi tana kuka"
Bashir ya kalli Usman ya ce "Abokina, wai har ku nawa ne yayyen nata ne?"
Usman ya yi murmushi ya ce "Mu bakwai ne, ita ce autar mu"
"Masha Allah, ba wanda zai ce mamanku ce ta haifeku, sam ba ta tsufa ba" yayi maganar yana murmushi.
Abubakar ya kalli Usman ya ce "Meyasa ba a gaya mini tun a jiya ba, sai yau da asuba Aliyu ya gaya mini".
"Mama ce ta ce kar a gaya maka, kar ka ce zaka taho a jiya, ga wanda ya tsinto ta a katsina nan" yayi maganar yana nuna masa bashir.
Abubakar ya nufe shi ya mi
a masa hannu yana fa
in "
an uwa, mu gode mun gode Allah ya saka maka da alkhairi, tun da aka
auki rumaisa muka rasa nutsuwa mun gode sosai Allah ya biya" ya sake komawa wurin ruma yana dubata ya ce "Allah sarki autarmu, haka ki ka koma duk kin rame ruma, kullum tunaninki muke yi"
"Nima kullum sai na yi tunaninku, sai na ganku a mafarkina" tayi maganar tana sheshshe
ar kuka.
Bashir ya dubi Adam ya ce "Akwai bu
atar mu tafi, na san masu zuwa dubiya zasu yi ta zarya, mu
yaleta ta ke
e da 'yan uwanta" takawa bai iya cewa komai ba, Bashir ya ja hannunsa suka fita.
Suna tafe a hanya Adam ya ce "Ka wuce da ni gidana, bana son komawa gida yanzu".
Bashir ya ce "Shikenan, amma dan Allah kar ka je ka damu kanka, ko ka yi ta tunani, hakan ba wani amfani da zai yi maka" still dai Adam bai ce masa komai ba.
Can bashir ya kuma cewa "Amma it seems you know each other before kai da yarinyar nan, a ina ka santa?"
"Bashir, dan Allah ka
yaleni, ina cikin tsaka mai wuya, dole yarinyar nan ta yi magana, kan al'aamrin nan ya
ara kwa
ewa" yayi ya a hasale.
Bashir ya
an gya
a kai ya ce "Haka ne, amma dole ka rage zafin zuciyar nan mu bi a hankali, dan yarinyar nan da alama gardamammiya ce ta fika taurin kai" ya cigaba da tu
i, ba wanda ya kuma cewa komai.
Can gidansu Adam kuwa, su Iman suka
ara shiga damuwa, ganin ammi ba ta fito karyawa ba, kuma sun je wurinta hadimarta ta tabattar musu da cewa ta ce kar wanda ya je wurinta, tana bu
atar ka
aici.
Cikin damuwa Nusaiba ta ce "Iman, ko ke kin san wani abu ne da yake faruwa, why are they behaving like this?
They all look strange today"
Cikin damuwa iman ta ce "Tare fa muka kwana muka tashi da ke, ban san komai ba, nima dai na shiga damuwa da mamaki, wani abu yana faruwa amma maybe ba sa son mu sani ne".
"Amma ko menene wannan, abu ne mai girman gaske, tun da har ta kai ga ammi ta ce kar wanda ya je wurinta, ga takawa tunda suka fita da abokinsa bai dawo ba" suka koma suka zauna suna tattaunawa a falo.
Baba uwani ce ta same su ta ce "Yaran nan meya samu giwar Galadima ne yau, daga ita har
an gidana na kasa gane kansu yau, ko abinci ba ta bari an shigar mata da shi ba, shi kuma ina magana bai ko kalleni ba, duk da miskili ne amma ba ya shareni idan na gaishe shi"
Iman ta ce "Zancen da muke yi kenan, bamu san meyake faruwa ba"
"To Allah ya sa dai lafiya" tayi maganar ba tare da ta ji da
in rashin samun wani bayani ba.
amsshin turarensa da ya daki hancinta ne ya sanya ta san shine, a take ta
ara tsuke fuska.
"'yan matan ammi, ya na ganku kun yi tsilli-tsilli da ido kamar marasa gaskiya ne?"
Nusaiba ce ta fara cewa "Uncle J ina wuni?"
"Lafiya lau" ya amsa yana
arewa iman kallo.
Banza ta yi masa ta
i kulashi.
"Iman ba zaki kulani ba?" Sunkuyar da kanta ta yi tana wasa da yatsun hannunta.
Ya ja wata irin ajiyar zuciya ya ce "Ina ammi ne?"
Nusaiba ta ce "Tana hutawa ne, ta ce kar a dameta yau"
"Takawa fa, tun jiya rabona da shi, ga wayoyinsa ba sa shiga gaba
aya, a gidan nan ya kwana ne ko gidansa?"
"Eh a nan ya kwana, amma yanzu baya nan"
an yi shiru sannan ya kuma cewa "Ba ku san in da ya tafi ba?"
Nusaiba ta waro ido ta ce "Uncle J, takawa ne zai gaya mana wani wuri da za shi?
Bamu sani ba".
"Wai ya nake ganinku duk wani iri ne, ko akwai abun da ku ke
oye mini?".
Nusaiba ta ce "A'a Bakomai".
ewa iman ta yi zata bar falon "Iman" ya kira sunanta.
Ta tsaya cak ta waiwayo tana jiran abun da zai ce.
"Zo ki zauna ina da magana da ke"
Ji ta yi tamakar ta ce ba zata dawo ba, amma ta nemi wuri ta zauna.
Yayi wa Nusaiba alama da ido, a kan ta basu wuri.
Ba musu Nusaiba ta tashi ta bar falon.
Kujerar two seater da iman ke kai, ya zo ya zauna, ya
an tsura mata ido, amma ta takure jikinta, kamar yana motsawa zata zura da gudu.
"Iman" ya kira sunanta, ta
ago amma ba ta kalleshi ba.
"Meyasa ki ka yi blocking
ina a what's app, da phone
inki gaba
aya?" Tayi shiru tana sauke numfashi.
"Am talking to you, or just because i ask for your pictures, you can deny it if you don't want, meyasa zaki yi blocking
ina, bari abun da ki ke ta gudun kar in fa
a, i love you, ina son ki iman, kuma zan bi ta in da na san zan samu abun da nake so kai tsaye, kin san tsarin gidan sarauta ai, so gara ki kwantar da hankalinki ki daina kaucewa" hawaye ne ya cika mata ido, amma ta yi ta
arin kar su zubo.
Ya gama surutansa ya tashi ya tafi.
Kamar zata kifa haka take sauri, yau ko bari ba ta yi daren yayi ba, saboda yadda maganar ke mimtsininta ji take idan ba ta je ta kai rahoton ba, wani zai rigata.
Sashin Mummy ta isa, ta nemi iso aka yi mata, mummy na ganin yadda baba uwani ta shigo jiki na rawa ta san akwai magana, dan haka ta sallami barorinta, ya rage daga ita sai baba uwani.
Ta dubeta ta ce
"Meyasa ki ka shigo mini a yanzu?
Sai kin saka an fara zargin mu, ina fatan dai abun da ki ka zo mini da shi, mai muhimmanci ne ba shirme ba?"
"Allah ya baki yawan rai, wani
wai ne yake gangarowa daga kan dutse, kuma da alama idan ya fashe zai yi warin da zai addabi kowa".
Mummy ta yi ajiyar zuciya ta ce "Bani labari".
"Alamu sun nuna akwai wani abu da giwa take
oyewa ita da
an ta, dan tun jiya sun kasa sukuni, sun gaza zaune sun gaza tsaye, dan ita yau ta hana kowa ya je in da take har 'ya'yanta, shi ma kuma tun da ya fita shi da wani abokinsa bai kuma dawo ba, suna ta
umbiya-
umbiya, amma ina nan zan sanya ido, da na ji
yas zan kawo miki rahoto"
Mummy ta
an yi shiru sannan ta ce "Ta ka
aice ta hana kowa zuwa in da take, ciki har da 'ya'yanta, lallai abun da yake cikin
wan nan, ba
arami bane ba, ki cigaba da sanya ido,
wan ya fashe a kan idonki, kuma da zarar ya fashe ina son ki riga kowa sani, ya kuma nice wadda za ta fara jin ko menene, ina nan ina jiranki, haka zalika nima zan sanya ido a nawa
angaren"
"Allah ya baki masara, in Allah ya yarda za ayi duk abun da ki ka ce, na barki lafiya" Mummy ta
aga mata hannu alamar zata iya tafiya.
Baba uwani ta tashi tana murnar yadda ta sanya farantawa uwar
akinta ta
oye.
Unguwar su ruma ta
auka cewar ta dawo, magana har islamiyyar su, gaba
aya unguwa ta
auka, aka din ga yi musu addu'a da tayasu murna.
Huzaifa ne yayi hankalin cewa a kira katsina a waya a sanar musu da anga rumaisa, dan gaba
aya ma sun manta da batun su.
Sai da mai sunan Baba ya kai mama ta ga nata likitan, sannan suka tafi Asibitin da rumaisa take.
Gaba
aya rumaisa ta kasa daina kuka, saboda farincikin ganin 'yan uwanta gaba
aya a tare da ita, da ta motsa a tambayeta me take bu
ata.
'yan uwa da abokan arziki kuwa da ma
wabta tuni suka fara sintiri a asibitin, domin duba ruma, kowa yazo da
an abun alkhairinsa da zai bawa rumaisa.
'yan uwansu na kano kuwa suma tuni suka cika asibitin, wannan su zo wannan su tafi, sai ga hauwwaliya ma sun zo da sandarta ta dogarawa, kasancewar tun karayar da ta yi kan a sace rumaisa ba ta warke ba.
Suka rungume juna.
Ruma ta ce "Hauwwaliya gurguwa ki ka zama ne?
Na ganki da sanduna"
Hauwwaliya ta ce "Ke ba gurguwa na zama ba, kin manta na karye ne?"
Ruma ta ce "Au haka ne fa, ban zo na ganki ba ma fa aka saceni".
"Allah sarki rumaisa, kin ga idi, zaman hannun 'yan bindiga an ce wahala ake sha fa"
Ruma ta yamutsa fuska ta ce"daina tuna mini dan Allah, wuya ko da magani babu da
Likita ne yayi sallama shi da nurse, mama ta yi musu sannu da zuwa, mai asibitin ne da kansa ya kalli ruma ya ce "Sai ka ce mun kwantar da shugaban
asa, 'yan dubiya daga wannan sai wancan, kamar ba wani mara lafiya sai ke" ruma tayi murmushi tana kallon trolleyn da suka shigo da ita, tana fatan ba za ayi mata allura ba.
Yayi murmushi ya ce "To yaya jikin naki?"
"Da sau
i, amma ha
arina fa yana mini ciwo haryanzu"
Ya ce "Mu ga wurin, ya aka yi ha
arin yake yi miki ciwo?"
"Sule ne ya takani a wurin, wani jibgege, nauyin
afarsa kamar tsauni".