← Book details Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 116

Sashe 116

Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ta girgiza kai ta ce "A'a na gode, dama sabir kawai nake son na gani, ban ci wani abun ba balle yayi tunanin ina fakewa da son ganin sabir ina zuwa kwa
ayi".

Kalaman rumaisa ya tabattarwa da ammi rumaisa ba wauta da
uruciya kawai ta iya ba, ta san mutuncin kanta, kuma tana girmama kanta.

Ta ce "Ai na baki ha
uri, kuma na gaya miki zan
au mataki a kansa, kuma ko me zai ce ki rabu da shi, abun da ki ka yi masa a rayuwa bai isa ya biyaki ba, ladanki yana wurin Allah, tashi mu je ki sha ruwa ki sake karyawa, wannan tafiyar da ki ka yi na san kin gaji sosai" da
yar rumaisa ta amince ta tashi ta bi ammi, dan tana ganin mutuncinta da darajarta, amma ba dan haka ba, sai ta ce ko iskar gidan ba zata sha
a ba balle ruwa, saboda cin mutuncin da aka yi mata.

Ammi ta kai rumaisa falonta, ta saka a ka kai mata abinci, ta fita ta bata wuri dan ta ci, ta dawo ta tarar da Adam a falo.

Rai a
ace Ammi ta ce "Ban ji da
in abun da ka yi ba
warai da gaske, muzanta yarinyar nan da aka yi a waje, a kan me zaka ce kar a sake barinta ta shigo?"
Cikin ladabi Adam ya ce "Tuba nake, ba na yi haka ne domin
ata miki rai ba, amma yawan zuwanta gidan nan akwai matsala, bana son ta shiga cikin wani hatsari saboda ni ko ayi amfani da ita wurin cutar da waninmu"
Ammi ta
an yi shiru ta ce "Ban
i ta taka ba, amma a
uruciya irin ta ta, da irin
aunar da take nunawa gudan jininka bai kamata a
auki wannan matakin kai tsaye a kanta ba, ba tare da bin wasu hanyoyi da ba zata ga an wula
antata ko cutar da ita ba.

Tana da matu
ar wayo da kaifin basira, dan haka abun da ka yi mata dole ta kirashi da wula
anci da tozarci, kar ka sake yanke makamancin wannan hukuncin ba tare da izinina ba".

Ya risuna ya ce "In sha Allah"
"Ka biya ka fara ajiyeta a gida, ka sanar musu halin da ake ciki, don a saka ido sosai a kan ta ta daina missing makaranta, kuma kar ta sake yin wannan doguwar tafiya haka a
afa ita ka
Ya jinjinawa ammi kai.

Rumaisa ta fito, idanun nan sun yi ja ta ce "Ammi zan tafi".

"Maman Sabir har kin gama, bari ya mayar da ke gida" rumaisa ta kalli Adam sannan ta kalli ammi za ta yi magana, ammi ta girgiza mata kai ta ce "Ba'a jayayya da umarnin giwar galadima" Ammi ta yi mata maganar cikin garga
i, haka ya tilastawa rumaisa yin shiru.

Adam ya mi
e yayi gaba, rumaisa ta dur
usa ta sumbaci goshin sabir, sannan ta bi bayan Adam.

Kamar yadda ransa yake a ha
e, haka ita ma ta tsuke ta ta fuskar, babu alamar wasa da yarinta.

"Laa ka ga, bawan Allah" Adam ya ji maganar rumaisa, tsayawa yayi ya waiwaya bayansa, da gudu ya ga ta nufi jikin bishiyar dabinon da ke tsakiyar harabar gidan.

Mahmud ne a tsaye yake waya, amma ya katse wayar ya zubawa rumaisa ido yana jiran ta
araso.
arasa tana
an haki ta yi murmushi ta ce "Ashe ba kai ne shi ba?"
Mahmud ya ce "Shi wa?"
Rumaisa ta nuna masa in da Adam yake.

"Na zata shine da na ganka
azu, idona ya rufe sosai da
acin rai, ga gajiya kuma kuna kama sosai da sosai, dan Allah ka yafe mini na yi maka rashin kunya a gaban mutane"
Yayi murmushi ya ce "Kin ga jaririn naki?"
"Na ganshi, Allah ya saka maka da alkhairi da ban ganshi ba yau, da ina ga mutuwa zan yi.
a na ne fa anty aisha ta bar mini shi, amma ya
wace shi kuma wai ya hana ni shigowa gidan nan"
"Wace aishar?"
"Kai baka san ta ba?

Kai ba
an nan gidan bane?".

"Eh
an nan gidan ne, amma bana
asar jiya da daddare na dawo".

"Au ho, to in gaya maka sace ni aka yi a katsina, sai aka sato anty aisha matarsa, ta haihu ta rasu ta bar mini jaririn na ku
uto da
yar, bayan na yi kwanaki ina wahala, amma ya
wace
an kuma wai idan na zo kar a sake barina na shigo, dan Allah wannan ba mugunta ba ce ba?"
Mahmud ya yi murmushi ya ce "Bai kyauta miki ba gaskiya"
"To kai baka ta
a zuwa sashin ammi ka ga jaririn ba, au ashe fa ka ce jiya ka dawo, ba ka ga
an nawa ba, mai kyau tubarkallah, ai na san ammi zata nuna maka shi ma, tunda a gidan nan ka ke"
"Eh a gidan nan nake, amma ni ba a sashinsu nake ba, ni
an Mummy ne".

"Wacece kuma hakan?" Ta tambayeshi tana
an gyatsine fuska.

"Babata ce, ko baki san mata biyu ne a gidan nan ba?

Anyway na ga kamar jiranki yake yi, ki je kar ya zo nan wurin ya karairayaki, shi yafi masa komai sau
Cikin fitsara rumaisa ta ce "Wallahi wuce nan, na gode sosai ba zan ta
a manta taimakon da ka yi mini ba yau, kuma ka na da kirki fiye da wancan mutumin, dan Allah ka je ka ga
ana a wurin ammi, sunanshi Mahmud ana ce masa sabir" tana maganar ta yi gaba tana murmushi.

Turus Mahmud yayi ya bi rumaisa da kallo, Adam ya sanyawa
an sa sunan Mahmud?

Ya tambayi kansa, dan abun da mamaki.

Wurin motar adam ta nufa, da tuni ya kunnata, ya fito ya saka ana karka
ewa motar
ura.
arewa rumaisa kallo ya ce "Bawanki ne ni da zaki shanya ni ki tafi yawon surut?".

Ta kalleshi ta ce "Ba yawon surutu na tafi ba, godiya na je yi masa na bashi ha
uri.

Ya nuna mini karamci saboda ni
an adam ce bai koreni ba
azu da na rasa nutsuwa ta ina kuka ba, ya taimaka mini na samu abun da nake so".

Ta yi maganar irin ko maganar ta yi masa da
i ko kar ta yi masa bai shafeta ba.

"Tun daga lokacin da ki ka sake shigowa rayuwata, ki ke ta wasu irin halayya da son nuna lallai akwai wani abu a tsakanina da ke, ina
aga miki
afa albarkacin yaron nan da kuma
uruciyarki, idan ki ka cigaba da wannan abubuwan ki ka shiga trap
i na zaki sha wahala na gaya miki, and as from today kar ki sake zuwar mana gida, abun da ki ka yi Allah ya baki lada, bana bu
atar sake ganinki a cikin gidan nan da sunan kin zo ganin yaron nan, idan kuma ki ka cigaba da zuwa zan nesanta shi da ke, nisantawa mai tazarar gaske da ba zaki iya cimm masa ba, dan haka idan ma wani abun ne a ranki ya sanya ki ke bibiyarsa, ki saka abun da na gaya miki a ranki.

Idan har zaki cigaba da bibiyar yaron nan, za'a iya amfani da ke a cutar da shi, dan haka bana bu
atar sake ganinki a kusa da shi" yayi maganar cikin kashedi.

Cak ta tsaya ko
waran motsi ba ta yi, sai wasu irin hawaye da suke zubowa daga idonta.

Ayshercool
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
bd2db6a7f4b54e98aae937b05651327b
Chapter 116 · 0% Book details